Chapter 223
Chapter 223
ta zunguri Maama suka fita suka bar ɗakin, su na fita ya rungume Fillo da farin cikin da ba zai iya misaltuwa ba. ta ture shi daga jikinta tana turo baki gaba tare da ɓata fuska. "ni ka matsa daga kusa da ni". yay murmushi me sauti yana zura hannunsa cikin rigarta, cikinta ya shiga shafawa yana faɗin,"ta ya zan barki alhalin akwai ajiyata anan?. congratulations very soon za ki zama Mother". ta yi masa wani kallon mamaki, ya ɗaga mata gira duka biyu,"am serious Angel". sai ta kulle idonta tana jin wani daɗi na tsarga mata, ta kai hannayenta duka biyu ta dafa cikin tare da hannunsa da yake kai. "Allah ka azurta ni da zuri'a ɗayyiba". ta faɗa hawayen farin ciki na sakko mata, Turaki yay kissing ɗinta a goshi tare da faɗin,"amin summa amin uwar ƴaƴana, i love you so much". lokacin da suka fito su Maama har sun wuce, duk kunyar da yake ji, bai iya haƙuri ba sai da ya ɗaga waya ya kira su Maama ya sanar musu. bayan sun gama wayar ya kira Bello, yana ɗagawa yace da shi,"Bello ai na zan sami Mangoro me warin gawasa?". Bello ya ce,"yanzu na mayar da farantin tallan gida, ya ƙare tass da yake yau anyi ciniki". Turaki yay tsaki,"kai dai kana da matsala". "to MT haka kawai sai ka kama wani kirana kana tambayana in da zaka samu mangoro, hanyar kasuwa ne baka sa ni ba ko me?. ni don Allah kace a bani matata yau wallahi duk na gaji a matse nake". Turaki yaja dogon tsaki ya kashe wayar, ya kamo hannu Fillo dake dafe da ciki yace,"sorry Angel, duk in da mangoro yake zamu samo shi yanzun nan, ki tayani bawa Baby haƙuri". sai ya kuma ya fara ce mata,"yanzu idan namiji ne wanna suna zamu saka masa?". "ai kai kake da wannan alhakin". "to in dai namiji ne sunan Abba zamu saka, idan kuma macece zamu sa sunan Maama, in kuma twins ne duka maza zamu sa sunan Abba da Baffa, idan twins ne duka mata sai mu sa Maama da Ummi". "Mum kuma fa?". "ita ma zamu saka nata idan kin ƙara haifar wasu twins ɗin". "wai haka Doctor ɗin yace maka twins ne?". "hakan nake fata Angel". sai ta marairaice fuska, idonta ya ciko da ruwan hawaye, ta damƙe hannunsa ta ce,"Jannaty ina tsoron haihuwa, an ce akwai wahala". tausayinta ya kama shi,"kar ki damu Angel insha'Allah ke kalar taki haihuwar zata banbanta da ta su, cikin sauƙi zata zo miki". "Allah yasa. amma Jannaty ka dinƙa yi min adu'a kullum na haihu da raina da lafiyata, ina so na raini yarana da kaina domin in ba su ilimi ingatacce tare da ba su kyakykyawar tarbiyya, ba na so na mutu a lokacin dana san ƴaƴana za su buƙace ni". sai kawai ya gangara motar gefe yay parking, yacca jikinta yay sanyi haka ma nasa, ya juyo ya kalleta yaga tana zubar da hawaye, ya janyota ya rungumeta. ta fashe da kuka sosai tana faɗin,"Jannaty bana so su tashi acikin maraicina, ina so su ma suji wannan daɗin na uwa". lokaci ɗaya Turaki yaji idonsa ya ciko da ruwan hawaye, yana shafa bayanta yace,"mene kuma na zancen mutuwa Angel?, don Allah ki daina, da izinin ubangiji da ranki da lafiyarki za ki haihu, kuma insha'Allahu ubangiji zai ba ki aron tsawon ran da har auran ƴaƴanki za ki gani". ita dai bata iya cewa komai ba, kuma har suka ƙarasa gida jikinsu duk yay sanyi. Fillo kuwa tana shiga bedroom ɗin Mum ta rufe fuskar ta, saboda haɗa ido da su da tayi, don samun su tayi zaune su ma duk cikin farin ciki, kuma ganinta kowa ya shiga mata adu'ar Allah ya raba lafiya. Zaytuna da Samha sai tsokanarta suke yi wai ta zama uwar biyu. tun daga wannan ranar kuma Fillo sai ta koma rayuwar gidan su Turaki, don ƙememe Maama taƙi barinta ta koma can gidanta tace sai cikin yayi ƙwari, duk ranar kwananta nan Turaki yake zuwa sai su tare a ɗakinsa na gidan. sosai Fillo ke jin daɗin yanda Mum da Maama ke tarairayarta, musamman a wajen Hajiya Madina, don rainon cikin take yi cikin kulawa ta musamman daga wurin Kakarsa Hajiya Madina. macen da kullum cikin siyan kayan jarirai take yi, hatta gadon Baby tana zuwa saudiyya ta taho da shi, motsin Fillo kaɗan ta tambayeta me take so. Rayuwa ta cigaba da tafiya, a yayinda wasu abubuwan rayuwar kan sauya, lokaci yana tafiya a kullum kuma a ko da yaushe. wani lokacin cikin farin ciki wani lokacin baƙin ciki. A duk lokacin da agogo zai motsa, lokaci ne yake wucewa, lakacin da baza a sake maimaita irinsa ba, lokacin da ba zai taɓa dawowa ba. Sau da yawa ɗan Adam ya kan ƙagauta akan lokaci ya zo masa, musamman idan ya ƙosa akan cin burin wani abu da ya saka a ransa, sai ya gaza fahimtar irin saurin da lokacin yake yi, har sanda zai ankare da zuwan wannan abin da ya saka a ransa, anan ne zai ga tamkar ansa igiya ne ana janyo wannan lokacin. hakan take a ɓangaren Fillo, tun daga ranar da likita ya ƙayyade musu watanni biyar a matsayin watannin da zata ɗiba kafin ta haife abinda ke cikinta, daga wannan ranar ta ƙosa da zuwan lokacin, zuwan ranar, sai ta koma ko da yaushe cikin kallon kaɗawar agogo take, cikin lissafa kwanakin kalanda, cikin haddar kwanakin da muke shiga muna maimaita su, cikin lissafi da hasashen irin soyayya, kulawa, ilimi tare tarbiyar da zata bawa abin da ta haifa. sau tari mu kan yiwa kanmu lissafin tanadin abubuwa, sai dai abubuwa sukan zan zo mana ne a yacca ubangiji ya tsara mana ba yacca muka tsarawa kanmu ba. wani lokacin ɗan Adam kan iya ƙirga sautin fitar numfashinsa, ba tare da ya san lokacin da numfashin nasa zai daina fita ba, fitar da ba zai ƙara samun damar ƙirga shi ba. buri wani abu ne da kowanne ɗan Adam ke cin sa, sai dai ba duka burin ɗan Adam ne ke cika ba, kuma sau tari cin buri na katsewa ɗan Adam ne a lokacin da numfashinsa ya daina fita. Rayuwa babbar nasiha ce ga kowanne ɗan Adam, akan ya gane cewa ba komai ba ne yake da tabbas ba a rayuwa, idan aka cire lokaci, lokaci ne kawai yake da tabbas, sai dai ɗan Adam ba shi da tabbas ɗin zai kai kowanne lokaci na bugawar agogo, ko tabbas ɗin lokacin da yake ta lissafawa rayuwarsa. ubangiji ya riga ya ƙayyadewa kowanne bawa iyakacin lokacin da zai ɗiba a duniya, numfashin wani zai daina fita ne a bugawar sakan, yayin da numfashin wani zai daina fita ne a bugawar minti, kowanne bawa na tafiya ne kawai akan lokacin rayuwarsa. a rayuwa ba ko da yaushe ne ɗan Adam yake yin murmushi ko dariya ba, ba kowa ne yake samun damar rayuwa tare da wanda yake so ba, ba kowa ne yake samun rayuwa a irin yacca yake so ba, babu wani bawa da ke samun ɗorewar farin ciki a rayuwarsa, fa ce wataran sai yayi kuka. *MUTUWA*, ita ce tabbatacciya, kuma ita ce abar dake kan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243