Chapter 180
Chapter 180
ce komai ba tayi ƙwafa me ƙarfin gaske tana ɓallo maganin da ta siyo a islamic chemist ta bawa Fillo. Nihal ta kashe sautin waƙar da ke tashi, saboda ta san idan ran Maama ya ɓaci ba ta son jin komai na shiga cikin kunnenta. bayan doguwar tafiya Fillo taji motar ta tsaya, ta ɗago kanta tana kallon gate ɗin gidan, gabanta taji ya faɗi hakan yasa babu shiri ta juya tana kallon gefen da Maama take tace,"Maama yace na bar masa gida". "ki bar masa gida?". ta ɗaga kanta tabbacin hakan. "saboda kawai kin fasa masa shegiya waya ya buɗi baki ya ce ki bar masa gida?". sai kuma ta bar kallon Fillo ta koma kan Nihal ta ce,"shiga ciki ki gano min ko ya dawo". a tsure Fillo ta ce,"Maama ai...". kuka ya kubce ma ta ta kasa cewa komai. Maama na kallonta ta ce,"ai me?". ta buɗe baki tana jin kamar yawun bakinta yayi kaɗan su yi maganar da zata yi, tace,"he divorce me". da wani mugun shock Maama ta ce,"what?, divorce!, ƙalu innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, ya sake ki fa kika ce?". tayi maganar tana jin kanta na mugun sara ma ta, tai saurin dafe shi tana rumtse ido ta jinginar da kanta jikin kujera. Fillo ta fashe da kuka, Nihal ta shigo motar tana cewa,"bai dawo ba Maam...". maganartata ta tsinke jiyo numfashin Maama na fita da ƙyar, a ruɗe ta ce,"innalillahi, Maama". ta faɗa tana fitowa ta zagayo ta buɗe side ɗin da take, "Maama". ta faɗa tana kamota. Hajiya Madina na dafe da ƙirjinta da ƙyar ta iya cewa,"mu je gida da sauri". tun kamin su ƙarasa gidan Nihal ta kira Mum a waya ta sanar ma ta cewa BP ɗin Maama ya tashi, kafin su ƙaraso tana tsaye a compoud hankalinta a tashe sai safa da marwa takeyi. ko parking Nihal ba ta ƙarasa ba Mum ta buɗe, ita ta kama Hajiya Madina suka wuce, ko lura da Fillo ma bata yi ba, sai bayan ta kai Hajiya Madina bedroom ne ma taji tana ce mata,"ina amanar da mu ka karɓa?" Mum ta ce,"wacce amana?". Maama na magana da ƙyar ta ce,"Fullo". sai kuma muryarta ta karye tana cewa,"your excellency me babban suna ya cuce mu, sati ɗaya da aure ya saki yarinyar mutane". Mum ta zabga wani salati tana waro ido waje ta kalli Nihal da Fillo da ke shigowa ɗakin. sannan kuma ta juya tana ƙara kallon Maama wacca taga kamar ba'a hayyacinta tayi maganar ba, ta ce,"wai saki kamar ya ya dai Madam?, saki na aure? ko wanne kalar saki ban gane ba?". cikin ƙarfin hali na irin zafin da Maama ke ji a ƙirjinta ta ce,"divorce dai da kika sa ni, kawai saboda ta fasa masa waya bata sani ba, ki duba hannunta ma ki gani ciwon da yaji mata". farat ɗaya ran Mum ya kai ƙololuwar ɓacin da bai taɓa yi ba, ta ce,"ba shi da hankali ko kuwa shaye-shaye ya fara bamu sani ba?". ta kalli Nihal tace,"kirawo min shi dan ubansa". sannan ta kalli Fullo tace,"laifin me kika yi masa da har zai sake ki?". ta zube gwiwoyinta a ƙasa tace,"ai dama tuntuni na ya sake ni". Maama ba ta san lokacin da ta miƙe zaune ba tayi warkewar lokaci ɗaya, Mum ta nemi wuri ta zauna, a tare suka jefa mata tambayar,"wacce tuntunin Fullo?". "tun before na tare, na kasa faɗawa kowa ne...". kuka yaci ƙarfinta tayi shiru tana rumtse ido. Maama ta saki baki kamar yanda Mum tayi duk suka kasa cewa komai, wucewar daƙiƙu muryar Nihal ta kutsa cikin shirun na su da cewa,"Mum bai ɗaga ba". ba tare da tace ma ta komai ba ta miƙa ma ta hannu Nihal ta ɗora ma ta wayar, ta lalubo lambar Bello ta kira, bugu uku ya ɗaga, a fusace tace da shi,"da kai da shi kunci kutumar ubanku, kuna ina?". tayi tambayar a tsawace. zagin da tsawar suka daki kan Bello yayi zillo akan kujerar da yake, ya haɗiye yawu da ƙyar ya ce,"Mum". tai saurin katse shi,"zanci ubanka idan ka ƙara kiran sunana, na ce kuna ina?". cikin ƙinƙina Bello yace,"ni ina office shi kuma ban san inda yake ba". "ƙarya kake yi munafiki". yace,"wallahi Mum rabona da shi tun last week, ko haɗuwa bama yi a office". tayi shiru kafin tace,"to ka kira kirasa ka faɗa masa minti ashirin na ba shi yazo ya sameni". ta katse wayar, Nihal tayi saurin karɓa ganin tana ƙoƙarin jefar da ita a ƙasa. bayan minti biyu kiran Bello ya shigo, ganin Mum bata da niyyar ɗagawa Nihal ta ɗaga yace ma ta,"ki faɗawa Mum wallahi ina ta kiransa bai yi picking ba for morethan 4times, kuma ni ban san inda yake ba". Nihal ta faɗawa Mum, sai tace ta kira ma ta Khalil, yana ɗagawa Mum ta ce da shi,"ka kira min ɗan banzan Hamma'nku ka faɗa masa tun banyi masa baki ba ya sameni a gida cikin gaggawa". ba tare da jiran cewarsa ba ta kashe wayar. ɗaki dai yay shiru tamkar babu wata halitta acikinsa, ran kowa a cunkushe, zuciyoyin kowa da abunda take saƙawa. minti goma minti ashirin suka wuce, rabin awa ma haka, aka cika awa guda ma, duk su na zazzaune jungum jugum, Hajiya Madina ma ta kasa shan magungunan da aka ajiye mata. can suka ji buɗewar ƙofa an shigo, Zaytuna ta shigo tana ajiye jakarta, ta cire labcourt ɗin jikinta tana zazzare idanu wajen kallon kowa kafin ta buɗi baki tace,"Mum, Maama lafiya?". babu wanda ya kalleta balle ya amsa ma ta, sai tayi tsuru-tsuru ta kalli Nihal suka yi magana da ido ta nuna ma ta Fillo dake durƙushe a ƙasa. sai taja bakinta tayi shiru ta fasa sanar da saƙon Turaki da ya faɗa ma ta cewa tace da Mum yaje kano ne after magrib zai dawo, wayar da take kira ba ta ɗaguwa. shirun da yay yawa yasa Mum miƙewa ta fita, aka bar Maama da Fillo har sai da akayi sallar la'asar tukunna tace da ita ta tashi tayi sallah. gida dai sai yay ɗiff kamar gidan mutuwa, ran iyaye babu daɗi yara kuma duk sun shiga damuwa saboda yanayin da iyayensu suke ciki, bayan sallar magriba Hajiya Madina tana lazimi Turaki ya tura ƙofar ɗakinta, haka kawai yaji gabansa ya faɗi duk da bai san abun da ke faruwa ba, Hajiya Madina ta waigo dan ganin mai shigowa, tana ganinsa ta miƙe ba tare da ta shirya ba ta fuskance shi. murya a sama ta nuna masa hanyar fita ta ce,"fita, fitar min da ga ɗaki kafin na sa ƙafa na takeka in take banza". muryarta ta fita da tsananin ɓacin rai. yay tsuru tsuru ya buɗe baki zai yi magana ta ɗaga hannu ta wanka masa wari, ta shiga nuna shi da yatsa tana faman huci tace masa,"daga ranar yau zuwa ranar da za'a busa ƙaho babu ni babu kai, in har ka ƙara shiga sabgata tabbas hukuma ce zata rabani da kai, ma za juya ka bar min ɗaki". ganin ba zai fita ba ta rarumo ƙaramar kujerar da take zama zata buga masa, babu shiri ya juya cikin sauri ya fi ce. yana zuwa part ɗin Mum ya tarar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243