Chapter 138
Chapter 138
biyayyar da Babana yayi ba ace za'asa ƙafar wando ɗaya da shi"... Baffa ya katseta da cewar,"wait! mu kenan bamu isa da ƴaƴanmu ba sai mu bari suke juyamu?, wato bamu isa muyi musu zaɓi su karɓe shi ba kenan?". tace,"a'a ai ƙarshen isa ai kun isa tunda har ya yarda aka ɗaura auren, ya kuma halarci ɗaurin aure har ya iya zama da matar, amma ko a musulunce ma auren dole dai bai halatta ba, ya kamata kuyi duba akan wannan, kun san irin cutuwar da zucoyiyin zasu yi kuwa?, ko baku taɓa cin karo da labarin auren dole yasa mata ta kashe miji ko kuma miji ya kashe mata?, duk abinda za'ai ake duba da yanda zamani ke tafiya ba yacca zamanin baya yake ba. kaga your Highness to tell you the truth, I personally do not like this marriage at all, kawai dan dai bani da yanda zanyi ne, bana son fitina sannan bana so yarona ya rasa kwanciyar hankalinsa, amma wallahi da sai Babana ya saki yarinyar nan, bana gudun maganar mutane, girgizar al'arshin ubangiji ne bana so". "wait your excellency, me Madina ta kimtsa miki a dawowarki?". ya faɗa yana dafa shoulders ɗinta. tai guntun murmushi tace,"ai ko Madina bata kimtsan komai ba, ba zan taɓa son auren nan ba, balle ma bata kimtsan ba, let me tell you this; i hate Fulani Azima with passion, hakama duk wani abu da ya shafeta, kamar yanda ƴarta ma ƙaunar ganinta bana yi balle kuma aurenta da ɗana, kawai dan banda yanda zanyi da abinda ku ka ƙadarta masa ne. but you keep in mind duk ranar da Babana sees his life choice no one will stop him from getting another marriage, ya zama dole a barsa ya auri zaɓinsa kamar yanda aka tilasta masa auren zaɓin wasu, yana da damar da zaiyi mata huɗu addini ya halatta masa hakan, so banga dalilin kuma da zai sa ace ita da ubanta ya zauna da mata huɗu ace ba zata zauna da kishiya ba, there is no such thing at all, Babana ba ƙaramin yaro ba ne". da tsananin mamaki Baffa ke kallonta, tunda yake da ita bata taɓa rufe ido irin haka tana faɗa masa magana ba dake fitowa daga can ƙasan ranta, tafi Madina haƙuri nesa ba kusa ba, ta kan haƙura da duk kalar zaluncin da akayi mata ta barwa Allah, ansha cutarta ba sau ɗaya ba sau biyu ba tace ta haƙura ta yafe, sometimes ma sai dai Madina ta tayar da jijiyoyin wuya a madadinta. amma yau duk abinda yake jin tana faɗa daga can ƙasan ranta yake fitowa, and she means duk abinda ta faɗa ɗin. ya buɗe baki yana so ya kawar da ɓacin ransa yace,"kin san kuwa Boɗejo ce ta shirya wannan auren?, kuma kin san ita tace bai isa ya ƙara wani auren ba sai in mutuwa Ilham tayi?". ta kama maɓallin rigarsa tana saka masa tace,"idan har kai zaka bi umarnin mahaifiyarka to shima ka barsa ya bi umarnin tasa mahaifiyar". ta faɗa sanda take gama ɓallewar, sannan ta nufi saman mirror ta ɗauko glasses ɗinsa ta saka masa. "yau dai ƙila gwamnati taci tararka dan ka makara da yawa". ta faɗa tana basa peck a goshi. shima yay mata peck a kumatun yana cewa,"yau ɗin rana ce ta musamman a wurina, dan haka office dole suyi min uzuri". ya faɗa yana kama hannunta su fito daga ɗakin, suka nufa downstairs, suna sauka daga steps Baffa yasa hannu ya rufe mata ido. tace,"ah Your Highness so kake in faɗi ne?". yace,"ta ina za ki faɗi bayan ina tare da ke, i want to suprise you with something shisa". tai murmushi bata ce komai ba har suka sakko gaba ɗaga daga benen, Hajiya Madina da iyalanta na ƙasan sunja line kowannensu fuskarsa na bayyana farin cikin dake tare da shi, Hajiya Madina ta saka irin shaddar dake jikinsu da akai musu ɗinki iri ɗaya. Turaki dake gaban layi ya matso ya rungume Hajiya Ramla, ƙamshin turarensa kawai taji itama tayi hugging nasa tana cewa,"Babana ya dai?, tunda na dawo kaƙi barina na huta, ko sai na mayar da kai ciki?, ko kuma sabon feeding zan fara ne?". daga kunnenta Turaki ya raɗa mata,"If all mothers were like you, planet earth would be filled with such great families. I pray that you find happiness in every second of your wonderful life. Happy Birthday to the best Mother in the world, i so much loves you Mum". ya faɗi hakan yana matseta sosai da jin wani irin shauƙi na ƙaunar mahaifiyarsa a tare da shi, nan da nan kuma duk sauran yaran suka yo kanta suna wishing ɗinta, sai da suka saketa sannan ta sami damar kallon Baffa da Hajiya Madina, sukai hugging each other suma suna mata prayers daga nan kuma ta ɗaga idonta ta kalla yanda sukai decorating parlon Baffa ya dawo kamar ba shi ba. wani farin ciki mara misaltuwa ya mamayeta tana jin wata iriyar soyayya ta daban akan families ɗin nata na bin dukkan sassa na jikinta. suka kama hannunta zuwa ƙaton center table ɗin da aka saka, an aje cakes kusan guda shida, kowanne an rubuta happy birthday to the special Mum, kallonta na ƙarshe ya sauka akan wanda akasa Happy Birthday your Excellency, tana kallo tasa hannu zata ɗauko suka tayata ɗaukowa suka kawo mata shi gabanta, da murmushin da ya kasa barin fuskarta tayi cutting cake ɗin tana cirowa ta kai bakin Hajiya Madina dake kusa da ita ta ɓarin hagu, Maama ta karɓa suna hugging each other da hawayen da ke sakko masu wanda basu san na menene shi ba. daga nan kuma kowa sai ya shiga bata gift ɗinsa, Turaki ne na ƙarshe a wanda ya ajiye mata passport har guda biyu, ɗaya na zuwa saudiyya ɗaya kuma na zuwa agentina inda zata je ta huta taji daɗinta. Hajiya Ramla ta dinƙa saka masa albarka da sambaɗa masa adu'a. suna cikin yin breakfast ne Hajiya Ramla ke sanarwa da Hajiya Madina saƙon Boɗejo akan ɗanta, Maama bata san lokacin da bakinta ya suɓuce ba tace da Mum,"kinga manta da wannan tsohuwar da Allah, fitinarta tayi yawa wallahi, duk tsufa ya rikitar da ita, ta barsa da abinda har yanzu bai gama isarsa ba mana, idan yaje shi zai bata lafiya ne ko menene ake so kuma da ba za'a bar yaro ya sarara ba saboda dai an liƙa masa ƴar gwal, to shima ai ɗan gwal ɗin ne tunda Uwayensa na ƙaunarsa". ta shiga zazzaga masifa ta inda take shiga bata nan take fita ba, har sai Baffa ya kira sunanta, a sannane ma ta tuna da batun zamansa a wajen ta manta tayi ɓarin zance irin haka akan babarsa. yanda ya kira sunan nata tasan ransa ne ya ɓaci matuƙa, taci gaba da cin abincinta da ta ƙoshi ba tare da ta kallesa ba tace,"Allah ya baka haƙuri ya huci zuciyarka, yi haƙuri na annabi sarkin masu biyayya". tukunna ta ajiye spoon ɗin ta miƙe tana kallon Turaki tace,"me babban suna duk sanda ta ka sami space sai kaje musu, ba qai ka matse kanka ba, sanda ka sami space nace, Allah ya baka ladan haƙuri da ladan biyayyar da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243