Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 39

Chapter 39

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,228 words 0 views Progress saved
Download Book

ciwon dake ƙafarta. Boɗejo kawai ta samu a parlon, ta ƙarasa ta tsuguna ta gaisheta. sannan ta tashi zata hau upstairs, Boɗejo ta tsayar da ita. "kinga ke ƴar nan zo kai min idon baturen nan nawa ɗakin kwana na". Fillo ta rissina ta karɓa, Boɗejo ta kalleta tace,"ke kuma zuwan yaushe?". tace,"ban jima ba". "Allah sarki, to sannu Allah yayi miki albarka". Fillo tace,"amin". Boɗejo tace,"to ɗakin nawa kin sa ni ne?". Fillo ta girgiza kai alamar a'a. Boɗejo ta ɗora ƙafarta kan tumtum ɗin dake ƙasan carpet tace,"can ɓangaren ƙarshe nake kusa da su Turaki, nan suka wullani wallahi daga ni sai halina, kamar ba saurauniya ba ada". ta jefa wata choculate a baki ta ƙara cewa,"ai da mijina shine sarkin garin nan, to daya rasu ne kuma ɗana Habibu ya hau kan kujerar...kin ganni kamar ban haɗa jini da sarauta ba ko?, wallah bata dameni ba in faɗa miki ƴar nan, banda ma dai Allah ya ƙaddara da hakan ai bata faru ba, shi yasa ko ƴar izzar nan ma ta masu sarauta banda ita, sha'anina kawai nake ba zan iya takura kaina ba wallahi, ina dalili. me gidan nan aini ya biyo, idan kika gansa ba kyace Yarima ba, shi dai Habib ɗin dama da kin gansa kinga wanda sarauta ke yawo a jininsa, aishi wannan Yaron na gidan nan yayo, umm Turaki ba wallahi kam...sauran yaran Ibrahimu da Samir za ki gansu kamar ƴaƴan tsintuwa". Fillo dai murmushi take tayi, taji sosai tsohuwar ta burgeta. "ba kya magana ne?". Fillo ta girgiza kai tace,"a'a ina yi Hajiya". Boɗejo tace,"auyo ni fa nace ai da an banu...ba ki da magana dai ina ce ko?, dama ai ba kiyi kama da sauran ƴan aikin ba iyayen zuba kamar tsohuwar kanya, wallah na faɗa miki su nan suke zubewa su sakani gaba inta basu labarin masarauta wai suna so, ita surukar tawa tayi ta jin haushina, itama wannan ƴar Samha taita ɓata rai wai ita ba haka ƴan sarauta suke ba, to ni dai basu isheni kallo ba ma dan bana bi ta kansu, ina dalili ka takura kanka akan wata banzar aba sarauta". Fillo tayi murmushi me sauti still dai bata ce komai ba, haka kawai taji tana so ta ɗauki lokaci tare da tsohuwar suna hira. sai yanzu Boɗejo ta bata glass ɗin dake cikin box ɗinsa tace,"idan kinje sai kin kunna fitilar ɗakin dan ba lallai bane an kunna min, tunda me ta'adin Sameer baya nan can muka baro shi gidan Hakimi...akan mudubi kawai zaki ɗora min shi kinji ki riƙe da kyau kar ya fashe, na huɗu kenan da Habib yasa akayo min shi daga dubai, da yake acan ake duba min lafiyar idon". Fillo tace,"to Hajiya". Boɗejo tana kallonta sosai tace,"a'a wallahi sunana Rumana ko kuma kice min Boɗejo kamar yanda jikokina ke kirana. ina wani batun Hajiya anan salon dai a ƙarawa mutum jin kai, ai da Hajjah suke ce min, Mai Martaba na rasuwa na rufe ido nace ko Rumana ko wani sunan, to shine fa baturen yaron nan ɗan gidan sarki Habib ya saka min Boɗejo, da ike shi ne jikana na farko, kai izza acikin yaron nan kamar ba zai taka ƙasa ba". tana faɗar baturen yaro Fillo ta gane Yarima Abbas take nufi. "kema ɗakin kwanan masu aikin kike?". ta girgiza kanta,"a'a wurin Kakata nake". "can da nisa ne kenan?". "a'a Boɗejo nan ɓangaren ma'aikata, nan muke da zama". Boɗejo tace,"auyo ce min zaki tsaffin bayina ne ku, to ai shikenan dama ce nake nan kike kwana nace to kizo ɗakina mu kwan tare dan sosai na yaba da hankalinki wallahi". Samha ta faɗo ɗakin rai ɓace, tana jifan Fillo da wani irin kallo tace,"ke dan Uwarki ina aikin da na saka ki?". maimakon bata amsa sai kallo da Fillo ta bita da shi, cikin ranta tana maimaita dan uwarki, kalmar da ta jima bata ji an faɗa mata ba. "ba magana nake miki ba?". Fillo ta rufe ido tana jin zuciyarta na suya sannan ta buɗe tace,"Adda Samha ai nayi". "kika yi a gidan uban wa?. bance miki acikin trolly za ki jerasu ba, gobe da asuba zan bar ƙasar". sai taja tsaki tace,"ni ba'a taɓa bagidajiyar ƴar aiki ba sai akanki wallahi, to minti uku na baki kije ki kammala shiryan kaya tun ban nuna miki other side of me ba". a sanyaye Fillo tace,"kiyi haƙuri don Allah, zan gyara yanzu". ta faɗa tana barin parlon, guntun hawayen dake maƙale a idonta ya sauko, a rayuwar nan ko mene zaka yi mata kayi amma karka sako mahaifiyarta aciki, bata so, bata so ko kaɗan. kuma ɗazun sha'afa tayi gaba ɗaya, ta gama gugar sai ta zuba cikin wadrobe tana ta sauri saboda ƙafarta da ke mata zafi, amma tana ta alla alla kafin su dawo taje ta gyara. Boɗejo ta kalli Samha tace,"ki dai dinga bin duniya a hankali, ni wallahi duk kece me ɗaukan duniya da zafi su dai su Zaytuna basu ɗorawa kansu wannan masifar ba...yo Samha kuɗin ubanki ɗin me?, shi ya bawa kansa?, to in gaya miki nan da kika ganni kafin Babana ya zama wazirin Sarki kika ganmu sai kin tsartar da yawu, to amma yau fa?, matar wa na zama kuma yanzu uwar su wa na zama?, kuma wane irin matsayi na taka?...to wallah kaɗan daga cikin ikon Allah kiga ƴan aikin nan da kike narkawa uwar tsawa kullu yaumin sun lula sama ke kuma kina nan ƙasa". "wallahi ba amin ba, wannan ai mugun baki ne Boɗejo". Samhan ta faɗa tana wucewa ta haye sama. a bakin side ɗin su Turaki, Fillo tazo wucewa zuwa part ɗin Boɗejo, Khalil dake balcony a tsaye yana waya idonsa ya sauka akanta, ya lura da yanda take ta ɗingisa ƙafa tana tafiya da ƙyar. ya sauke wayar daga kunnensa ya kalli adadin minutes ɗin, sannan yace,"please hold on 2minutes". daga haka ya aje wayar nan kan table ya fito. "Fillo". kiran sunan nata ya dakatar da ita daga tafiyar, muryar Kalil taji, amma ko da ta juyo maimakon ta gansa sai taga Turaki na tunkaro inda ta ke. *Please comment, Share and Vote pls.* [8/27, 20:15] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *©️Halima h.z* _avoid any mistake plss🙏._ *16* *Shongom LGA, Gwandum, Yabayo village.* rubutun da map location ɗin ya zana kenan ajikin wayar dake riƙe a hannun Khalil. with high speed yake drving motar kamar zai tashi sama. adu'a yake cikin ransa Allah ya kaisu lafiya, idan ba haka ba za'a iya samun gagarumar matsala a wannan tuƙin nasa, saboda kukan mahaifiyarsa dake gigita hankalinsa da tunaninsa, da kuma tunanin halin da ɗan'uwansa, Yayansa mafi soyuwa a gare shi yake ciki. tunda suka taho kuka kawai takeyi, duk wata magana ta kwantar da hankali ya faɗeta amma taƙi tasiri a gareta, ya rasa me kuma zaiyi, yasan dai ba zata taɓa natsuwa ba har sai sun isa inda take da buri, to amma atleast yana so ta tsayar da wannan kukan nata ko dan ya samu yayi tuƙin nan lafiya. ya ƙara kallonta a karo na babu adadi yana jin zuciyarsa na tsinkewa, ya cine fuska ya wani daki stearing da mugun ƙarfi, kamar ya fasa ihu haka yake ji. shi amsar ma da

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243