Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 184

Chapter 184

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,228 words 0 views Progress saved
Download Book

tace masa komai ba ta kashe wayar, ba'a son ransa ba haka ya shirya, ba ya son wani faɗan dan haka bai tsaya ɓata lokaci ba, kuma ko da ya karɓo direct gidan su Bello ya wuce, Umma ya gani zaune a falo tana yiwa ƴan jikokinta karatun ƙur'ani, ya durƙusa ya gaishe da ita, tayi ta saka masa albarka kuwa tana jadadda masa akan ya gaida iyali. ya ce,"Umma Bello ya dawo ne?, na kira wayarsa ban samu ba". ta ce masa,"yana ciki bai jima da shigowa ba ma". ya wuce ɗakin Bello, kuma yana zuwa ya tarar da shi kwance rungume da pillow yana waya, Turaki yaja dogon tsaki na takaici, ya jefa masa flash ya juya ya fice ba tare da yace masa komai ba. bai koma gida ba sai bayan sallar magrib, yana shigowa parlo Sakina da Hannatu suka yi saurin durƙusawa su ka gaida shi, bai amsa musu ba illa bin parlon da yayi da kallo, ganin babu Fillo sai ya haye upstairs ɗin, yana buɗe ɗakinta ya ganta shame-shame a ƙasa sai murƙususu take yi, ya wuce ya dire ledar drugs ɗin akan stool, har ya juya zai fita sai kuma shashsheƙar kukan da ke fita a hankali ya dakatar da shi. dawowa yayi ya durƙusa a gabanta, ya tsayar da ƙwayar idonsa akan fuskarta da hawaye ke ta zuba, ga uban gumi ta haɗa kamar an watsa ma ta ruwa, ga wani irin nishi kamar me naƙuda, sai ka kasa kunnenka sosai tukunna zaka ji kiran sunan Kaka da Ummi da take yi a wahalce. ya ɗan taɓa hannunta yana cewa,"ke". ta damƙo hannunsa ba tare da ta sani ba ta murgina tare fashewa da kuka sosai. "wayyo Allah nah, wayyo Ummi nah, wayyo zan mutu". yasa hannu ya taɓa jikinta yaji zafi rau, sai kawai yaji ta ɗan ba shi tausayi, ya kamota zai ɗagota daga kannanaɗewar da takeyi kamar miciji tace,"a'a". muryarsa a hankali ya ce,"me yake damunki?". sai a sannan ta iya buɗe idonta a wahale tana kallonsa a disashe saboda ruwan hawayen da ya cika ma ta ido. shi kuma ganin tana kallonsa ya tamke fuska yana haɗe gira sama da ƙasa ya ce,"me?". ta mayar da idon ta rufe tare da kamo hannunsa ta ɗora akan cikinta, ya kalli cikin ya ƙara cewa,"me ya sami cikin?". cikin kuka ta ce,"don Allah ka kira min Kaka mutuwa zanyi, ko kuma ka kaini asibiti su cire min cikina don Allah". yay shiru for some minutes sannan ya ce,"me kika ci?". tai shiru ta kasa ce masa komai sai burgima take yi tana kuka sosai. ya miƙa yaje ya ɗauko ledar drugs ɗin da ya shigo da su, ya fita ya ɗauko ruwa a ɗakinsa ya dawo, ya durƙusa yana ce ma ta,"tashi ki sha magani". ta girgiza ma sa kai, ya ɗaga murya sosai,"na ce ki tashi ko". ta ce,"Kaka ta hanani shan magani". haushi ya kama shi ya miƙe zai fita karaf idonsa ya sauka akan tiles inda take kwance, wajen duk ya ɓaci da jini, yay saurin rufe ido yana girgiza kansa, lokaci ɗaya amai ya taso masa babu shiri yay hanzarin ficewa, amai sosai ya yi da ya shiga toilet, bayan ya fito ya tsaya yana tunani, yana jin zuciyarsa duk babu daɗi. Yay ta so ya tuna sunan abin da ya gani a ƙasa, ya dai san Nihal ma na irin haka wanda har suma take yi ita, sai kawai ya ɗauki wayarsa yay dialling lambar Zaytuna, tana ɗagawa ko sallamar bai amsa ba ya ce,"mene ma sunan wannan abun da kuke yi every month?". taji yay tambayar kamar a rikice, ba ta fuskance shi ba sai daga ba ya sannan tace,"oh menstruation". yay ɗan jim sannan ya ce,"wanne irin magani ake sha?". ta ce,"zan maka text ɗin su yanzu". yay ɗan guntun tsaki ya ce,"babu a gida?". ta ce,"akwai". ya ce,"to ki kawo yanzu, idan ana allura ma ki taho da ita". ya koma bakin gado ya zauna ya kulle idonsa yanata girgiza kansa, yana da ƙyanƙyami sosai fiye da tunani, ko Zaytuna da yake cin abincinta idan tana period ko ruwan hannunta ba ya sha, har yanzu zuciyarsa ba ta bar tashi ba, so kawai yake ya ƙara yin wani aman ko zai ji daɗi, kansa har wani ciwo yake yi. yana nan zaune yana ta aikin jera tsaki kamar aikin farilla, wayarsa ta yi ringing, yana ɗagawa bai ko jira abin da Zaytuna zata ce masa ba ya ce,"ki sameta a ɗakinta". "Hammah ai ban san ɗakin nata ba, ban taɓa shigowa ba". a daƙile ya ce,"zan kashe fitilar ɗakina". ta ce,"tom". Sanda Zaytuna ta shiga ɗakin, samu tayi ta kyala amai yafi guda huɗu duk wuri daban daban, sai dukan tiles take yi tana ambaton innalillahi, tana faɗin azo a taimaka ma ta, ta kira sunan Kaka ta kira na Yami. Zaytuna ta ƙarasa da sauri, ta ɗauki jarkar ruwan da ke wajen ta buɗe ta tuttula a cup ta bata magani ta sha, sannan tayi ma ta allura, tsabar wahala ma bata san wa ke kanta ba, a hankali a hankali kuma taji ciwon yana ɗan sauƙi. sai lokacin da iya buɗe ido ta kalli Zaytuna ta ce,"Adda". ta amsa mata tana cewa,"sannu". Zaytuna ta riƙeta ta kaita toilet ta ce ta daure ko ba tayi wanka ba ta ɗauraye jikinta, haka tayi wanka a daddafe ta fito, zata kuma kwanciya a ƙasan tiles ɗin Zaytuna ta hanata, ta buɗe wadrobe ta ɗauko ma ta riga ne ɗan kauri iyaka gwiwa ta bata, sannan ta kwanta akan gado, tana kwanciya baccin wahala ya ɗauketa. Zaytuna da kanta ta gyara wajen tas, har kayan da ta cire ta wanke su a machine, ta kunna turaren wuta sannan ta kira Turaki a waya tace masa zata tafi, toh kawai yace ma ta, before ya kashe wayar tayi saurin ce masa,"kar ta sha ruwan sanyi, da abu me zaƙi, da cocumber". bai ko ce mata ƙala ba ya kashe wayar kawai. tafiyar Zaytuna babu jimawa ya fito a ɗakinsa ya tafi ɗakin Fillo, fitila ya kunna ya hangeta kan gado, yanayin yacca tayi kwanciyar kaɗai zai shaida maka kwanciya ce ta wahala, dan hatta yanda numfashinta ke fita ma ba ta daɗi ba ne, hasken fitilar yasa ta yin juyi tana sa hannu ta kare idonta duk cikin baccin, lura da hakan ya sa ya kashe light ɗin ɗakin ya kunna ta wayarsa, ya mayar da ƙofa ya rufe sannan ya ƙarasa ciki, a bakin gadon ya zauna ya kai hannu ya taɓa wuyanta da kanta yaji still jikinta da zafi. wayarsa ya ɗauko ya kira Zaytuna, ta ɗaga tana sallama da alama ma ta fara bacci, yace da ita,"zazzaɓin bai sauka ba fa". ta ce,"da ma akwai zazzaɓi ne Hammah?". bai amsa ma ta ba kawai yaja tsaki ya kashe wayar, ya haska torch ɗin wayarsa ya ɗauko ledar maganin ɗazu yaga bata sha ba, ya zazzage ledar ya ɓallo adadin yacca zata sha, ya zuba ruwa a cup sannan ya ɗago Fillo zuwa jikinsa, ba tare da yay magana ba ko ya tasheta ya kafa cup ɗin a bakinta ya zuba ruwa sannan ya tusa mata drugs ɗin duka, ya ƙara zuba

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243