Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 155

Chapter 155

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,212 words 0 views Progress saved
Download Book

su daina zuwa haka, Dottijo yace mata ai duk wanda aka hana sai yace a'a sai yazo ya nan asibitin yay mata ta'aziyya, sannan Dada taga tafiyar tata is the solution saboda Dr na ta complain akan hayaniyar da ake samu. ƙarfe sha biyu dai-dai Fillo ta farka, motsin hannunta dake cikin na Turaki shi ya ankarar da shi, take yaja wani wawan ajiyar zuciya ya sauke tare da faɗin Alhamdulillah. Fillo ta shiga buɗe idanuwanta a hankali ta sauke su akan Turaki da ya ƙura mata ido yana sakar mata murmushi me haɗe da damuwa. tana jan numfashi a hankali tace,"ruwa". da ƙyar ya iya sakin hannunta yaje ya ɓare carton ɗin faro ya ɗauko ɗaya ya dawo, ya zuba a cup sannan ya ɗagota ya bata tasha, sai da ta shanye tass sannan ya ajiye cup ɗin. ya sanya mata pillow daga bayanta ya jinginar da ita, ita kuma ta shiga bin ɗakin da kallo, daki daki kuma abinda ya faru da ita ya dinƙa dawo mata. abinda zata iya tunawa shine Abbanta ya mutu, kuma har an kwana anyi masa wanka za'a fita da shi ai masa sallah a kaishi, to tunda aka fitar da gawar ba zata ce ta ƙara sanin inda kanta yake ba sai a yanzu da ta farka ta ganta a asibiti. Turaki ya dinƙa kallonta yana jin kamar zai yi kuka, duk ta zabge tai wani muguwar rama, ƙasusuwanta kamar sayi magana, haka idonta yayo waje ya ƙara ƙwalele kace idon aljanu. ya kama karan hancinsa yana rumtse idonsa, hoton wancan ranar ya dinƙa haska masa, sanda aljanun Fillo suka tashi ta dinƙa bige bige, tun ana iya samu a riƙeta a danneta har ta kai ga hakan ya gagari kowa, sai ƙyaleta akayi tana ta murginawa akan duwatsun compound tana ta ife-ife, ƙarar ihu kuwa har na bakin titi zai iya cewa yaji, kuma sanda aka kira wani malamin ruƙiyya yazo me mamakon a sami sauƙi sai gida ya kacame da masu aljanu, ƙannan Hayyo da Yayyansa da jikoki wancan ta faɗi waccan ta kwasa da gudu waccan ta shaƙe na kusa da ita, haka akaita fama da su, ƙarshe sai da aka tara Malaman Ruƙiyya har biyar a gidan sannan aka sami lafiya, ashe aljanun nasu duk na gado ne na kan Kakarsu wadda ta haifi mahaifin su Hayyo da kuma wadda ta haifi mahaifin su Hayyo, ita kuma Fillo har da waɗanda ta samu acikin dajin nan sanda da ta ɗauke asirin ɗakin Turaki. tasha buƙar wuya sosai dan duk jikinta sai da ya farfashe, fuskarta tai ta jini saboda burgimar da tayi akan duwatsu compound ɗinsu. wan mahaifin su Hayyo da suke kira da Dottijo shi ya kira waya yace idan an kaishi to a tattaro a dawo nan gida aci gaba da zaman adu'a kuma, aka shaida masa halin da ake ciki na tashe-tashen aljanun, yace to suyi gaggawar tahowa nan ɗin saboda a samu ai masu magani tunda dama akwai babban malamin da suke da shi acan wanda ke kula da matsalar tasu tunma mahaifiyar tasu na da rai. aiko dai Fillo tasha baƙar wuya, dan Malamin da yay mata ruƙiyya azababbe ne, bai ƙyale Fillo ba a wannan ranar sai da ya ƙona aljanun da suka shigeta na asirin da ta ɗauke, na gadon ne kawai masu shegen taurin kan bala'i da suka ƙi fita, suka ce su ai suna tare da ita ne saboda bata kariya, yinin ranar curr akanta akai ta fama, kuma sai ya zamana in an samu na waɗancan sun lafa da sun jiyo ihunta sai su ƙara tashi, ƙarshe ita sai ɗauketa akayi aka kaita can gidan Malamin, duk wanda yaga halin da take ciki kuwa sai yayi mata hawaye. kuma hankula sai suka ƙara tashi a sanda aljanun nata suka lafa, dan tun ana tsammanin baccin wahala take har abin yazo yafi ƙarfin wannan tunanin, cikin gaggawa aka tafi da ita asibiti lokacin Ummi har ta saddaqar itama ta rasu, bama ita ɗaya ba da dama sun zaci ta mutu, sai da likita ya fito yake shaida musu tana raye tayi dogon suma ne sai dai ba'a san ranar farkawarta ba. sai da Dottijo yayi magana sannan aka ragu a asibitin dan da kowa ya tare acan, yace a bar Kaka da su Adda Asma su zauna tare da ita, sai hadiman ɓangaren Jagarɗo su biyar da suke tare, aka barsu su goma suke kwana a wajenta, sai Turaki da yaƙi tafiya ya kafa ya tsare ko su Kakan baya bari su kwana a ɗakin sai shi, ya kwana da ita ya yini da ita baya ko matsawa daga kusa da ita. Fillo ta ɗago ido ta kalli Turaki, cikin raunin murya dake ƙoƙarin ɓallewa da kuka tace,"da gaske mutuwa ta rabani da Abbana?". Turaki bai iya ce mata komai ya ƙara damƙe hannunta a nasa, nan da nan sai ga hawaye nan zirrr kamar an kunna famfo, ba shiri Turaki ya bar kan kujerar da yake ya hayo gefen gadon ya tattarota jikinsa gaba ɗaya ya shiga lallashinta, ya dinƙa shafa bayanta tamkar jaririya yana faɗa mata kalamai tausasa na kwantar da hankali da sa natsuwa a zuciya, haka har ta daina kukan sannan ta zame daga jikinsa tace,"ina Ummi na?". yace,"Ummi taje gida ita da su Kaka yanzu zata dawo". tai ƙoƙarin zame hannunta daga nasa ya hana hakan, with much concern yace,"me kike so yanzu?". zata fara sabon kuka tace,"Abbana nake so, sai da ya fara sonmu shine mutuwa tazo ta ɗauke mana shi, kuma ni ina so na rayu tare da shi, ina so na sami wannan gata da kulawa da soyayya na mahaifi da ban samu ba, ina so nima na kyautata masa na sami lada, dan Allah kace ta dawo min da Abbana ina sonsa sosai bana so na rasa shi yanzu, albarkar da ya saka min sanda zai mutu bata isheni ba, tayi min kaɗan". idanuwan Turaki suka kawo ruwa calmly yace da ita,"kin tabbatar kina son Abba?". tayi saurin ɗaga masa kai, yace,"to indai kina sonsa ki nuna masa hakan ta hanyar yi masa adu'a ko da yaushe, itace abar da yafi buƙata daga gareki ba kuka ba, kuma ta hakan zai yarda da cewar kina sonsa, sai yay ta saka miki albarka daga can". ya ɗago haɓarta yana kallon cikin idonta yace,"Fulani nah wanda ya mutu ba ya dawowa, Abba ya tafi tafiyar da ba zai ƙara dawowa garemu ba sai dai muje mu same shi a aljannah a yayinda muma muka zama tarihi, dan haka ki daina kuka kinji Fulani nah, idan Abba ya tafi kina da ni, ni zan maye miki gurbin Abbanki, zan ba ki wannan gatan da kike buƙata, zan ba ki kwatankwacin irin wannan kulawar da kike biɗa, uba dabanne ba zance zan ba ki soyayya irin tasa ba, amma zan ba ki soyayya irin wacca ba za ki yi maraici ba". Fillo ta janye hannunsa daga haɓarta ta faɗa jikinsa ta kewaye shi da duka hannayenta, tayi ta kukanta a hankali a hankali yana jin hawayenta na sauka a bayansa masu ɗumi, hawayen da yake jin zafinsu kamar garwashi, bai hanata ba har sai da tayi me isarta tukunna ya janyeta yana tambayarta me

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243