Chapter 141
Chapter 141
cikin sigar roƙo da lallashi yace,"please kisha kaɗan". ta girgiza masa kai idonta na tara ruwa, yay saurin saka handky ya matse hawayen yana cewa,"kukan ya tsaya haka please bana so, ciwon zai warke yanzu, aima ya kusa daina zafin ko?". sai kuma ya ƙara kai cup ɗin bakinta yana cewa,"please drink a little". yacca face ɗinsa tayi turning zuwa na ban tausayi da kuma magiyar da yake yi mata yasa ta buɗe bakin ta sha kaɗan. yana ganin ta kau da kai ya miƙawa Zaytuna cup ɗin ya ɗora hannayensa saman ƙafarta yace,"am sorry please forgive me, ba da niyya nai ba ban san hakan zai faru ba". ya miƙe ya fita ya dawo, lokacin Dr Anwar ya gama shafa mata wani magani a wajen, Turaki ya kasa tsayuwa waje ɗaya sai durƙusawa da ya ƙarayi agabanta yana riƙe hannun a hankali yace,"zafin yana raguwa?". tana kallonsa kawai wasu sabbin hawayen suka sauko mata, wannan ya ƙara rikita shi ya miƙe yana ɗagata ya rungumeta a gaban mutane da ke ta wucewa. "Fulanii bana sane, am sorry dan Allah". yanda taga duk ya gigice ɗin nan ya ruɗe ta tabbatar da ba ya sane ɗin, dan haka kawai sai tai masa knodding kanta a saman ƙirjinsa, tausayin kanta take matuƙa amma ji take kamar tafi tausayinsa saboda ganin kamar ma kuka yake so yayi koma yayi bata sa ni ba, so take ta zame daga jikinsa amma ya hana hakan, har sai da Zaytuna ta dawo daga pharmacy tukunna ya saketa ya duƙa ya sunkuceta kamar wata ƴar baby, tana ta kai masa duka kan ita ya sauketa amma yaƙi har suka zo mota. sai da suka shiga mota ta kallesa suka haɗa ido ta hararesa tana murguɗa masa baki tace,"ni nace maka bana son irin haka ba kyau". tun ɗazu sai yanzu ya ɗan sami relief jin muryarta da yay, murmushi ya sauka a leɓensa ya kai hannu zai shafo fuskarta ta ture hannun tana cewa,"nace ma ba kyau". a wannan karon kawai sai ya saki murmushi me gaba ɗaya yace,"to naji". cikin allurar da akayi mata dama har da ta bacci, so ko doguwan tafiya basu yi ba bacci ya ɗauketa, ya kwantar da ita sanda yake nunawa Zaytuna wani suya spot yana cewa ta tsaya a wajen. haka ya dinƙa tsayar da Zaytuna yana siyan kalolin nama a duk suya spot ɗin da ya gani, Fillo dai nata bacci bata san me ake ba, fruites ɗin ma da ya siya kamar me kafa tebur, a ƙarshe ya shiga wani store ya kwaso uban choculates kamar zai buɗe sabon kanti da su, gaban motar nan dai sai da ya cika maƙil da uban kaya kace mara lafiyan da ya shekara a asibiti za'a kaima. akan cinyarsa taita baccinta har suka iso gida, yace da Zaytuna ta zagaya ta can bayan part ɗinsu tayi parking, lokacin yamma tayi ana gab da magriba garin yayi duhu, ya fito ɗauke da Fillo ya shiga ta ƙofar da babu me ganinsa ya shiga part ɗinsu, Bello ya tarar zaune a parlonsu ya ɗauke kansa kamar bai gansa ba yay bedroom ɗinsa, akan gadon ya kwantar da ita yaja blanket ya rufeta da shi yana yi mata peck a kumatu. Zaytuna kuma ta dinƙa shigo da uban kayan da ya siya tana ajiyewa, ta tsaya tana kallonsa yanda ya zube a gaban gadon gwiwoyinsa duk a ƙasa ya riƙo hannunta yana kallon fuskarta kamar zai haɗiyeta, ko me neman gafara ko wanda akace in ya tashi za'a saceta, ta sauke numfashi tana tunanin ta yanda za'a faɗi wannan aure dai, da kuma yacca za'a karɓe shi, sannan ta ankarar da shi cewa an fara kiran sallah a masallaci. kansa kawai ya gyaɗa mata alamar yaji, ita kuma tasa kai ta fita daga ɗakin haka kawai tana jin faɗuwar gaba da kuma tausayinsa. da ƙyar ya iya miƙewa yaje yayi alwala ya fito shap shap, ya ƙara zubewa a gaban gadon yana shafa fuskarta, ji yake kamar ya bari kawai yay sallarsa a gida ba sai yaje masallaci ba. ya kamo hannunta me ciwon wanda hakan yasa ta ɗan motsa amma bata tashi ba, sai ya dakata da motsin da yake yi, ya dinƙa kallon yatsun yanda suka koma, ta ƙara basa tausayi sosai yana jin kamar ya ciro zafin ya dawo da shi jikinsa, yana jiyo sautin ƙarar da ta ƙwala tana kiran sunan Ummi. jin ƙarar buɗe ƙofa yasa shi waigawa, ganin Bello yasa ya miƙe da sauri yana haɗe rai tare da ɗaukan key room yace da shi,"lafiya?". Bello ya kalli Fillo sannan ya kallesa yace,"uban me ka yiwa ƴar mutane?". Turaki yace da shi,"ina ruwan munafuki da abinda ya shafeni ni da matata". Bello yay dariya yace,"you find the solution right?". yace,"you don't have any access to worry about that, that's my personal issue, so get out". ya faɗa yana nuna masa ƙofa. Bello na kallonsa ido waje yace,"in fita daga ina?". Turaki ya kuma ɗaure fuska yace,"i don't want to waste my time masallaci zanje, dan Allah fita". ya faɗa yana tura Bello. a ƙufule Bello yace,"dilla Malami alwala zanyi ko baka ji ana kiran sallah ba ne". yace,"ba anan kaɗai ne akwai famfo ba, in ba zaka iya shiga other toilets ba sai ka bari kayi a masallacin, ko in kaje gidanku kayi". Bello na ƙunshe dariyarsa yace,"ban key ɗin zan rufe idan na gama". Turaki yay masa wani wawan kallo yace,"ka rufe ina in ka gama?". yace,"to ai naga kamar saurin da kake yi ne yasa ba zaka iya jirana nai alwalar ba". Turaki ya juya ya kalla Fillo na baccinta peacefully, yay ƙasa da muryarsa yana cewa da Bello,"kayi a hankali mana karta tashi, dan Allah dan Annabi kayi haƙuri kaje toilet ɗin Khaleel ko na Sameer kayi". da rainin hankali Bello yace,"to ni anan naga damar yi dan haka ba inda zanje, mene za'a ɓoyen da za'a hanani alwala, shigowarka ai bai isa har ka aikata wani abu ba". Turaki ya rumtse ido yana jin kamar ya saka masa ƙafa yace,"kaiwa Allah ka bar ɗakin nan Bello, baka san zafin da nake ji a zuciyata ba kana kalle min matata kwance akan gadona, kai baka san haramun bane hakan?, Allah banda bana so ta tashi tuni nasa maka ƙarfi ka fita". Sai da Bello yaga ransa ya ɓaci sosai sannan ya juya ya fita, yana faɗin,"sannu me mata". Turaki ma yabi bayansa da sauri yasa key ya rufe ƙofar. yana kallon Bello tsaye ta ƙasan ido yace,"maye kawai". Bello yay ƙwafa yace,"ka buɗe ɗakin sai in nuna maka ƙarshen maita a gaban idonka". Turaki yaja tsaki yay gaba bayan yace masa,"mahaukaci, kuma ka bar min ƙofar ɗaki in ba haka ba na dawo na sameka Allah sai na ji maka ciwo". ana idar da sallah ko cikakken azkar bai yi ba ya baro masallacin, kuma tun bai shigo gida ba ya kira Zaytuna yace ta kira Ummi ta faɗa mata Fillo zata kwana a wurinta. Zaytuna da ɗan tsoro tace,"but Hammah kasan at any time Mum zata zo ɗakinka ko". yace,"zance mata zan kwana office saboda wani aiki". yana faɗar hakan ya kashe wayarsa yaci gaba da tafiya a gaggauce, a parking lot ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243