Chapter 57
Chapter 57
to sai taga ma ba shi bane Amir ne. ta kalli Fillo ta kalli wayar, ya zatayi dole masifar dai akanta za'a juyeta ta sani, ai ba yau farau ba, tasan halin ƴar'uwarta, idan tana cikin irin wannan yanayin ko magana bata so ayi mata, ita kuma ba zata iya barinta haka ba tunda Kaka ba sauraronta za tai ba, in akai haka kuma Fillo da wartsakewa sai dai gobe. "Fillo wai menene?, wa ya ɓata miki rai?". Maijidda ta faɗa. Fillo tai shiru ba motsi balle amsa. ta ƙara cewa,"to kiyi haƙuri kinji, fushi fa na abokan sheɗan ne, ki zauna muyi kukan tare to, ni bana son ganinki a haka Allah". Maijiddan ta faɗa in breaking voice. nan ma dai babu amsa babu motsi. hakan yasa Maijidda ta dafata,"ni ce fa nake baki haƙuri Fillo, Hassanarki, Hussaina Hassanarki ce fa, ko kina so na mutu ma barki ke ɗaya?". Maijidda dai kamar me magana da gawa ko kuma gunki, ta yarfar da hannu kamar zatai kuka, ta ƙara kallon kiran Amir dake shigowa a karo na uku, ta dafa kafaɗar Fillo zata juyo da ita tana cewa,"kinga fa Amir ne ke ta kiranki, kar...". ai bata ƙarasa ba Fillo ta ɗago a harzuƙe cikin fusata tai wurgi da hannun Maijidda dake kan shoulders ɗinta, wayar Yami ta faɗi a ƙasa ta wargaje, ƙashin hannun Maijidda yay wata ƙara kamar an karya shi. a zafafe kuma cikin amon muryar da ya cika ɗakin Fillo ta ce mata,"dilla Malama ki rabu da ni, ki ƙyaleni, babu ruwanki da ni, ki matsa daga kusa da ni in ba haka ba duk abinda na miki ke kika jawa kanki". tana faɗin hakan kuma sai ta fashe da kuka, Maijidda cikin jin zafin hannunta ta matso ta rungume Fillo, sai suka durƙushe a ƙasan wajen, sosai Fillo ke kuka Maijidda kuma na tayata, Kaka dai na daga falo tana jinsu bata bi ta kansu ba. sai da aka ɗan ɗau lokaci sannan Fillo ta fara samun sauƙi cikin ranta, har daga ƙarshe ma ya zama ita ke lallashin Maijiddan. itama kuma a sannan sai taƙi yin shiru, taci gaba da zubar da hawayenta a kafaɗar Fillo. Fillo na shafa bayanta tace,"ke Hassana wai mene haka, ki daina mana". Maijidda tace,"to ai kece, na faɗa miki bana so kike bari Shaiɗan yana tasiri akanki akan fushi". Fillo tace,"to ba na daina ba, idan kuma ba zaki shirun ba sai mu ci gaba dan kin san dai ba zan zuba ido kina kuka ina zaune ina kallonki, zuciyata ba zata ɗauka ba". Maijidda tace,"nima ai baki saurareni ba a farko har ma kika ji min ciwo". ta faɗa muryarta na daɗa bayyana kukan da take yi. muryar Fillo ta karye tace,"to kiyi haƙuri, idan kuma ba zaki daina ba shikenan sai mu fasa auren miji ɗayan". sai a lokacin Maijidda ta ɗago suna gogewa junansu hawaye, Kaka na daga falo tace da su,"ke Maijidda kin san dake za'aje gidan sarki ko, ke kuma idan kinga dama ki fito kije kiyi musu aikinsu, in ba za ki ba kuma ki faɗa min sai na miƙe". Fillo tace,"to Hajiya Kaka gamu nan". sai da zasu fita sannan suka lura da aika-aikar da suka yiwa Yami, Maijidda tai salati tana rufe baki da faɗin na shiga uku. Fillo tace kin shiga uku ko mun shiga uku, yau akan akwalar wayar nan Yami ba sai ta cinyemu a ɗanyanmu ba. Kaka da ta jisu tace,"zan kuwa faɗa mata". hannu na rawa Fillo ta ɗau wayar tana haɗeta suka fito falo. "yanzu Yami sai tace mun cuceta mun datse hanyar da zasu ke gaisawa da bazawarinta". Maijidda ce ta faɗa, Kaka tai dariya, Fillo dai duk ta tsure sai ɗaure kyauraye takeyi, fatan ta ɗaya tana ɗora batirin wayar ta tashi. bakinta faɗi yake,"kece me Jidda ki kai magana da ƙarfi, da Kaka bata ji ba ai sai mu ajiye a kusa da ita bata sani ba muyi ficewarmu, Yami ba zata ce komai ba ƙarƙari tace da Kaka Ƙawata to ya za'ai babu komai ai, da saninki ai ba zaki fasa ba". ta faɗi maganar tana kwaikwayon muryar Yami. su duka sukai dariya, kuma cikin sa'a tana saka batirin ta kunna sai ga wayar ta kama. a tare suka sauke ajiyar zuciya. lokacin kira ya shigo da sabuwar lamba, ta miƙawa Maijidda tana miƙewa. ita kuma tace da ita,"ki ɗaga Dr Yusuf ne, tun safe yake kira wai na haɗaku, yama dai ce na masa kwatancen gidan nan nayi masa, ƙila ko zuwa zai yi". Fillo ta harareta tace,"yazo yayi me?". tace,"haka nace miki zai zo?, ce fa nayi ƙila zuwa zai yi, ki ɗaga kiji koma menene daga bakinsa". ta aje wayar a cinyar Maijidda ta tashi sai Kaka tace,"babu kyau dai wulaƙata mutum, musamman wanda ya taimaka maka a rayuwa, ba masu gidan nan ne kaɗai suka taimaka miki ba, harda shi likitan, dan shima ya bada jininsa an zuba miki". Fillo na ɓata fuska tace,"to Kaka yanzu sai kiji yace ai wani magani ko wata allura ya kawo". Kaka tace,"to ki ɗaga mana kiji dai me zai ce tunda ya neme ki, in allurar ce tunda ba shi ne zai yi miki ba ai sai kin so za'ai, abu da kece Halimanki, tun kan ki shigo nan zaki jefar da ita, sai kace kwanciyar asibiti tasa kin manta wacece ke". ba dai haka Fillo taso ba, sai dai bata son jayayya da Kaka, ta karɓi wayar ta ɗaga, tana yin sallama Yusuf ya ɗauki muryarta. daga cikin motar da yake ya kwantar da kansa jikin kujera sannan ya amsa sallamar. Fillo tace,"ina kwana, ya kake?". maimakon ya amsa mata sai taji yace,"ai na shanyu har na bushe, daka ni kawai ya rage ayi". taso yin dariya amma sai ta maze tace,"kaman ya?". yace,"kamar yanda Sister ɗinki bata faɗa miki ba, na kirata nace zanzo na duba jikinki before na bar gari tace min to, ta ban address kuma nazo inata kiranta taƙi ɗagawa, at the end ma sai ta kashe wayar, nayi zuciya zan tafi kuma sai na tuna da saƙonki nace to lallai ko zan kwana anan ba zan tafi ba". bakin Fillo a gaba tace,"saƙon me?, kuma ai ba daidai tayi maka kwatancen gidanmu ba". yay murmushi yace,"tambaya har guda biyu a jere, duk ranar da kika zama lauya ai sai ki ɗaure mutum. to da fari dai address daidai aka ban, domin kuwa gani a ƙofar gate ɗin gidan Alƙali Dikko, kuma gate na ɓangaren ma'aikatan gidan, gani ina kallon me gadi baƙi ɗan lukuti kamarki. saƙo kuma sai kin fito kya gani". da ƙosawa tace,"na san saƙon allura ne kuma bana so kuma ma bama gidan mun tafi ƙauyenmu, sai ka tafi". cikin kwaikwayon muryarta Yusuf yace,"kuma ma ba allura kaɗai bace harda magani, kuma ma da wuƙar farke ciki, kuma ma me gadi yace min kuna nan ba kwa fita, kuma ma ba zan tafi ba har sai kin fito". a wannan karon dai sai da sautin ƙaramar dariyar Fillo ya fito, Yusuf ya gyara zamansa yana sosa kansa wanda yasha sabon aski yace,"kinga Malama ki fito kawai nai miki tiyatar nan a wuce wurin, ni ban haƙura ba har yanzu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243