Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 116

Chapter 116

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,224 words 0 views Progress saved
Download Book

yanke kuɗaɗe masu uban kauri, amma basu san me yasa akan wannan yarinyar ba suka buƙaci kuɗi kaɗan. cike da rashin imaninsa yasa ƙafa ya ta-ke ƙafarta yace,"ka san menene yaro?, ko iyaka motan gidanku da muka ƙwamusoka daga wajen da muka ganka ranar idan siyar da shi za'ai ya haura sama da miliyan asirin, saboda haka ku daina ce mana baku da shi. for the last time zamu kira waya ka faɗa a gida kace aciko mana miliyan uku, ana cikawa mu kuma munyi alƙawarin zamu sake ka". cikin tsananin azaba da wahalar da take ji tace,"ni Kakata kawai nake da ita a duniya, bayan ita banda kowa. wannan motar ba tamu bace ta gidan da nake aiki ce, dan Allah ku taimaka min, na tabbata Kakata duka gadonmu na wurin mahaifiyarmu ta siyar aka sami wannan kuɗin, a yanzu kuwa na san babu wani abu da zata ƙara ɗagawa ta siyar, kuyi min rai dan Allah". shirunta yay dai² da shigowar wani mutum dogo kamar sanda, ya ƙaraso gaban ƙaton mutumin yana miƙa masa waya yana cewa,"oga ka duba news ka gani". Ogan ya shiga kallon shafin facebook da yake nuna masa yana karanta bayanan dake jiki na ɓatan Fillo ƴar aiki a gidan Judge Alƙali Dikko, da kuma hotonta a ƙasa sanye da hijab. sai ya bushe da dariya yana sa ƙafa yayi fatali da kujerar dake kusa da shi, ya mayarwa da mutumin wayar yana faɗin,"ashe kamu muka yi me soka bamu sani ba, har muna ɓata lokacinmu wurin amsar 5million only". sai yay shiru yana ƙara sakin dariya yace,"Hardo kaje ka nema mana numban waya na gidan Alƙali, wannan yaro yana da taurin kan jaraba ba zai bamu wani number ba...kayi sauri ka kawo min in the next few minutes, yanzu ba miliyan 10 muke nema ba, miliyan 200 zamu karɓa". ya faɗa yana miƙewa daga kan kujerar yana ƙara sakin dariya cike da nishaɗi. sannan ya ƙara kallon ɗaya acikin yaran nasa yace,"Jibril, ka siyo kaza ka bashi yaci, domin ina sha'awan wannan yaro, ina so na huta da shi. a siyo masa kayan gina jiki a bashi yaci kafin nazo na biya buƙatana akansa, tun a ranar farko naji ina sha'awan budurci nasa, i know by that time uban Alkalai ya kawo mana 200Million namu, sai muna sakinsa yana tafiya". Kalmar Virginity yay wani duka a ƙwaƙalwar Fillo da yasa taji ta girgiza gaba ɗayanta, her virgin?, kamar dai bata fahimci maganar tasa ba da kyau, sai kuma taji wanda aka barta da shi na faɗin,"kash Oga banji daɗi ba kana riga ni shiga daɗin wannan kyakykyawan yarinyar, nima ina ta kwaɗayinta tuntuni, amma da zarar ka sha naka rabon daɗin nima zan sha nawa kafin a sallameta". yaja igiyar ƙafarta ya ƙara ɗaurewa da kyau yana cewa,"kai Budurci yana da daɗi, gaki da ganinki za ki daɗi ƴan mata". ƙwayar idon Fillo tun ɗazu ƙafe take a wuri ɗaya, tun bayan fitar wancan mutumin take so ta fahimci abinda ya faɗa kafin ya fita, kuma bata gane komai ba sai a yanzu, sai yanzu ta fahimci abinda yake nufi daga shi har wannan, suna maganar zasu amshi budurcinta ne kafin ta fita daga hannunsu. da sauri ta shiga jujjuya kanta da ke barazanar tarwatsewa, hawaye masu zafin gaske na daɗa biyo kuncinta, ta jinginar da kanta jikin bango tana jin ƙirjinta yay mata wani irin nauyi tamkar an ɗora dala da goron dutse akai, a hankali ta shiga ambaton sunan Allah tana fashewa da wani kuka me ƙarfin sauti cikin fitar hayyaci. ta jima tana kukan tana kiran sunan Allah, bata ma san time ɗin da mutumin da aka barta da ahi ba ya fita ba. zuwa yanzu ta san ruwan hawayenta sun ƙare, ƙazaman maganganun mutanen ke tayi mata yawo acikin kanta. ta sa ni shikenan tata kuma ta ƙare, dan haka ta sallama da rayuwar gaba ɗaya, kanta ta buga ajikin bango tana addu'ar,"Allah ka ɗauki raina kafin waɗannan azzaluman su cimma burinsu akaina, Allah ka ɗau raina ayanzu ko na huta da wannan bala'in". tsananin tausayin kanta ya lulluɓeta, babu ta yanda ta-ke tsammanin zata iya guduwa daga wajen nan, dan tayi attempting sau ɗaya suka kamata, shine tun daga ranar suka ɗaureta basu ƙara ƙunceta ba har zuwa yau, jini har ya gaji da daskarewa waje ɗaya a jikinta. idanuwanta a rufe taji kamar mutum na taɓata, a mutuƙar firgice ta buɗe ido tana sakin ihu cikin ƙaraji da bala'in tsoro, da sauri farin mutumin dake gabanta yasa hannunsa ya toshe bakinta. ta ƙwalolo ido waje tana kallonsa, ta san shi sosai kullum shine yake kawo mata abinci. a hankali taji yace,"ki shiru zan taimaka miki ne ki fita daga wajen nan, ki yarda da ni wallahi ba zan cuceki ba saboda haka karki yi ihu" ya sauke hannunsa a bakinta, cike da tsoro dan bata tunanin za ta yarda da shi. ya miƙa mata plate na abinci gabanta yace,"ki fara cin abincin tukunna". tace,"dan Allah karka yi min komai". yace,"wallahi tallahi banda niyyar cutar fa ce taimakonki, amma kici abincin ko kaɗanne kinji". tana ta kallonsa tace,"ba zan iya ci ba. dan Allah ka taimaka min". yace,"zan taimaka miki amma in har ba kiyi wani yunƙuri na tona min asiri ba". da sauri ta jijjaga kanta tana cewa,"zan bi duk ubarninka in har ba wanda zaka cuceni ba". yasa hannu ya kunce ɗaurin igiyar ƙafarta, sannan ya kunce ɗaurin na hannu, amma sai dai bai warware ba. yace,"kowa ya fita daga gidan nan, ni kaɗai ne amma zuwa nan da minti goma zuwa sha biyar Babban Oga zai iya zuwa saboda haka ba zan ce miki ki fita nan da wuri ba. kawai dai kiyi hankalin da ba zasu gane cewar wannan igiyar a kwance ta-ke ba, idan kika ta shi akwai ƙofa ta nan baya kusa da parlo da aka cire ki jiya, kibi ta nan ki fita. kina fita za ki hango wata ƙofa a wurin sai kiyi saurin buɗewa ki fita, za ki ganki cikin daji karki tsaya a kusa-kusa sai kin tabbatar kinyi nisa sosai da babu me iya riskar ki". yasa hannu a aljihu ya ɗauko ƙaramar waya yace,"ga wannan kina iya kira gida ki faɗi inda kike ko da za ki kasa gane hanya". tabi ƙaramar wayar hannun nasa da kallo kafin ta ɗago ido ta kallesa tana nazarinsa. yay mata murmushi yace,"ni dai har ga Allah iyakar abin zan miki kenan, ya rage naki kuma ki kuɓutar da kanki ko kuma ki zauna su cuceki tun kina ƙaramarki. dan wallahi ina mai tabbatar miki sai sun mayar dake yarinyarsu after sun gama talauta danginki, ƙarƙari ki kasa juriyar ɗaukarsu ki mutu su jefar da ke, dan Babban Oga bai da imani wallahi". yana gama faɗar hakan ya miƙe ya fitar ya barta, tabi bayansa da kallo kafin ta dawo da idonta kan wayar da ya bar mata. jin kamar motsi tayi saurin ɗaukar wayar ta tura acikin rigarta, Allah ya taimaketa kuwa tana sawa ana turo ƙofa a shigo. jere ta gansu duk kusan kansu ɗaya, zata iya cewa bata taɓa ganinsu ba duk da cewar fuskokinsu a rufe yake da mask irin wanda take gani a film, suka wuceta

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243