Chapter 127
Chapter 127
da shekaru shida a duniya. sai kawai ta fashe da kuka, Turaki ma da yay mutuwar tsaye ya fashe da kukan farin ciki, ya taho da sauri ya rungumeta yana faɗin,"Mum, Mum are you really the one?, da gaske idona ba gizo suke yi min ba?, Mum ina kika tafi?, ina kika je Mum?, me yasa kika tafi kika barmu?, laifin me muka yi miki Mum?". maganarsa ta katse, kukan tsananin murna da farin cikinsa ya ƙaru. ya janye daga jikinta yana daɗa kallonta, daga shi har ita babu wanda zai iya kwatanta irin abinda yake ji a tare da shi. kallonta yake sosai da irin wannan tsananin so da tausayin da Allah ya halicce shi na daban a tsakanin uwa da ɗanta. Hajiya Ramla na hawaye ta kai hannunta ta kama fuskarsa, ɗayan kuma ta dungure masa kai fuskarta ɗauke da tarin murmushi, tace,"babu Alhamdulillah sai wannan tarin tambayoyin Babana". bai iya cewa komai ba, haƙoransa duka suka bayyana a waje kamar yanda nata ma suka bayyana, ya kuma rumgumeta sannan yace,"to Mum na faɗa Alhamdulillah...then you too should answer my questions". Hajiya Ramla ta ture shi daga jikinta tana cewa,"to ba zan amsa ba ɗin, in kuma ka zama Me girma Turakin Taraba sai in ji". ta faɗa da irin salo na wasa dake tsakanin uwa da ɗanta. ta kamo hannunsa tace,"where is Zaytun?". ya kasa ce mata komai, kawai sai ya ƙara rungumota yace,"to Mum aina kika ɓuya?, there are alot of questions but ki fara amsa min wannan". tace,"Babana muna gaban mutanene fa". ya zare jikinsa anata ya kama hannunta yaja ta zuwa wajen kujeru dake wajen ya zaunar da ita. shi kuma ya zube gwiwoyinsa a ƙasa tare da kwantar da kansa saman cinyarta yana kamo hannunta duk biyun ya riƙe su da kyau kamar wanda za'a ƙwaceta. daga ita har shi babu wanda ya iya cewa komai, hannunta a sumar kansa tana shafawa, shi murmushi ita murmushi, haƙoranta a waje nasa ma a waje. jinsa yake kamar ya buɗe cikinta ya koma ciki, haka itama ji take kamar ta tsaga ƙirjinta ta sanya shi a ciki, kowanne da maganar da yake son yi amma tsananin farin ciki da murnar da suke ciki ya ha rufe bakinsu. idon kowa dai tuni ya dawo kansu, aka bar batun Fillo da halin da take ciki, basu san tuni ta farka a lokacin su Dr Yusuf su kai kanta, kuma lokacin da zai shiga ɗin ne ya kama hannun Mommi ba tare da sanin kowa ba da hankalisu yay can kan su Turaki ba ya shiga da ita ciki ya tsayar da ita dai-dai saitin da idanuwan Fillo na buɗewa zasu sauka akanta. Hajiya Ramla tace,"Babana am asking you where is Zaytun?". ya ɗago da kansa ya kalleta kawai sai ya ƙara rungumeta. a lokacinne kuma wayarsa dake aljihu tayi ƙara, yace,"Mum ɗauko ki min picking ba zan iya sakinki ba". ta zaro wayar daga aljihunsa tana bin sunan dake yawo a jiki, kamin tace masa,"Beta Half". yace,"pick". tace,"my daughter inlaw right?". sai ya saketa ya karɓi wayan yana wani murmushin na daban, ya shafo kumatunta yace,"you will soon meet her". ya faɗa yana miƙewa tsaye still holding her hand ya juya yana kallon kowa dake kallonsu, idonsa ya sauka akan Inna Wuro da ta saki baki tana kallon film ɗin da zuciyarta ke raya mata shi take kallo. ya saki hannun Mum ya isa wurin da take, bakinsa gaba ɗaya yaƙi rufuwa, yana zuwa da sigar tsokana yace,"tsohuwa aron ɗan kwalin kanki". da sauri kuwa Inna Wuro ta kunto Farha da ke bayanta ta jefa masa zanin goyon tace,"komai ma ai sai a baku girmaku ne". ya karɓa ya juya bayan yace mata,"Thanku, zan baki tukwici after". ya isa wajen ya rufe fuskar Hajiya Ramla da zanin sannan ya zauna kusa da ita yace,"stay quite har inje in dawo kinji". tai masa knodding kanta kawai tana binsa da kallo da jin soyayyar nan ta ɗa na fizgarta. ya miƙe kenan sai ga Hajiya Madina ta iso wajen hankali a tashe, tana ganinsa ta yo kansa a rikice, za tai magana expression ɗin da take gani a fuskarsa yasa ta tsaya tana ƙare masa kallo. kafin ta ɗauke idonta daga kansa da mamaki tabi mutanen wajen da kallo ɗaya bayan ɗaya, sannan ta ƙara kallonsa tace,"mene haka a fuskarka?, Fillon ta farka lafiya ne?". ya kamo hannunta yace,"insha'Allahu lafiya zata farka, yanzu just close your eyes i want to show you something". tace,"in rufe idona?, ka nuna min me?". ya zagaya ta bayanta yace,"suprise". sannan ya ɗora haɓarsa kan kafaɗarta yana fuskantar da ita wurin da Mum ke zaune yace,"gidan da kika gina a Ausburg nake so a matsayin tikwici". tace,"na ma baka Me Babban suna, amma ni dai barni in buɗe idona inga halin da yarinyar mutane ke ciki, ni ce silar condition ɗin da take ciki, so this is not time for joke, kaima ɗin mamakinka nake". ya saketa yana faɗin,"indai kika buɗe ban ce ba isn't a suprise, kuma sai na doka miki yaji". Hajiya Madina tai shiru ƙirjinta sai duka yake, Turaki ya ƙarasa wurin Hajiya Ramla ya ɗauke zanin daga saman fuskarta, sannan ya ɗora hannunsa a kafaɗarta ya kwantar da gefen fuskarsa a gefentata, Hajiya Ramla tabi Hajiya Madina da kallo tana jin wani irin shauƙi na kewar ahalinta da tayi, tana tuna irin rayuwar zaman lafiya, jin daɗi da kwanciyar hankalin da sukai da Madina. Hajiya Madina na yin kalar tausayi har sannan idonta a rufe tace,"Me babban suna kai ka taɓa saɓa umarnina, amma ni ba zan iya saɓa naka ba, but ai na san kana jin tausayina ko?, to mu jingine wasa gefe kaji ɗan albarka". muryarsa na fita da wani emotions yace,"gidan da ke Ausburg Maama". Tace,"naji nace maka, muna komawa gida zan baka takardun". yay murmushi me kama da dariya ganin duk yanda ta ƙosa yace,"promise?". Tace,"i do, har ma da key ɗin sabbin motocina guda biyu duk na baka". yace,"zanyi kyauta ne da su nima". tace,"tunda na riga na mallaka maka ikonka ne kai duk yanda kaso da su, can i open my eyes now?". yana dariyar jin daɗi ƙasa-ƙasa yace,"not now, untill i say". kawai sai yaga ta buɗe idon, Hajiya Madina ta buɗe idon da niyyar kai masa duka ganin yau yana neman mayar da ita wata yarinyarsa abinda basu taɓa yi ba, ƙwayar idonta ta sauka akansa sai kuma ta mayar da kallonta kan fuskar da take ganin kamar gizau a kusa da shi. in ace da abinda yafi mamaki tabbas ta shiga cikinsa, ta ƙara buɗe ido tana kallon Hajiya Ramla dake ta mata murmushi, ta ƙwala wata ƙara tace,"Your Excellency are you really the one?". ta faɗa bakinta na ƙin rufuwa tana ganin hakan kamar a mafarki. sai kawai tai sufa taje ta rungume Hajiya Ramla tana faɗin,"Alhamdulillah, Alhamdulillah, Alhamdulillah". ta faɗa tana ɗagowa daga jikinta ta shiga duddubuta wai ganin dai kamar ba dai-dai take gani ba. a lokacin ne kuma su Zaytuna suka ƙaraso wajen, abinda kowa ya gani yasa suka tsatstsaya da mamaki suna kallon Maama da tabi ta susuce saboda tsabagen murna. Maama ta waigo ta kalle su tace,"ubangiji yaji kukanmu ya amsa adu'armu ya dawo mana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243