Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 83

Chapter 83

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,227 words 0 views Progress saved
Download Book

ba, dalilin da yasa ya dami Baffa kenan akan kawai a haɗa transformer a gidan a huta. cikin sheƙar kuka Fillo ta ƙara cusa kanta cikin ƙirjinsa wanda tuni maɓallin wajen ya cire. karan hancinta na gogar fatar ƙirjinsa tace,"dan darajan Allah Turaki kayi haƙuri, idan na kuma yi maka ta'adi kayi min duk abinda kaga dama, ni ba da gangan na fasa maka turare ba suɓuce min yayi a hannu. kai ma Allah da ma'akinsa ka kunna hasken zan biyaka". "kinyi alƙawarin zaki biyani?". da sauri ta ɗaga kanta,"ehh zan biyaka amma ba irin naka ba". guntun murmushi ya sauka akan leɓensa yana bin tsakiyar kanta da ɗankwali ya zame da kallo. kansa ya ranƙwafo saitin kunnenta yace,"to ki sakeni sai na kunna hasken". da sauri ta girgiza masa kai,"a'a ka kunna a haka, idan na sakeka wani abun zai kamani". yace,"wanne abu ne zai kamaki?". Fillo taji kamar tasa masa duka, sai kawai ta daɗa sa kuka tana cewa,"ni dai ka kunna don Allah, duhu tsorata ni yake wallah". ya kai hannu kamar zai shafi gefen fuskarta sai kuma ya fasa yace,"to idan na kunna ta ina zaki sani bayan kin rumtse ido. ki buɗe idonki tuni aka dawo da light". jin hakan yasa a hankali ta shiga buɗe idonta, sai da ta tabbatar idan ta buɗe duka idonta zata ga haske sannan ta buɗe, ta buɗe idonta duka tana saukewa ajikinsa. take ta zabura ta sake shi tana fita a jikinsa tare da ja da baya, sai aikin rarraba idanuwa take yi. sai kuma tayi saurin dafe kanta da taji yayi mugun sara mata a lokaci ɗaya, jiri ya nemi ya ɗebeta ya yasar, Turaki daya lura da hakan yay saurin kamo hannunta ya janyota ta dawo gabansa, ƙarar bugun ƙirjinta tarr a kunnensa. yana riƙe da hannunta da take son ƙwacewa ya sunkuya ya ɗauki ledar, ya jata suka zagaya zuwa ɗaya side na gadon. cikin fargaba da tsoron matakin da zai ɗauka akanta na yadda tasa rigarsa ta cikwiwiye kamar an ƙwato a bakin jaki. idanuwanta sukai rau-rau tasa hannu tana ture nasa tana cewa,"kayi haƙuri dan Allah, ba zan sake ba". bai ko kalleta ba fuskar nan a haɗe ya zaunar da ita a gefen gadon. sannan shima ya zauna kusa da ita yana janyo table gabansa, ya buɗe coolern abincin dake kai yaga dambu ne na cous-cous da yaji hanta acikinsa sai ƙamshi yake. daga buɗewa duka wajen ya baɗe da ƙamshi. ya juyo da kansa kaɗan ya kalleta tana ta matsar ido, ya tamke murya yace,"when did you wake up?". taja majinar hancinta cikin muryar kukan da bai barta ba tace,"kayi haƙuri dan Allah". Turaki ya daki gefen gadon yayo kanta gaba ɗaya yana sakar mata tsawa,"nace when did you wakeup?". da bala'in tsoro tasa hannu ta kare kanta jikinta sai kyarma yake yi, cikin rawar murya tace,"ban jima ba". bai ƙara bi ta kanta ba ya tashi ya fita, after few minutes sai gashi ya dawo riƙe da wani ledan daban. ya ajiye akan gadon ba tare da ya kalleta ba yace,"ci abinci". tsananin tsoron yanayinsa da ya rikiɗe bata tunanin zata yi masa musu, don haka da azama ta sauka a gefen gadon, hannu na rawa ta ɗauki plate ta buɗe coolern ta zuba abincin ta ajiye a gabanta. tunda ta zuba taji idanunsa akanta, hakan yasa ta kasa sakewa, kuma ta kasa ɗagowa ta kallesa balle ta nemi izininsa taje ta wanke hannu, shi kuwa ciwon hannunta kawai yake kallo da Zaytuna ta ƙara dressing. sai da ta ga ya yunƙura zai tashi sannan tayi saurin cewa,"zan wanke bakina". yay gaba abinsa bayan yace,"karki je ki wanke kici a haka". yana fita a ɗakin ta miƙe ta shiga toilet, bakinta ta wanke da macline sannan ta ƙara wanke toilet ɗin tukunna ta fito. har lokacin kuma hawaye bai bar sauka a fuskarta ba, ita tsoron da take yi kar Maama ta nemeta, duk da tasan zuwa yanzu Kaka na can tana jiran dawowarta. ba zata iya cewa ba zata ci abincin ba don tana jin yunwa sosai, ga shi kuma girkin ya burgeta, ƙamshinsa kawai taji tasan girkin Adda Zaytuna ne. tana cikin ci taji ƙarar buɗe ƙofa, tun da ta hangosa ta wutsiyar ido tayi mugun tsorata da sauri ta ajiye spoon ɗin ta kama jan yatsunta. ya dawo ya zauna a inda ya tashi, ya kalla plate ɗin abincin tukunna ya kalleta yaga yanda take ta raba idanu, yaja tsaki cike da takaici. zai ɗaga murya sai kuma yay controlling kansa, calmly yace,"du ka za ki cinye, ke kika zuba ai ba wani ya zuba miki ba...finish eating and take your drugs". ya faɗa yana jefata mata ledan magungunan. ta ɗan kallesa taga baya kallonta tace,"idan na cinye to zaka barni na tafi?". yace,"idan kin biyani abinda kika fasa min ba. ko an faɗa miki da kuɗin banza aka saya". tace,"insha'Allahu zan biyaka amma ba irin wancan ba, sai dai wani daban, Kaka bata da kuɗin wancan". yay mata shiru, tana ɓata rai tace,"kuma ni lafiyata lau ai". ta faɗa tana ture ledan maganin daga kusa da ita. sai da ta cinye abincin da ta zuba tass sannan ta miƙe ta wuce toilet ta wanko baki ta dawo, ta ɗauke plate ɗin ta ɗora akan table. kamar bada ita yake ba yace,"ba da kuɗin banza na sayo su ba, ɗauki kisha". ba don komai ba sai saboda gudun kar ya sakar mata tsawa ko kuma yay mata wannan kallon da bata so tayi saurin ɗaukan maganin tasha, tana sha tana hawaye, bata miƙe ba sai da taci kukanta duk yana jinta amma bai ko kalli inda take ba. bayan ta gama kukan ta zagayo ta gabansa ta zube duka gwiwanta biyu a ƙasa, ta haɗa hannayenta waje ɗaya alamar roƙo tace,"dan darajan Allah kayi haƙuri, kaga dare yayi Kaka na can tana jirana. kuma nasan Maama zata neme ni". ta faɗa sabon kuka na taho mata, amma sai ta danne shi. Turaki yaci gaba da kallon wayarsa, kamar ba zai yi magana ba can sai taji yace,"thank you for saving my life which you have done so many times. but i want to ask you something and please you tell me truth". furucinsa ya bata mamaki matuƙa, how does he knows that?, zuciyarta ta ambatar mata sunan Maijidda, ita kaɗai tasan wannan sirrin nasu. to amma!...sai ta ɗago kai don kallonsa ƙirjinta na bugawa, gani take kamar maganar da yay ba da ita da yayi ba, ganin waya ce kare a kunnensa yasa ta sauke dogon numfashi, hakan ya shaida mata ba da ita yake magana ba. cikin wayar da Turaki yake da Bello ta faki idonsa ta ƙarasa zaro key ɗin da ya leƙo ta aljihunsa ta yanda ba zai ji ba, ga mamakinta harta miƙe sai taji ya riƙe hannunta gam. ta rumtse ido kamar zata yi kuka, ganin za tai magana yay saurin ɗora yatsansa saman lips ɗinsa alamar tai shiru. hakan yasa tai gum tana bo ne fuska. bayan ya gama wayar ya dubeta, tai tsaye ta rufe idanuwanta gam ko motsi taƙi yi tunda ya riƙetan. tsoronta Allah tsoronta kar yaga key ɗin motarsa da ta ɗauke, dan a second fitarsa ta

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243