Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 187

Chapter 187

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,212 words 0 views Progress saved
Download Book

ɗin bayan ta haye, kuma tana hawa ɗakin Turaki ta buɗe a hankali ta shiga, tai tsaye daga bakin ƙofa tana yi masa kallon tsab, ganin kan gadon ba'a gyare ba yasa ta riƙe baki tana jijjiga kai, ko me ta saƙa a ranta oho, da sauri kuma ta fito tana barin wajen ta nu fi ɗakin Fillo. Maijidda kuwa tana isa ta ga ƙofar d’akin Fillo a bud’e, bata yi mamaki ba sanin cewar Turakin baya nan, kai tsaye ta saka kanta ciki d’auke da sallama. Bata ji alamun za'a amsa ma ta ba don haka kawai ta kutsa kanta ciki, a karo na biyu ta ƙara yin sallama saboda son ta samu izini kamar yadda Manzon Allah (SAW) yay mana umarni da mu yi. Sai da tayi sallama uku babu amsa hakan ya sa ta ƙarasa ciki tana kuma ƙara yin sallama, rufe bakinta ke da wuya sai ta jiyo kamar shesshek’ar kuka, hakan ya bata damar yin sauri ta isa bakin gadon tana fad’in,“hasbunallah wa ni’imal wakil, na shiga uku ni Hauwa, Ke! Meye ka faruwa meye damuwan?, Wani ya mutu bani da labari ne?.”. kawai sai itama ta fashe da kukan, da ma itama gwanar hawaye kamar Fillon, ganin hakan Kuwa ya ba ma Fillo damar ‘kara fashewa da wani matsanancin kuka cike da shagwab’a da iya shege gami da zallar wawta. Sakina dai na laɓe bakin ƙofa ta kasa kai da kunne, ta rufe baki tana fito da idanu waje. Maijidda tayi saurin kai hannu ta janyo Fillo jikinta, da tsantsar kulawa da damuwa irin ta ƴan'uwantaka take fad’in,“wai don Allah me aka yi maki?, don Allah ki sanar da ni meye wai ni don Allah?”. Da k’yar Fullo ta bud’e baki ta fara magana, leb’en sama da na k’asa su na had’uwa su na faman luguden kuka,“wai wai ni fisabilillah haka kawai..”. Maijidda ta zabura tana k’ara fad’in, “wai Ke me?, don Allah ki min bayani inji?, kin san kuwa duk yanda gabana ke faɗuwa?". “to wai ba Turaki ba ne haka kawai shi kullum ya gagara ya fahimce ni sam, sai yay ta faman ji da kansa, kullum sai yay ta ƙin kula ni yana share ni, ko kallona ma ba yayi, sai dai fa yay ta hararata, kuma idan nayi magana sai yay ta min tsawa yana ɗaga hannu zai mareni, ni sai yay ta min abu kamar ba mijina ba, da ma sai da na faɗa muku ba ya so na, ni kawai gida zan koma, ki kira min Ummi a waya please". kukanta ya ƙaru a san da take ƙarasa maganar. damuwa ta bayyana fal a fuskar Maijidda, cikin sanyin jiki da murya ta ce da ita,"kuma kina yi masa biyayya?, kina sauke duk hakkinsa da ke kanki?, kuma ba laifi kika yi masa ba?". tasa hannu tana goge hawayenta ta ce,"ai ni bana kula shi ma". Maijidda ta ware ido,"ba kya me?, kwatakwata ba kya kula shi kike nu fi ko kuwa da ku ka yi faɗan ne?, ni ban gane rashin kulawar ba". "ni kawai ba na kula shi ai baya so na?". Maijidda ta raɗa ma ta abu a kunne, Fillo ta ɗago daga jikinta tana faman ɓata rai,"ni nace miki komai ma bana kula shi, sai jiya ma na fara ganinsa a gidan, ni dan Allah ki kira min Ummi a waya azo a tafi da ni". "Allah me girma da ɗaukaka, yau ina ganin iya shege, da ma Fillo har haka kika kai ba kiyi hankali ba?, mijin naki za ki ce sai jiya kika gansa bayan sati guda da aure?, kuna cikin gida ɗayan?, to wa kika barwa shi?, ɗaya matar tasa ko kuma ƴan aikin?". kuka ya ƙara zuwar ma ta,"to ai shi ne baya zuwa inda nake, kuma da yazo sai ya fara min tsawa alhalin ya san bana so". Maijidda ta ce,"tabɗijam, to wallah sai yau na tabbatar da ke ɗin nan dai ba ki da wayo sam, a iya ɗauke asiri kawai kika fi wayo. yarinya Allah ya tausaya miki ya ba ki miji kamar Turaki, mijin kece raini, mijin wuce sa'a, amma ki gantalar da shi da lamarinsa saboda shegen taurin kai da miskilanci irin naki. to ai ni dai a iya nasiha da faɗan da naji an miki ba'a ce sai ya zo inda kike tukunna za ki saurare shi ba, kuma ba'a ce lallai sai ya zo inda kike ba sannan kema za ki je inda yake, yo to da ma wanne miji ne zai kula matarsa alhalin ita ba ta kula shi?, da kike batun ma ba ya sonki, ai ko jikina duka kunnuwa ba zan yarda da wannan zancen ba, dan idan ba ya sonki babu abin da zai sa ya aureki, don billahi irin waɗannan mazan masu aji da ilimi ya ratsasu ta ko'ina ba sa auren macen da basa so, haba Fillo ki yiwa bawan Allahn nan adalci mana, wannan mutumin dai zuciyarsa babu mugun nufi ballantana kice saboda ya wulaƙantaki ya aureki, kuma da ma akan mene ba zai ke shareki ba, shariya ma ai dole dan wallah me iyawa da halinki sai me kai zuciya nesa, in wani ɗan wiwin ma kika aura Allah da tuni kin sha kutufo, to da yake ma kin samu wuri ne shiyasa kike abin da kika ga da ma. kuma idan gidan za ki tafi da gaske ai haɗa kaya za kiyi kibi hanya ba sai kin kira waya anzo an tafi da ke ba". sai kuma ta kwantar da murya ta shiga ba wa Fillo shawarwari masu kyau a matsayinta na aminiya kuma ƴar'uwa, tare da ƴan nasihohi wanda ta san idan har ta ɗauka tayi amfani da su ba zata yi danasani ba. kusan minti biyar sannan ta miƙe tana cewa,"wanko fuskarki tare da Yami muke, saura idan munje kiyi wawtar gaya mata abin da kika faɗa min, dan naga kamar hankali ya bar jikinki, wallahi kici uban faɗa in ta kama ma a haɗa miki har da duka, ki ce mata kawai ba ki da lafiya, in ya so ma ai tsammanin ciki kika ɗauka da wuri haka". ta ƙarashe maganar cike da tsokana tana ƴar dariya, Fillo ta harareta ta nufi toilet, ita dai dariya take tana ƙara faɗin,"Allah kina cewa ba ki da lafiya abin da za'a fara tunani kenan, nan kuwa ba'a san ko shimfiɗa baku taɓa haɗawa ba, balle ayi me kankat". su na sakkowa da ga step Maijidda na ƙara faɗin,"ni dai gaskiya nake faɗa miki kuma shawara nake baki, ki ajiye shegen taurin kanki da tsinannan miskilanci a gefe ki kama mijinki, billahillazi tsiwa da rashin mutunci ba naki ba ne a gidan nan, ki nutsu ki yiwa kanki karatun ta natsu, in kuwa ba haka ba na rantse da Allah sai kin yi kukan da yaci uwar wanda kike yi, sarai kin san dai ba ke ɗaya ba ce, matarsa na dawowa zai jefa ki a kwandon shara, ya mance da ke da batunki, ba kowanne kalar iskanci namiji ke ɗauka ba a wajen mace komin son da yake yi ma ta kuwa, yanda kishiyarki take wayayyiya sai ki zama ke da bola ɗaya acikin gidan nan in kika yi wasa. ke idan ma ita

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243