Chapter 45
Chapter 45
makeup ne duka, sannan ya ɗago ido yana kallon wadda suka yi karon. haƙuri yake niyyar bata, amma ganin yacca take faman cika tana batsewa sai ya ɗauke kansa ya fasa, laifinsa ne amma haƙuri dai ba zai bada shi ba. ganin baida niyyar bata haƙuri kuma baida niyyar tsugunawa ya kwashe mata kaya yasa a gadarance tace da shi,"are you blind da kake tafiya baka kallon gabanka?, kuma hala baka gaji arziƙi ba shi yasa baka san yanda ake bada haƙuri ba. to ka duƙa ka kwashe min kayana ka miƙon jakata". da wani irin ɗacin rai Turaki yake kallonta, imagine wadda yayi ƙanwa ta uku da ita take faɗa masa haka. yarinyar kyakkyawa ce, me hasken fata kamar madara, mai kyakkyawan jiki irin wanda yaji komai da ake buƙata a jikin ƴa mace. kallon farko ba sai ka ƙara na biyu ba zaka san macece da ta samu hutu, gata, da tarin ilimin boko. Kuma ba sai an faɗa maka ba, a maganarta da yanayinta zaka gane ƴar sarauta ce da mulki ya gama ratsa gaɓoɓin jikinta. Turaki ya ɗauƙe idonsa akanta yana me fesar da iska daga bakinsa, matsawar yaci gaba da tsayuwa anan komai zai iya faruwa, saboda haka ya taka da niyyar barin wajen ba tare daya tsaya ya ɗauki wayar ba, baida buƙatarta domin ba zai rasa komai ba tunda yana ajiya a goggle, welcome back na line nasa kawai zai yi. sai dai yana niyyar barin wajen kawai yaga fadawa sun kewaye shi ta ko'ina, one by one ya kalle su, sannan ya ƙara kallon yarinyar, bai san lokacin da wani murmushi ya suɓuce masa ba har sautinsa ya fito. yasa yatsansa ya sosa girarsa, kafin ya shafo wuyansa still da smiling akan leɓensa. a lokacin ne ɗaya daga cikin fadawan ke ce masa,"ka bawa gimbiya haƙuri sannan ka nemi yafiyarta, idan ba haka ba fushin Mai Martaba zai tabbata akanka, kuma zaka fuskanci hukunci daga masarautar kano". shirun bafaden ya haɗe da tayar da iƙama a masallaci, muryar Turaki ta fito da wani amo mai taushi zuwa ga Gimbiya Aisha yace,"zanje nayi sallah, ki jira na dawo zan duƙawa izzarki kamar yanda kike so, zanta baki haƙuri har sai kin ƙoshi". yana faɗin hakan ya wuce ya ɗauki hanyar masallacin cikin sauri, tafiyar da ba zaka ce sauri yake ba saboda nutsuwar da ta shimfiɗu acikinta. Gimbiya Aisha tabi bayansa da kallo tana jin wani malolon abu na tsaya mata a rai, _ta jira shi ya dawo._, haka ya faɗa mata fa, waye shi?, me yake ji da shi?, aina ya samo wannan isar?, ina ya sami ƙwarin gwiwar saka idonsa cikin nata bayan yaji wacece ita?. ta rufe ido tare da haɗiye wani busashshen yawu na takaici, for few minutes ta kalla fadawan dake yin kamar zasu yi mata sujjada ta basu umarnin tafiya. Fillo na kwance kan gado drip na shiga jikinta, drip na kusan huɗu kenan da aka saka mata a yau, daga safiya zuwa yamma. saman room ɗin kawai take kallo, dan su Kaka duk sun tayar da sallah, Maijidda kuma ta tafi raka Amir. hankalinta yana cikin ɗakin amma tunaninta yana waccan ranar da komai ya faru, komai ɗin da har yay sanadin kwanciyarta a asibiti. tunda akayi admiting nata sai jiya ta farka a kwana na uku, mutumin da idanuwanta suka fara gani a lokacin da ta farka likitan da yake dubata. kallo ɗaya tayi masa ta mayar da murfin idonta ta rufe. ƙoƙarinta a lokacin shine ta motsa amma sai taji ta kasa motsa ko da yatsa. Wani irin ciwo jikinta yake yi masa tamkar wadda aka kwan ana duka. da ƙyar ta ƙara iya buɗe idon, jin eyelids nata takeyi kamar an danne su da dutse. ta ƙara sauke idonta akan likitan da har lokacin yake kanta yana gudanar da aikinsa, bata gani da kyau amma gani takeyi kamar ta san fuskar, tana kallo ya ɗauko allura ya zuba acikin drip ɗin dake saƙale. da sauri ta daɗa rufe ido ta juya fuskarta gefe tana sauke numfashi sama-sama acikin tsoro, giftawar second ɗaya ta daɗa buɗewa ta tsaida ganinta a saman rufin ɗakin. ba rufin ɗakinsu bane, aina take?, a hankali ta zagaye room ɗin da idanunta tana so ta fahimci ina ne nan inda take, kuma waye shi wannan mutumin da ta fahimci daga ita sai shine acikin ɗakin. Sai a lokacin tunanin abinda ya faru da ita ya dawo mata. abinda ta fara fahimta shine nan asibiti ne kenan. but taya akayi tazo wajen?, lokaci ɗaya sai hoton fitowarta daga ɗakin Kaka ya haska mata acikin kanta da cikin idonta, a hankali ta mayar da idon ta rufe, nan take komai ya shiga haska mata daki-daki. tasan ta fito daga ɗakinsu, kuma kai tsaye gate ta nufa da ta fito daga ɓangaren nasu, ta miƙi wata doguwar hanya tana ta tafiya ba tare da sanin ina zata je ba, ita dai kawai acikin kanta tana jin ana ce mata ci gaba da tafiya. kuma sai da tazo bakin wani ruwa ta waiga taga ba gini gaba babu gini baya sannan ta fahimci ta baro cikin gida ta kuma baro kusa da gida. fargaba da tsoro suka nannaɗeta, me ya kawota nan ɗin kuma me tazo yi?, ta tsaya tana ta kallon ƙaton kogin, bata san me zata yi ba?, bata san me take kallo acikinsa ba?, a jikinta kawai take jin bata so ta koma gida, kuma zuciyarta na raya mata cewar bata yi sallar la'asar, magriba da isha'i ba, sai dai ba zata yi su ba, dan tun lokacin da ta ɗauke wannan abin daga ɗakin Turaki taji sallah ta fice a ranta. saboda haka sai ta nemi waje ta zauna a gefen kogin, ta zura ƙafafunta cikin ruwan, kamar mahaukaciya kuma sai ta kunce ɗankwalinta ta ajiye a gefe, gashin kanta dake tuje waje guda ya barbaje. har lokacin hankalinta da tunaninta na jikinta amma kamar bata san tana yin komai ba. a gefen wajen ta kwanta inda tayi matashi da ɗankwalinta, bacci take so tayi amma ba zata iya ba, kamar shikenan idanuwanta sun daina rufewa da sunan bacci, tana ji kamar shikenan ta gama rayuwa a Halimanta, kamar zata koma wata sabuwar rayuwar ne. tsawon lokaci taji kamar an mintsineta, hakan yasa ta miƙe zaune a zabure tana karkaɗa ƙafarta acikin ruwan kogin. cikin rawar hannu ta kwance gefen zaninta ta fiddo da wannan abin, ta tsaya tana kallon abun zuciyarta na cika da mamaki, lokacin data ɗaukosa yana da duhu amma yanzu taga yay haske. me kenan?, kafin ƙwaƙwalarta tayi lissafin komai iska ta kaɗa ta kore abin daga kan tafin hannunta ya faɗi ƙasa yana gangarawa gefe ɗaya, da farko tsayawa tayi tana kallon yanda iska ke daɗa kora shi zuwa gaba, daga bisani kuma sai ta tashi zata je ta ɗakkosa, sai dai tana zuwa dai-dai ciyayin da abin ya shige taga wuta ta kama a wajen, kuma ba'a ƙara ko sakan biyu ba hankalinta ya dawo jikinta baki ɗaya. dan haka take a lokacin wani tsananin tsoro ya kamata, ta dinga waige-waige a wajen, ina zata yi yanzu?, babu kowa a wurin nan daga ita sai bishiyoyi sai wannan ruwan. bata san sanda ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243