Chapter 210
Chapter 210
da hannun ya saka a nasa, sai da ya fara taunawa sannan ya kai bakinsa nata ya ɗaga ma ta gira. tayi ƙasa da idonta sannan ta buɗe bakin, yasa bakinsa cikin nata ya zuba mata taunannan cake ɗin, a lokaci ɗaya tayi differenciating tsakanin daɗin yawunsa da cream na cake din. ta lumshe ido tana taunawa a hankali, yayin da Turaki ke yawo da hannunsa cikin rigarta, ya kwantar da kansa a kafaɗarta yana faɗin,"Maama tace tana son ganin jikokinta, tana so tayi wasa da su". ya murza tafin hannunta ya ƙara cewa,"yaushe za mu samar ma ta su?". Fillo tayi murmushi tare da ɓoye fuskarta a saman sumarsa. ya mayar da hannunsa fuskarta ya shafo sajenta,"ki amsa min don in san lokacin da zan ƙara ganin farin cikinta ya ƙaru". "ni ma ban sa ni ba". ta faɗa in a cool voice. yay murmushi tare da ɗago fuskarta yana kallonta. "if you are ready we will get them today". tayi saurin girgiza masa kai,"not today". "then when?". tayi shiru ba tare da amsa masa ba. sai ya sauke numfashi yace,"ba kya tunanin nayi haƙuri da yawa kuma ina kan yi?". ta marairaice murya cike da tsoron da ya fara kamata tace,"ai kai mai haƙuri ne, ka ƙara yi". bai yi magana ba ya ɗauko wani card ya bata, ta karɓa ta buɗe ta shiga karanta abin da ke ciki. _On your birthday, I want to remind you that you are special, not only to me but to all those who are privileged enough to know you for the amazing person you are. People like you are hard to come by, but getting to have a wife like you is indeed a gift.. Happy Birthday Fulanin Turaki, wishing you a long life and prosperity._ wani sanyayyan murmushi ya suɓuce ma ta, ta kai laɓɓanta saman goshinsa tayi kissing, ta ce,"tanx, really appericiate". martanin murnushin ya mayar mata, sannan suka saka cake ɗin a gaba suka yi masa cin yunwa. mutumin da baya shan choculate sai ga shi yay damalmala bakinsa da choculate wajen sha. bayan sun gama cin cake da shan choculate suka miƙe daga wajen, kwatakwata Turaki bai bari ta fahimci rashin jin daɗin da yake ciki ba. suka shiga toilet tare don yin brush, Fillo tace masa tana so tayi wanka, ya fita ya barta aciki, ɗakinta yaje ya ɗauko ma ta kayan da zata saka. after 10minutes Fillo ta fito daga wankan, sai dai lokaci ɗaya ƙirjinta yay wani mugun bugawa ganin Turaki duƙe a ƙasa ya riƙe cikinsa yana wani irin nishi. siraran ƙafarta suka jata cikin sauri ta ƙarasa gabansa, ta tsuguna tare da ɗora hannunta saman sumar kansa sannan ta kira sunansa. sai dai a wannan lokacin baya jin zai iya amsa mata balle ya iya ɗagowa ya kalleta, duk jikinsa rawa yake yi tamkar me jin sanyi, after all ɗakin lulluɓe yake da ɗumi me daɗi. cikinsa ne ke yi masa ciwo sosai, irin ciwon cikin da bai taɓa yi ba, wani irin ciwon ciki ne da yake jikin tamkar numfashinsa zai tsaya cak. yanayin nasa yay bala'in gigita Fillo, tuni idonta ya kawo ruwa ganin yacca yake shuri da ƙafafunsa a ƙasa, gaba ɗaya jikinta sai ya ɗauki rawa kwatankwacin yanda nasa ke yi. duk sai ta nemi dabara da wani tunani acikin kanta ta rasa, ta kasa magana ma ballanta ta tambaye shi me yake damunsa, and bata san me zata yi masa ba. cikin karkarwar hannu ta ɗago kansa daga duƙen da yake, hawayenta ya ɗiga a saman fuskarsa, ya buɗe idanuwansa da suka sauya kala ya dubeta. ta fashe da kuka tana tambayarsa me ya faru da shi?. da ƙyar ya iya buɗe baki yace ma ta,"cikina Fulani". a hargitse ta ce,"ciwo yake ma?". kansa kawai ya iya ɗaga ma ta. "ko cake ɗin da muka ci ne?". nan ma bai iya cewa da ita komai ba, ta tashi a rikice taje ta buɗe drower ta kwaso drugs ɗinsa, sannan ta fita da gudu ta sauka ƙasa ta ɗauko ruwa ta dawo. lokacin da ta dawo ya kwanta a ƙasa yana murƙusus, ta dawo ta ɗago shi da ƙyar, jikinsa duk ya jiƙe da gumi, kuka kawai take yi a lokacin ta kasa cewa komai. "buɗe bakinka kasha magani". ta faɗa cikin muryar da ta dusashe da kuka. sai ya buɗe idanuwansa ya dubeta a cikin gigitar ciwo da neman fitar hayyaci, ya manna kansa a cikinta gami da cusa fuskarsa a ƙirjinta. ƙamshin turaren da tayi wanka da shi ya ƙara motsa ciwon nasa, sai ya damƙo hannunta cikin kyarmar jiki ya ɗora a mararsa ya danna. lokaci ɗaya taji ya kanainayeta ya ƙanƙameta, ƙanƙamar da taji tamkar zai ɓalla ƙasusuwanta, ƙanƙamar da ta hanata motsi ko kaɗan. hankalin Fillo ya ƙara tashi, cikin firgici ta buɗe baki, murya na rawa ta fara ce masa,"ga maganinka na ɗauko, don Allah ka tashi ka sha, i don't want to lose you". Wani irin rumtse idanu Turaki yayi saboda azaban murɗawar da mararsa ta ƙara yi, ya daɗa ƙanƙameta tare da ƙara danna hannunta a saman mararsa. Fillo ta ƙara fashewa da kuka tana faɗin,"in kira Maama?, ban iya driving ba in kira Adda Zaytun?, ko Bello zan kirawo?, in je in faɗawa Baba me gadi?". tai maganar duk a gigice tana ƙoƙarin zare shi a jikinta taje ta ɗauko wayarsa. sai ya kai hannunsa zuwa wuyanta, ya sunkuyo da kanta yana ɗago da fuskarsa daga saman boobs ɗinta da ya cusa. muryarsa a shaƙe tamkar ba tasa ba yace,"Don't call any body Fulani". "no i have to, you are in critical condition, you have to see a doctor, let me call Ya Yusuf". ta miƙe taje ta ɗauko wayarsa, already akwai finger print ɗinta akai, hannunta banda kyarma ba abin da yake, tama rasa yanda za'ai tayi operating wayar. taji ya kamo hannunta yana repeating mata cewa kar ta kira kowa. "don't call any body Fulani, i don't need to see doctor, you can take care of me, the medicine is with you". "to me zan maka?". "i just need you Fulani, i need you very badly, please let me have you today". ta ƙanƙame hannunsa, hakan ya ba shi tabbacin bata gane nufinsa ba, yana numfashi sosai yace,"ina so in kusance ki, ina so muyi mu'amala ta auratayya, don Allah kar ki hanani kusantarki a yau, idan ba haka ba zan mutu, surely you will lose me". "to hakan shi zai sa ka sami lafiya?". idanuwansa a lumshe ya ɗaga mata kansa. Fillo ta rumtse ido sosai sabon hawaye na sakko mata, tare da jan wani irin gwauron numfashi, kana cikin tsananin harbawar da zuciyarta ke yi ta daɗa sunkuyo da kanta, ta haɗe fuskarta da tasa. numfashinsu ya gauraya, wani dunƙulen yawu ya wuce ta maƙogoronta da ƙyar, cikin bala'in harbawan da zuciyarta ke yi ta ɗaura lips ɗinta saman na shi a hankali. a hankali ta shiga shan lips ɗinsa kamar yanda ya koyar da ita. numfashin Fillo ya fara rawa saboda tsoro da ke cikin ranta, tayi ƙoƙarin zare bakinta don dakatarta da abin da takeyi, but sai taji ya ƙanƙameta tabbacin ba ya so ta katse. bata ankare ba sai ganinsa tayi ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243