Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 239

Chapter 239

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,223 words 0 views Progress saved
Download Book

Ɗana ya gina shi ba Zainabu ba, ina dalili jarabar sata har cikin ɗakina". Aliyu na tsaye bakin ƙofa ta kalle shi tace,"ashe kasan hali shiyasa kace in zo in duba dukiyata, to kuwa dai ban yafe ba ka faɗawa Zainabu da shi uban yarinyar". bai kulata ba ya sauke wayar kunnensa ya nufi gadon don tashin Farha, wacca ke ta bacci bama ta san wainar da ake toyawa ba. yasa hannu ya shiga tashinta, ta buɗe ido a hankali, ganinsa yasa ta miƙe zaune babu shiri tana murza idanuwa. Inna Wuro da ke gyara bokitinta tana lissafa dubulan da alkakin da ke ciki tace,"da yake kai ne ai kaga ta tashi, ni kuwa da nake ƴar iska idan na tasheta ai sai dai ta yarfo min zagi. ba abin na bawa iyayenta shawara ba su ƙullace ni, amma wannan ƴa ai da gani ta narki ruwan mahaifa, ya kamata kuma a fita da ita ƙasar waje su fasa kanta su kwashe shi, shi Yusufun da ike karatun likitancin banza da wofi yay ai ya kasa gane ƴarsa ta kwankwaɗi ruwan mahaifa". Farha ta sakko akan gadon tana ƙunƙuni ta fita daga ɗakin. direct part ɗin Ammi ta wuce, tana shiga parlo ta tarar da Ammi na cewa da Maama. "wa ya faɗa miki ana taɓa kayan Inna Wuro, salon dai kija min jarfa. yanzu idan ta fara mita ta dinƙa yi kenan har sai an biyata kayanta, duk abin da kika ga tsohuwar nan ta ajiye a lissafe kayanta yake". Maama ta turo ɗan ƙaramin bakinta, ta warware mayafin jikinta tana fito da uban dublan da alkakin da ta kwaso, ta buɗe leda tana zubawa aciki tana faɗin,"Ammi to ba ita bace nace ta bani sai ta ɗau guda ɗaya tal ta ban, ni kuwa tana fita na ɗauki rabona". Ammi ta girgiza kanta,"to ai kuwa sai kiyi ki zuba a ledar ki ɓoye kafin ta biyo bayanki, don wallahi tazo wajen nan sai dai ku yi asararsa". cikin sauri kuwa ta juye shi cikin leda ta saka a jaka. kuma kamar jira sai ga Inna Wuro ta faɗo ɗakin tana faɗin,"to ina Zainabun?". su ka haɗa ido da Ammi da ke kan kujera tana danna remote wurin sauya channel. Inna Wuro ta banka ma ta harara kafin tace,"ban ce fa lallai sai kin gaishe ni ba. saƙon Amadu nazo isar miki, yace wannan aljanar jikar taki ta tattara komatsanta ta bar masa gida kafin ya dawo, idan kuma kika yi kuskuren da yazo ya sameta acikin gidansa to sai dai kotu ta raba shi da iyayenta, saboda shi dai bakin uwa bai bishi ba da za'azo har gida aci mutuncin uwassa". Ammi tace,"ai dama ba kwana zata yi ba, anjima kaɗan za'a zo a ɗauketa". "to shi yafi dai, yauwa ta bar gidan nan tun ba'a ƙure haƙurin ɗana ba, yo me ma na haɗa da ita da zata zo ɓangare na tayi min sata?, da ike ma dai ina da bala'in haƙuri shiyasa, don ma ban faɗa miki ba ne Zainabu, amma ƴar nan ƙafafuna biyu duk ta karya min, ban da Allah ya kawo Aliyu akan lokaci da ban san wa zai jona ni ba in samu in miƙe, amma dai na dai barwa Allah kawai". Ammi tace,"kiyi haƙuri Inna". "yo haƙuri ai dole tunda ni ba fitinanniya ba ce, kawai dai kija mata kunne kar ta ƙara zuwa gidan nan tunda batta da gado". Ammi tace,"to". "yauwa to sai anjima, zamu je wurin sarkin ɗori da Aliyu ne". "Allah ya sauƙe". "to amin Zainabu, na gode. amma ke ma dai sai kin rinƙa kulawa, in ba haka ba wataran tsaf zata jeho ki daga saman bene, tun naga aljanunta masu wurgi ne". zata fita a ɗakin Maama ta buɗe baki, cikin ƴar ƙaramar muryarta tace,"a dawo lafiya Inna, Allah ya bada lafiya". "amin in ma ba har zuci kika faɗa ba. ƴar banza da wofi me suffar ƴaƴan aljanu, kina fama da ƙaramar murya sai kace kukan mage, Allah ɗaya ma yasan manufar da yasa yayo ki a makauniya, sanyin tafiyar da aka ba ki ai ba'a banza ba, idan kin cuceni kin tsira kika cuci wani kafin kiyi taku biyu ai ya danƙo ki yaci ubanki. Allah dai ya jiƙan Uwarki ya gafarta mata, amma wannan halin dai ba nata ba ne sam". ta fita tana ta zazzaga masifa, Maama da Farha kuwa sai dariya suke yi, bayan fitarta sai ga Ayan ya shigo, ya zauna kan kujera, bayan sun gaisa da Ammi take ce masa,"ni ai fushi nake da kai, yaushe rabon da kazo ka gaida ni?". yana murmushinsa me kyau yace,"Ammi tare da Abie muke zuwa office shiyasa, kuma yau ɗin mun makara wajen zuwa gun Ummi ne shiyasa ban shigo ba a lokacin". sai ya kalli Maama yace,"ki taso mu tafi". Ammi tace,"da wuri haka?, ba zai bar min ku sai dare ba?". "Ammi zamu je dubo Maman su Antynmu ne". Ammi tace,"Allah sarki wannan mata dai tana shan wuya, Allah ya kawo mata sauƙi". "amin". Ammi ta rako su har bakin gate, Farha kuwa sai da ta raka su har bakin motarsu, har sai da suka gaisa da Turaki sannan ta juya ta koma gida, suna yiwa juna bye bye ita da Maama. "Abie kun gaisar min da Ummin?". Maama ta tambayi mahaifin nata a lokacin da motar su ke hawa kan titi. Turaki ya dubeta ta cikin mirror yace,"mun faɗa mata Maama". sai kuma yace,"Maama ko dai muje asibiti?". ta bar abinda take yi ta kai dubanta gare shi tace,"saboda me Abie?". yay ɗan jim kafin yace,"ina ga kamar ayi miki aiki a maƙogoronki, Maama muryarki tayi ƙanƙanta da yawa, wanda ya saba da ke ne fa kaɗai yake iya jin me kike cewa farat ɗaya". tayi knodding kanta tare da cewa,"Abie idan hakan yana damunka ayi min duk abin da kake so". ya numfasa kafin yace,"ba komai zamu ci gaba da zuwa gaban ka'aba muna roƙon Allah". tafiyar tasu tayi nisa acikin motar, yayin da suke hira jefi jefi, har sanda Turaki ya tambaye su,"ina da ina zan kai ku?". da yake duk friday haka yake kai su gidan ƴan uwa da abokan arziƙi ziyara, ko kuma wani lokacin su yini shi da Ayan a maƙabarta wajen Fullo da Maama, sai in yamma yayi yaje gidan su Yusuf wajen Ammi ya ɗauko Maama da suke sauketa acan tun safe. Ayan yace,"Abie muje gidan Anty Maijidda, kwana biyu bamu je ba, kuma last zuwa da muka yi mun barota bata da lafiya". Turaki ya amsa masa da to, sai da suka fara tsayawa a hanya suka yiwa ƴaƴan Maijidda siyayya kafin suka ɗauki hanyar gidanta. Turaki ya ba su kuɗi masu yawa su kaiwa Maijidda kamar yanda ya saba duk sanda ya kawo su. sai da yaran suka shafe kusan rabin awa kafin su fito tare da Maijidda wacca ta rako su. hangota yasa Turaki fitowa daga mota, ya ƙarasa ƙofar gidan suka shiga gaisawa da ita, tana ta yi masa godiya akan irin aiken da yake bayarwa akawo mata ita da yara. Maama na kama hannunsa ta riƙe yake tambayar Maijidda yaranta, ganin yau bai ga ko muutum guda ya rako su Ayan ba, da kuma ɗan ƙaramin

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243