Chapter 158
Chapter 158
yay saurin juya kan motar yana kaucewa bishiyar da ya kusa daka ba tare da ya sani ba, duk sai yaji dama ya bar wancan mutumin ya tafi da su, dan shi kansa ya san ba'a hayyacinsa yake ba, banda bala'in ciwo da kansa yake masa yana jin ƙirjinsa ma kamar zai bar jikinsa, ga idonsa ma ba sosai yake gani ba saboda azababben baccin dake cikinsu, ya ɗauka wayarsa zai kira Hamid yazo ya tafi da su sai kuma ya fasa, yaci gaba da lallaɓawa yana jan motar a hankali. sanda suka sauka akan titi ya shiga street ɗin da zai kai su gidan Barkinɗo, daga saman kansa yaji tana tambayar,"wai ina zaka kaini?, dan Allah ka kaini gida, ni ba wurin Maama zanje ba". bai ko waiga ya kalli inda take ba balle ya amsa mata. ta ɗauke idonta daga kansa taci gaba da kallon hanyar da bata sa ni ba, da irin ginin gidajen da zata ce in ba a tv ba bata taɓa gani ba, hanyar sam bata yi mata kama hanyar da ta taɓa bi ba, tunaninta ɗaya ne ta yanda zata buɗe murfin motar ta faɗa waje. sunyi tafiya me nisa a street ɗin sannan ya samu wuri yay parking, idonsa na manne da gabansa yace,"fita". Fillo ta ɗauke idonta daga kan symbol ɗin da take karantawa ta juyo tana kallonsa, kamar ba shine taji yayi maganar ba kuma sai taji ya cire mata tantama da ƙara maimaitawa. "fita". tace,"ai ban san ina ne nan ɗin ba, ba zan iya gane hanya ba". shirunta yayi daidai da doka mata tsawa yana ƙara cewa,"i said get out of my car". babu shiri ta buɗe motar jikinta na kyarma, ta fita ta tsaya tana riƙe da murfin motar, "dan Allah kayi haƙuri idan ka saukeni anan wallah ba zan iya zuwa gida ba, ban san ta nan hanyar ba". yana jinta dai bai tanka mata ba, ya ɗauko wayarsa ya danna kira a lambar Hamid, yana ɗagawa yace da shi,"kaine ka shiga mota yanzu?". Hamid yace,"ehh". yace da shi,"ƙaraso ka ɗauki wannan yarinyar, tana wajen symbol ɗin da akai addressing da sunan Hakimi". Abdulhamid yace,"ok tom gani nan". sai da ya hango motar Hamid ta taho tukunna ya figi tasa ya bar wajen, Fillo tayi saurin sa hannu ta kare idonta gudun kar ƙurar da ya baɗeta da ita ta afka mata a ido. Hamid yazo ya ɗauketa kuma har suka ƙarasa gidan bata iya ce masa komai ba, sai magana yake yi mata tayi shiru bata amsa masa ba, tambayoyi ne fal a bakinta amma jin bakin nata take yayi mata nauyi. tunda ta fito a mota kuma sai ta zama ƴar kallo, idonta kamar zai faɗo waje saboda kallon gidan da ake nufa da ita da kuma mutanen dake ta tururuwa akanta, suka shiga gidan tana jin muryoyi da dama na faɗin,"ga ƴar gidan Hayyon, masha'Allahu ta sami lafiya". sai kuma taji wata dattijuwa na cewa,"ɗauko ruwan tofin nan a bata Malam yace tana shigowa ta fara shansa". idanuwanta suka sauka akan Ummi da ke tsaye a bakin ƙofar ɗakin Hajjah mahaifiyar Hayyo, ta ƙwace daga hannun mutanen da ke riƙe da ita ta tafi wurinta ta faɗa jikinta, Ummin ta kama hannunta suka wuce ɗakin Dada, kuma zuwan nasu ne ta samu duk amsar tarin tambayoyin dake cikin kanta tun kafin tayi tambayar a bata amsarsu. mutuwar iyaye bata daɗi, kuma ba'a farin ciki da mutuwarsu duk lalacewarsu, but a ɓangaren Fillo abu ɗaya da zata iya buɗar baki tace shine mutuwar mahaifinta tayi mata rana, domin ta dalilin mutuwarsa yau gasu cikin jin daɗin da basu taɓa hangar cewar zasu ji shi ba har su mutu, gatan da basu san suna da shi ba yau gasu acikinsa. sai nan da nan ake da ita da Hamid da sauran sisters ɗinta kamar wasu gwala-gwalai, tarairaya kace ƴaƴan wasu shegen ƙusan, motsi kaɗan a tambayesu me suke so. cikin satin mutuwar kafin ayi adu'ar bakwai haka aka dinƙa ɗaukarsu ana zagawa da su cikin dangi, babu inda ba'a kai su ba adai familyn mahaifinta da suke nan cikin taraba state, waɗanda basa ƙasar ne kawai ba'a kaisu wajensu ba amma suma sunyi vedio call da su. a hankali ta dinƙa jin damuwar mutuwar na tafiya tana barinta, sai in sun zauna ita da Hamid ne sai suyi ta tambayar junansu wai me yasa Abba ya tsiyatar da kansa haka har yayi irin wannan rayuwar ƙasƙancin bayan yana da gatansa, amsar da basu da ita har kullum kenan. *After 55days.* *Saudiyya, Jeddah, Sanabile, House no 08.* *13:00pm.* Rauda ta fito daga cikin bedroom ɗin hannunta riƙe da biro da jotter, yayinda Fillo ke biye da ita a ba ya nata hannun riƙe da laptop. suka ƙaraso parlo Raudha na cewa,"yanzu to ya kika ga lissafin?, tunda dinner ce kawai ai hakan yayi ko? sai dai ban san ba ko after an kai ki akwai abinda za'ayi". Fillo bata ce da ita komai ba ta zagaya ta side ɗin da Dada take ta zauna kusa da ita, taci gaba da operating laptop ɗin tana duba wata university acan Europe, dan tun bayan sati ɗaya da rasuwan Abbanta ta zana private waec tare da su Raudha da Amatullahi sauran jikokin gidan, aka kuma ce kowanne ya nemo university ɗin da yake so ya tafi, so ita taso ta zauna anan nigeria but due to haukar Asuu da ta sani yasa ta fasa cikewa ta-ke bincike akan Uni ɗin da Raudha tace su tafi can kawai, yanzu lissafin karatunta kawai take yi ba lissafin wani aure ba kamar yanda taga an mayar da hankali akai tun bayan adu'ar arba'in. Dada da ke shan tea ta ɗago kai ta kalla Fillo, ta girgiza kai tana yamutsa fuska kamar wacca taga kashi tace,"tirrrr, tirrr, tirrr da wannan mugun hali naki irin na Hayyo". Fillo kamar zata yi kuka ta shiga dukan ƙafa a ƙasa tace,"kai dan Allah Dada, Abba nah fa ya mutu ki daina min irin haka, duk in kin ambaci sunansa fa sai ya tashi a ƙabarinsa". Dada ta watsa mata wani kallo na ki shiga hankalinki da ni sannan tace,"an faɗa ko ba halin nasa ba ne, wani yace kar ya zama mutumin ƙwarai?, to in faɗa miki har duniya ta naɗe Hayyo dai bai da halin kirkin da za'a shaide shi da shi gwara ma ki daina nunawa duniya shi ubanki ne, ko kuma kike bari ana ambatarsa akai-akai ko ake masa adu'ar samun rahamar ubangiji. banda iskanci ke kenan ba ki da aiki sai faman ɓata fuska ki yita turowa mutane laɓɓa gaba kamar ganda, to wallahi ki kiyayeni tun ban ɓata miki ba, ana tausaya miki saboda rashin mahaifi amma kina yiwa mutane iya shegen da kika ga dama, to ni ubanki zanci ba kowanne iskanci nake ɗauka ba". ta gama faɗan tana harar Fillo kamar idanuwanta zasu zazzago, sannan ta juya kan Raudha tace,"ina jinki kin gama lissafin abin da na saka ki?, kuma kin duba shagon da yafi kowanne anan Jeddah ɗin?, ba sanin kan shagunansu nayi ba inda dai Riyadh ne can nafi zama". gaban Raudha ya faɗi, nan da nan ta shiga zare idanu kafin tace,"kiyi haƙuri Dada wallah na
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243