Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 208

Chapter 208

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,216 words 0 views Progress saved
Download Book

bata da lafiya, duk dare in zata kwanta sai tayi hawaye, ta riga ta saba da kwanciya a jikinsa, wannan ƙamshin jikin nasa, wannan ɗumin jikin nasa da ɗumin iskar bakinsa me ƙamshin min, wannan cairing ɗin nasa da soyayyarsa. tun ranar da suka zo bata ƙara jin muryarsa ba, yau da safe ya kira Baffayo ya kawo mata waya amma da ta karɓa sai ta kashe kiran, yay ta kira taƙi ɗagawa ita alallai tayi zuciya tun da ranar nan duk yana kallon messges ɗinta bai yi ma ta reply ba. wasa wasa dai sai taga ina ba zata iya yin har 7days ba, gida kawai take so ta koma, wurin Turakinta, tana missing late-night talk ɗin su, tana kewar precious smile ɗin sa, she want nothing except his presence around her, being away from him in this 4days she feels like being caged for a lifetime in misery. a daddafe ta iya kwana biyar ɗin da suka yi, tuni ta fara cutar ƙarya me zafi ta yanda dole su tarkata su koma gida, hakan kuwa akayi, da Mum taga jikinta yay worst sosai musamman da taga kamar har da iskokinta dole suka ɗauko hanya a ranar. sai ga su ƙarfe biyar na yamma sun sauka, don jirgi su ka biyo saboda Granny tace ba lallai Fillon ta iya jurar zaman mota ba, kuma su na dira a gombe taji ta warware daga cutar da ta fara kamata. Zaytuna ce tazo ta ɗauke su a airport, duk tunaninta gidanta za'a wuce da ita but sai taga sun yi gidan su Turaki, ba haka ta so ba sam, yacca ta so ta koma gida ko da ace bata same shi yana nan ba, to da ya dawo ya zama yay tozali da ita. san da taga Maama sai da gabanta ya faɗi, ashe ciwo take yi sosai dan duk ta rame, ta faɗa kamar ba ita ba. sai taji ta kasa riƙe hawayen tausayinta a lokacin da Maama ta rungumeta tana yi musu sannu da zuwa tana sanya ma ta albarka. yinin ranar gaba ɗaya tana tare da Maama, da ta motsa Hajiya Madina zata ce Daughter me kike so?, menene?, ko jikin ne mu tafi asibiti?. haka ita ma ana ta ɓangaren, motsi kaɗan Hajiya Madina zata yi ta fara tmbayarta Maama me za'ayi miki?, akwai abin da kike so?, a ranar gaba ɗaya sai take jin Hajiya Madina acan cikin zuciyarta, taji tamkar tana tare da Umminta ne. bayan isha'i su na zaune duk ɗin su a dining za su ci abinci, Hajiya Madina ta ce ita bata jin daɗin bakinta ta ƙoshi, babu yanda Hajiya Ramla ba ta yi da ita ba but ta kasaci kwata-kwata, ciwon kan da taji ma yana damunta sosai sai ta miƙe ta koma ɗakinta, Fillo ta ɗauki flask ta bi ta. "Daughter ya ba ki zauna cin abincin ba?". Fillo ta ƙaraso ciki ta ajiye abincin, sannan ta kamo hannun Hajiya Madina ta ce,"don Allah Maama ki sauko kici ko kaɗan ne". haka ta dinƙa roƙonta har sai da Maama ta sauko, da kanta ta riƙa ba ta abincin tana ci, ba ƙaramin daɗin hakan taji ba, kuma Fillo ta ƙara samun wani gurbi acikin zuciyarta, ta ƙara yin farin ciki da jin alfahari a game da dacen mata da Me Babban suna yayi. and sosai taji daɗin hirar da Fillo take yi ma ta, sai wajen ƙarfe 9 sai ga Turaki ya shigo ɗakin, kallo ɗaya Fillo tayi masa ta ɗauke kanta, ya shigo ya zauna a gefen Maama yana kama hannunta ya riƙe. "my happiness ya sauƙin jikin?". Hajiya Madina ta kalle shi cike da so da ƙauna ta ce,"na ji sauƙi me babban suna, ya office?". "masha'Allah, Allah ya ƙara miki lafiya, Zaytun ta ce min Bp ɗin ya koma normal". "ai na faɗa maka na ji sauƙi, ɗa zu ma da kayi ta kira bacci na sa mu". ya sauke numfashi ya ce,"insha'Allahu za ki rabu da ciwon nan Maama, ciwon nan yana takura ni da yawa". "to Allah yasa, amma ka san girma ya riga ya kama mu, lafiyar sai a hankali, sai dai ai tayi mana adu'a ciwo ya dinƙa zuwa da sauƙi". sai kuma ta lura da yanda Turaki ya ƙurawa Fillo ido, ita kuma kanta yana ƙasa tana matsa mata ƙafarta ta ɗaure fuska. sai tayi murmushi tace,"Daugher ina fatan dai baku da wata matsala ko?". Fillo tace,"ehh Maama babu". "to Allah yayi maku albarka, ubangiji ya wanzar da zaman lafiya na har abada a tsakaninku, Allah ya kauda mugun ido akanku". a tare suka amsa da amin. sai ta kamo hannayensu duk ta haɗe a waje ɗaya tana cewa da Turaki,"me babban suna ina roƙonka da kar Fillo ta rasa farin ciki ko da na sakan ɗaya daga wurinka, amana na baka ita, ka kula min da ita don Allah kaji, tayi min taimakon da ba zan taɓa iya biyanta ba, thats why nake so ka raineta da zallar soyayyarka, ka mayar da ita tamkar jaririya". ya shafo wuyansa bai iya cewa komai ba. sai ta dubi Fillo ma tace mata,"Daughter ɗago ki kalle ni karki ji kunyata". Fillo ta kasa har sai da Hajiya Madina tasa hannu a haɓarta ta ɗago fuskarta ta ce,"yaushe za'a haifa min jika?, a yanzu banda burin da ya wuce naga jikana Daughter, so nake na ga ina wasa da jikokina, ina fatan za ki samar min su da wuri". kunya ta kama Fillo sosai. "Allah dai ya kawo mana na gari masu albarka". cewar Hajiya Madina. cike da zolaya kuma ta ƙara cewa,"kyawawa nake so ki haifa min masu kama da ke fa, kar ki yarda su yi kama da Me Babban suna, shi wani lokacin kamar bai da kyau". duk suka yi dariya ba tare da sun ce komai ba. ta ƙara cewa,"Allah Daughter duk ranar da Me Babban suna yayi miki laifi ki zo ki faɗa min wallahi sai na rama miki, kinga haka...". Fillo ta ɗaga ido taga yacca ta kama kunnen Turaki. "to haka zan murɗe shi wallahi har sai yaji a jikinsa". Fillo tayi ƴar dariya shi kuma ya wurga mata harara fuska a cukule. kafin nan tace da su,"to ku tashi ku tafi ko, dare yana ƙara yi". Fillo tayi saurin cewa,"Maama don Allah zan kwana anan". ta faɗa a marairaice. Maama tace a'a ta tashi tabi mijinta su tafi, har ƙwalla sai da tayi da suka baro wajenta, sai da suka biya ta wajen Mum suka yi ma ta sallama kafin su tafi. a compound juyin duniya Fillo taƙi yarda Turaki ya kama hannunta, bata yarda ma sun jera ba ganin babu idon kowa, tayi gefe yay gefe, suka shiga mota ma taƙi kallonsa, sai faman ɓata rai take yi tana cin magana. da tsokana ya ce,"kika ce ba za ki dawo gidan ba". ta kalle shi sosai kafin ta ce,"da kayi ignoring message ɗin nawa hakan ai bai sa na damu ba". tun yana tsokanarta har ya rabu da ita saboda ganin ta ɗauka zafi, a lallai fushi take da shi kan ƙin responding messages na ta. ya koma sai dai ya kalleta yay murmushi ya shafo wuyansa, shi ba abin da ma yake so irin ta

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243