Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 5

Chapter 5

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,223 words 0 views Progress saved
Download Book

kama da sassarfa, kayan jikinta kawai zaka kalla ka shaidi itama ƴar aikin gidan ce. Wayar hannunta na ringing a karo na uku da kiran wayar ya ƙara shigowa. Ta ƙaraso gaban kujerar Hajiya Madina da sauri ta durƙusa tana miƙa mata bakinta na faɗin. "kiyi haƙuri Hajiya, na ɗan matsa ne har kira na farko ya shigo ya yanke". Hajiya Madina ta bita da wani irin kallo, ƙwayar idonta na haskawa da ƙyallin ɓacin rai, ta karɓi wayar tana karawa a kunnenta. Kana iya jiyo sautin maganar da ke tashi ta ciki, sai dai baka iya jiyo abin da ake cewa, tsawon wucewar 120second ta miƙe daga kan kujerar da ta ke, Zaytuna taja mata kujerar baya sannan ta fito ta nufi ƙofa. Ba tayi magana ba har sai da ta sanyo ƙafarta waje, kan step na farko da zai shigo da kai cikin parlon, sannan muryarta ta fito da wani irin amon sauti. "Suite Eo5, 6th Floor Plot 1010 1st Avenue, By Shehu Shagari Way, Central Business District, Abuja". Abunda ta faɗa kenan ta kashe wayar, kuma tana kan hanyar kaiwa ga ɓangaren Baffa sai jiyo horn tayi a baya, tana juyowa taga motarsa ce ke shigowa. Hakan yasa ta dawo da baya domin tarbar mijinta, inda wani farin ciki da annuri ya mamayeta. *Dare, 20:45pm.* "wai ha jonta a nyamae nyamdu mae na?". (wai har yanzu ba ki ci abincin bane?) "mihari Kaka". (na ƙoshi Kaka) "nde nyamuda dume?". (da kika ci me?) "Kaka nabfa ƙoshi ne kawai". "bimi daga fajira wala ko metuda wukkugo nder reduma". (ce nake tun safe babu abinda kika ƙara sawa a cikinki). "Kaka minanata bana mi nyaman kodume". (Kaka kawai bana jin daɗin bakina ne). "To ko ananata beldum 6anduma?, nde an nyauma heftata'ke sae to guwallinima wakkati gotel.". (to ko ba kya jin daɗin jikinki?, Tunda ke ciwonki ba gane masa ake ba sai in ya kwantar da ke lokaci guda). "mi jamo Kaka. nane Amir waddiniyam mangoroje, daga mi nastai min njaride be Maijidda.". (ƙalau na ke Kaka, ɗazu Amir ya kawo min mangoro, tun kamin na shigo muka shanye da Maijidda). Kaka ta jinjina kai tace,"ni ai na iya fita a ban abin duniya na hana duk wanda ya gani na kawo maki saboda ina ƙaunarki". Fullo ta ƙyalƙyale da dariya bata ce komai ba. Kaka ta nemi wuri ta zauna tana gyaran man shanu, sallamar Maijidda ta ratsa cikin kunnuwansu san da take shigowa hannunta ɗauke da kwanukan abinci. Kaka da Fullo suka haɗa baki wurin amsa mata, ta ƙaraso kusa da Kaka ta aje kwanukan abincin. "a'a me muka samu haka?". Kaka ke tambaya tana buɗe murfin tasar abincin. "masa'Allah tuwon dawa har haka. Aina Yami ta samo si?". Maijidda tace,"tace na faɗa miki Jakadiya babba ce tace a kawo miki. Wai kici ki ƙara ƙarfi da ƙiba". Kaka tayi dariya tana faɗin,"to sikenan, godiya nake sosai. Dama kinga duk mun kasa cin shinkafar ɗazu". Rufe bakin Kaka kenan tambayar da Fullo tayi mata tayi wani wawan duka a cikin kanta, inda har sai da ta zabura taja da baya. "Kaka idan mutum ya tone asiri ko ya ƙone shi, wani abu yana samunsa ne?". "innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, yanzu wannan tambayar daga ina?, Fullo kullum faɗa miki nake bakinki ya dinga faɗar alkhairi ko yay shiru, yanzu tsakani da Allah kamarki ina ke ina magana akan asiri?, yanzu inda baƙuwan fuska wajen ba sai ya tsammaci wani abun daban ba. Dan shi ba zai dubi rashin hankalinki ba". "kai jama'a Kaka, ina batun rashin hankali anan, tambaya ne fa mabuɗin ilimi...amma shikenan tun ba ki amsa min zan tambayi Amir". "aikuwa tambayarki gare shi dai-dai yake da rabuwa da ke. Dan tsammani zai yi shi za ki asirce ko kuma kin yiwa wani ne. Kinga ni dai ki rabani da batun asiri, dama ya ya lafiyar kura? Ban gama fita daga tashin hankalin ɗazu ba za ki ƙara jefa ni cikin wani". Maijidda tace,"Kaka tashin hankali kuma?, me ya faru?". Kamin Kaka tayi magana Fillo ta amshe. "bafa wani abu bane. Akan wutar da ta tashi ɗazu ne wai shi ne take ta tsoro kar binciken da aka saka na gano musababbin tashin wutar ace ɓangaren masu aiki ne". Ta miƙe tana ɗaura ɗan kwalinta tana cigaba da cewa,"kuma na faɗa mata tunda dai tasan ba ita ta saka ba mene zai sa ta damu kanta". Maijidda tace,"to taya ma za'ace ɓangarenmu ne mu da ba zuwa wajen muke ba". Ta faɗa cikin dakiya, dan tunda akai zancen wutar jikinta ya fara ɓari, saboda ɗazu tana ji Yami na faɗin wai wutar sai da ta shiga har cikin lambu, ta kusa cinye rabin shuke-shuken ƴaƴan itatuwan da ke ciki. "to ma ace ma ɓangaren namu ne, dama ni na gaji da zaman gidan nan...kinga idan aka koremu ma koma rugarmu mu hankali kwance". Kaka ta ɗauko murfi zata ƙwala mata tayi saurin matsawa daga wurin tayi bakin ƙofa tana dariya. "Kaka bara muje gaida Hajjah Gana, kwana biyu ban leƙa ba kar ta shigo tana miki ciwon baki". "kar ki yi dare". Shi ne abinda tace da ita, sannan suka sa kai ita da Maijidda suka fita. Tun da suka fito Maijidda ke ta surutunta, Fullo dai bata ce mata komai ba. Har sai lokacin da Maijiddan ta ankare da inda suke nufa sannan tayi saurin dakatawa da tafiyan ta dubi Fillo tace. "wai ina zamu je?". "ina kika ga mun nufa?". "cikin gida". "to muci gaba da tafiya". Maijidda tayi shiru tana kallonta kamin tace,"idan kina wani abun kamar ba ke ba. Wanne ɗan aiki ne kika taɓa ganin yaje ɓangaren masu gida idan ba Hajiya ce ta buƙaci zuwansa ba...ko kuma kin bawa wani ajiya ne?". "babu wanda ya taɓa zuwa dan ko Kakata ma sau uku ta taɓa shiga. Ni kuma yau ina son shiga kuma tare da ke zamu je, dan ke ɗaya ce hanyar da nake da ita tiryan tiryan da zata kaini ɗakin Turaki". Ai shirunta sai ya haɗe da sauke hannunta da Maijidda tayi daga saman kafaɗarta. Tayi saurin juyawa a tsorace zata koma inda suka fito. Da azama kuwa Fillo tasha gabanta. "ke ban faɗa miki ba. ɗazu fa wutar da na haɗa asiri na ƙona". Ai kamin ta ƙifta ido ta buɗe Maijidda ta kwasa da gudu ta barta a wajen, dan ita har ga Allah ta fara tsorata da lamarin ƙawartata. _Please don't skip any page without commenting, react and vote. Becoz thats the only way you will show your love and appreciation towards me. It encourage me to do more🥰._ Don Allah share to other groups fisabilillah🙏 Youtube Channel-Nishadi Multimedia [8/6, 19:29] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *©️Halimahz* *Anyway@arewabooks* *HalimaAnyway@Wattpad* *Halimahz@Bakandamiyahikaya* *4* *E9611, Ibb Way. Maitama Phase 1 Abuja.* Ɗil 1,2,3,4,5, Adadin seconds ɗin da suka buga kenan ajikin agogon da ke manne a bangon ɗakin, tagogin windon ɗakin a buɗe suke, iska ta busa inda ta shigo ta cikin windon ta ɗaga labulen tagar zuwa sama. hasken rana ya ratso ta tsakanin labulen ya haska idon Turaki da ke tsaye a gaban madubi yana saka agogo a tsintsiyar hannunsa. Wannan hasken yasa shi kanne ido tare da ɗagowa ya kalla tagogin da iskar ke ta

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243