Chapter 56
Chapter 56
ta cika burinta na siya mata fili, da kuma jarin da zata samu sana'ar yi. cikin zazzaƙar muryarta ta fara biyo masa haddar karatun da yake biya mata kullum, acikin ƙira'a me daɗin gaske, kuma tartilan tajwidan, kace wata balarabiya. haka tai ta biyawa har sai da ta kawo inda suka tsaya sannan tai shiru, ta buɗe ƙur'anin yay mata ƙari. yau ko tajweed ɗin bai biya mata ba ya miƙe yana mata sallama, muryarta a raunane tace,"tun yanzu?, kuma ba zamu yi tajweed ɗin ba? kayi haƙuri dan girman Allah". bai juyo ba daga tsayen da yake, hannayensa na aljihu idanuwansa a kulle. abinda ba tai zato ba abinda bata taɓa tsammata ba daga gare shi, magana ce ya faɗa guda ɗaya tal, amma magana ce me zafi, wadda take daidai da tsawon kalmomi fiye da dubu, zafinta ke dai-dai da sukar mashi a ƙahon zuci. bata san lokacin da ta miƙe tsaye ba, ƙafafuwanta na rawa suna neman su gaza ɗaukarta, kallonsa take amma wani Amir ɗin na daban take gani ba Amir ɗinta da ta sani ba. tasan dai ɓacin rai kan iya saka mutum yay komai amma batai zaton ɓacin rai zai iya sa Amir ya huda ƙirjinta da kibiya ba. zata jure komai ba, amma ba zata juri maganar ba, cin fuska baya ɗaya daga cikin abinda zata ɗauka, dole zata mayar masa, dole itama ta saka masa ɗacin da ya saka a tata zuciyar, ya kamata ace shima yasan wacece asalin Fillo, wannan Fillon da bata ɗaukar wulaƙanci daga ko waye, duk kuɗinka, mulkinka, matsayinka, muƙaminka, basu zasu hana ta rama abinda akai mata ba. ta tattaro sauran courage ɗin da take da shi, laɓɓanta suka tale da niyyar yin magana daidai lokacin shi kuma ya juyo ya fuskance ta. taja dogon nunfashi ta sauke, ta haɗiye wani abu da bata san menene shi ba, ta dunƙule hannunta da zuciyarta ke ingizata akan aikata abinda dole zai saka tayi da na sani. Amir kallonta kawai yake yana ganin yanda take haɗa zufa duk da iskar dake kaɗawa a wurin, ɓacin ran dake fuskarta na haɗewa da jin zafin abinda ya faɗa mata acikin zuciyarsa, yana jin tamkar wuta ce ke ruruwa a tare da shi, me zai ce yanzu?, ta ina zai fara?, me zai faɗa mata da zai goge tabon da dasa mata yanzu?. _"akwai abinda bai sani ba, tabbas akwai abinda bai sani ba a tare dake, ki faɗa masa hakan Fillo"._ abinda zuciyarta ke faɗa mata kenan, sai dai at the moment da ta ɗago kai suka haɗa ido sai komai nata ya ruguje, dukkan plan ɗinta na cin zarafinsa ya rushe, ta sauke idonta ƙasa tana jin ba zata iya komai ba, ba zata iya yiwa wannan mutumin komai ba, wannan mutumin dake gabanta ba ɗaya yake da kowa ba a duniyarta. ta duƙa ta ɗauƙi qur'anin da dardumar ta juya zata tafi, sai taji muryarsa a sanyaye ɗauke da sautin nadama da danasi yana cewa,"dan darajan Allah kiyi haƙuri ki yafe min, ba laifina ba ne, na kasa controlling zuciyata ne". Fillo taji wani dunƙulen abu ya tsaya a maƙoshinta ya hana yawu wucewa, halaccin da Amir yay mata ba zata manta da shi ba, amma bata jin ko me Amir zai faɗa mata ayanzu zata iya ci gaba da tsayuwa a wurin nan, bata jin akwai wani mahaluƙi a wannan duniyar da ya isa ya hana ƙafafuwanta takawa ta bar wajen nan, ba zata saurare shi ba, ba zata taɓa sauraronsa ba, kuma ba zata ƙara zuwa wurin nan ta tsaya ba wai saboda Amir, ko da ace kuwa gawar Amir ce. tana ɗaga ƙafarta taji yace,"ki tsaya ki fahimceni dan Allah". a ranta ta maimaita ta tsaya?, yana nufin ta tsaya su fuskanci juna ya bata haƙuri ta haƙura?, ai ba zata taɓa tsayawa ba balle ƙwayar idonsa ta karya alwashin data ɗauka. cikin ƙunar rai ta bar wajen, tana ji yana ƙwala kiran sunanta yana roƙonta, kuma wannan kiran sunan nata da roƙon da yake mata na dawo mata da rayuwar ta a baya, yana tuna mata wani lokacin a can baya, lokacin da ta haura katangar gidansu ta dire, cikin duhun dare ba da rana ba. har ta isa ga ƙofar shiga ɓangaren nasu Amir bai daina kiran sunanta ba, kuma duk da irin tazarar dake tsakaninsu bata bar jin kiran sunan nata ba a bakinsa, kiran sunan da take jinsa ba daga muryar Amir ba, daga wata murya ta daban, muryar Yayanta abin ƙaunarta Hamid, Hammah Hamid. ayanzu Kaka kawai take lissafawa wadda ta rage mata a cikin rayuwarta, amma duk ranar da Kaka ta faɗi ta mutu to tasan tana da Hamid, shi kaɗai take da shi ko da ace kuwa har lokacin Hayyo na raye. tun da Kaka taga ta shigo ɗakin a fusace tai shiru bata tanka mata ba, tana kallo ta wurgar da dardumar da ɗankwalin tai cikin ɗaki da qur'ani a hannunta, ko sallama ba tai ba. Kaka ko ta girgiza kai a fili tana faɗin,"Allah ya shiryaki, banda me ƙaunarki wane zai miki wannan gatan na ɗaukar ɗawainiyar yi miki karatu kullum, karatun ma na qur'ani, kuma ba biyansa kike ba, ya kashe uzurinsa da lafiya ko babu yazo ya koyar dake, shi ɗin ma dai da zai iya kenan, idan wani ne tuni bai rabu dake da wannan halin naki ba...kina asibiti yaron nan sai daya zama kamar marayan da bai da gata". Maijidda ta shigo bakinta ɗauke da sallama, Kaka ta amsa mata. a tunaninta ko Fillo bata dawo daga karatun da take ɗauka a wurin Amir ba ne shiyasa ma batai maganarta ba. ta zauna nan kusa da Kaka suna hira, Kaka tace,"ke ni fa tunda muka baro asibiti lissafin karɓar aikinmu ya kubce min, Yami bata ce miki komai ba?". Maijidda tace,"ku zaku karɓi na rana yau, amma naji kamar Yami na cewa ma yau ba za'ai girkin sadaqa anan ba, daga can masarauta za'a kawo". Kaka tace,"ohh ke haka ne fa, jiya Hajiya ta aiko a faɗa mana kinga na manta". suna hirar Maijidda na duba agogo tana kallon ƙofa da jiran shigowar Fillo, amma ganin har tara da rabi ta wuce bata shigo ba yasa tace da Kaka,"Fillo daga wurin karatun zata wuce aiki?". Kaka tace,"ai zatona faɗan ma dake akai da naga baki yi zancenta ba". Maijidda tace,"a'a ba muyi faɗa ba, me kika gani Kaka?". Kaka tace,"tun ɗazu fa ta dawo daga wurin karatun, tana shigowa ta shige ɗaka bata fito ba, Allah masanin fushin nata". Maijidda ta miƙe da azama tayi cikin ɗakin, tana shiga taga Fillo tsaye ta kifa kanta da bango, jikinta sai karkarwa yake yi. haka take ita, indai ranta ya ɓaci duk haƙuri da lallashin da za'a mata ba zasu yi tasiri ba sai tayi kuka ko kuma tayi masifa, idan ba haka ba ba zata huce ba, haka ba zata kwana a tsaye ne tana ta fizgar numfashi da karkarwar jiki, babu me iya controlling ɗinta. Maijidda ta kalli wayar hannunta dake ringing, tunaninta ko Dr Yusuf ne ya ƙara kira dan sau biyu yana yana kira a safiyar nan yana cewa ta haɗasa da Fillo tace masa bata dawo daga wurin karatu ba,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243