Chapter 196
Chapter 196
komai ya ɗanɗana ma ta, kuma yacca ƙwayar idanunta suka sauya ya shaida masa zata buƙaci zumar nan ba da jimawa ba. ya ɗora hannunsa a chest ɗinta yana cewa,"me ya janyo wannan nishin?". "ni bana son abin da ka min". ta faɗa tana turo laɓɓa gaba. "me yasa ba kya so?, ko bakin nawa babu daɗi?". ya faɗa yana ɗan cizonta a kunne. sai ta ƙara jin kunya, ta ɓoye fuskarta a ƙirjinsa, karatun da Nuratu tayi mata na yawo a cikin kanta, duk sai yanzu take jin maganganun su na yi mata nauyi. haɓarsa ya ɗora a saman kafaɗarta, ya kai hannunsa saman cikinta yana faɗin,"how many days wancan abun yake yi ya tafi?". ta ɗago kai tana kallon inda idonsa ke tsaye a wajen, ba ta ga komai ba hakan yasa ta dawo da kallonta gare shi ta ce,"wanne abu?". yasa bakinsa a kunnenta ya hura iska, hakan ya haifar mata da sake jin kasala, ta lumshe idanuwanta tana jin abun da bata san ko menene ba na tsikararta, a hankali ya ce,"your menstrual blood". ba ta ce komai ba tayi ƙasa da kanta, ya ɗago fuskarta aiko ta kulle ido, sai ya mintsineta a ciki da sauri kuwa ta buɗe idon tana kallonsa. "stop ignoring, answer me". "7days". ta faɗa tana kama gaban rigarsa. sai ya sauke numfashi ya kamata suka miƙe suka koma kan kujera. "ga abincin ki". ya faɗa yana ɗebowa da cokali ya kai bakinta. sai ta tura hannun da yake riƙe da kofin gefe ɗaya, tasa hannu a gefen bakinsa tana faɗin,"na gani". ya ɗan buɗe bakin sannan ya zaro harshen nasa waje, tasa yatsanta akai kafin ta fara hura iska akansa, ɗumin iskar bakin nata na ratsa shi. "ya daina zafin?". gira kawai ya ɗaga ma ta ba tare da yay magana ba, ta shiga tsakanin cinyarsa tana cewa,"ai sai da na faɗi maka da zafi". "but ai daɗin wannan yasa zafin ya gudu". ya faɗa yana nuna ɗan ƙaramin bakinta da ta tsuke. kunun ya shiga bata da kansa, wayarsa dake aljihu tayi ringing ya ɗauko, ya ɗaga kiran Khaleel yana amsa sallamar da yay masa. Khaleel yace masa,"Hammah naga har yanzu baka shigo office, by 11 fa visitors ɗin nan za su zo". Turaki ya sosa girarsa ya shafo fuskar Fillo yace,"Fulani nah kina so na fita?". ta buɗe ido tare da girgiza masa kai. ya ce da Khaleel,"tunda Bello yana nan ba sai na fito ba". Khaleel yace,"but Hammah there are some issues fa da ya kamata a tattauna da kai". "in dai Bello yana nan ka san kamar ina nan ne ko". Bello da ke jinsa ya karɓi wayar hannun Khaleel yana cewa da shi,"MT wanne irin iskanci ne wannan wai, duk ka tattara komai ka bar min kai ga me aure, to ni ɗan iska na zama kake nufi?, kasan irin baƙar wuyar da nake sha kuwa?, kullum sai nayi ciwon jiki, but Allah ya kai mu next month idan na bari wata ya ƙare banyi aure ba shege nake, sai in ga da wanda zaka yi". Turaki yay wata dariyar ƙeta yace,"kayi a this month shi ne zan san kai zuciya". Bello yay tsaki,"don Allah ka fito Malami, ka san dai kai ɗaya zaka iya duba wannan algorithsm ɗin ko?". jin yay masa shiru ya ƙara cewa,"zan kira Baffa na faɗa masa ba ka zuwa office kwatakwata". "idan ka fasa". sai kuma su ka koma serious akan zancen na su. Ya jingina kansa da kujerar yana murza hannun Fillo, idanunsa a rufe yana sauraren report ɗin da Bello ke karanta masa. ƙwaƙwalwarsa na jin komai daki-daki yana ajiye su cikin memory ɗinsa, lissafin komai yake yi acikin ƙwayar idonsa tamkar shi yaƙe karantawa, har sai da Bello yay shiru sannan ya buɗe idonsa ya ce. "me na faɗa muku before ayi accepting contract ɗin nan?, babu irin bayanin da banyi muku ba amma ku ka kasa fahimta. sai da na faɗa muku kar muyi trusting mutanen nan mu ɗauki maƙudan kuɗi haka mu ba su, amma Khalil na faɗin within 2 months za su biya mu namu percentage ɗin, yanzu ai ga shi nan just in a month budget ɗin mu ya rushe, idan ka lissafa gaba ɗaya bai fi mu tashi da 25%, now who knows asarar da za'a ƙara yi nan gaba?, ina tsoron Baffa ya san da wannan issue ɗin wlh". Bello ya sauke nunfashi ya ce,"ka san me zai faru MT?, kawai a mayar contract ɗin nan ya zama rabin shekara. in ba haka ba wallahi asarar da zamu yi ba ƙaɗan ba ce". Turaki ya girgiza kansa,"kai ma kasan ba za su yarda ba, an riga an rubuta komai har nayi signing, if ace kun yarda da lissafin da nayi ba zan yi saurin signing ba". yay shiru yana rasa irin tunanin da zai yi. "yanzu me kake ganin za'ayi?". "we should wait till tomorrow". Sun ɗau kusan minti goma suna tattaunawa kafin Turaki ya kashe wayar. "Turaki menene?". Fillo ta tambaya bayan ya ajiye wayar, ganin yayi looking so worried. yaja hancinta har sai da tayi ƙara yace,"Turaki ba, shi ne sunana a bakinki ko?". "to ai haka ne sunan naka". ta ƙara cewa,"har yanzu ba'ai settling matsalan ba?". ya shafo fuskarta,"an kusa insha'Allah". "to kaje office ɗin ma na". "kin fi office buƙatata". tace,"to kar Bello ya faɗawa Baffa fa". "rabu da shi ba zai iya faɗa ba, ko ya faɗa zan cewa Baffa ke kika hanani fita". ta ɗago da idonta ta kalle shi, tsinin hancinsa ya sauka a gefen nata sannan numfashinsu suka haɗe waje ɗaya. ya sa hancinsa yayi grazing akan nata, sai taji da ma su tsaya a haka, a hankali yace da ita,"yunwa nake ji". "to ai Adda Zaytuna ba ta kawo ba". "na kirata ba ta da lafiya, and idan na cewa Maama akawo abinci za tayi ta min tambaya ne har taga ko kamar muna faɗa ne". "Allah sarki, shikenan yau baka da cin abinci". sai ya marairaice ya kamo hannayenta ya ce,"ba zan iya zama da yunwa ba". "to ai ƴan aiki yanzu sun cinye abincin". yay mata wani kallo,"ni zan ci abincin ƴan aiki?, oya miƙe kije ki sama min abin da zanci". tana ƙunshe dariya ta ce,"sai ka roƙe ni, ka ce don Allah Fulani nah". ya lanƙwasar da kansa, ya karkata kansa dab da kunnenta, ya sauke muryasa can ƙasa sosai yace. "Dan Allah Fulani Nah". sai kuma ya ɗauka cup ɗin da ta gama shan kunu ya miƙa mata yana faɗin,"wa yidi, sadaƙa, iya ko gaya ne ba miya, iya ko ɗan ƙanzo ne, iya ko ɗan ya ya ne, iya nayi barar ban samu ba, don Allah iya ki taimaka". Fillo ta ƙyalƙyale da dariya, tana jin daɗi da nishaɗi na ratsata, tana jin daɗin na mamaye kowanne lungu da saƙo na cikin kanta, ta zame daga jikinsa tana faɗin,"close your eyes, kar ka buɗe har sai na dawo". yay knodding ma ta kansa kawai a yayin da ya rufe, yana rufewa ta miƙe taje ta ɗauko breakfast ɗin da ta haɗa ta ajiye, ta zuba iyakar wanda ta san zai ci sannan tace ya buɗe idon, da ma tuni ƙamshi ya doki hancinsa tun
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243