Chapter 38
Chapter 38
ido tana kallonsa, kamar ruwa ta ke gani anasa idon shima?, kamar yana so yay kuka ne?, kamar rauni ne take gani a ƙwayar idon nasa?, kenan shima yayi kewarta har irin haka?. shi kuwa kallon da take yi masa gani yake kamar tana masa kallon tuhuma ne, me yasa yazo nan?, me yasa ya biyota?, me yasa bai tambayi izininta ba?, ai tun kamin yazo ɗin sai daya shiryawa amsa waɗannan tambayoyin, ya kuma san zata yi masa rangwame ko da zata hukuntasa. ya rumtse idanuwansa tare da ƙara riƙe hannunta sosai yana murzawa sannan yace,"kiyi haƙuri, na kasa ci gaba da jurewa shi yasa na biyo ki". cikin sanyayyar murya tace,"hannuna". sai taji yace,"ba kuma zan iya sa ki ba Halimatu, wallahi ba zan iya ba. dan Allah ki barni". ba tare da ta ɗago kanta daga sunkuyen ba ta raba hannayen nasu, sannan tace,"me yasa to baka tambayeni ba kafin...". bata ƙarasa ba ya katseta,"naga zan mutu shi yasa, kuma bana so na mutu ban mallakeki ba, ba kuma na so na mutu ba muyi sallama ba...ina ta son ganinki, ina ta so nayi magana dake, amma wannan aikin yabi ya toshe kowacce ƙofa, ita kuma zuciyata sai zafi take tana kukan rashinki, shisa yau nace babu abinda zai min shamaki da ganinki ko da ace fadar sarkin gombe kike aiki yau sai na shigeta na ganki, daga nan kuma nima sai na nemi taimakon a ɗaukeni aikin muke yi tare ina rage miki, ta yanda zanke samun ganinki ko da yaushe...nazo da complete takarduna, please kiyi min iso ko Allah zai sa a dace". ta kalleshi tana murmushi, da gaske yake babu wasa a maganarsa neman aikin yazo. ta kalli takardun ta ƙara kallonsa tukunna tace,"ni babu takardun komai aka ɗauke ni". yace,"arziƙin Kaka kika ci shine dalili". ta juya idanu sannan tace,"ko da babu Kaka ni banga ana ɗaukan me wanke-wanke da shara da takardu ba". yace,"kuma dama na iya wanke-wanke sosai ba". ta saki dariya sosai tana ɗora bayan yatsunta akan bakinta. yana kallonta har yanzu fuskarsa bata gama saki ba yace,"dariya na baki?, Allah da gaske na iya wanke-wanke, kuma ki tambayi Inna kiji, idan na wanke kwano har ƙyalli yake ya dawo kamar sabo, kuma na tabbata na fiki iyawa...saboda haka nasan idan suka ɗaukeni a kwana ɗaya zasu bani ɗaki a gidan nan, wataƙila ma ke su kore ki, kuma dama haka nake so dan wallahi bana ƙaunar wannan aikin". tayi wani murmushin tace,"kaga ni kuma ina sonsa, tunda da kuɗin muke rufawa kanmu asiri...yanzu haka ma Kaka ta kusa siya min ƙaramin fili da kuɗin da ake ajiyewa". ya ɗan kauda kai gefe sannan ya dawo yana ƙara fuskantarta. "sau nawa kike aikin ruwa?". ta juya idanu sannan tace,"ummm ya danganta, ina wanke kwanuka kuma zanyi girki idan Adda Zaytuna bata yi ba, sannan kuma in wanke banɗaki 6, shikenan". "shikenan!, wannan yawan aikin shi zaki kira da shikenan Halimatu?". ya maimaita kalmar da mamaki. ta ɗaga gira,"eh, ai babu wahala tunda ba ɗauda suke yi ba, nan da nan nake kammalawa na tafi ɗaki na huta...saboda haka ka bar damuwa watarana sai labari". yace,"balle ma kin kusa ki daina, very soon insha'Allahu...nayi mafarki na zama ɗangote". ta waro ido tana kallonsa, ya ɗaga kai yace,"da gaske, wai na koma Ɗangoten Gombe, na aureki mun bar ƙasar gaba ɗaya, muka ajiye Inna da Kaka a saudia mu kuma muka wuce London Honeymoon". tayi far da ido ta maimaita kalmar, "Honeymoon, kamar na taɓa jin wannan kalmar amma na manta aina". "zaki ma santa ne lokacin da mukayi aure, Allah Halimatu na aureki da Uwar kuɗina a yawon shaƙatawa kawai zamu ƙare rayuwarmu, wani banzan aikin gida duk ba za kike yi ba". tasa hannu cike da kunya ta rufe fuska,"ni fa yarinya ce nace ka daina faɗa min kalmar aure". yay mata harar wasa yace,"kin manta ɗazu kika zo duniyar...ai na tabbata a karatun aure babu wanda ba ki sani ba sai dai ki raina min wayo, sai kace ba aminiyar Maijidda ba". ta danne dariya tace,"me kake nufi da Maijiddan?". yace,"oho". haka sukai ta hira ba tare da sun san lokaci ya tafi ba, Fillo sam ta manta ma a inda suke, sai da mai gadi ya ankarar dasu. cike da kunyar mai gadin ta bar wajen dan idan ta biye ta Amir ba zasu tafi haka ba, yana faɗa mata wai yau subscription zai yi. bin ta yayi a baya yana ta murmushi, tsaye ya sameta a gate ɗin da zai shigar da kai ɓangaren ma'aikatan gidan, tana ta jan yatsun hannunta kamar yanda hakan yake sabonta ne. ya jingina da ƙofa yana kallonta yace,"wai kuɗi kike lissafawa a jan yatsun nan ko me?". idonta na ƙasa ta jinjina kai,"ehh kuɗin ɗangoten Gombe nake ƙirgawa". yay murmushi yace,"Allah ya amsa". itama tace,"amin". sannan ta kalli yanayin garin da magriba ta ƙarato tace,"muyi Sallama su Hajiya na kan hanya, kuma akwai sauran aiki gabana". yace,"aikin me?". tace,"Adda Samha ta bar min guga kuma tana da yawa, gata bata da sauƙi mafaɗaciya ce". "barkono ce ita?". tace,"kafi barkono in kaji ana faɗa". ya kalli agogonsa yaga har ƙarfe shida da minti goma, ya sauke numfashi sannan yace,"to sai yaushe?". daga yanda yay maganar sai yay mugun bata tausayi, itama ba dan tana so zasu yi sallamar ba, lokacin da bata fara aikin ba ai babu ruwanta da wani kallon lokaci, ko zasu kwana suna shan soyayyarsu babu mai katse su. "kawai zance banda lafiya kaga zan huta ranar". ya ɗan zaro ido waje yace,"a'a bana so kiyi ƙaryar ciwo, kawai dai zan ƙara dawowa". ya faɗa yana jan ɗan cif-cif ɗin gemunsa. "a'a ni kam ban yarda kazo ka ban kunya ba". ta faɗa tana kama gefen hijabinta. yace,"ohh kina jin kunyar kar suga saurayinki ba ɗan gayu ba kuma talaka ko?, alhalin ke me kyau ce". tayi saurin girgiza masa kai yanayin fuskarta na sauyawa,"ko kaɗan ba haka bane, dan Allah karka ƙara wannan tunanin Amir, ba zanji kunyar nunaka a koma ina ne ba wallahi, kai nake so ba gayunka ko kuɗinka ba, kuma so nake maka na tsakani da Allah". tayi naganar kamar zata yi kuka. "bance ki zubar min da hawayenki ba, kin san suna da tsada...na faɗa ne dan na zolaya, kiyi haƙuri". tai knodding kanta kawai, kamar ba zasu yi sallamar ba, sai da tayi da gaske tukunna sukai sallamar ta juya ta tafi, kuma tana cikin tafiyar ne ya dakatar da ita da tambayar me ya sami ƙafarta, dan a ɗazu bai lura ba sai yanzu. tace masa babu komai tsayuwar da sukai ne yasa ƙafar yin tsami, ba don ya yarda ba sai dan karya takura mata ya ƙyaleta. sai bayan isha'i mutanen gidan suka dawo, bata ma san sun dawo ba saboda lokacin tana ɗakin ƴan aiki zaune cike da kewar Kakarta, yanza basa yini tare ko kaɗan, da dare yayi sai safiya ta taho aiki. tayi zurfi cikin tunani taji wayar ɗakin na ƙara, tana ɗagawa taji muryar Zaytuna na cewa da ita,"kina ina ne?". tace,"laa Adda kun dawo, banji ƙarar mota ba". Zaytuna tace,"to kizo". ta ajiye wayar ta miƙe tana jan ƙafar dan sam bata so a gane
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243