Chapter 163
Chapter 163
zan iya ci gaba da ɗauka ba". ya faɗa yana barin kusa da Mum ya ƙarasa gaban Boɗejo kafin ta iso gare shi, ya miƙa mata farar takardar da ke hannunsa yana cewa,"na gaji, na gaji da masifarki da neman tashin hankalinki, gaba ɗaya kin hana kowa sakat, to ina buƙatar Mum da Maama da Baffa su sami nutsuwa hankalinsu ya kwanta su huta da fitinarki, nima kuma ina da buƙatar nawa hankalin ya kwanta, ba cikakkiyar lafiya gare ni ba so ba za ki kwantar da ni ba". ya manna mata takardar ajikinta. "ga shi nan ki samawa kowa lafiya". Boɗejo tayi mutuwar tsaye ta kasa ko motsi, bin sa kawai ta-ke da ido, taji ƙirjinta na bugawa kafin ta iya ɗaukar takardar tana duddubawa, tayi masa kallon tsab sannan tace,"wannan kuma na menene?". bai ce da ita komai ba ya nemi kujera ya zauna yana dafe kansa, Khalil ya shigo a lokacin tayi saurin dakatar da shi daga hawa upstairs da yake shirin yi. "zo, zo nan Khalil". ya dawo ya tsaya gabanta, ta miƙa masa takardar hannu na rawa,"duba min mene aka rubuta a ciki". ya warware takardar, kalmar NI da ya fara cin karo da ita tasa shi ɗago ido ya kalli Mum sannan ya kalli Maama sannan ya juya bayansa ya kalla Turaki. Boɗejo ta doke shi,"na ce ka karanto min abunda aka rubuta ba wai ka bi su da idanu ba, saninsu ne baka yi ba ko me". ya sauke gwaron numfashi yana murza idonsa da kyau sannan ya shiga karanto ma ta abinda ke jiki tiryan tiryan. Boɗejo ta lailayo wata uwar ashar ta yarfa a sanda ya gama karantawa, ta fizgi takardar da ga hannunsa ta isa gaban Turaki ta wurga masa. "kai ka isa, ka isa ka saki Ilham, to bilahillazi samun kwanciyar hankalinka da na iyayenka shi ne ka mayar da auren nan". Maama ta miƙe zata bar wajen tayi saurin dakatar da ita cikin hargowa,"tsaya baƙar munafuka, gidan uwar wa za ki je da kika miƙe sim sim za ki tafi?, ai na san ba kowa yasa yayi sakin nan ba sai ke algunguma, wallahi ban san Dukko annoba ya kawo cikin gidansa ba sai yanzu, Madina!, baƙin kaidin ki har ya kai haka Madina?, to kuwa tunda kika sa ya saki Ilham, sai kin sa ya saki ɗayar ko kuma ke ma in sa a sake ki". Hajiya Madina taji wani abu ya taso mata, tayi saurin haɗiye shi da ambaton Allah. Boɗejo ta miƙo mata takardar tana faɗin,"yanda kika sa ya saketa haka za ki sa ya mayar da ita, ungo nan ba shi". Maama na kallonta tace,"na san ina da babban matsayin da zan iya sawa ya saketa, amma ban yi hakan ba tun farko, ki daina alƙanta sakin jikarki da ni, ba ni na saka shi ba, wadda take ganin ta isa da shi kaf duniya itace ta ba shi wannan umarnin ba ni ba, kuma saboda gujewa fushin ubangijinsa da kuma taɓewar duniya yasa ya bi wannan umarnin". Boɗejo ta bi Mum da kallo kafin tayi ƙarfin halin ce ma ta,"Ramla kika sa ya saki Ilham?". Mum ta kawar da kanta gefe tana jan yatsunta tace,"kiyi haƙuri, amma abin da nake ganin ya dace shi na sa shi ya aiwatar, hakan shi kaɗai zai sa hankalin kowa ya kwanta, da ga mu har ke har kuma ita yarinyar". mayafin Boɗejo ya zame ya faɗi. "haka kike Ramla?". ta tambaya da tsananin mamakin Mum ɗin, wanda take tantamar da ƙyar idan ita ce tasa Turaki yayi wannan sakin. Mum ta fuskanceta tace,"ba zance haka nake ba ko ba haka nake ba, amma idan hakan bai yi miki daɗi ba Allah ya huci zuciyarki. naga masalaha ake ta nema tuntuni, wanda kuma ta hakanne kaɗai za'a samar da ita. kiyi haƙuri da abinda zan faɗa, ina son farin cikin ɗana, ina so ya sami kwanciyar hankali da nutsuwar da ya rasa tun daga ranar da ya auri Ilham...". "dakata! me kike so ki faɗa min?, so kike kice an aura masa annoba da har kike faɗar ya rasa kwanciyar hankali. to cikin ku biyun kar wadda ta ƙara ambatar min kalmar tashin hankali anan, tashin hankali na can wurin shegiyar yarinyar da yaje ya aura a titi, kuma tunda kika sa ya saki Ilham, to ya zama dole kisa shi ya saki waccan yarinyar da ban yarda da asalinta ba, ba zan taɓa yarda a kawo mana gurɓatacce cikin zuria'armu ba ku san da wannan, dan haka ba shi umarni ya saketa". Mum ta rufe ido ta buɗe sannan tace,"ina son rayuwar ɗana, ban shirya rasa shi a yanzu ba, kamar yanda nake tsananin son farin cikinsa, hakan yasa ba zan taɓa raba shi da abunda yake farin cikinsa ba. idan kika ce lallai sai ya saketa hakan zai zama barazana ga rayuwarsa, domin kuwa uwar gidansa itace rayuwarsa, rabuwa da ita dai-dai yake da rasa ransa, saboda haka ni ba zan sa ya saketa ba, dan Allah kiyi haƙuri a bar min yaro ya huta haka, kamar yanda ɗanki yake so ya rabu da ke lafiya haka shima yake so ya rabu da ni lafiya, sam ba zai iya ƙetare umarnina ba". Boɗejo ta nemi kujera ta zauna tana salati, ta dafe kai tana girgiza shi,"yau naga abinda ban taɓa gani da ji ba a tarihin rayuwata, ni yau ake bijirewa umarnina, ni yau ake ja-inja da ni. Ramla da Madina me ku ka taka?, me Azima tayi muku da ku ka tsani ƴarta haka?, zumuncin da ubangiji yace a yi shi ku ke so ku rushe yau?...babu komai bari Dukkon ya shigo". ta miƙa hannu ta ɗauko jakarta da ta tangarar a ƙasa ta ɗauko wayarta, da ƙyar ta iya lalubo lambar Baffa dan ta san duk wanda tasa ya nemo mata ayanzu ba zai nemo ba. ringing biyu ya ɗaga, ta amsa sallamar tana cewa da shi,"kana ina?". "ina gida". "kana cikin gidan naka ka barni da matanka suke min rashin mutunci suna gaggaya min maganganun da suka ga dama?, Dukko kana so ka gama da duniya lafiya kuwa?, to ka bar duk wani abu da kake kazo ɓangaren Mandina yanzu dan babu lafiya". tana faɗar hakan ta kashe wayarta, idonta akan Turaki da har yanzu yake dafe da kansa, danasanin aurensa duka biyun fal cikin ransa. mintunan da basu wuce biyar ba Baffa ya shiga parlon Hajiya Madina, tun daga baƙin ƙofa yake kallon Hajiya Madina da Kuma Hajiya Ramla waɗanda ke tsaye sun kasa zama, ya ƙaraso ciki da sauri wajen mahaifiyarsa ya zauna a ƙasa yana cewa,"ranki ya daɗe gani, lafiya dai?". "ina kuwa lafiya Dukko". ta faɗa tana ɗauke ido daga kansa ta mayar kansu Hajiya Madina tace,"waɗannan marasa mutuncin matan naka sun sa yaron nan ya saki Ilham". with shock Baffa ya ɗago yana kallon Maama, Boɗejo tai saurin cewa da shi,"a'a ai ba ita ce tasa yay sakin ba, gata nan ita ta saka shi ya saki matarsa saboda bata tsoron Allah bata gudun girgizar al'arshin ubangiji". ran Baffa a ɓace ya miƙe yana kallon Hajiya Ramla. "kika sa ya saki Ilham?, a bisa wanne dalili Ramla?, wace ke?". Mum tayi murmushin takaici tace,"wace ni kake tambaya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243