Chapter 193
Chapter 193
shafo gashin kanta da yake jin laushinsa da santsinsa na shiga jikinsa ya ce,"mu bari sai Allah ya kaimu gobe sai a kira Ummi ko?". ta girgiza kai da sauri,"a'a yanzu dai". "to ai dare yayi, kar tayi tsammanin wani abu ne ya faru". kamar zata yi kuka ta ce,"ni dai don Allah yanzu". ya sauke numfashi ya ɗauko wayarsa ya bata, ta miƙe daga jikinsa tana cewa,"remove the password". looking at her eyes da suka koma sexy ya ce,"your name". ta tsaya kallonsa kafin ta ce,"Halima?". ya girgiza kai,"no, the other one". "Fullo?". nan ma girgiza ma ta kai yay, ta shagwaɓe ta ce,"to which one?". daidai kunnenta ya ce,"cry cry Baby". fuska a tsuke zata yi magana yasa hannu ya rufe bakin, ita kuma taƙi saka sunan da ya faɗa, ai ta san bata kai wannan matsayin ba, dan haka sai ta saka sunayensa duka biyun bai yi ba, ta sa na Mum da na Maama duk bai yi ba, tasa na Zaytun shi ma bai yi ba, da ga ƙarshe kawai tasa yanda ya faɗa ma ta ɗin shi ma ta ga bai yi ba, tana sa Fulani Nah taga ya buɗe, kuma da tsantsar mamaki sai taga hotonta akan wallpeper, hoton da ba ta san da shi ba, kuma ba ta san lokacin da ya ɗauke shi ba, dan bacci take yi ya ɗauka, mutum dai in yana bacci muni yake yi amma ita kanta ta san tayi kyau, sai kawai fuskarta ta washe da murmushin da ya bayyana haƙoranta. ta kalle shi ta ga idanuwansa a rufe kamar ya yi bacci, a hankali ta ce,"ai ban san lambar Ummin ba". ya buɗe idonsa da bacci ya fara fizgarsa ya ce,"Ummi nah". yana faɗa ya mayar da idonsa ya rufe, kamar kuwa yanda ya faɗa ɗin gaban Ummi sai da ya faɗi da taga shigowar kiran, ta ɗaga wayar tana karawa a kunnenta cike da jin nauyi na sirikinta da kuma fargabar abin da zata ji, duk da cewa duk bayan kwana biyu yana kiranta su gaisa, but ba'a irin wannan lokacin ba, ta ƙara duba agogo taga ƙarfe goma har da ƴan mintuna. "Ummina". "na'am Autata". Ummin ta amsa tana sauke numfashi, sai yanzu taji ta samu natsuwa. da murna sosai haɗe da farin cikin jin muryar mahaifiyartata ta ce,"Ummi nayi kewar ki sosai". "ni ma haka Autata, ya kuke?, ina fatan duk kuna lafiya?". sai kawai Fillo ta saka kuka tana faɗa ma ta ita dai tana so ta ganta, haka Ummin tai ta fama da ita tana lallashinta, sun jima su na wayar, dan hira sosai suka yi, har Kaka ma sai da suka gaisa da ita, tace akai wa Dada su gaisa, Ummi ta ce ai tayi bacci yanzu. "Ummi to yaushe za ki zo?". ta ce,"yau kwananki nawa Autata?, ko 2weeks fa ba ki yi ba, ki bari sai an kwana biyu zan zo in ganku kinji, hope babu wata matsala ko?". ta girgiza kanta kamar tana ganinta ta ce,"to Ummi ba za ki dawo nan ɗin ba?". ta ce ma ta,"su Dada sun hana, muna nan sun riƙe mu ni da Dadana, an bar mana ɓangaren Kakarki, ba ki ga ba an gyara mana shi sosai yayi kyau, har ƙaton enlargement ma akayi mana aka kafe a parlon, da hotona da na Abbanku da naki da na Hamid, duka aka haɗa yayi kyau sosai". Fillo ta sauke numfashi tana jin soyayyar Umminta da kuma kewar Abbanta ta ce,"Ummi ina zuwa zan ɗauke shi Allah". Ummi ta ce,"ba zan bari ki ɗaukar min nawa ba, sai dai ki roƙi Hamid ya ba ki nasa, shi ma ya saka a ɗakinsu". da haka suka ci gaba da wayar har sai wajen sha ɗaya saura sannan suka yi sallama, sukai sallamar cike da kewar junansu. ta riƙe wayar a hannunta tana ta kallon hotonta, so take alallai sai ta tuna ranar da yay hoton, iyakar fuskarta ne kawai da wuyan balle idan taga kayan jikin nata ta iya tuna ranar. but kan gadon yay mata kama da ɗakinsa na can gida, its like kamar ma ranar da ta kwana a ɗakinsa ne. a hankali ta juyar da kanta tana kallonsa, zatonta ko bai bacci ba, sai taga yana sauke numfashi alamu ma ya jima da yin baccin. hannu ta miƙa ta ajiye wayar a inda taga ya ɗauko, sannan ta kwanta tana barin tazarar 4inches a tsakaninsu, taji ta kasa rufe ido tayi bacci, taji kamar tana buƙatar wani abu daga gare shi, ganin da alama yay nisa a baccin ta sami damar ƙarewa kyakykyawar fuskarsa kallo, tana jin wani abu me kama da sonsa tsantsa na taɓa zuciyarta. laɓɓanta suka tale da wani kyakykyawan murmushi, abu ɗaya ta sani yanzu shi ne tana sonsa, idan tace ba haka ba tayi ƙarya, and ta yaudari kanta, but ba zata iya cewa ga rana ko kuma lokacin da ta fara sonsa ba, idan har ma ta faɗi hakan to tayi ƙarya. kallon fuskarsa kawai take yi tana jin tamkar kar ta daina, tamkar yay ta baccin ita kuma tai ta kallonsa babu ƙifcen ido, ta tuna wata rana, ranar da ta fara tambayar Maijidda, _kin san wani Turaki a gidan nan?._, kuma amsar da Maijiddan ta fara ba ta ita ce,_ wani kyakkyawa ne ajin farko, in kyawun kowa na fasaltuwa nasa ba zai fasaltu ba, don ko kyau da kansa yay ƙaryar yace zai iya faɗin kyan Turaki._ amsar da Maijiddan ta bata kenan, kuma haka kawai sai taji haushin maganar a yanzu, wanda ta san ba komai ba ne face kishi, sai ta yamutsa fuska tana ɓata ranta, haka kawai duk ya bari kowa ya gama kalle kyansa ita an bar mata saura. ta rufe ido tana so ta sami sassaucin zafin da taji zuciyarta nayi ma ta, kafin ta buɗe ƙwayar idonta ta sauka akan gashin kansa, baƙi wuluk da shi, kwantacce kamar na larabawa, cikin ɗan hasken ɗakin sai sheƙi yake yi, sai taji tana sha'awar ta taɓa taji kalar sulɓinsa, ta ɗaga hannunta a hankali zata taɓa sai ta fasa, gudun kar taje ta taɓa ya buɗe ido ya kamata. ta mayar da kallonta kan pink lips ɗinsa, ƴan daidai da su masu ɗaukar hankali, a iya kallon kawai ta shaida masu taushi ne. ta rufe ido ta kai yatsanta ta taɓo lips ɗin a hankali, tana taɓawa tayi saurin ɗaukewa tana rufe fuskarta kamar wadda ya kamata tana taɓawar. sai da ta ɗauki kusan 3mints idonta a rufe, tana jin kamar ta kuma taɓawa taita shafawa lips ɗin, tana buɗe idon kallonta na sauka akan ƙirjinsa da ya wadatu da kwantacciyar gargasa me kyan naɗewa. sai taji tana buƙatar ta taɓata itama, tayi nisa a kallon chest ɗinsa, ba tayi aune ba taji muryarsa yana faɗin,"you want to hug me right?". ba ta san lokacin da ta waro idanu waje ba, ta kalle shi tai saurin kulle ido tana ɓoye fuska ajikin pillo, yay murmushi yasa hannu ya matso da ita kusa da shi a kunnenta ya ce,"stop being shy, hug me the way you want, i am all yours". ta tura baki tana jin kamar tayi kuka tsabagen kunya, ya sa hannunta a bayansa but ta kasa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243