Chapter 181
Chapter 181
da ita zaune a parlo ta zabga uban tagumi, zuciyarsa ta shiga lugude, ya tafi kamar munafiki ya tsuguna a gefen ƙafarta, bai san dai laifin da yay ba amma saƙon da Khalil ya ba shi ya san akwai laifin da ya aikata. muryarsa a hankali ya ce,"Mum lafiya?". ya tambayeta yana ƙoƙarin cire hannun da tayi tagumin da shi, sai dai tun kan ya kai ga taɓata ta make shi da mugun zafi. "matsa da ga kusa da ni". ta faɗa tana sauke masa rikitattun idanuwanta da ke nuna zallar ɓacin rai, nan da nan hankalinsa ya tashi ya shiga tambayar laifin da yayi. "wallahi tallahi idan har baka matsa daga kusa da ni ba ko me na ɗauka sai na buga maka in yaso ka mutu in huta da baƙin ciki da takaicin rashin dacen haihuwarka da nayi". ya buɗe baki ya furta innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, yana kallonta zai ƙara yin magana a mugun tsawace ta dakatar da shi,"na rantse da Allah ka ƙara min magana a wurin nan sai na fiddo maka da nonona ka biya ni wanda ka sha, banza mara mutunci shashasha butulu kawai wada bai saka halacci da halacci sai dai ya saka halacci da sharri, daga ranar yau ina me tabbatar maka da babu ni babu kai har abada kuwa". ta sauke yatsanta da ga kansa, ta ɗau wayar da ke kusa da ita ta kira Khalil, cikin mintina kaɗan sai ga shi ya shigo, tai masa nuni da kujera ya zauna a ɗarɗarce, ta ɗauki takarda da biron da ke kusa da ita ta wurgawa Turaki wanda ke dafe da kansa yana ta amabaton kalmar innalillahi a zuciya da fili, magana yake so yayi amma babu dama saboda rantsuwar da Mum tayi. "mu ba matsiyata ba ne, kai tsiya ta yiwa ƙatutu, Allah ya hore mana yay mana arziƙin da zamu iya siye duk abin da ka mallaka har kake taƙama da shi, ka rubuta kuɗin matsiyaciyar wayar da kashe hannun ƴar mutane saboda ita, ko nawa ne za'a biyaka dan kai ne faqararre". ta ƙyasta yatsunta biyu ta ce,"kuma ka sa ni, duk illar da hannun ƴar mutane yayi wallahi sai mun shiga kotu da kai". ganin zai yi magana ta kuma doka masa tsawa,"kuɗinka nace ka rubuta". yay taking deep breeth yana kulle idanuwansa yay rubutu ajikin takardar, da ido Mum taiwa Khalil nuni da ya karɓa, ya karɓa yana kallon abun da ya rubuta, Galaxy fold Z2 1.3ML tare da kuɗin gyara 700k. ya kalli Mum zai ma ta magana ta ce,"tura masa kayansa". Khalil ya ɗau wayarsa in few minutes ya turawa Turaki kuɗin, seconds kaɗan sai ga ƙarar shigowar alert a wayar Turaki. "Mum sun shiga". Khaleel ɗin ya faɗa yana dubanta. ba tare da ta kalle shi ba tace,"ka kira min Madam". ya tashi ya fita, babu jimawa sai ga Hajiya Madina ta shigo fuskarta sam babu annuri babu walwala, ta tsaya cak da ga baya tana cewa da Mum,"ya za'ai ki kirani alhalin wannan ɗan banzan yaron yana zaune anan, ko kaɗan yanzu bana son ganinsa, zan dawo in sameki after ya fita". ta faɗa tana juyawa Mum ta dakatar da ita da cewa,"so nake ki zame min shaida dalilin da yasa na kiraki kenan". hakan yasa Maama dawowa tazo ta nemi kujera ta zauna, ta juyar da fuska yacca ko kaɗan ba zata fuskanci Turaki ba. Mum tace,"ko bayan raina ban amince ba wannan ɗan banzan yaron yay aure, ina so ki zamar min shaida". da sauri Turaki ya ɗago ido yana dubanta, me ya yi zafi shi ba wuta ba?, laifin me ya yi har haka?, yaji duniyar gaba ɗaya tayi masa zafi kansa na neman tarwatsewa, da ƙyar ya iya tattaro yawun bakinsa ya ce,"Mum me yayi zafi haka?, wanne irin laifi na aikata muku?, idan abin da naiwa ƴarku ne na roƙeku don Allah kuyi haƙuri ni kaina na san nayi kus....". maganar tasa ta yanke lokacin da yaji saukar jotter da biro a fuskarsa. ya kalla Maama da ke kallonsa da tsananin ɓacin rai tace da shi,"ka rubuto min sauran sakinta shi ne zaka tabbatar min da kai isashshe ne, dan ba zan karɓi saki ɗaya ba domin kuwa Fillo ta gama aurenka har a naɗe duniya". ya kulle ido yana sauke numfashi, sannan ya buɗe yace,"Maama ce muku tayi na saketa?". "ba ka saketa ɗin ba ne?". ya shiga girgiza kansa yana faɗin,"ni ban saketa ba Maama, idan ma haka ta faɗa muku to ƙarya take yi". Maama ta dinƙa kallonsa babu ko ƙifce, kafin tace,"kai ko dai kayi hauka ne?, ko kuma shaye-shaye ka ke yi a ɓoye?". ya ce,"Allah ni Maama ban san da wani batun saki ba a tsakaninmu, sai dai idan ita take buƙatar hakan shiyasa ta faɗa". Mum na ta kallonsa ta kasa cewa komai dan kallon typical mahaukaci take yi masa, Hajiya Madina ta kira Zaytuna a waya ta ce taje part ɗinta ta ta zo mata da Fillo. wucewar minti uku sai gasu tare, Fillo ta rakuɓe waje ɗaya tana rarraba idanu akan carpet, Turaki ya dinƙa kallonta yana ganin yanda fuskarta tayi jawur, da kuma uban bandage ɗin da ke hannunta. Mum tace da ita,"karki ji tsoronsa ki saɓa shari'ar musulunci, faɗi ya sakeki ko bai sakeki ba?". cikin dusashewar muryar kuka ta ce,"ya sakeni". Maama ta ɗauki remote a kusa da ita ta jefawa Turaki sai ga shi a goshinsa, ya dafe wajen da lokaci ɗaya yayi malolo yana,"shhhh, Maama ni wallahi ban saketa ba ƙarya take yi". Fullo ta ɗago ido ta kalle shi ta ce,"wallahi fa kake cewa?". yanda tayi maganar dariya ta kusa fito masa amma sai ya dake ya zabga mata uwar harara ta yanda su Maama ba su lura ba, itama ta murguɗa masa baki tare da ɗauke idonta akansa ta kalli Mum tace,"tun a ranar da muka je asibiti duba shi ya sakeni, ni kuma na kasa faɗawa kowa, shi ne yau yace in dai ban bar masa gida ba sai na ƙwammace da ban taɓa saninsa ba har ma da ku". ya kalli su Mum da duk idanuwansu ke kansa, da sauri ya ce,"Allah ban saketa ba". sai kuma ya juya ya kalli Fullon ya ce,"ni da bakina na furta miki hakan?". ta harare shi tana fito da ɗayan hannunta da ga hijabi ta miƙawa Maama takardar hannunta. ganin takardar idanuwansa suka fito waje da sauri ya kai hannu zai ƙwace a harzuƙe Mum tasa masa ƙafa ta hamɓarar da shi gefe. ya ɗago daga kifewar da yay yana ɗora hannu aka yana ambaton innalillahi da ƙarfi har sai da kowa ya kalle shi. sanda Maama ta gama karanta takardar sai ta kalli Mum, ta miƙa ma ta Mum ta kau da kai tana girgiza kanta alamar ba zata karɓa ba. Maama ta ce ma ta,"dan Allah ki karɓa your excellency, zuciyata zata fashe". Mum ta juyo da sauri ta karɓa, ta kifar da takardar a cinyarta da ƙyar ta yarda da roƙon Maama ta karanta. ta kalli Fullo a sanda ta gama karantawar tace,"yaushe ya baki wannan takardar?". ta tsagaita kukanta ta ce,"ranar da muka je asibiti duba shi". Mum ta ƙara cewa,"ruwan hawayenki ya wanke wajen adadin sakin, nawa ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243