Chapter 190
Chapter 190
zan ke yi maka koma menene, but don Allah kar ka auro ta". ya janyeta ajikinsa yana faɗin,"ba zan iya ba fa, Aisha tana so na sosai, ba zan iya butulce mata ba, kiyi haƙuri". lokaci ɗaya tari ya sarƙe Fillo, ta dafe ƙirjinta da take jin yana yi mata mugun zafi kamar ana hura wuta, ta damƙe hannunsa ƙam jikinta sai shaking yake yi, hawaye tamkar an buɗe famfo, abu kamar wasa kan gadon sai ya ɗauki rawa kamar yanda jikinta yake yi, sai juyi take yi da kanta tana sosa ƙirjinta da yake yi ma ta wani mugun zafi. Turaki ya ruɗe ya kamota, yanda yaga tana yi da ƙirji da yacca numfashinta ke neman yankewa sai ya tuna da maganar doctor na heart failure ɗin ta, hankalinsa ya tashi ya shiga ambaton innalillahi yana kiran sunanta, ya kasa janyota jikinsa saboda yacca ta sarƙafe, ta riƙe hannayensa sosai ta tsayar da ƙwayar idonta akansa, hoton yacca za su dinƙa shairing ɗinsa su uku ne kawai take hangowa cikin idon nasa, kamar ba zata iya jurar ganin faruwar hakan ba, kamar gwara ta mutu, kamar gwara ya rabu da ita kawai. "Fulani nah, innalillahi wa'inna ilaihi raji'un". maganar yake yi a kiɗime, ya sauko akan gadon ya bar ɗakin, ɗakinsa ya nufa cikin hanzari ya ɗauka drugs ɗinta da ya siya ya ajiye su safe gudun ɓacin rana, ya ɓallo ya buɗe bakinta ya zuba ma ta, sannan ya shiga tayata shafa ƙirjinta da take ta cewa zafi. a hankali taji ta fara samun relief, sai ta kai hannunta gefen fuskarsa ta kama tana faɗin,"Allah ina sonka, i am saying this from the bottom of my heart". ya shiga ɗaga ma ta kai yana faɗin,"yes i know, na fasa auren Aisha, ba zan aureta ba na yarda kina so na, kuma za ki min ko me nake so". ta sa babban yatsanta a gefen bakinsa ta ce,"i love you much, but ai kai baka so na, ka daina so na, kana sa ni kuka da yawa". yana murmushi ya kamo hannunta ya ɗora a ƙirjinsa daidai saitin zuciyarsa ya ce,"i wish i had the chance to open my heart to you, you would have seen that you are the only one inside without anyone else, kece fa zaɓin Muhammad Turaki, kuma zaɓin Hajiya Madina, kuma zaɓin Hajiya Ramla". sai ya tattaro ta jikinsa ya rungume tsam,"Fulani nah i promise to you insha'Allah zan saka ki murmushi more than yadda na saka ki kuka, ki kwantar da hankalinki babu wata Aisha da zan auro, wasa nake yi, i say it just to see your reaction". sai ta janye a jikinsa tana tsayawa da kallonsa as if she have never seen him before, har yaushe ya gane tana kishinsa da ya nemi yay wasa da rayuwarta haka?, duk yacca ta ke ɓoyewa da ma sai da hakan ya bayyana ta wani ɓangaren bata sani ba, sai ta tura baki gaba zata kau da fuska yay saurin saka hannu ya tare hakan, ya marairace yana kama kunnensa ɗaya kamar a ɗazu ya ce,"am so sorry ƴar lelen gidan su Zaytun, ki ce kin haƙura kar Hajiyoyin gidan Alƙali su ƙara min tsinin goshi da remote". daga ita har shi murmushi suke son yi but kowanne sai ya cije, ta kai yatsanta kan goshinsa tana shafa ƙullutun wajen da bai baje ba har yanzu, sai kawai ta ƙyalƙyale da dariya, wanda hakan shi ma ya sa shi dariya, yana kama hancinta yaja. "kayi sabon ido a goshi". yasa haƙori ya ciji hancinta,"zan rama ne akanki". Sai kuma ya kwanta itama ya kwantar da ita a jikinsa yace,"shikenan mun shirya?, an daina kukan?, an daina min tsiwa an daina share ni?, an mayar da aurena?". ba tayi magana ba kawai ta ɗaga masa gira, yace,"thank you". ya faɗa yana shafa sajenta ita kuma tana so ta ɓoye fuskarta a ƙirjinsa. bakinsa a saitin kunnenta yace,"to sai yaushe kuma". a hankali ta ce,"what?". ta faɗa yana jin saukar ɗumin iskar bakinta akan ƙirjinsa, wanda ya nemi ya haifar masa da kasala, jin yay shiru ta ƙara tambayarsa, sai ya sosa gefen fuskarsa yana faɗin,"just forget, not now". ya mirgina yana riƙe da ita a jiki yace,"ke yanzu da na baki takarda kawai sai kika ɗauketa as divorce paper?". kunya ta kamata ta ce,"to ai na ɗauka idan aka bawa mace farar takarda sakinta aka yi". yana wasa da hancinta ya ce,"tunda kin ɗauka ai sai ki sauke...oya bani labarin kukan da ki kai tayi, duk da na san rabi kukan shagwaɓa ne, to sauran rabin na mene?, na son Turaki da kishinsa ko na mene?". tasa tafin hannu ta rufe masa baki da ido, sannan ta ce,"i want sleep". ya sauke hannun da yake kan idonsa sannan ya ɗora nasa hannun akan nata da ke bakinsa yace,"its after 4 babu kyau baccin yamma". ta shagwaɓe tana cewa,"ɗan kaɗan zanyi". bai ce komai ba ya ɗora kanta a ƙirjinsa, take kuma bacci ya ɗauketa, da kukanta da baccinta suna ba shi mamaki, abu ne da duk basa yi mata wahala, ita dai shekarun ne kawai da ita but komai da take yi na ƴan 4-5years ne. ya kamo hannun da ke da ciwo zai warware bandage ɗin sai yaji ta motsa, hakan yasa ya ƙyale yaci gaba da looking at her innocent cute face. [9/7, 00:35] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *51* sai da aka fara kiran sallar magriba tukunna Turaki ya iya zame Fillo daga jikinsa, sanin cewa ba sallah zata yi ba kawai yaja blanket ya rufeta, yay kissing forehead nata sannan ya fita, yana zuwa ɗakinsa yay alwala ya wuce masallaci. a masallaci ya zauna har sai da akayi sallar isha'i tukunna ya dawo, for the first dawowarsa gida bai wuce ɗakinsa ba kai tsaye, bedroom ɗin Fillo ya wuce, yana shiga ya tarar har yanzu bacci take yi, ya girgiza kansa yana mamakin irin baccinta. durƙusawa yayi a gaban gadon yana yaye blanket ɗin ya kamo hannunta, ɗayan kuma yana shafa fuskarta sai kallonta yake yana murmushi, fuskar baccin nata kaɗai ya isa ya shaida maka rigimammiya ce, haɗe gefen fuskarsa da tata yayi, ya lumshe idonsa for some minutes ya buɗe, yasa hannu yana jan hancinta yace,"Fulani nah baccin ya isa haka". ta buɗe idonta a hankali, cikin baccin da yake cinta ta dube shi ta mayar da murfin idon ta rufe tana juya masa baya. murmushi yay ya miƙe tare da hawa gadon ya cicciɓeta ya fita da ita zuwa ɗakinsa. direta yay a ƙasa yana kama hannayenta ya ɗaga sama, sak irin yacca akewa ƙanan yara idan za'a tashe su, ta buɗe lumsassun idanuwanta ta kalle shi tana sakin kukan shagwaɓa,"ni fa bacci nake ji". ya rumgumeta yana kwaikwayon muryarta shi ma yace,"ni kuma i want you to wake up, kin barni ni ɗaya i feel lonely, ki tashi ko rigima ce muyi". haka yay ta damunta har sai da ta wartsake tukunna ya ƙyaleta, ya kama hannunta suka isa wajen gado, ya zauna a gefe yana ƙoƙarin ɗorata a saman cinyarsa sai taƙi, taƙi zaman becose she is not feeling comportable saboda period ɗin da take ciki, tana jin ma kamar tayi staining. "mene amfanin ƙafafun nawa idan ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243