Chapter 94
Chapter 94
mutuwa yarinyar tayi, shiyasa ai duk wanda ya san hakan yana kiyaye tsayuwa a compound ko bakin gate, don akwai ɓoyayyun macizai da yawa, shiga jikin mutum kawai suke kamar an aiko su, most especially masu tsayawa suyi zancen nan, suna tsaye sai dai suji maciji ya shige jikin...". ai bai ƙarasa ba Fillo ta kurma wani uban ihu tana haɗewa da salati, cikin second ɗaya ta tashi a ƙasa ta dire akan gado. ta cure a wuri ɗaya tana faɗin,"na shiga uku na lallace, innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, maciji wayyo Allah na". faɗa take tana ƙara maimaitawa ataimaka mata maciji ne, maciji ya shige mata jiki, shi dai kawai yana zaune yana kallonta kamar tv, yay hanging wayar ƙaryar da yake yi, sai da ya tabbatar tsoron ya shigeta sosai ta yanda gobe ko uban Amir ne yazo ba zata sa ƙafa ta fita wajen ba, tukunna ya buɗe baki yace,"keee". ya faɗa da ɗan ƙarfi, wannan kiran sai ya ƙara tunzurata ta saki ƙara me uban ƙarfi tana dunƙulewa ta kai ƙarshen gadon ta cure wuri guda. "ka kore shi dan zatin Allah, wayyo gashi nan ya hau ƙafata, innalillahi Kaka kizo ki taimka min, Maciji ne ajikina gashi nan yana bina". tunda Fullo take bata taɓa tsorata irin yau ba, hawaye a fuskarta kam tamkar an kunna famfo, acikin blanket ɗin da ta rufe kanta da shi ta ɗan buɗe ido kaɗan sai taga duhu, nan ta ƙara sakin wani uban ƙaran da yafi wancan, ɗiff kuma sai tai shiru kamar ruwa ya cinyeta. wannan shirun nata sai Turaki yay zaton ko tsoronne yasa ta ɗauke wuta, saboda haka kawai ya ɗauke kansa akanta yaci gaba da aikinsa, computer yake kallo amma babu abin da ke haska masa acikin ido sai lokacin da Amir ya riƙe hannunta ya kuma ja hancinta. haka ɗaya kuma yaji ya kasa natsuwa, yaji kamar tsoro na so ya kamasa, yana typing a wayar hannunsa yana kallon kan gadon inda ta dunƙule, a ransa yaji kamar shirun nata ba lafiya ba, in bacci ne takeyi minutes ɗin da tai taking a haka tuni ta mirgina, in kuma tsoronne zuwa yanzu ai ya barta, sai yaji hankalinsa bai kwanta da hakan ba, ya ajiye wayarsa ya miƙe ya isa kan gadon yana dukan ƙafarta dake cikin blanket, shiru shiru bata motsa ba. sai yaji kamar zuciyarsa ta harba a lokaci ɗaya, ta-ke ya haye kan gadon ya yaye blanket ɗin, yana taɓata yaji jikinta ya saki ta tafi luu ta faɗa gefensa, tuni idonsa yayo waje yana furta innalillahi, kamin ya diro akan gadon ya shiga toilet ya ɗebo ruwa. tun bai haye kan gadon ba ya watsa mata ruwan a fuska sai gata ta farka a matuƙar firgice tana ƙwala kiran,"Umminaaaa". ta faɗa tare da fashewa da raunataccen kuka, irin kukan da duk wanda yaji sai ya taɓa zuciyarsa. tsakiyar gadon ya haye ya janyota jikinsa ya kewayeta da hannayensa duka biyun yana me rufe idonsa. wani abu da bai san menene ba yaji ya tsarga tun daga tsakiyar kansa har tsakiyar tafin ƙafarsa, sunan Ummina da ta ambata shi ya daki zuciyarsa, bai taɓa jin tausayinta ba sai ayau. "Ummina". ya ƙara jin sunan ya haska cikin kansa, kenan ta tsorata ainun, tsoron da ya kai gejin da har take ganin babu mai iya taimakonta sai Umminta, ta tsorata ta kira sunan Ummin da bata raye akan tazo ta taimaka mata. idonsa ya buɗe ya sauke a tsakiyar kanta, tunawa yake da san da Kaka ke shaida masa cewar,"marainiya ce Mahaifiyarta ta rasu, mahaifinta ma haka". to amma har yau neman dalilin da yasa Kaka ta ɓoye masa cewar mahaifinta na raye yake, sai dai tunaninsa na bashi ko don saboda Hayyo baida kyan hali ne. sai yaji ruwa ya cika idonsa kamar zai yi kuka, bata da Ummi bata da Abba amma tana da shi, tana da shi har abadan abadina, kuma alƙawarinsa ne zai tsaya mata kamar Umminta, zai tsaya mata ba kamar Hayyo da ya sani ba, zai tsaya mata ne kamar nagartaccen uba. sai ya ƙara rungumeta a jikinsa yana jin yanda zuciyarta ke bugawa kamar zata faso ƙirjinta saboda firgicin da ta ke aciki, numfashinta kuma na fita a wani fiffizga, tana ta kiran sunan Ummi a hankali. ya buɗe ba ki zai yi magana yafi sau uku duk sai yaji yama rasa me zai ce. can kuma a hankali ya kira sunanta dai-dai satin kunnenta,"Fulaniii". ya ambaci sunan kamar me koyon magana, haka kuma amon muryar kamar ba nasa ba. Fullo ta ƙara ƙanƙame shi tana daɗa tattarewa a jikinsa kamar zata shige jikinsa duka. he took a deep breath hugging her more, yasa hannu yana shafa sumar kanta a hankali ya kasa cewa komai. kusan 3minutes yana jin yanda heart ɗinta ke beating fast, a hankali yace"menene?, me ya tsorata ki?, kiyi shiru babu komai, am with you". ya furta cikin sigar rarrashi yana riƙe da hannunta guda. acikin fizgar numfashi tace,"Maciji ne". yace,"aina?". ta daɗa shigewa jikinsa sosai tace,"a ƙafata, ka kore shi please, gashi nan zai shige jikina". tai maganar duk a ruɗe tana daɗa ƙanƙamesa. ya sauke numfashin yana murza tafin hannunta murya can ƙasa yace,"babu wani maciji fa, buɗe idonki ki gani". ta girgiza kanta da ke kan cikinsa tace,"a'a akwai, kai ne ka faɗa". yace,"to aini waya nake yi". ta ƙara girgiza kanta, yayinda Turaki ke rufe idonsa yana jin wani iri a jikinsa. tace,"ai sanda ka faɗa shi ne sai na jisa a jikina". ba tare da ya buɗe idonsa ba yace,"to ai ya tafi, buɗe idon ki gani babu komai, na kore shi". tace,"to ka kunna light". yace,"a kunne yake". ta buɗe idonta a hankali hasken ɗakin na shigewa cikin idonta, sannan ta zare jikinta daga nasa tana jin yanda gabanta ke faɗuwa har sannan, hannuwanta sai kyarma suke yi. Turaki yay saurin sauka akan gadon ya buɗe ƙofa ya fita, for few minutes sai gashi ya dawo da cup a hannunsa ɗauke da ruwa aciki me sanyi. har sannan Fillo na takure akan gadon waje ɗaya sai raba idanuwa take yi, motsi kaɗan take jira ta kurma ihu, ya ƙaraso gaban gadon fuska babu yabo babu fallasa, ya miƙa mata cup ɗin, ta kallesa ta kalli transparent glass cup ɗin a hankali tace,"dan Allah...". bai barta ta ƙarasa ba yace,"amsa Malama ruwa ne". ta ɗaga hannuwanta da har lokacin kyarma suke yi ta karɓa tasha sannan ta miƙa masa ya ajiye. "sakko ki tafi to". da sauri ta ɗago ta kallesa tace,"inje ina?". yay mata wani mugun kallo kamin yace,"Kaka na can na jiranki". sai tayi narai-narai da idanu tana marairaice fuska ta leƙo da kanta ƙasa wai ta gani ko macijin yana nan har time ɗin. "ɗaure kanki". ta lalubo ɗankwalinta da yay can gefe ta ɗaure tujajjan gashinta. "oya to yafa mayafinki ki sakko ki wuce". tuni hawaye ya sakko mata muryarta na rawa tace,"wallahi ba zan iya sakkowa ba". looking at her yace,"saboda?". tace,"kamar na daina tafiya". wata dariya ta tahowa Turaki amma ya gimtse, babu me ganinta a wannan condition ɗin bai yi dariya ba. ya isa bakin ƙofa ya buɗe ba tare da ya kalleta ba raising his voice up yace,"zo
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243