Chapter 144
Chapter 144
zai fita, cikin ƙunar rai da zafin zuciya ta rarumi lamp zata buga masa Zaytuna tayi saurin riƙe hannunta tana faɗin,"Mum ki tsaya kiji". tayi wancakali da ita gefe tai kansa tana kai masa ƙafa ta ko'ina. "mutumcin gidan namu zaka zubar mana?, dama abin da na haifarwa kaina kenan?, sheɗani na haifa dama ban sani ba?". yay saurin ɗagowa yana kallonta idonsa na hawaye yace,"Mum". bata barsa ya faɗi abin da zai faɗa ba tasa ƙafa ta daki gefen cikinsa. "kaico, kaico da haihuwar irinka, nayi dana sanin haihuwarka, me ma yasa na saka maka sunan da ba zan iya kiranka da shi kai tsaye ba na zazzageka, me yasa nake jin ba zan iya tsine maka ba kai tsaye, wallahi na tsani ganinka, kai ba ɗana bane, yau sai dai ko ni ko kai a gidan nan". ta ƙarashe maganar dai-dai lokacin da Hajiya Madina ke shigowa a rikice, tayi fatali da kwalbar da taga Mum ta ɗauka zata rotsa masa, ta riƙeta da kyau tana cewa,"me idanunki suka gane miki your excellency da har ba za ki iya excusing ɗinsa ba". Mum na huci sosai kuka na zuwar mata tace,"kin san i spent morethan 5minutes a bakin ƙofar nan ina jiyo kukan yarinyar nan tana roƙonsa akan ya rabu da ita, amma ɗan banzan yaron nan yaƙi barinta ƙarshe da na buɗe ɗakin ajikinsa na ganta rungume da ita tana sauke numfashin wahala, bai ma san na shigo ba tsabar ya riƙa a iskanci, ki barni kawai na kashe shi Madina ba zamu zauna da gurɓatacce ba wallahi". Hajiya Madina taja da baya tana neman faɗuwa, tayi saurin dafe bango saboda daina gani da ta fara yi, ta shiga tashin hankali na farat ɗaya da take jin kamar zuciyarta na neman bugawa, batun hawan jini kuwa tasan tuni ya hau, tabi Fillo da ke kuka sosai da ido, sannan ta dawo da kallonta kan Turaki bata san lokacin da ta zube ba a gabansa, nan da nan hawaye ya shiga sauko mata. tana magana da ƙyar tace,"this is not the background i gave you, ba foundation ɗina bane wannan, dan Allah na roƙeka ka ƙaryata abin da idanuwa da kunnuwa suka ji, me babban suna me ya sameka?, me kaje ka sha da har ka nemi ka aikata abin da baka taɓa aikatawa ba tsawon shekaru talatin da biyar?, ina kaje aka baka wani abu kasha?, me yasa ɗazu baka ce min in barka kaje wurin matarka ba kana buƙatarta?, me ƙaramar yarinya kamila kamar Fillo tayi maka da zaka lalata mata rayuwa?, me babban suna me nai maka da zaka saka min da hakan?, so kake ka kashemu ko so kake kace mu mutu mu bar maka duniyar?, ashe da rabon kaine silar yanke farin cikin rayuwata?, ban yafe maka ba me babban suna, innalillahi wa'inna ilaihi raji'un". ta faɗa tana fashewa da kuka sosai, da ƙarin cewa,"ba tarbiyyata bace wannan me babban suna, ba haka na raineka ba, wannan sabon halin me muni daga ina?". Mum tace,"ki matsa daga gabansa kar na fallatso miki jini, ki matsa nace miki". ganin abin da take ƙoƙarin aikatawa Samha tai saurin doka tsalle ta dire a bayanta tana rirriƙeta. Zaytuna ta duƙe a wajen tana cewa,"Maama duk fa ba yanda kuke zato ba ne, dan Allah ku barsa yay muku bayani". a fusace Maama ta dunƙule hannu ta kai mata naushi ta baya tai mata wani mugun duka a hanci, tsananin zafi yasa tai shiru tana dafe hancin da take jin kamar ya cire. Turaki ya dinga kallon Maama dake ta kuka a gabansa, kuma irin mugun kallon da take masa in har ya bari ta miƙe akansa sai ta kaisa har lahira, ya ɗaga kai ya kalli Mum dake faman kokawa da Samha da Khaleel tana so ta ƙwace daga riƙon da sukai mata ta rotsa masa kwalbar hannunsa. ya rumtse ido sosai ya daki kansa da bango sannan ya buɗe baki yace,"Maama she is my wife, na bayar da sadakinta 5months da suka wuce, na damƙa sadakinta a hannun mahaifinta". "what?!!!". abin da Maama da Mum da Baffa da ke shigowa yanzu suka faɗa tare. Bello ma da ke zuwa yace,"ehh Maama ya aureta tun da daɗewa". *Vote, Comment and Share.* [9/3, 07:45] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *41* with confusion Baffa ke kallon Turaki, kuma tashin hankali da damuwar da ke tattare da Mum da Maama sai suka juye zuwa tsantsar mamaki. Maama ta dinƙa kallonsa babu ko ƙifta ido, so take ta tabbatar da idan a hayyacinsa yay wannan maganar, kamar dai ba ɗanta ba an sauya mata wani, kuma kamar dai yasha wani abu da ya juyar da tunaninsa. Mum ta jefar da kwalbar hannunta, ta mayar da ƙwayar idonta kan Bello wanda ganin zata kallesa ɗin yay saurin sauke idonsa ƙasa. Baffa yay ajiyar zuciya wadda babu wanda bai jita ba, muryarsa ta fito da amon da babu wanda bai sha jinin jikinsa ba acikinsu, ya juya zai bar ɗakin yace,"ku sameni a parlo". wannan sautin muryar tasa da kuma yacca ya juya ya fice ɗin Turaki ya tabbatar da ya gama shiga uku, Bello ma ya ɗora hannu aka ya furzar da wata iska daga bakinsa, ya san Baffa ya san ya faɗansa idan ransa ya kai ƙololuwar ɓaci, yana da masifar son ƴaƴa shisa ma ba ya iya musu faɗa, but baya tolerating shits, ya san ba zai taɓa ɗaukar wannan kwaɓar da Turaki yajawa kansa ba, bayan wannan ɗan guntun jawabin da yay bai kuma san ta inda zai fara yin wani ba in aka tsaresu. Mum tazo ta wuce ta kusa da shi fuuu kamar zata tashi sama, kallo ɗaya zaka mata ka san a fusace take. Turaki yabi bayanta da ido kafin ya maida kallonsa kan Maama ya buɗe baki zai yi magana, tayi saurin ɗaga masa hannu,"dakata, kar ɗan ƙwaya ya sake yace zai min bayanin da kaina ba zai ɗauke shi ba". sai kuma ta miƙe tai bakin ƙofa tana ƙara faɗa masa,"kar in jini a cikin lamarinka". ta fice tana jin ita bama tasan actual tunanin da zatai akan maganar tasa ba, dan magana ce yay ba irin ta waɗanda ke cikin hankalinsu ba. kowa ya fita a ɗakin aka bar Turaki da Fillo kawai, ya miƙe yana jin kansa na sara masa, Bello ya dawo yay tsaya jikin ƙofar yana kallon abokin nasa da tausayi yace,"ka taso muje tun wutar da sanyi sanyinta before ta balbala ta ƙona mu". Turaki ya kallesa ya ɗauke ido, ya mayar da kallonsa kan Fillo da har yanzu take a wajen a duƙe kowa ma ya manta da ita, kukanta take tayi bata daina ba, ya tafi yana jin jikinsa kamar mara lafiya ya isa inda take, ya ɗagota tsaye yana faɗin,"please stop this crying its hurts me alot, from today ba zan ƙara saka ki hawaye ba, i promise". ya faɗa yana ƙoƙarin ɗora kanta a ƙirjinsa, sai ta hana hakan tana ɗago da kanta ta kallesa tace,"me kace musu?". Ya rufe ido ya buɗe yace,"ce musu nayi ke matata ce". ta kasa ɗauke idonta akansa saboda itama a shock take, and gani take kamar ya sha ƙwaya ne shisa yake wannan maganar da hankali ba zai ɗauka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243