Chapter 44
Chapter 44
kaje ka samo ba me zai sa shirinmu ya ruguje?.". sai tayi shiru taja dogon tsaki sannan tace,"now what will happen next?". har yanzu bai ɗauke ƙwayar idonsa a kanta ba, sai daya miƙe tsaye sannan yace,"shi zai kawo kansa garemu next ba sai mun wahalar da kanmu ba". matashiyar budurwar tayi masa kallon baka da hankali sannan tace,"ta ya?". yay guntun murmushi yace,"rauninsa mana". tace,"like how?". ta faɗa fuskarta na nunawa da rashin fahimta. "Mahaifiyarsa, Maama, Hajiya Madina. ita zamu ɗauke, ita ɗaya zamu ɓatar Turaki yazo garemu da kansa, da ƙafafuwansa ba'a mota ba, da wannan damar zamu yi amfani wajen ganin mun cimma burinmu akansa, burinmu kuma mafarkinmu na ganin baya raye". kamar bata gamsu da hakan ba a yacca ya gani a fuskarta, hakan yasa yayo tattaki zuwa gabanta, ya zagayeta sannan ya tsaya a bayanta. "karki ji komai, babu wata matsala...wannan karan babu kuskure ina da yaƙinin hakan...wancan matsalar da aka samu yaran sun ce unexpected suka ji syring ɗin motar police, banda haka tuni sun gama da shi. kuma kinga muma bamu tsammaci hakan ba, ba ki karanta min da cewar hakan zai iya faruwa ba, da tunda wuri za'a aiwatar da komai...Hajiya Madina itace matsalarmu a komai shi yasa ya zama tilas dole mu fara ɗauketa daga kusa da shi". ta sauke numfashi tace,"kasan mene?, a rayuwa raunin Turaki mutum biyu ne, Hajiya Madina da kuma Zaytuna, saboda haka tunanina ya sauya. zamu fara gamawa da Zaytuna kafin zuwan komai...Zaytuna tana da saurin yarda, tana da saurin sakin jiki musamman ga talaka, dan haka na san ta inda zan ɓullowa lamarin...kaima bance ka tsaya da naka aikin ba". tana faɗar haka ta ɗauki wayarta da ke kan center table, ta nufi hanyar bedroom tana faɗar,"gobe zan bar ƙasar nan". "nima haka". shima saurayin ya faɗa yana me ɗaukar car key ya fice daga apartment ɗin. **** ƙafafun Turaki suka fito daga parlon, sanye yake da wata dakakkiyar shadda aqua colour da tayi bala'in yi masa kyau, ɗinkin boda ne da aikin sama. kansa babu hula sai dai sumar kan tasha gyara sai ƙyalli take yi. duk ya rame, ya fige, fuskarsa ta ɗanyi duhu, idonsa yayi jaa kuma ya faɗa ciki kamar mara lafiya, saboda kawai saka abu a ransa da yayi, yarinyar nan daya kaɗe wadda tsawon kwana uku sai jiya ta farfaɗo, tun ranar da accident ɗin ya faru baya iya cin abinci, rashin bacci da kuma rashin kwanciyar hankali duk sun dabaibaye shi. ya kalli agogon wrist ɗinsa yaga goma harda minti biyu. "Khalil". ya kira sunan Khalil wanda ke daga cikin parlo, ya amsa masa yana faɗin,"gani nan fa". Turaki ya ƙara magana da muryar ƙorafi,"kai indai za'a fita tare da kai sai ka ɓata lokaci". a time ɗin ne kuma Khalil ya fito, suka jera tare zuwa part ɗin Baffa, bakinsu ɗauke da sallama suka shiga parlon, Baffa yana zaune da mijin ƙanwarsa Falmata SS Ƙasim Kurfi. Khalil da Turaki suka zauna ƙasa suka gaishe su. Alhaji Ƙasim ya shiga tambayar Khalil wurin aikinsa. after few minutes Baffa ya dubi Turaki yace,"ya jikin yarinyar da ka bige?". kansa na ƙasa yace,"ban sa ni Baffa, amma dai jiya da daddare likitan yace ta farka after mun baro hospital ɗin". Baffa ya jinjina kai, kamar ba zai ce komai sai kuma yace,"amma dai you supposed to go and check on her, kai ne sanadin halin da take ciki, so alhakin kula da lafiyarta ya rataya a wuyanka na faɗa maka hakan tun ranar dana dawo, bai kamata a tambayeka jikinta ba kai tsaye kace baka sa ni ba...idan ni ne kai ko asibitin ba zan ke iya bari ba". Turaki yace,"dama can zan tafi yanzun". Baffa yace,"tou yayi, kuma idan kaje ka zauna da doctor ɗin nata kaji game da lafiyarta". ya amsa da,"to Baffa". suka tashi zasu tafi Baffa ya tsayar da su, yace da Khalil ya ƙarasa ya buɗe drower dake can wajen tv ya ɗauko masa envlope. few seconds ya ɗauko ya kawo, Baffa ya buɗe ya ciro sabbin dollers ya bawa Khalil, ya karɓa yana jiran cewar Baffan. already Turaki ya kai ƙofa, kiran sunansa da Baffa yayi ya dakata ya juyo, Baffan yace da shi,"kuyi changing nata before ku ƙarasa asibitin sai ka bawa Kakar Yarinya". Turaki yace,"to Baffa Allah ya ƙara wadata". da haka suka fice. bayan sun shiga ɓangaren Boɗejo sun gaisheta sannan suka wuce wajen Maama, a bedroom nata suka sameta, sun ɗan jima wurinta kafin su fito, itama ta bada nata saƙon dubiyar akaiwa Kaka. motar Khalil suka shiga, Turaki ne ke driving, yayin da Khalil ke kujerar gefensa yana karanta jarida, news update ɗin da aka saki akan ASUU strike, tsaki yake taja saboda takaici, yanata ƙorafi akan strike ɗin, gami da tausayawa ɗan talaka da baida yanda zai yi. ko jiya yana zaune Maama ta ɗauki nauyin karatun wasu yara su biyar zuwa turkey, maza uku mata biyu. tunda yake ta complain ɗinsa dai Turaki bai ce komai ba, hasalima tun shigowarsu motar bai yi magana ba, seems like hankalinsa ma baya cikin motar. Khalil ya ɗaga wayarsa da call ya shigo, yayi taking 3minutes yana wayar before ya gama. kuma sanda ya gama ɗin Turaki ya juyo ya kalle shi a lokacin da yake ƙoƙarin yin U-turn. "ina sketch ɗin ne?, jiya kace zaka nuna min muka manta gaba ɗaya". Khalil ya juya baya ya ɗauko takardar, yana nunawa Turaki yanda akayi zanen sabon company nasu da Baffa zai buɗe. yana kallon sketch din yana kuma driving a hakan. yanda akayi sketching ɗin bai yi masa ba sam, hakan yasa shi cewa. "wanne Arch ɗin ne yay wannan zanen?". Khalil yace,"Yahya Ƙosa". yace masa,"why zaka bawa daƙiƙi irin Ƙosa zanen abin arziƙi?, me Ƙosa ya iya?, kai baka ga irin haukan daya zuba ba ne a gidan Hakimi, har kwanan gobe Hakimi complain yake da wannan gidan". Khalil yace,"ni fa Hammah is not my fault, Baffa da kansa ya basa, nawa karɓa ne kawai. Baffa ma so yayi ana kawowa a bawa engineer na faɗawa Maama ai baka gani ba tukunna". Turaki yace,"ka yaga shi kawai dan ba za'ai amfani da shi ba, ji wani shirmen banza fa wai office na accounter a compound na Company...kuma a hakan degree holder yake ko?". Khalil yay dariya yace,"kafa san komai Hammah". tsaki Turaki yayi yace,"ka kira Lawan Shehu kai masa bayanin komai, shine zai yi mana aiki me kyau". sai da suka tsaya a banka sukai changing doller tukunna suka ɗauki hanyar Miyetti Hospital. Khalil ne ya fara wucewa ward ɗin yayin daya bar Turaki a mota yana waya da Bello Ƙaraye, zai biyosa daga baya. kiran sallar da akeyi a masallaci ya fito da Turaki daga motar, yana waya da Zaytuna a lokacin bayan sun gama da Bello. cikin sauri yake tafiyar yana so ya fara zuwa ward ɗin da Fillo take sannan ya wuce masallaci dan baya son rasa jam'i. yana tafiya yana wayar bai gani ba yayi karo da mutum, wayarsa ta faɗi ita kuma jakar hannunta ta faɗi kayan ciki suka zube kasancewar jakar ba me zip bace. Turaki ya kalla wayarsa daya tabbata ta fashe, tukunna yabi tarkacen jakar da suka zube da kallo, kayan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243