Chapter 185
Chapter 185
ruwa tare da toshe hancinta, take drugs da ruwan suka wuce maƙogoronta. tsabagen baccin na cin sosai buɗe ido kawai tayi ta mayar ta rufe tana gyara kanta a ƙirjinsa, ajiye cup ɗin ruwan yay tare da mayar da ita ya kwantar, yasa hannunsa ciki nata mara ciwon ya haɗe da nasa, yay ta kallonta wucewar wasu ɗaƙiƙu tukunna ya buɗe blanket ya rufeta, yana me kamo ɗayan hannun da.ke da ciwo, ya kalli ciwon ya kalli fuskarta, ya tuna jiya haɗe da yin ɗan guntun tsakin da shi ɗaya ya san dalilin yinsa. ya ƙara ɗaukar waya ya kira Zaytuna, sai da ya kira sau uku sannan ta ɗaga, lokacin bacci yaci ƙarfinta sosai, dan kamar zata yi kuka ta ambaci sunansa. ya ce,"wannan ciwon nata when suka ce za'a kunce?". ta ce,"Hammah ai ba da ni aka je hospital ɗin ba". sai ya hauta da faɗa yana cewa,"kuma ke ba ki san yanda za'ai masa ba za ki ce wani ba da ke aka je ba. mene amfanin karatun da kika yi?, ko haka kike yiwa patients ɗin da su ke asibiti?". faɗan ya fara hawan mata kai ta tari numfashinsa,"a bar shi ya ƙara kwana biyu tukunna". yaja tsaki yace,"ki fita ki bawa me gadi first aid". yana faɗa ya kashe waya ba tare da yace komai ba, ya fita daga ɗakin cikin sauri, zuwansa gidan yay daidai ya isowar Zaytuna bakin gate ɗin sai tangaɗin bacci take yi. kusan fizgar firstaid ɗin yay daga hannun nata ya juya ya tafi bai ko tanka mata ba, abun da bata taɓa yi masa ba kawai ta harari bayansa ta koma sai masifa takeyi. yana komawa ya tarar Fillo har ta tashi ta shiga toilet, zama yay bakin gadon yana jiran fitowarta, can sai ga ta ta fito tana jan ƙafa ɗaya, ya bita da kallo ta ƙasan ido, ita kuma ganinsa sai tai saurin juyawa zata koma toilet ɗin saboda rigar da ke jikinta, ƙafafunta tun daga gwiwa duk a waje, ga shi babu brazier a jikinta kuma ana hango shatin breast ɗinta. muryarsa a sama yace,"wallahi kika koma sai naji miki ciwon da yafi na jiya". cak ta tsaya ta manne a jikin bangon tana sakin kuka, ya taso ransa a ɓace ya figeta suka wuce, yana kallonta fuska ɗaure ya ce,"ban hannunki". za ta tsaya gardama ya bige hannunta daga kan fuskarta da take goge hawaye, ya kamo me ciwon ya shiga warware bandage ɗin, ya jawo stool ya zauna ya shiga ƙara dressing ciwon. tana kallonsa murya gwanin ban tausayi ta ce,"don Allah ka kira min Ummi". shiru kamar bai ji me ta ce ba, ta ƙara maimaita masa ya ce,"kin gyaro wayar ne?". tana kallon saman kansa da ke duƙe tace,"wacca wayar?". ya ce,"wadda kika fasa". a shagwaɓe ta ce,"to ai bana sa ne". Ya ce,"to sai ki jira sai randa kika gyara". kukan da ya tsaya mata ya dawo, ta dinga roƙonsa akan ya kira mata Ummi ko Kaka, bai ko bi ta kanta ba yana gama naɗa bandage ɗin ya ɗauki first aid ɗin yay ficewarsa. around biyu na dare Fillo ta kasa bacci saboda tsoro, duk yanda ta so ta dake tai bacci ta kasa, sai tayi ta jin kamar ana motsi a ɗakin, a imagination ɗinta ma kamar kukan wani abun take ji, ta buɗe ido a hankali ta diro akan gadon tana tafiya saɗaf saɗaf sai adu'a takeyi ta fita daga ɗakin, da gudu kuwa ta kwasa ta ƙarasa ɗakin Turaki, tana shiga ta tura ƙofa ta jingina da ƙofa tana sauke a jiyar zuciya. motsinta ya sa Turaki buɗe ido ya ƙaro hasken bedside lamp, ta kusa ba shi tsoro ganin gashin kanta duk a barbaje, takaici ya cika shi ya buga mata tsawa lokaci ɗaya kamar wadda aka ɗauko sai gata a bakin gadon tana kyarmar jiki. "don Allah ka yi haƙuri, wallah tsoro nake ji ɗakin sai kuka ake yi a cikinsa". ta faɗa a cikin muryar kuka me tattare da rauni, har ya ƙara haɗe rai zai korata sai kuma ya tuna matsalar da ke tare da ita ta aljanu, saboda haka ya fasa ya kamo hannunta ya zaunar da ita a bakin gadon kusa da shi. calmly ya ce,"idan ba ki daina kukan ba sai na kore ki". ɗiff tayi shiru tana ƙanƙame jikinta. tausayinta ya kama shi sosai, ya sauko yace ta haye kan gadon, ta kalle shi zata yi magana sai ta fasa ganin irin kallon da yake watsa mata, tai saurin hayewa ta ƙudundune a tsakiya, yace,"matsa can". ta matsa inda ya nuna mata, sannan shi ma ya hau ya kwanta bayan ya kunna karatun alƙur'ani. yana kwanciya yaji ta kamo hannunsa ta riƙe, ya ce,"what?". ta ce,"don Allah ka barni a haka". "to yi bacci kar in ƙara jin motsinki". ta ce,"to". har tsawon wani lokaci yaji alamun dai ta kasa baccin, kawai tayi shiru ne kamar tana baccin, zai zare hannunsa a nata tayi mugun firgita ta ƙwalla ƙara tana yowa kansa gaba ɗaya. yay saurin tattarota jikinsa ya kewayeta da duka hannunsa yana cewa,"shhhh ba ihu ba adu'a za kiyi kinji". ya ƙara maimaitawa,"kin ji". ta fizgi numfashi ta ce,"wani abu ne yake bin jikina yana kuka". ya ɗora hannunsa a gashin kanta yace,"ta ina kike jinsa?". a hankali ta ce,"a ƙafata". ya miƙa hannu ya daɗa ƙaro hasken lamp, ya ɗaga blanket ɗin yana bin ƙafarta da kallo, yau da yaga duka ƙafarta a zahiri sai yaji ya tsorata da irin sirantarta, ya sauke numfashi yana tunanin anya ba sai ya kaita anyi ma ta general check up ba kuwa?, shi idan ma ana ƙara nama a jikin mutum tsab zai kashe ko nawa ne a saka mata, sirantar tayi yawa sosai. ya sunyo da kansa yana kallon fuskartata, ta rumtse idanuwanta gam kamar ko ance ta buɗe ba zata buɗe ba. a hankali in a cool voice ya ce,"za ki ci abinci?". ta ce,"a'a". ya hurar da iska a bakinsa ya ce,"cikin ya daina ciwon?". ta ɗaga masa kawai. ya ƙara cewa,"me kike so yanzu?". ta ce,"babu komai". "har yanzu kina jin motsin abun?". ta girgiza ma sa kai kawai tana ƙara ƙanƙame shi. a kunnenta ya ce,"ki yita ayatul kursiyyu". ta ce,"ina yi". "to yi bacci". ta knodding kanta kawai. ya girgiza kansa yana jin tsananin tausayinta, a hankali yaji ta sauke numfashi hakan ya shaida masa tayi bacci, sai ya kwantar da ita kusa da shi sosai, duk yanda ya so ya zare hannunsa daga riƙon da tayi masa ya rasa yanda zai yi, saboda ba ya so yay ƙwaƙwƙwaran motsin da zata farka. kuma baccin da bai iya yi ba kenan, yay tayi ma ta karatu a cikin kunneta, har aka kira sallar asuba, sai lokacin ya zareta daga jikinsa ya rufeta gaba ɗaya ya shiga toilet yay alwala, sai da ya yi raka'atanul fajr sannan ya wuce masallaci bayan yasa key ya rufeta a ɗakin. [9/7, 00:10] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *50* sai ƙarfe goma sha ɗaya Turaki ya farka da ga baccin bayan asuba da ya kwanta, lokacin da ya tashi bai ga Fullo a ɗakin ba, bai yi mamaki ba ya san da ma tsoro ya kawota, ba don haka ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243