Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 213

Chapter 213

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,213 words 0 views Progress saved
Download Book

gaisuwarsa bai amsa ba ya warci ledar maganin ya dawo. ya ɗago Fillo ya zaunar da ita, ta buɗe ido a hankali ta kalle shi, zata sa kuka yay saurin cewa,"sorry Angel, sallah za ki yi". jin ya ambaci sallah ta buɗe ido gaba ɗaya, taƙi yarda yay helping ɗinta sai da kanta taje toilet, duk taku ɗaya idan tayi sai zuciyarsa ta matse, yau rana ta farko da yaji kamar yay ihu saboda rashin samun damar maido da ciwon wani jikinka. yana kallo ta fito tana dafe bango, ba zai iya jurar ganin yanda take takawa da ƙyar ba, kawai ya miƙe yaje ya ɗaukota, ya kunce towel ɗin ya saka mata jallabiyarsa, ya buɗe wadrobe ya ɗauko hiram ya yafa mata sannan ta tayar da sallah. after ta idar ta kalle shi kaɗan tace,"ina so in kwanta". ya taso ya ɗaukota ya dawo da ita kan gadon, sai da ƙyar ta buɗe baki ya zuba mata maganin ta sha, tun da ta sha kuma sai ta fara kukan ita Ummi ya kai ta wurin Kaka, tana jin zafi sosai ya kai ta su yi mata magani, acikin kukan kuma bacci ya ɗauketa. ƙarfe goma sha ɗaya Fillo ta buɗe idonta a hankali, daki-daki ta dinƙa tuna abin da ya shiga tsakaninsu a daren da ya wuce, har yanzu a cikin kanta tana jin haskawar furucinsa na please help da ya ambata yafi sau a ƙirga, bin ɗakin ta dinga yi da kallo kafin ta iya miƙewa zaune. karaf idonta ya fara sauka akan wani card da ya ɗauki hankalinta, ta ɗauko tana karanta rubutun da ke ciki, ɗauke da handwriting ɗin mutum ɗayan nan a duniyarta. _i am proud of you wifey, very proud of you Angel, you are a precious girft to me from God, i love you so much Angel...Allah ya bamu ƴaƴa ma su albarka. Barka da tashi._ bata san lokacin da wani murmushi ya suɓuce ma ta ba, ta kai hannu zata taɓa cikinta idonta ya sauka akan kwalin waya dake kan blanket ɗin, Samsung W21, kamar ta so ta san wayar, sai ta tuna shekaranjiya ne su Nilfat ke browing suka ganta, ana lissafin kuɗin wayar 1.4something ML, ta ɗauka kwalin tana shafawa. a lokacin ta ankare da farar takarda dake saman pillow daga gefen kanta, ta kai hannu ta ɗauko haɗe da maƙullan mota guda biyu da suke ajiki. tana riƙe su a hannunta zuciyarta ta karanta ma ta,_another suprise, a huge suprise._ a sannan idonta ya kai kan wani gajeran rubutu ajikin ƙaramar papper,_Gratification of what you gave me last night._ cike da zumuɗi ta buɗe takardar, doguwa ce ɗauke da dogon rubutu acikinta, takardar shaidar mallakar gida ce da ke ƙasar Ausburg ɗauke da sunanta a jiki, *Halima Muhammad Barkindo.*, ta ɗauki keys ɗin guda biyu tana juya su a hannunta. bata san lokacin da ta ƙwala ƙarar murna ba, daidai da shigowar Turaki ɗakin, ta kalle shi ta yunƙura zata miƙe sai taji ba zata iya ba, lokaci ɗaya hawayen tsananin farin ciki suka zubo mata. ta buɗe hannayenta tana kallonsa tattare da so da ƙauna, sunan da bata taɓa ji ya shiga cikin kanta ba, sunan da bata taɓa alkintawa ba a mind ɗinta, sai a lokacin taji wanzuwarsa acikin zuciyarta da ma ruhinta. "come to me Jannaty...". tray ɗin hannunsa ya ajiye kan table ya taho gareta, a gabanta ya duƙa ya shiga jikinta kamar yanda ta buƙata, ta kewaye shi tana masa wata special runguma, ta ce,"thank you so much for the gifts, thank you Jannaty, love you more, i'm very proud of you, you made my world so beautiful, Ya Rahman ya saka maka da gidan Aljannah". ta faɗa tana ɗora bakinta a wuyansa tayi kissing ɗinsa. "Jannaty...". ta kira sunan nasa bakinta yaƙi rufuwa. yaja hancinta ya ce,"yau ba Turakin?". sai tace,"Turaki ina so zan ga motan". "bakinki kawai ne ya iya faɗin sunan Turaki". ya kamo hannunta ta tsaya akan ƙafafunta da ƙyar, kafin ya ɗauketa suka fita, a downstairs su ka wuce su Sakina dake zaune a parlon su na kallo. a sanda Fillo taga motoci biyun, a lokacin ta nemi ciwon da ke jikinta ta rasa, ta doka uban tsalle ta maƙale wuyansa cike da tsananin murna. godiya kawai take zabga masa tare da jero tarin adu'oi, ta nemi wannan kunyar tasa da take ji tun a daren jiya ta rasa. "Maama tayi min kyautar su, ni kuma naga babu wanda ya dace da su sama da ke. ina sonki da yawa Angel". sai da ta shiga duk mota biyun kafin ya ɗauketa su ka koma ciki, yana faɗa mata idan taji sauƙi zai fara koya ma ta driving. ya sauketa a kan kujera, ta shaƙi iskar bakinsa da ta fita a lokacin, ta marairaice murya tare da faɗin. "you have your breakfast without me?". ya kalli yanda tayi narai-narai da fuska kaman zata yi kuka. "ban yi breakfast ba Angel". "but naji bakinka na ƙamshin mint leave and coffee". ya ɗaga mata gira tare da miƙewa yaje ya ɗauko tray ɗin da ya shigo da shi ɗa zu. "kurɓa ɗaya nayi, and am sorry for that". "wa ya haɗa wannan?". "ni ne". "ummm". "da gaske fa, i make this coffee for you, Zaytun na kira ta faɗa min yanda zan yi. tana ta min dariya da tambayar ƙwaƙwaf". da kansa yay feeding ɗinta har ta ƙoshi, sai bayan nanne ya kira sunanta da Mrs Turaki. abin da ya faru daren jiya ya dawo ma ta sabo, kunya ta lulluɓeta, ta yi saurin saka hannu ta rufe fuskarta. "wallah you are so sweet Angel, you finished me yesterday night, shiyasa zan koma kiranki da Hottie, ƴar ƙarama da ke kin zautar da ni". ba shiri ta ƙara ɓoye fuskarta a jikinsa. da daddare su na zaune, kan Fillo na saman cinyarsa, yayin da wayarta ke riƙe a hannunta, tun ɗa zu take ta danne danne taƙi rabuwa da wayar, abinka da ɗan ƙauye yayi agogo, magana ma in yay sai ta ɗau lokaci kafin ta ba shi amsa. "ba sabanban". tayi murmushi kafin tace,"su Ummi su na gaisheka, Dada tace in ce ka gaida Boɗejo". "yaushe ku ka yi waya?". "ɗazun da kaje masallaci. Ummi na tayani godiya". kallon da yay ma ta yasa tayi saurin rufe ido, ya kama hannun yana faɗin,"Don Allah Hottie, ɗan kaɗan fa". tai saurin barin jikinsa ta ajiye wayarta ta dunƙule a waje ɗaya. "ni a'a, har yanzu ina jin zafi". Daga wannan ranar, sabuwar rayuwa ta *MH*(Muhammad & Halima) ta fara, sabuwar shaƙuwa, sabuwar soyayya, tarairayar juna da kulawa. zuwansu ƙasar Ausburg ba ƙaramin daɗi yayi mu su ba, Fillo an waye an kile, mo re soyayya kawai suke yanda su ke so, kullum su na kan hanyar yawon shaƙatawa, a fita tun safe a yini a bakin beech. wata irin soyayya Turaki yake nuna mata me ban sha'awa, yayin da ita ma anata ɓangaren bata ƙyale ba, don tuni Nuratu ta ɗorata a layin manya, ƙoƙari take yi sosai wurin ganin ta faranta ran Turaki, wajen ganin ta mantar shi kowacce mace a rayuwarsa, wajen ganin ta zama ita ɗaya a duniyarsa, gaba ɗaya rayuwar Fillo ta sauya acikin irin kulawar mijinta da

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243