Chapter 222
Chapter 222
tabbas tana buƙatar rarrashinsa ko ya ne, tana buƙatar kulawarsa da rarrashinsa a wannan daren ko zata samu bacci, don kamar yanda ya san kayarsa ne daren yau ba lallai ne ta iya bacci ba. wajen sha biyu saura aka turo ƙofar ɗakin a hankali, tun bata ɗago kai ba ƙamshin turarensa ya daki hancinta. ta ɗago domin ganin shigowar ko ta lafiya ce, kallo ɗaya tayi masa ta watsar. kallo ɗayan da tayi masa ya fuskanci tayi kuka ne har ta godewa Allah, don idanuwanta sun yi mugun kumbura, sai kawai ya tsinci kansa da matsanancin tausayinta a ransa. ƙarasa shiga yay, ya zauna a gefen dardumar, ya dinƙa kallonta yana ganin yacca taƙi ɗago ido ta kallesa, kenan bata ko ƙaunar ganinsa a yanzu?. kafin ya buɗe baki yay magana yaga ta miƙe, taja dardumar ta jefar da rabin ƙafarsa da ke kai, ta ninke sannan taje ta kashe fitilar ɗakin ta haye saman gado. ji tayi ya biyota kan gadon, tayi saurin miƙewa zaune tana cewa da shi,"ka tashi ka fitar min a ɗaki". ta faɗa murya a karye, yayin da hawaye ke sakkowa saman kuncinta, hawayen da yake jin su har cikin ransa tamkar ana hura huta a zuciyarsa. ya kamo hannunta ya riƙe cikin nasa, sai taji ta kasa ƙwacewa, kawai ta kifa kai akan gwiyarta, tayi kewarsa har bata san iyaka adadinta ba. Cikin kwantar da murya ya soma magana yana faɗin,"na san ban kyauta miki ba akan canjawar da nayi miki, tsawon kwanaki tara kenan ina ƙuntata miki, ba zan hana ki jin haushina ba, amma ki yi haƙuri don Allah, ni ma nawa ranne babbu daɗi, tilasta min da aka yi akan mayar da auren nan duk shi ya dagula min lissafi ". tsabar tuƙuƙi da ɗacin dake tasowa a ƙarƙashin zuciyarta, tun da ya fara magana har ya kai ƙarshe bata ko kulasa ba, haka bata ɗago kai ta kalle shi ba, sai ma zame hannunta da tayi a nasa. Turaki ya gyara zamansa, ya matsa kusa da ita ta yadda numfashinsu yake gauraya da na juna, ya riƙo hannayenta duka acikin nasa yana murza lallausan tafin hannun nata, ya kifa goshinsa saman kanta yana sauke numfashi. baya jin a duniya akwai wata mace da zata kama zuciyarsa kamar ƙaramar yarinyar nan, kullum cikin adu'a yake yi Allah kar yasa sai ya rigata mutuwa. cikin hikima da iya tsara zance na miji ya shiga bata baki, yayi amfani da duk wasu kalamai da za su kwantar mata da hankali da shigar da nutsuwa cikin zuciyarta, har sai da yaga alamar hucewa a saman fuskarta. but hakan duk bai sa Fillo ta samu sauƙin zafin kishin da take ji ba, abu ɗaya kawai ta sani mijinta yana mata tsananin so, kuma yana sonta fiye da ɗayar matarsa. da kansa ya sauƙa ƙasa ya dafo mata indomie, ya zo ya sakata a gaba taci da ƙyar saboda lallamar da yake yi mata. tamkar ɗacin magani haka ta dinƙa cin indomie ɗin, but babu yanda ta iya sosai take buƙatar abinci, dan zata iya cewa rabonta da wani abu a ciki tun kunun gyaɗar da ta sha a gidan Yusuf. sai da ta kwanta sannan Turaki ya bar ɗakin, tana jin fitarsa ta ƙara fashewa da kuka, ba wai don tana so ba sai dan bata ma san lokacin da yake zuwar mata ba ɗin. washe gari da sassafe kuwa sai ga text ɗinsa akan ta shirya ta tafi gidan na su. tsabar farin ciki da jin daɗi bata san lokacin data tura masa da reply ɗin thank you ba. lokacin da ta fito zata tafi yana hangota ta balcony, fuskarta ta gaza ɓoye jin daɗin da take ji, yay murmushi kawai tare da juyawa ya koma ciki domin ya sanarwa da Ilham ita ma ta shirya ta tafi, tun da kusan yaune yinin bikin gidan. da rana taro yay taro, cikin taron mutanen da ake ta ɗaukar hoto Fillo ta yanke jiki ta faɗi. cikin tsananin tashin hankali Hajiya Madina da Hajiya Ramla suka sureta aka yi asibiti. zuwan su babu jimawa sai ga Turaki shi ma ya ƙaraso, cikin matsananciyar damuwar da ta kasa ɓoye kanta ba. ya zauna kusa da Maama, ta dafa kafaɗarsa tace,"ka kwantar da hankalinka insha'Allahu ba wata matsala ba ce babba". Mum ta kalle shi rai a ɓace tace,"na jima da fahimtar kana ƙuntatawa yarinyar nan. to wallahi kaji na rantse maka muddin silar ɓacin ranka take kwance anan sai ranka yayi mugun ɓaci". wucewar mintuna ashirin su na zaune jungum jugum sai ga likita nan ya fito, ya buƙaci cewar wani acikin su ya biyo shi. Hajiya Madina tace da Turaki ya tashi yaje, ya shiga office ɗin Dr jikinsa a matuƙar sanyaye, duba da yayin da yake gani akan fuskar likitan. "Bismillah zauna". ya faɗa yana yi masa nuni da kan kujera. Dr ya ɗauko file ya buɗe, ya dubi Turaki ta cikin glass ɗinsa sannan ya ce,"Halima Borkinɗo right". Turaki yay saurin jijjiga masa kai,"yes". Dr ya sauke numfashi, ya furzar da iska daga bakinsa sannan ya ce,"kun san cewa ta kamu da heart failure?". "mun sa ni Dr". "to amma ya akayi ku ka yi sakacin da har damuwa tayi mata yawa haka?, tana fa ƙoƙarin barin matakin farko da take ciki ne ta shiga na gaba". Turaki ya sauke doguwar ajiyar zuciya bai iya cewa komai ba. haushin kansa yayi matuƙar kama shi. "anyway ga wannan drugs ayi gaggawar siya mata, gudun samun matsala babba. and a kiyaye sosai da duk abin da zai haifar mata da damuwa kar a kai stage ɗin da Babynta zai cutu". idanuwan Turaki suka ƙanƙance yace,"Baby?". ya tambaya da mamaki sosai. Dr ya jinjina masa kai,"ƙwarai Baby, ko ba ku san tana da ciki ba ne?". bakin Turaki ya buɗe, duka haƙoransa suka yo waje,"i din't get you clearly Dr, wanne irin ciki wai?". Dr ya faɗaɗa murmushin sa, yana kallon Turaki yace,"zauna da kyau kar ka faɗi". sai ya ɗebo sauran takardun da ke cikin file ɗinsa ya zubewa Turaki a gabansa ya ce,"ashe kamata yayi in fara yi maka congratulations, so you are expecting a baby in the next five months Insha'Allah, a test ɗin da aka yi mata ya nuna mana cikinta yana cikin wata na huɗu ne, but how comes duk baku yi noticing ba?" Turaki ya kasa amsa tambayar Dr, sai ɗaga hannu sama da yay yana godewa ubangiji. ya daɗe a hakan kafin ya mayar da hankalinsa kan doctor ɗin yace,"thank you very much, ga wannan kasa mai a mota". ya ajiye masa kuɗi saman table ɗinsa, hakan kuma yayi wa Dr daɗi sosai, nan da nan ya shiga bawa Turaki shawarwari akan yacca za su kula da cikin. Turaki duk ya ƙosa ya miƙe akan kujerar, hannu ya miƙawa Dr ɗin su kai shaking, tukunna ya fita a office ɗin bakinsa sam yaƙi rufuwa saboda tsabar farin ciki. kai tsaye room ɗin da Fillo ke kwance ya wuce, a ciki ya sami Maama da Mum, lokacin ta farka tana zaune, sun sakata da tambayar me take son ci, ita kuma duk ta narke tana faɗawa Mum wai Mangoro take so me warin gawasa. kallo ɗaya Mum ta yiwa Turaki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243