Chapter 37
Chapter 37
lafiya lau". ta faɗa cike da mamakin yanda akai Hajiya Madinan ta gane kuka acikin sound ɗinta farat ɗaya, dan har sai da ta kai ga ta kalli wayar ko dai tana kallonta ne. Hajiya Madina ta ƙara cewa,"tiles ɗin nan yana da tsantsi sosai i forgot to tell you that, Allah yasa ba faɗuwa kika yi ba wajen yin mopping?". duk da cewar bata fahimci ɗan guntun turancin ba amma ƙarashen maganar ya fahimyar da ita dukkan maganar. tace,"a'a Maama nayi takatsantsan, har na gama ban zame ba". Hajiya Madina tace,"to yayi kyau, kin gama aikin?". tace,"ehh yanzu nake shirin rufe ɗakin". Hajiya Madina tace,"me amsar saƙon da na baki yazo yana ta jiranki, kije ki kai masa sannan ki ƙarasa aikin...muma mun kusa dawowa muna jira Boɗejo ta shirya ne tare zamu taho". tace,"tom Maama Allah ya dawo daku lafiya". da haka wayar tasu ta katse, Fillo tabi wayar da kallo tana jin son Hajiya Madina har cikin ranta, a iya ɗan zaman da tai ta gama karantar matar, zata rantse duk wanda ya faɗi aibun Hajiya Madina to ɗan hassadarta ne. macece da bata da ɗagawa ko kaɗan, bata tunƙaho da arziƙinsu, bata wulaƙanta talaka, bata da ƙasƙanci, kowa nata ne, kowa ganinsa ta ke ɗaya suke, kowa sonsa ta ke yi, mutumta duk wanda yake tare da ita takeyi babu tozarci. ƙasa ta duƙa ta tattara takardun ta mayar cikin file ɗin da suka faɗo, sannan ta mayar cikin wata drower daban da wadda suke ciki da. ta fita daga ɗakin jiki a saɓule, da ƙyar ma take yin tafiyar tamkar me ƙarancin jini a jiki, tana saukowa daga upstairs ɗinne cikin tsautsayi ta gurɗe ƙafa. bakinta ya furta bismillah kafin ƴar ƙarar da ta saki ta biyo baya. cikin jin zafi da raɗaɗi na lokaci guda ta riƙe ƙafar tana cije fuska. gurɗewar ba ƙarama bace, dalilin da yasa idanuwanta suka cika da tarin hawaye kenan, wani sabon kukan ya ƙaru akan wanda zuciyarta bata gama yinsa ba, sai da ta ɗauki kusan 4minutes sannan ta tashi ta sauko da ƙyar sai ɗingisa ƙafar takeyi, sai da ta kashe light na parlon tukunna ta bar side ɗin. a ƙofar ɗakin me gadi ta tarar da mutumin, baƙi ne kamar yanda Hajiya Madina ta sanar mata, yana da curar ƙasumba, fuskarsa kuma sam babu fara'a. me gadi dake jin radio ganinta yasa shi yin murmushi, ta rissina ta gaishe shi ya amsa mata yana tambayarta ya aiki, ta amsa masa da lafiya. sannan ta tsuguna a gaban mutumin da ko inda take bai kalla ba tun zuwanta, bata sani ba ko haka yake ko kuma ita yakewa hakan dan ta ɓata masa lokaci oho. "ina yini". ya kalleta ta wutsiyar ido, kamar ba zai amsa ba can kuma yace,"lafiya". ta fito da hannunta daga cikin hijab wanda ke ɗauke da file ta miƙa masa tace,"ga shi wannan tace a baka". sai da yayi mata wani kallo kafin ya warta, dan ba zata kira hakan da karɓa ba sai dai warcewar, hakan kuma ya ɓata mata rai, ta miƙe cikin ɗaurewar fuska. tafiyarta zata yi, ba zata ƙara ko da ɗigon minti anan ba, cewar ita ƴar aiki ce hakan ba yana nufin a dinga wulaƙantata ba. ta sani ita ba wata bace, ba ƴar wani bace, amma wallahi tafi ƙarfin wulaƙantawar kowanne kalar mahaluƙi, talauci ai ba hauka bane, dan haka yanda bata wulaƙanci haka ba zata yarda a wulaƙanta matsayinta ba ko da wasa, ita ƴar mutunci ce kuma da darajarta, aiki suke ake biyansu ba wai roƙo suke ba. saboda haka yanda ya warce bai karɓa da arziƙi ba, haka itama zata bar wajen ba tare da ta jira nasa saƙon ba inma yana da shi, ai dama ce akai kawai ta ba shi, to idan ma yana da wani abin faɗa sai ya jira Hajiyar ta dawo ya bata, amma ba dai ita Fillo ta jira saƙonsa ba. abunda bata sa ni ba a wannan lokacin shine, tun yunƙurawar da tayi zata tashi shi kuma ya bar wajen, saboda haka ko da ta kalli inda ya zauna taga babu shi bata yi wani mamaki ba, tayi tsammanin faruwar hakan. tace da me gadi,"Baba kayi haƙuri dan Allah ban miƙo maka abincinka ba, wallahi ina cikin aiki ne sai yanzu na samu sarari amma bari naje na kawo maka yanzu". Tsohon ya washe bakinsa da duk haƙoran da suka ɓaci da goro yace,"laa babu komai ƴar nan, karki damu". juyowar da zata yi kawai taga mutum tsaye a bayanta ya harɗe hannaye a ƙirji, da tsananin mamaki ta ke kallonsa from head to toe, baki buɗe ta kasa rufewa, what would she call the situation she got into ?, tasan dai gefe ɗaya farin ciki ne ya lulluɓeta, to amma ɗaya yanayin fa?. idan tace ba ta kewarsa tayi ƙarya, idan tace bata yi murnar ganinsa ba tayi ƙarya, idan tace bata son ganinsa ta yaudari kanta. cikin wani irin emotions da ta ke jin kanta tayi saurin saka tafukan hannunta ta rufe fuskarta, murmushi kawai take yi, irin murmushkin nan me faɗi dake fallasa kyawun fuska, wani daɗi ne kawai ke ziyartarta, ji take yi tamkar an mata albishir da kujerar makka. tana son ganinsa, tana ta so ta kasance da shi amma babu dama, lokaci yayi mata ƙaranci tunda ta fara wannan aikin, rabon da ta saka shi a ido tafi sati uku, har Kaka ta gama ciwonta ta gama basu haɗu ba duk da cewar kullum sai yazo dubiya, sai dai idan ta koma Kaka ta bata sallahun saƙon gaisuwarsa daya bar mata. Allah ya sa ni sai yanzu da ta gansa take jin tamkar ta ɗauki shekaru bata gansa ba, kuma Allah ya sa ni a yanzu ji take yi kamar ta rungume shi don tsananin farin ciki, ta ya ya?, ta ya ya zata nuna masa irin jin daɗin da ta yi na ganinsa?. ta ramin yatsunta take hango fuskarsa da gaba ɗaya babu walwala, lokaci guda tasha jinin jikinta, wanne irin bayani zata yi masa ya fahimta?, ko me zata ce ba lallai ya gane ba, abu ɗaya kawai tasan yana ransa shine yanzu ta fifita aiki akansa. sai kawai jikinta yay sanyi, still hannunta na rufe da fuskarta tayi ƙasa da kanta tana jin kamar tayi kuka. bata yi aune ba taji faruwar al'amarin da bai taɓa faruwa ba a tsakaninsu ita da shi, hannunta ya ruƙo, wannan hannun nata da bai taɓa riƙewa ba tsawon lokacin da suka ɗauka tare, me zata yi yanzu?, zata sakar masa hannun ne ya sauke kamar yanda taga yana ƙoƙarin yi ko kuwa zata hana hakan?, domin gani ta ke kamar ba zata iya haɗa ido da shi ba, kunyarsa ta ke ji sosai, kunyar riƙe ma ta hannu da yayi, tana ganin tamkar sun aikata wani babban alfasha ne. idanuwanta suka ciko da ruwa, ta shiga ƙiftasu a hankali, dai-dai lokacin kuma da ya sauke hannun nata daga kan fuskarta, kallonta yake har yanzu, ya kasa ko da ƙiftawa, ji yake kamar ya ɗauketa, ji yake kamar ya sureta ya kaita duniyar da babu kowa aciki daga shi sai ita. a ƙoƙarinta na zame hannunta daga nasa ta ɗago
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243