Chapter 87
Chapter 87
tashi kai lefe hatta bayin gidan sai an yi musu sutturu an kuma basu kuɗaɗe. kinga lokacin bikina dangin Mamana sai da suka dinƙa cewa ko dai siyar da ni akayi. yanzu dai ai zaki ganewa idonki tunda muna tare, in bikin Ilham ya tashi uban kayan da zaki samu sai kinsha mamaki, har sai kin kyautar kema". tun farkon fara labarin Fillo batai magana ba, har Boɗejo ke cewa ko tana ciwon baki ne, amma haka kawai da taji ta ambaci sunan Ilham sai ta sami kanta da tambayar,"Boɗejo wacece Ilham?". Boɗejo tace,"kul Gimbiya za ki ce, ita ɗin ai ƴar me martaba ce, yanzu in a gaban fadawa kika faɗi sunanta haka gatsal ai kin shiga uku, ƙila ma Fulani tasa a ɗaureki...ita aka sakawa sunana ai shiyasa nake masifar sonta, baki taɓa ganinta ba?". tace,"ban ma taɓa jin sunanta ba". Boɗejo tace,"kika ce kuma shekararku biyu a masarauta kafin a ƴanta ku ayo nan da ku...ko da yake zai yiwu ɗin ki kasa saninta, tunda uban ita kaɗai ce baya so, tun tana ƙarama ya kaita can ƙasar arna bata dawo ba sai da ta shekara biyar". Fillo tai shiru ita dai ƙirjinta sai bugawa yake haka ɗaya babu gaira babu daɗi, wayar Yami dake soke a gefen zanenta tayi ƙara, tai banza da kiran har ya katse, lokaci ɗaya taji sabon ɗaci da ɓacin rai a zuciyarta. sanda kira na biyu ke ƙara shigowa sai taji kamar ta rotsa wayar, Boɗejo dai nata zuba labari tausar ƙafa yayi mata daɗi. can dai ta gaji tana kallon Fillo tace,"ki ɗaga wayarki mana, anata kira kin sha re, yanzu fa idan samuwa ce shikenan kin yiwa kanki. haba ƙila ma ba lafiya ba tunda kika ga kiran yayi yawa haka, kusan sau shida fa ina jin ma ko bakwai". Fillo ta ciro wayar hawaye na sakko mata, tabi sunan Amir dake jikin screen da kallo. maganar Kaka ta ɗazu ta haska acikin kanta,_"ni dai kawai in har na isa dake to komai da ya faru tsakaninku ya wuce daga nan inda kike, in kuma ban isa dake ba zan gani. kuma insha'Allahu nima zan juya miki baya ata dalilin hakan, wallahi sai na nuna miki ban taɓa saninki ba, kallo wannan sai ya daina shiga tsakanina dake balle har ki samu ikon ci gaba da zama tare da ni"._ ba don waɗannan maganganun da Kaka ta faɗa mata ba, da idan ta ƙara sauraron Amir a rayuwarta shegiya ta ke, ai me zuciya akewa gori ba mai dukiya ba. tana ɗaga wayar ba tare da ta amsa sallamarsa ba tace,"ba ta gate ɗin ɓangarenmu ba, main gate na gidan". tana faɗar hakan ta kashe wayar ta cillar tana ɓata fuska. ta yunƙura zata tashi tana cewa da Boɗejo,"zanje Yayana ne yazo yana ƙofar gida". Murmushi ya sauka a fuskar Boɗejo tace,"Allah sarki, to gaida shi dan Allah. ki buɗe friedge ki tafi masa da fura tana cikin gora, jiya Nihal ta dama min ita da daddare, akwai inibi ma duk ki haɗa masa da shi, ko kuma zaki shigo da shi ciki ne?, ko can ɓangarenku ɗin zai je?, a'a kinga ma kawai shigo da shi nan ɗin mu gaisa, yanda kike da mutumci ai dole a mutunta baƙonki". ta girgiza kai tace,"a'a Boɗejo sauri ma yake ai, ba zai shigo ba na sani". Boɗejo tace,"to ɗaukar masa abin sawa a baki ki kai masa, ba kyaje haka ba gaskiya hannu na dukan cinya". ba yanda Fillo ta iya haka dole ta ɗauka Furan da inibi saboda takurawan da Boɗejo tayi mata, amma tana fitowa ta bawa me gadi, dan da dai ta bawa Amir gwara ta zubar a kwata, hakan kuma babu kyau. ta jima tsaye bakin ƙofar gate ɗin kamin tasa ƙafa ta fita saboda bala'in zafin da zuciyarta keyi mata, dole ta fara controlling kanta kamin ta fita. daga can ƙarshen katangan gidan ta hangosa tsaye jingina akan machine, ta tsaya taƙi ƙarasawa wajen sai shi ya ƙaraso inda take. bata jin zata iya ɗaga ido ta kallesa hakan yasa yana kusantota ta rufe ido da hannunta tana ƙara yin ƙasa da kanta. Amir na ƙarasowa gabanta sai ya zube a gabanta yana sa dukkan gwiwoyinsa a ƙasa, ya haɗa hannayensa wuri guda alamar roƙo, cikin muryar dake bayyana dana sani da ɗumbin nadama yace,"dan darajar Allah da manzonsa kiyi haƙuri ki yafe min abinda nayi miki, nasan nayi kuskure kuma na karɓi hukuncin da kika min. amma horarwa ta isa haka, da nisanta ni da kanki da kike wallahi tallahi gwara kice na kwanta a akan titi mota tabi ta kaina, and am giving you full assuarance of zanyi hakan domin ba zan iya ci gaba da rayuwa babu ke a tare da ni ba...i know halina ba zai sa ki yafe min ba, but ki ji tausayin Uwar da ta mallaki ɗa guda ɗaya, wannan ɗan nata kuma ya kamu da son mace guda ɗaya, wanda son nata zai iya zama ajalinsa, ita kuma uwar bata so ta rasa ɗanta, ki kwatanta yanda wannan uwar dake son ɗanta zata ji in har ta rasa shi...kiyi haƙuri, kiyi haƙuri, dan Allah da Annabinsa Halima". kuka ya kubcewa Fillo, ta sauke hannunta daga fuskarta, ta buɗe idonta a hankali tana sauke su akan Amir, da tsananin mamaki ta ɗan ja da baya saboda ganinsa durƙushe a gabanta yana hawaye, kallonsa take sosai tana ganin yanda hawaye ke sauka kamar an kunna famfo. bata san sanda tace,"na fa yafe maka". ta faɗa tana turning around gudun kar wani ya gansu. Amir bai motsa ba still duka gwiwoyinsa na ƙasa yana hawayen so, jin zuciyarsa yake kamar zata faso ƙirjinsa, anya zai iya ci gaba da rayuwa babu Fillo?. tana kallon gefe tace,"ka tashi kar wani yazo ya ganka". acikin muryar da ta jiƙu a maye na so yace,"mene aciki dan wani yazo ya ganni durƙushe a gaban wacce nake ƙauna duk duniya bayan uwata?, ko ban miki laifi ba ni me zube gwiwoyina gabanki ne balle kuma na aikata laifi. Halimatuna ba zan taɓa miƙewa daga nan ba har sai kin dubi hawayena, ko da zaki shiga gida ki barni haka". Fillo ta ƙara waigawa ko'ina bata ga kowa ba, muryarta a ƙasa tace,"Amir na haƙura, in ban haƙura babu abinda zai fito da ni wajenka". ya ɗago da sauri yana kallonta, yana ganin yacca hawaye ke sunturi akan kumatunta, sai yaji zuciyarsa ta ƙuntata sosai, yaji wani mugun sonta ya ƙara kamasa, ji yake ina ma there is chance ɗin da zai iya hugging nata da yayi hakan, sai dai babu wannan damar, but he will use another chance yaga ya tsayar da zubar hawayen, to make sure ya goge wannan dattin baƙin cikin da ya haddasa mata. dan haka sai ya dinƙa jan gwiwoyinsa akan ƙasar wanjen har zuwa gabanta, yasa hannu ya riƙe siraran ƙafafunta da suka shige cikin tafin hannunsa, yace,"kiyi haƙuri don Allah, na tuba ba zan ƙara aikata kuskure makamancin haka ba". a hankali tace,"Amir na haƙura fa". ya girgiza kansa da cewar,"zubar hawayenki na shaida min baki haƙura ba, kuma baki yafe min ba, kiyi min rai ki daina bari hawayenki na zuba a ƙasa, wallahi tallahi ina jin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243