Chapter 136
Chapter 136
dariya, Ummi ta ɗau hula ta jefa mata. "kin ci ƙaniyarki naji kin ƙara kiran Nuratu da wannan sunan, ki kiyayeni wallahi". tana dariya sosai saboda yanda Ummin tayi tace,"nima to a faɗawa mijinta ya kiyayeni ya fita a sabgata, ya bar ganin ya taimakawa Ummina hakan ba zai sa ya kafa gwamnatinsa a zuciyata ba". sai kuma ta harari Maijidda tace,"ke kuma baƙar munafuka kici gaba da min abinda kike, Allah idan baki wasa ba naje na faɗawa Hamisu me gadi kince kin amince ya turo iyayen nasa. kuma wallah ki faɗawa Dr'n da yake wahalar dake kan yi masa campeign, Fillo ba zata auri me mata saboda haka ya kama gabansa". Maijidda tace,"wallah ba zan faɗa ba, insha'Allahu sai kin zama amaryar Dr". Fillo bata ce mata komai ba taiwa su Kaka sallama ta fita tana sai ta dawo. tun satin da suka dawo wannan sabon gidan da Hajiya Madina ta basu kyautarsa ta fara zuwa islamiyya wacca ƴaƴan maƙotansu suke zuwa, makaranta ce me kyau da tsada acan wajen gidan sarki, itama Hajiya Madina ce ta sakata dan har gida tazo ta sameta tana ƙara tambayarta,"Fillo ina sonki, ina tsananin sonki Fillo, gani nake har yanzu ban kyautata miki da rabin alkhairin da kika min ba, dan haka ki faɗa min me kike so na kuma yi miki yanzu?". Fillon na kukan farin ciki tace mata,"Maama ni makarantar Islamiyya nake so in koma, ina so na haddace alƙur'ani". kuma take a wurin Hajiya Madina ta kira Khalil ya gama yi mata komai a washegari kuma ta fara zuwa. yanzu haka kuma ana ma ta processing na zana private wa'ec ne, dan Hajiya Madina na gab da tafiya wani course kuma tana so idan zata tafi su tafi tare da ita kamar yanda tayi mata alƙawari. tana tsaye bakin titi tana jiran abin hawa wata jar mota tayi parking a gabanta, gabanta ya faɗi sanda aka zuge glass ɗin motar, ta ɗan ƙaƙalo murmushi tace,"Adda Samha ina yini". tace,"lafiya lau Fillo, makaranta zaki wuce?". tace,"ehh". "to shigo sai in ajeki a hanya". Fillo kamar ba zata shiga ba, saboda ita har ga Allah tana tsoron mutumin da ko da sau ɗaya ne ya taɓa cutar da wani a rayuwa, balle kuma wanda ya jima yana haddasa abubuwan za zai sa yaga bayan wani duk da Allah ba ya ba shi nasara, gani take tamkar su Samha ba akan Turaki bane kawai suke da wannan mugun hali, wataƙila sun cutar da mutane da yawa ma ba tun yanzu ba. ɗayan ɓari na zuciyarta yace mata,"ki kyautata musu zato a yanzu, ki ɗauki komai da ya faru a matsayin abinda ya jima da wucewa". Fillo ta sauke numfashi ta buɗe motar ta shiga, daga yanda ta kalla Samha na driving ɗin ta san tana cikin nishaɗi sosai. dan kamar ba wannan azababbiyar Samhan da ta sani ba a baya ba, kamar ba wannan Samhan da taji suna haɗa plan ɗin yanda zasu kashe ɗan'uwansu ba, ta saki baki sai labari take yi mata, hirar da ita dai bata cewa komai. Samha tai picking call ɗin Maama da ya shigo wayarta, daga ɓangaren Hajiya Madina tace da ita,"ina kika tafi kuma?". fuskar Samha na bayyana wani irin farin ciki da jin daɗin da bata taɓa jinta ba a ciki tace,"Maama yanzu zan dawo, naje siyo special gift ɗin da zan bawa Mum ne". ta jiyo fitar sautin murmushi a tare da Hajiya Madina wacce tace,"good, but ki dawo da wuri". tace,"tom Maama". sai kuma tace,"muna tare da Fillo ma yanzu haka, na ganta hanya zata wuce school na ɗauketa". da sauri Maama tace,"bani ita". Samha ta miƙawa Fillo wayar, daga ɓangaren Hajiya Madina tace,"Fillo ƴata, Allah yayi miki albarka kinji, ubangiji yasa ki gama da duniya lafiya yarinyar nan, wallahi shigowarki rayuwarmu alkhairi ne. Fillo nayi amfani da shawarar da kika bani akan su Samha kuma naga nasara, domin kuwa Samha da kanta ma tazo tana faɗa min duk abinda suka aikata ita da Sameer, Allah yay miki albarka Fillo yanzu hankalina ya kwanta banda damuwar komai, ƴaƴana sun shiryu". Fillo dai murmushi take bata ce komai ba, daidai sanda suka zo gate na makarantar tasu, tace. "Maama mun kawo makaranta zan sauka". Hajiya Madina tace,"to shikenan, sai kin dawo Allah ya bada ilimi me albarka. a dage sosai kinji, gobe da safe ki shigo ina son ganinki, ko da yake ma zan aiko driver yazo ya ɗaukar min ke". daga haka sukai sallama, Fillo ta fita a motar, har ta bar wajen Samha ta kirata ta bata wani biro me kyau. ta karɓa tayi mata godiya sannan ta wuce, ta tafi tana me jin tausayin Samha a ranta, lallai rashin nunawa ɗa soyayya daga wurin uwa ba ƙaramin ƙalubale bane a rayuwarsa. banda hakan dama me zai kai su Samha ƙudurtar cewa sai sun kashe ɗan uwansu alhalin su babansu ba wata kujerar mulki garesa ba. ta tuna sanda ta zauna ta bawa Umminta labarin duk abinda ya faru ga me da taimakon da Hajiya Madina tace zata yi mata akan ta shiga jikin Samha ta dinga yawan bibiyar al'amuranta dan ta dinƙa jiyo mata plans ɗinsu akan Turaki. wannan dalilin yasa tace ta dage ta iya turanci saboda Samha bata fiya magana da hausa ba ko fulatanci sai dai english. kuma ba tare da dogon nazari ba kai tsaye abinda Ummi tace mata shine,"duk abinda yaranta suka aikata laifinta ne, domin babbar illar da zaka yiwa kanka shine ka nuna banbanci a tsakanin ƴaƴanka, ka nuna soyayyar wancan tafi ta wannan a gareka, ka kasa ɓoye musu yanda kake jin matsayin kowannensu a zuciyarka, tabbas idan zuciyar wani ta ɗauka ta wani ba zata ɗauka ba, nuna banbanci tsakanin ƴaƴa kan haifar da matsala sosai, domin zuciyar wasu zata yi ƙoƙarin ganin yanda za ai su kauda wanda ake so ko kuma su illata shi". Ummin tace mata,"dan haka yanzu shawara ɗaya da zaki bata tunda suma Allah yasa mahaifiyarsu ta dawo, to ta maida hankalinta kan waɗannan yaran masu raunin zuciya, karta ce zata fasa yiwa su Turakin abinda take musu dan hakan zai iya kawo gurɓataccen tunani a zuciyar mutane, ta mayar da kulawar yaranta equal to yanda take son su Turakin, shine kawai samun kwanciyar hankalinta". *Vote, Comment, and share.* [8/31, 01:25] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *39* *08:30am.* acikin bedroom ɗin na Baffa, Hajiya Ramla ce tsaye gaban mirror ita da shi, sanye take da shadda golden colour tasha azababben aiki ajiki, anyi mata ɗinki bubun sai ƙyallin stones take yi, tayi masifar kyau kamar balarabiyar usuli, ita da Baffan iri ɗaya sak. daren jiya tailor ya kawo musu ɗinkin su uku iri ɗaya, ita take taimakawa Baffa wajen shirin da yake yi, tana shirya shi ɗin suna hira cikin annashuwa da jin daɗi tare da alfaharin ƙara kasancewa da junansu. turare ta ɗauka ta fesshe shi da shi tuni kuwa ɗakin ya ɗauka da wani daddaɗan ƙamshi, Baffa ya rungumeta jikinsa yana faɗa mata irin son da yake mata da kuma kewarta da yay a sanda bata tare da su, albarka kawai yake zunduma mata kamar yawun bakinsa zai ƙare. wayarsa tayi ƙara ta zame daga jikinsa tai saurin isa kan gado ta ɗauko wayar, sai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243