Chapter 157
Chapter 157
lokacin Hamid ya shiga office ɗin Dr ya karɓo takardar sallama, dama a daren za'a sallamesu su wuce da safe to kuma ganin jikin nata yayi sauƙi sai suka ga is better su wuce kawai, bai fi 10minutes ba a office ɗin Dr ba suka fito tare da Bobbo da ya shiga office ɗin daga baya. Hadimai suka dinƙa fito da kaya daga room ɗin da akayi addmiting nata suna kaiwa motar Bobbo, sai a yanzu da suka zo tafiya Fillo ta sami damar ganin sabbin fuskokin da bata taɓa saninsu ba a rayuwata, but tana kallon Gaji da Adda Hassana gabanta ya faɗi, saboda kamannin da suke yi sosai da Abbanta, shi kawai ya fisu haske ne dan kamar Umminta yake, in ba sani kayi ba za kai tsammanin larabawa ne ba fulani ba, su Adda Asma kuma duk kana kallonsu ka san jininsa ne, abinda ya bata mamaki kowa sai nan da nan yake da ita kamar wata gwal. Turaki dai na tsaye yana ta kallonta ya kasa ɗauke idonsa akanta, zuwa lokacin yayi recieving kiran Baffa yafi sau biyar duk akan ya taho, kowanne kira kuma ya ɗaga sai yaji Boɗejo na zazzaga masifa da bala'i, banda ma dai Baffa ɗin ke kira da babu abinda zaisa ya ɗaga, daga ƙarshe ma sai ya fara ignoring call ɗin. Adda Samira ce ta fahimci yana so ya keɓe da matarsa hakan yasa taja su Adda Juwaira da su Kaka suka bar wajen, kamar ƙiris yake jira kuwa suna barin wajen yana saurin isa gaban Fillo da hazari ganin tana ƙoƙarin tashi ta bar wajen. ya kama hannunta ya maidota kan kujerar ta zauna, kawai sai ta ƙara fashe masa da kuka ita lallai ya saketa yanzu ba sai anje gida ba, ya dinƙa bata haƙuri da lallashi amma kamar yana tunzurata, ransa ya kai ƙololuwar ɓaci ya sakar mata uwar tsawa da tasa babu shiri ta faɗo jikinsa tana ƙanƙame shi, jikinta banda kyarma babu abinda yake yi. "ban san irin illar da zan yi miki indai kika ƙara ambatar min kalmar saki". sai kuma ya kwantar da murya gwanin ban tausayi yace,"wannan Kukan naki ba komai bane illa damuwa, muyi avoiding duk kalar wani abu da zai saka ki a damuwa muddin muna sonki da rai, haka Dr yace, bana so na rasaki Fulani nah ina so na rayu da ke, ki taimaka min, wannan kukan naki na faɗa miki baida amfani, in har za'a bawa Abba damar magana da yayi yace ki bar yi masa wannan kukan kiyi masa adu'a, so please ba kuka ba just pray for him". tayi ɗif tare da lafewa a jikinsa kamar ba ita ba, shashsheƙar kukan ma a hankali take yi yanda ba zai ji ba, ya kai bakinsa saitin kunnenta a hankali yace,"za ki bi ni mu tafi tare?". ta girgiza kanta da sauri alamar a'a, sai kawai ya rufe idanunsa tare da miƙewa ya kama hannunta itama ta miƙe. tana taka ƙafarta tace da shi,"zafi ƙafata". yace,"to in ɗauke ki?". ta girgiza kanta da sauri. ya riƙe hannunta suka koma office ɗin Dr, sai da Dr ya tabbatar masa ciwon ƙafartata babu damuwa ya kuma gamsu sannan ya kamo hannunta suka fito. su Kaka har sun tafi lokacin, tana wurga idanu a compound ɗin tace masa,"ina su Kaka?". yace,"sun wuce". ya faɗa yana nufar inda motarsa take, ita dai binsa kawai ta-ke yana riƙe da hannunta har lokacin, sai kallon baƙon asibitin ta-ke yi tunda ba nan aka saba kaita ba, suna zuwa bakin motar sai ga wani mutumi nan ya ƙaraso wurin da gudu-gudunsa. ya rissina yana cewa da Turaki,"ance in zo in tafi da ku ne". Turaki na kallonsa yace,"a'a ga motata ai, kaje kawai". mutumin ya ƙara rissinawa yana cewa,"umarnin Dada ne yallaɓai, Dottijo ma ya ƙara da nasa akai". Turaki ya kalla Fillo da ke ta kallon mutumin da rashin sanin sunayen da yake ambata. yace da shi,"kaje kawai babu damuwa". "tom shikenan ranka shi daɗe, A iso lafiya". ya juya ya bar wajen. Turaki ya buɗe front seat Fillo ta shiga ya rufe sannan ya zagaya ɓangarensa, ya tada motar suka bar asibitin yana driving kamar baya so, ya maƙale hannunta a nasa kamar wanda za'a ƙwaceta ko wadda zata gudu. ita dai kanta na jingine da jikin kujerar, tana ta kallonsa ta gefen ido tana ganin yanda yake cije fuska yana matse goshinsa tare da dafe kai, har stearing ya kusa ƙwace masa, hakan yasa ya gangara gefe yay parking, ya kifa goshinsa akan stearing, Fillo dai sai kallonsa ta-ke yi, bayan wucewar daƙiƙa biyu tace da shi,"baka da lafiya?". yay shiru bai ce mata komai ba, har sai da ya ɗauki minti biyar a haka yaji ya ɗan sami relief tukunna ya ɗago, ɗagowar tasa tayi dai-dai da shigowar kiran Maama, yay picking yana magana da ƙyar. tace da shi,"me Babban suna na rasa yanda zanyi da Baffanku, kayi haƙuri kawai mu koma tare tunda Fullon taji sauƙi kaji, kasan dai yanda lamarin Boɗejo yake sai haƙuri". yace,"tom Maama". tace,"ba ku taho a asibitin bane?, su Kaka sun dawo tun ɗazu anata tambayar ko lafiya ku baku taho ba, ka san akwai ƴan uwan Babanta daba ƙasar nan suke ba suna so su ganta kafin su koma". yace,"ina kan hanya Maama". tace,"bana son damuwa Me Babban suna, karka zo min da ita ka jefar da ita tun a hanya kaji". ya amsa da,"as you wish". yaci gaba da driving ɗin, Fillo dai tsoro ya cikata duba da kamar ba'a hayyacinsa yake tuƙin ba, can yaji muryarta cikin ƙarfin hali ta ƙara tambayar,"baka da lafiya?". yay mata wani kallo yace,"kina da damuwa da lafiyar tawa ne?". idanuwanta suka yi narai-narai, ta kauda fuska gefe tana kallon titi tana jin zuciyarta nayi mata zafi, ita bata taɓa sonsa ba a rayuwarta, kuma bata taɓa jin zata so shi, abin da tayi masa taimakonsa kawai tayi, so how comes za'a ce shine mijinta?, me yasa ƙaddara zata yi mata haka?, ta ina zata fara zama da shi irin wannan zaman da taji su Ummi na faɗa wai zama na har abada?, taji ƙwalla ta cika idonta, wani dunƙulallan abu ya tsaya a maƙoshinta, in ace shima yana sonta wataƙila ta iya haƙurin zama da shi ɗin, but shima ba sonta yake ba, ya aureta ne saboda ya taimaketa da kuma tausayinta, sannan kuma ya aureta alhalin ya san ba zai iya zama da ita kaɗai ba?, shin ta ina zata fara zama da shi da bata sonsa da kuma kishiyar da bata ƙauna. ta rumtse idonta sosai cikin ranta tana adu'ar Allah ya ɗauki ranta kafin zuwan lokacin da za'ace an kaita gidansa. lokaci ɗaya hawaye ya shiga zubo mata, wataƙila da Abbanta yana raye da ya tsaya mata har sai an raba auren tunda bata so, ta kulle idonta tana jin wani bala'in zafi da ɗaci a ƙasan ranta, kishiya! ita Fillo da kishiya!, kuma kishiyar ma ƴar sarki yacce zata ji daɗin taka ta!, zata iya ɗaukar bull shits ɗinta kuwa?. kawai sai ta cije leɓenta na ƙasa, for some seconds ta buɗe ido a sanda motar ke ƙoƙarin dukan bishiya, da ƙarfi tace da shi,"kayi a hankali zaka ka bugi bishiya".
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243