Chapter 214
Chapter 214
tarairayarsa, this week su ne a wannan ƙasar another week su ne a wata ƙasar, acikin wata guda sun manta ma da nigeria gaba ɗaya. su ci abinci tare, su yi wanka tare, su yi bacci tare, shi kansa aikin gida tare su ke yi, su shiga kitchen tare su yi girkin su a tare, don ba sa tsayawa wani bin order, goggling girki take da irin kayan abincin ƙasar su sarrafa abinsu, kuma in suka dafa kamar ma sun fi ƴan ƙasar iyawa. a kullum idan suna tare sai su ke ganin tamkar lokaci a tsaye yake cak, tamkar babu kowa a duniyar nan sai su biyu kacal, rayuwa su ke yi acikin kwanciyar hankali da natsuwa. wajen ƙarfe bakwai na safiya a ƙasar Australia, Fillo na tsaye ne gaban mirror tana tattare jelar gashinta ta tufke acikin ribom, tana sanye ne da ƙaramar riga armless milk colour da tayi matching da skin ɗinta, sai short skirt da ash color da ko gwiwarta bai kai ba. kayan sawarta kenan a kullum tun da su ka baro nigeria, don su ne choice ɗin Turaki, ba ya son wata atamfa da danginsu, shiyasa ko da za su taho ko ɗankwali bai bari ta ɗauko ba banda kayan dake jikinta, sai da su ka sauka a ƙasar tukunna yaje ya rakito ma ta uban ƙanan kaya kamar wanda zai buɗe store. tasa hannu a bayanta ta barƙala yay ƴar ƙara, a gajiye take gaba ɗaya, daren jiya su ka dawo daga saudia, bata taɓa jin rashin jin daɗin zaman jirgin ba sai a jiya. madubin ya haska ma ta fuskar Turaki da ke tsaye a bayanta, wanda yasa hannu ya zare ribon ɗinta gashinta, ya baje a kafaɗarta. "na fi son ganin gashinki a haka". ya faɗa yana rungumeta ta bayan tare da ɗora fuskarsa akan gashin yana goga hancinsa akai. "kullum ƙara kyau kike yi, tell me the secret". ya faɗa yana kama hannunta, ya shiga tracing jan lallen da akayi mata da suka je india. "hannun ya ƙara kyau da ya fara ƙiba yanzu". sai ya ƙara cewa,"na ga twins ɗina suna ƙara cika". ya faɗa yana zura hannunsa cikin rigarsa ya shiga shafa breast ɗinta. ta lumshe ido kawai kamar me jin bacci, jinta take yi kamar bata da lafiya. ganin yanda tayi wani collapse ya juyo da ita yana cewa,"what happened to my Angel?". da narkakkiyar shagwaɓa tace,"yaushe zamu koma gida, na gaji da zaman nan ɗin, yawon ma na gaji da shi, i want to see Mum, Maama, Ummi, Kaka, Dada, Adda Zaytun, Hammah Hamid, and Boɗejo, i am missing them alot". ya rufe ido kafin yace,"not now". ta riƙo hannunsa kamar zata yi kuka ta ce,"haba my soul, mu tafi gobe please, Allah na gaji da cin abincin ƙasarar nan, duk komai na ci babu daɗi, ina so inje in ci tuwon Kaka". "haba Hottie we just spend only 3months fa, ai bamu gama honeymoon ɗin ba, ki bari mu cika 5months ɗin da Bello ya ban takardar hutu da ƙyar". tayi shiru bata ce komai ba. zai ɗauketa ta hana shi tana faman yamutsa fuska, ya waro ido yana cewa,"why?, wani abu na damunki ne yau?, duk naga kin yi wani iri kamar mara lafiya, tell me ina ne yake miki ciwo?". ta wuce ta barshi bayan tace,"idan ka ɗauke ni zan iya yin amai". ya bi bayanta da kallo, har sanda ta kwanta kan gado kamar wata mage, duk sai yaji tausayinta ya kama shi, may be har yanzu stress ɗin jiya bai rabu da ita ba. ta buɗe lumsassun idanuwanta ta kalle shi kaɗan tace,"i want to sleep". ta faɗa tana mayar da idonta ta rufe. ya cire bluetooth ɗin dake maƙale a kunnensa ya ajiye akan mirror, tun da tace she want sleep tana nufin yazo ta kwanta a jikinsa, dan in dai ba dole ba bata taɓa iya bacci in ba ajikinsa. ya hau gadon tare da kwantar da ita a jikinsa, a hankali yake shafa bayanta. _tauraruwa ɗawisu, a Mata ni banga kamarki ba Fulani Nah. ke ce gaba domin kin ba su rata, tauraruwa ke ce me haska Mata, ko ince autar Mata don kina da gata, ba mai taɓaki in bar shi, me sonki dole in so shi...ehh ki yi ta farin ciki wurina kenan, in ga kina ta dariya shikenan, komai kike so zana zam yi miki sannan, abin da ba ki so in daina wannan, sannu sha yabo kece abar yabawa, Allah ya tsareki Mata ta kirki, Fulanin Turaki._ cikin golden voice ɗinsa yake rera mata waƙar a kunnenta, waƙar da a lokaci ɗaya ta kore baccin da take ji ɗin, wannan waƙar ta M Sharif da zata ce ita ɗaya ya iya a waƙar hausa, ita ma ɗin ya iya ne just becouse of her. a kullum bai rera mata ita ba yay sama da sau biyar, su na aiki yana rerawa, in tafiya suke a mota, balle kuma ta lafe a jikinsa. hatta bishiyar da su ke zama a ƙasanta in sun je beech za ta iya cewa ta haddace baitin. Turaki yay ta ƙoƙarin da zai hanata baccin, don so yake yi ta tashi su yi excercise, ba ya so ta koyi lalaci tun da wuri haka, and ya fara ganin alamu 3days ɗin da suka wuce. tana kuka kaɗan tace,"don Allah Jannaty ka barni in huta, shiru nake so ko da banyi baccin ba". "idan kuma kika yi baccin fa?". "zan so hakan, domin shi kaɗai ne abin da nake buƙata a yanzu". "ki bari sai da daddare, yanzu kina kwanciya za ki cika ɗakin nan da minshari sai kace rago na kuka, duk ki cika min kunne ina tsorata". babu shiri ta miƙe a jikinsa, ta sauka akan gadon tare da ɗaukar pillow, sai da taje bakin ƙofa sannan ta tsaya ta saita kansa ta jefa masa pillown. "kai ne kake minshari ba ni ba, ɗakin nan ma shaida ne. ka sha zamanka kai ɗaya, bye". yana dariya ya taso, ganin hakan tayi saurin jan ƙofar ta rufe tasa key, bata ko cire key ɗin a jiki ba gudun kar ma ya buɗe da spare, ta nufi ɗayan bedroom ɗin, don tana so ta huta ne sosai a yanzu, duk jikinta take jin ba ƙwari balle daɗi, ga zuciyarta da ke ta tashi, burinta tayi amai kawai ko ta huta, amma aman yaƙi zuwa. *BAYAN WATA ƊAYA.* *Nigeria.* [9/7, 02:02] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *57* *ƙarfe tara na safe.* tun daga ƙofar gidan zaka shaida ana wani babban taro a gidan, taro irin na bikin aure. motoci ne iri-iri daban danƙare daga wajen gidan, a yayin da gate ɗin gidan yake a wangale gaba ɗayansa, wasu mutanen na shiga ciki wasu kuma na fita. Khaleel ne tsaye a bakin gate, wanda yake ango a yanzu, waya ce kare a kunnensa yana faɗa akan abin da ban san menene ba. Sameer ya iso wajen a lokacin yana cewa da shi,"Hammah yace kaje gida ka same shi". sai a yanzu na fahimci da wanda yake faɗan a wayar, amaryarsa ce suke rigima akan irin ɗan ƙaramin lamarin nan da ba'a rasa shi tsakanin kowanne ango da amaryarsa. "to ba zan bayar ba, in za
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243