Chapter 234
Chapter 234
ta juye zuwa tsantsar damuwa tace da shi,"kayi haƙuri Jannaty ba zan iya ba, nayi duk iya ƙoƙarina amma na kasa, Dr ɗin yace ƙugun maza gare ni ba zan iya haihuwa da kaina ba sai dai suyi min aiki". Turaki ya kasa ce mata komai, ya kifa goshinsa a gefen hannunta, ta ɗago ɗayan hannun dake da canular da ƙyar ta ɗora a kansa. "Ka kwantar da hankalinka don Allah Jannaty, babu abun da zai faru kaji?, lafiya lau za'ayi aikin nan da izinin ubangiji, kuma lafiya lau za'a fito maka da ni da ƴaƴanka". Turaki ya ɗago kansa ya kalleta, a san da yake amsawa da Allahumma amin. Fillo ta dinƙa kallonsa tamkar yaune ta soma ganinsa, mamaki take yi sosai, bata taɓa yi masa murmushi ba yaƙi mayar mata da martanin hakan, haka zalika bai taɓa kallon fuskarta ba, ba tare da tasa fuskar ta washe da kyakykyawan murmushi ba, a yau kuma a wannan lokacin fuskarsa na looking so hard, babu wani emotion da za ta ce ta tsinta a ciki, zatonta ranar yau ita ce ranar da yake ta jira, wan nan lokacin shi ne yake tsimayin jiransa saboda ƴaƴansa guda biyu za su fito duniya, don haka a wannan lokacin ya kamata ace taga yana farin ciki ko ya ya ne. amma tun a gida data fara ce masa ciwo, yay ɗan guntun murmushi yana tsokanarta da Lukutar gombe zata haihu zata sace a koma gidan jiya, zata dawo kamar muciya da zani. ta san tayi dariya a lokacin da yay wannan maganar, but ita a lokacin data tsokane shi da cewa haka aka gani a muciya da zanin aka nace sai da aka ɗauka, bata ga wani kuzari na martanin dariya daga gare shi ba, kawai dai ya miƙe ya ɗauko jarkar rubutu ya bata ta tasha cikin mutuwar jiki. ta lumshe idonta ta buɗe kafin tace,"ƙarfe nawa Jannaty?". zai iya cewa da ƙyar ya iya karantar agogon kafin yace mata,"takwas da rabi Fulani nah". ta sauke numfashi ta ce,"sun ce sai ƙarfe tara da rabi zamu shiga, da za su bani dama da na kalli gabas nayi adu'a". sai kuma tace,"ka ci abinci Jannaty?". bai iya magana ba illa girgiza mata kai da yay. "me yasa to?, kana so Aayan ya taso ya fika ƙiba ko?, mutane suke tsokanarka su na cewa ɗanka yafi ka ƙiba". sai ya daɗa riƙe hannunta kamar wanda za'a ƙwace masa ita yace,"ta ya zan iya saka wani abu a cikina alhalin kina cikin mawuyacin hali?". "Jannaty na faɗa maka ka kwantar da hankalin ka, lafiya lau za'ayi komai babu abin da zai faru". "zan ci abinci amma sai an fito da ke, wataƙila ma yau ba zan ci irin abincin da za kici ba, wan da zanci zai fi wanda zaki ci daɗi, ko don saboda nayi ƙiba a daina yi min gori". tayi murmushi,"to me zaka ci?". sai ya kai hannunsa ɗaya saman breast ɗinta ya taɓa yace,"madaran yarana zan sha, mu uku za kiyi feeding yau". "baka da damuwa guda ɗaya ma za'a bar maka, sai suyi shairing guda ɗaya". ta ƙara cewa,"ka yi min waƙar da kake yi min Jannaty". ya girgiza mata kai,"ban da waƙa sai dai adu'a". "to kayi min karatu cikin ƙira'arka me daɗi". a hankali kuma ya shiga biyo mata suratul shu'araa. har san da yazo kan aya ta ashirin da takwas,_wa'izaa maridhtu fahuwa yashfeeeen_. sai ta ji wani abu na bi ta ƙasan zuciyarta, ta kira sunansa da irin amon sautin da zai ce bai taɓa jinta da shi ba, ya kalleta idanuwansu suka sarƙe waje ɗaya, ya haɗiye wani abu da bai san menene ba kafin yace,"menene Fulani Nah?, me kike so?, ciwon yana raguwa?". ta mayar da murfin idon ta rufe ta ce,"hold me Jannaty, i want to talk to you". ta faɗi hakan tare da buɗe idanuwanta. "Jannaty duk da halin da nake ciki ina yi maka murmushi, please kayi min wannan kyakykyawan murmushin naka atleast ko da sau ɗaya ne, ko da bai yi faɗi da yawa ba, ka daure kayi min ko ya ya ne". shirunta ya haɗe da bayyanar haƙoran Turaki duka a waje, maimakon murmushin da tace tana so sai kawai ya sakar mata dariyarsa me daɗin sauti, dariyar da har ita ma sai da tayi irin tasa ɗin, dariyar da ta ratsa jijiyoyin Turaki ta zarce har cikin zuciyarsa ta huda wani waje. ta buɗe baki a hankali tace,"ko kai fa Baban biyu, please you take good care of our kids, ko babu ni na san kai uba ne na gari, na san yaranmu ba za su yi kukan maraici ba, kayi musu dukkan gatan da uba yake yiwa ƴaƴansa, ka ba su wadataccen ilimi, kaja su a jikinka ta yanda zaka dinƙa jin damuwar kowannen su, ka kula da tarbiyar su, tarbiyar su da iliminsu!, tarbiyarsu da ilimin su don Allah Jannaty". furucin nata yasa yaji kamar zai yi kuka, ya ƙanƙameta yana faɗin,"bana son magana irin wannan, you promise me that we will be together forever, so why talking like this?". "Allah ya baka haƙuri ba zan ƙara ba daga yau, ka yafe min". taja hancinsa laɓɓanta na motsa da murmushin ƙarfin hali tace,"i love you Turakin Fulani". sai kawai ya miƙe tsaye, ya manta da nurses ɗin da ke tsaye a gefe, ya manta da su Mum da ke tsaye su na kallonsu, ya manta da mutanen dake giftawa, yasa hannu ya ɗagota, ya haɗe bakinsa da nata yana kissing har tsawon minti biyu, kafin daga baya ya shiga kissing ko'ina na fuskarta sannan ya rungumeta tare da furta,"i love you morethan you do Fulanin Turaki". a lokacin ne kuma Dr ya bawa nurses umarnin cewa su wuce da ita ɗakin tiyatar. sai taji hannun Turaki na zamewa daga cikin nata, muryarsa na fito a mugun karye, yana yi mata adu'ar Allah yasa ayi cikin sa'a, Allah yasa ta fito lafiya. sai kawai ta rumtse idanuwanta gam, tana jin nurses ɗin na tura gadon nata suna barin wajen, tana jin kamar tana so tace musu su ƙyaleta ba sai an ciro yaran ba. Turaki yabi ta da kallo yana ganin yacca hawaye ke sauka ta gefen idonta, hawaye na farko da zai cewa ya gani a tare da ita tun a ɗazu da ta fara naƙudar. "don Allah kar kuyi min allurar bacci, ku yi min idona a buɗe, ina son ganin a yacca za'a fito min da Babies ɗina". ta faɗa idanunta na kallon likitocin da ke kanta tare da nurses, a lokaci ɗaya sai taji tausayin bawan Allahn da rayuwarsa take tamkar a nannaɗe da tata, Turakinta! Mijinta!, uban ƴaƴanta, wanda ta san a duk lokacin da tata rayuwar ta ƙare, lokacin da ta zama bata cikin rayuwarsa, to tabbas bata san ya duniyarsa zata kasance ba. sannan tausayin ƴaƴan da zasu fito daga cikinta yay mugun matse zuciyarta, bata san ya rayuwarsu zata kasance ba a yayin da babu ita, bata san ya tasu ƙaddarar rayuwar zata zama ba, bata san irin jarabawowin da za su fuskanta ba, duk da ta san babbar jarabawa a gare su shi ne na rashinta, za su taso ba tare da uwar da ta kawo su duniya ba,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243