Chapter 203
Chapter 203
ko ta samu ta sami sauƙin raɗaɗin ciwon son Turaki da kishinsa da ke neman hallaka ta. tana ganin sun miƙe za su tafi zuciyarta ta yanke shawarar zuwa ta bangaje Fillo, ta hankaɗata daidai saitin in da idanuwanta ke hango ma ta garwashin wutar da aka ajiye wanda akewa Boɗejo gashin ƙafa da shi. without second tought ta baro bakin ƙofar ta taho gadan gadan kamar wacca ake tunkuɗowa. idon Fillo ya ƙara sauka akanta ta cikin mudubin, kamar tasan abin da Ilham ɗin ke shirin yi, tana ganin ta kusa zuwa in da take, da gangan tai saurin wuntsilawa gefe zata faɗi aikuwa a kiɗime Turaki ya tarota yana faɗin Subhanallah. "Fulani Nah yi a hankali, am sorry kinji, hankalina na kan wannan tsohuwar ne". ta ɗage ƙafa tana cije fuska tace,"ka daina bani haƙuri ba kai ba ne". sai ta dafa shoulders ɗinsa ta ɗago tana duban Ilham dake gefe ɗaya tana faman huci tace,"ina yini, ya mai jiki, Allah ya sawwaƙa ya tashi kafaɗunta. kiyi haƙuri ban san za ki wuce ba da ban tsaya a hanya ba". Ilham taja dogon tsaki na baƙin ciki da takaici, ta bar wajen tana jin zuciyarta kamar zata ƙone. Turaki ya bi bayanta da mugun kallo, ya dunƙule hannu yana ɗauke idonsa akanta. "ita ta bige ki?". Fullo ta kalle shi tayi narai-narai da idanu kamar zata yi kuka ta ce,"don't bother your self, mu tafi kawai kaga ran Boɗejo a ɓace yake". sai ya tallafota jikinsa ya juya ya fuskaci Boɗejo, muryarsa na shaida zallar ɓacin rai yace,"wurinki muka zo ba wajenta ba, a da nake da hurumi da ita amma a yanzu ban da wata alaƙa da ita, ki ja mata kunne karta ƙara gigin illata min Mata ko da kuwa bisa kuskure ne, dan ba zan ɗauka a hakan ba. ina da sauƙin kai but akan wannan jaririyar da ke jikina ina iya rufe ido na manta duk girman alaƙar dake tsakanina da ko wanene in ci zarafinsa, wannan jaririyar tafi min duk wani mutum a duniyar nan bayan mutum uku, domin ta sadaukar da ranta da lafiyarta akaina tun kafin ta san waye ni, ta cusa kanta a haɗarin da ko wanda yake sona ba zai iya ba, saboda haka nake mutuntata, nake martabata, nake darajtata fiye da ƙima, fiye da lissafi duk wani me tunani. zan ɓata da ko waye matuƙar ya nemi ya cutar min da jaririyata, if not zan manta da alaƙa in nuna the bad side of me, hakan kuma babu wanda zai yiwa daɗi". a hasale Boɗejo tace,"to ai ka rufe mu da duka ni da ita shi ne kawai, mene wani gargaɗinka, gargaɗin banza da zai bi ta iska, ai rama ma ta kawai zaka yi, wato ga Ramla an taɓa ko Zaytuna dole ka nuna baka da mutumci". ya rufe ido yana ƙara dunƙule hannunsa, Fullo ta riƙe shi ganin kamar yana ƙoƙarin aikata abin da ba zaiwa kowa daɗi ba. ya buɗe ido yana kallon Boɗejo yana ta huci yace,"kamar yanda Baffa ba zai iya haɗaki da Mum ba, haka ma ni, amma ki sa ni, gwara a taɓa Zaytun akan a taɓa wannan, saboda haka me kiyayewa ya kiyaye, wanda ba zai iya kiyayewa ba kuma ya shiga sata gonar Muhammad Turaki". yana gama faɗar hakan ya duƙa ya ɗauki Fillo suka fice, tana ta cewa ya sauketa amma yaƙi, hadimai da dakaran gidan sai kallonsu suke yi har suka shiga mota. ɓangaren Ilham kuwa su na fita ta kalli Boɗejo tana nuna kanta ta ce,"ni yarinyar nan zata haɗawa sharri, ko fa taɓata fa banyi ba Boɗejo, amma ki ga irin maganganun da Hammah yake faɗa, to wallahi ko ban da niyyar komawa gidansa sai na koma, zata gane tayi da ni". ta miƙe tana barin falon haɗe da yin ƙwafa me girma wacca ita ɗaya ta san ma'anarta. a hanya Turaki ya tsaya ya sayi kaza da takeaway na mandi rice. tun da suka taho daga shi har Fillo babu wanda yay magana a motar har suka koma gida. yana yin parking Fillo ta buɗe ƙofa ta fice tai tafiyarta, shi ma kuma ko da ya shiga part ɗin bai bi ta kanta ba ɗakinsa ya wuce, ya sakar ma kansa shower sannan ya kwanta akan gado ya runtse idonsa, tunaninsa guda ɗaya ne, Anya zai dawo da Ilham cikin gidan nan?. ya daɗe kwance yana lissafi acikin kansa, kafin ya buɗe ido ya sauko akan gadon ya fita, ɗakin Fillo ya shiga, zaune ya ganta akan gado tayi shiru kanta jingina da gadon, ya tsaya yana kallonta kafin ya ƙarasa bakin gadon, yana zuwa ya ɗaukota ya fito da ita zuwa ɗakinsa. [9/7, 01:16] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *54* akan kujera ya zaunar da ita, idanuwan Fillo suka manne akan hannun Turaki da suke cikin plate ɗin abincin da yayo takeaway, abincin da ta san ya siya ne saboda ita, ba don shi yaci ba. ya ɗebo ya kai bakinta, har yanzu ɓacin ran da ke saman fuskarsa bai gushe ba, idanuwansu ya sarƙe ana juna, ta kaudar da hannun nasa da ke nufar bakinta. "ban ji daɗin yanda ka yiwa Boɗejo ba". ya rufe idonsa bai ce komai ba. "don Allah kar ka ƙara, ko babu komai ita ce fa ta haifi Baffa, tana da girman da bai kamaci ai faɗa ma ta kowacce irin magana ba saboda ɓacin rai". still idonsa na rufe ya ce,"ba don hukuncin ubangiji ba, sannan ba don ke da taimakonki ba, da yanzu bana raye, ko kuma da ban kawo yanzu da lafiyar da zan yi tafiya ba, da yanzu wataƙila ina kwance marabata da matacce numfashi kawai, kuma wataƙila da har yanzu ban ga mahaifiyata ba. saboda haka girmanki da nake gani yafi gaban tunani, kina da girman da ba zan iya ganin an ci mutunciki na ƙyale ba". ta buɗe baki zata yi magana ya ɗora yatsansa a leɓenta,"shhhh bana son magana, ki ci abinci". ta kalli abincin ta ce,"bana ci". "saboda me?". "saboda kaima ba zaka ci ba, me yasa zaka tsaya siyan abinci bayan na iya dafawa, and beside da ka siyo bafa ci zaka yi ba, so kake ka kwana da yunwa?, ban iya rashin adalci ba kuma ba zan fara ba daga yau, Ummi ta jaddada min sau babu adadi cewar kar na taɓa barinka da yunwa". kafin yay magana ta miƙe, ta kamo nasa hannun shi ma ya miƙe. "muje kitchen na dafa mana abin da zamu ci". ya dakatar da ita,"kin gaji ba za ki iya girki ba, kuma kinga akwai ciwo a ƙafarki". "ni ban gaji ba". ta faɗa tana saƙalo hannunta guda a wuyansa sannan ta ƙara cewa,"idan ƙafan na ciwo ai sai ka ɗauke ni". murmushi yay tare da ɗaukarta su ka fita a ɗakin, su na saukowa downstairs kitchen ya nufa, sai da suka shiga ya ajiyeta, ya kama ƙugu yana cewa,"zan ga yanda ake aiki da gurguwar ƙafa". tayi murmushi me sauti tare da jan gemunsa ta ce,"to ai da ka ɗauko ni na warke". ya buɗe ido yana kallonta,"ƙatoto da ni kika yiwa wayo?". ita ma ta kama nata ƙugun ta ɗaga kai sama ta juya idanu, sannan ta ce,"me zamu ci?". "duk
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243