Chapter 189
Chapter 189
kamar wacca ƙwai ya fashewa a ciki ta fita, kai tsaye ƙasa ta koma wajen su Yami fuskarta duk caɓe caɓe da hawaye, sai da taje ta tarar su har sun wuce, sai ta dawo ta koma ɗaki ta rufo ƙofa, ta hau gado taci gaba da kukan gado. sai bayan fitarta Turaki yaji gaba ɗaya bai kyauta da abin da yay mata ba, ko babu komai mahaifiyarta take ta roƙon ya kira mata, duk sai yaji ransa babu daɗi, kasa daurewa yayi ya ta shi ya bi bayanta, a dunƙule ya ganta a tsakiyar gado, ya girgiza kai ya ƙarasa ya hau kan gadon gaba ɗaya. ya ɗagota zuwa jikinsa ya kewaye yana ɗora haɓarsa a saman kanta, yasa hannu yana goge mata hawayen fuskarta, ya shiga hura mata iska a kunne yana faɗin,"cry cry Baby what the cry for umm?". cikin kukan ta ce,"ba kai ba ne". ya ce,"OMG! laifin me nayi da har ya sa kike kuka?". tana motsi a jikinsa kamar zata shige jikinsa gaba ɗaya ta ce,"ba kai bane sai kake yi min tsawa bayan ka san bana so". yaja dogon numfashi ya sauke sannan yace,"to ai kece Fulani nah ba kya ji, duk yanda na so nai controlling anger na akanki sai kinja na ɗaga miki murya, phone ɗina fa kika fasa min da abubuwa masu muhimmanci a cikinta, but shikenan daga yau insha'Allah ba zan ƙara ba in dai tsawa ce". ya faɗa yana ɗago kanta daga ƙirjinsa ya ɗora goshinsa akan nata, ya hura iska a idonta suka lumshe yace,"shikenan?". kamar jiran tambayar takeyi ta girgiza masa kai da sauri tana cewa,"a'a". ya buɗe ido yana kallonta da shirin jin abin da yake tsammani, but sai yaji saɓanin haka. "ka bani haƙurin kukan da kake ta saka ni to, har ma da ciwon da kaji min". ba shiri ya tsura mata ido yana kallonta, sai yau ya ƙara ganin yarinyartarta ta fito sosai, ya ƙara tabbatar da muguwar rigimammiya ce, bakinsa yaƙi rufuwa da murshin da yake me haɗe da mamakin halin rigimarta. tana buɗe ido suka sarƙe a nasa, sai kawai ta tsuke fuska ta kai masa duka a ƙirji tana mayar da kanta ta kwantar, ya shafo gashinta yana cewa,"ni ne zan baki haƙuri ko da wani daban kike?". "kai ne mana, ai kaine kaji min ciwo, kuma kake min tsawa, kuma kake sa ni kuka, kuma kake share ni". ya ƙara ɗago kanta yana kallonta ya ce,"duk ni ɗaya!, to yanzu tsakani da Allah ba ki ji kunyar cewa in baki haƙuri?, ke fa kika fasa min waya me tsada, ni bance ki ban haƙuri ba sai ke". ta zumɓura baki ta ce,"to ai kaine ka janyo na fasa ban sa ni ba". "ni kuma?". ta ɗaga masa kai kawai. "to da nayi mene na janyo?, sharri kika fara?". sai kawai ta ƙura masa ido, kukan da ya tsaya ya dawo sabo, ya kwanto kanta jikinsa yana faɗin,"subhanallah!, ni kam naga ta kaina, Fulani wai me yasa kuka ba ya miki wahala?, wallahi Allah bana son hawayenki its hurts me alots amma kinƙi ganewa. kin ga ni dai yanzu mu bar ma zancen in dai kuka za kiyi, kin min laifi na miki laifi kowa ya rama anyi 1-1, yanzu dai mu shirya don ranar yau ba zata wuce ba sai anyi sulhu". ta kamo gaban rigarsa ta riƙe har sai da maɓallin ya cire, a hankali tace,"ni ba zan shirya da kai ba sai ka bani haƙuri". ya shafo wuyansa ya ce,"ya zanyi, bada haƙuri ai ba zai sa na ragu da komai ba, kiyi haƙuri". ta ɗauke hannunsa daga bayanta ta ɗago tana kallonsa, a shagwaɓe ta ce,"ba'a haka ba". sai ya lanƙwasar da kai yana kwaikwayon shagwaɓarta ya ce,"to a ya ya?". "ka kama kunnenka sai ka sakko ƙasa ka tsuguna". ganin bai da niyyar yi yasa ta juya masa baya tana faɗin,"to kayi tafiyanka kawai". ta faɗa tana sakin kuka kaɗan. wannan kukan ya sa shi saukowa ƙasa ya durƙusa, ya kama kunnensa da hannu ɗaya sannan ya kamo ɗayan hannunta ya ce,"to look at me mana". ko da ta juyo ta gan shi sai ya kusa bata dariya ganinsa ya koma kamar ɗan yaro. ya sarƙe yatsunsu wuri ɗaya wanda hakan yasa ta jin wani abu ya tsarga ma ta, shi kuma ya lumshe ido ya buɗe sannan ya ce,"we should ask for forgiveness if we make a mistake, I made a mistake and i am asking for your forgiveness, and i know you will forgive me, please am sorry for all my wrong deed, am so sorry Fulani Nah, promise you not to repeat such a mistakes insha'llah". kamar ya ƙara tunzurata sai hawaye sha, ya dafe kansa yana faɗin,"ya Allah! what again Fulani nah?, Is there anything else you want me to do after this?, ko kalar ba da haƙurin ne bai yi miki ba na sauya?". ya faɗa duk a ruɗe dan Allah shaidarsa ko kaɗan ba ya son irin wannan kukan nata, yana taɓa zuciyarsa, kawai dai dan babu yacca zai yi ne ma yake dakewa ya nuna kamar bai damu da ita da lamarinta ba, amma can ƙasan zuciyarsa shi ɗaya ya san me yake ji. cikin kuka sosai kamar zata shiɗe ta ce,"don Allah...". sai kuma tayi shiru ta kasa ƙarasawa. yay saurin komawa kan gadon ya riƙe hannayenta duka biyu cikin nasa ya ce,"don Allah what?, say it please, i am ready to do whatever you want". sai ta faɗa jikinsa tayi masa tight hug ta ce,"don Allah kar ka auro Aisha, bana sonta kar ka aureta don Allah, kace baka sonta, i will do whatever you say, but for Godsake don't marry her". he took a deep breath closing his eyes ya ce,"wacece Aisha?". "wadda kace zaka faɗawa Baffa zaka aureta". "when did i say that?". "ranar da ka ji min ciwo, kana faɗawa abokinka zaka aureta wai kana sonta, har na fasa maka waya bana sane, kuma ni bana sonta don Allah karka aureta". ya cika bakinsa da iska ya fesar, ashe plan ɗinsa yayi, ya shiga shafa gadon bayanta da gashin kanta in a romantic way ya ce,"the crying is enough, kinga ba ki da lafiya". tana sassauta kukan ta ce,"to ka fasa auren nata?". ya ce,"ba zan iya fasa aurenta ba". "saboda me?". ta faɗa tare da fashewa da sabon kuka tana zamewa daga jikinsa. "saboda tana so na, ni kuma ina so na auri wacca take so na, kuma tunda tana so na idan na aureta zanji daɗi, zata ke yi min duk abin da nake so, zata kiyaye ɓacin raina, ba zata barni da yunwa ba, zata ke yi min soyayya me daɗi. to kuma kinga yanzu ke ɗaya ce matata, ke kuma ba kya so na balle duk kiyi min wancan abubuwan...". bai ƙarasa ba ta katse shi,"who told you i don't love you?". "ke fa kika faɗa a gaban su Baffa ranar da nace na aureki, kuma ma fa har kika dage sai na sakeki, to ni bana so in takura miki shiyasa zan aureta saboda ina so in zauna da wacca take so na". sai kawai ta ƙara faɗawa jikinsa ta ƙanƙame shi tana faɗin,"Allah ina sonka, kuma
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243