Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 9

Chapter 9

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,234 words 0 views Progress saved
Download Book

Haka kawai na bita Ammi ta dinga cusa ni cikin yaran nan masu shegen ji da kai su na min kallon raini". Ya ƙara cewa,"you mean ita ɗaya zata tafi?". "kamar dai hakan. Amma ƙila Nabla ta bita kasan ita amara ƙirjin biki ce". Bai ce komai ba ya miƙe tsaye yana zuba hannayensa cikin aljihu. Yana cikin saka takalminsa Inna Wuro ta dawo parlon, tayi kasaƙe tana kallon Yusra da ke yafa ɗan yalolon mayafinta a kafaɗa. "kuma fita za ki yi a hakan?". Inna Wuro ta tambayeta tana kuma ƙarewa shigar jikinta kallo. Yusra ta jefa cingom bakinta ta amsa mata."yesss mun koma school yau...na manta ma ban faɗa miki ba, ko da yake jiyan na shigo ai na tarar kinyi bacci, an kafe mana result na samu pass all". Inna Wuro tayi mata wani kallo, kamar ba zata ce komai ba sai kuma ta juya ta dakatar da Yusuf da ke shirin fita tana ce masa. "wai kuwa kana kallon a yanda yarinyar nan zata fita shine ba zaka tsawatar mata ba, kana babba amma kai sam baka san abin da ya kamata ba, da kai da hoto duka ɗaya. Kalla fa gantalallan ɗinkin da ke jikinta, wuya duk a buɗe kusan rabin nono a waje, amma a haka ta ke ikirarin zata fita har makaranta salon ta jawa Amadu zagi". Sam Yusuf bai lura ma da kayan da ke jikin Yusra ba balle ɗinkin, sai bayan da ya gama saka takalmin ya kalleta, sai aukin zumɓura baki gaba ta ke yi tana ƙunƙuni, da gaskiyar Inna Wuro dole tace gantalallan ɗinki, shi a wurinsa ma wannan ɗinkin asarar kaya ne. "ke kar ki kuskura ki fita a haka". Ta ƙara kumbura kamar za tai kuka ta nuna kayan jikin nata. "fisabilillahi me wannan ɗinkin yay, ni gaskiya babu abunda zan sauya tunda ko Ammi ta ganni da su kuma bata ce komai ba". Inna Wuro tace,"yo wannan Uwar taki sanin ya kamata tayi da zata hanaki fita tsirara". Yusuf ya wurga ma ta wani mugun kallo. "yaushe na fara wasa da ke? Ki wuce ki sauya su babu inda za ki fita a haka". Yana rufe baki Aliyu ya miƙe daga kwancen da yake, shima yana mata wani banzan kallo irin na ba ya son raini yace,"Uban waye sa'anki anan da ana yi miki magana kina ke ba haka ba. Kin wuce kinyi abunda akace ko sai na saka miki ƙafa". Yusra ta fashe da kuka tana bige-bigen ƙafa a ƙasa, ta wuce Inna Wuro tana faɗin ba zata ƙara zuwa site ɗinta ba sai dai idan sauya mata suna akayi. Inna Wuro ta bita da cewa,"ai dama bani ke gayyato ki ba, ke kike kawo kanki". Ta dubi Yusuf tace,"yau zaka koma kano ɗin?". Yace,"may be". Ta taɓe baki tayi ciki abinta. "kai kasan abunda kace, ni dai nafi ƙarfin zagi da yaren bature. Na ɗauka yau ɗin zaka tafi na baka saƙo ka kaiwa Nuratu". Jin ta ambaci abar ƙaunarsa yay saurin cewa,"ki bada yau zan koma". Tace,"na fasa ai". Sannan ta dubi Aliyu tace,"kai kuma ɗan zaman kashe wando idan zaka tafi karka bar min tv a kunne ka kashe min". Yusuf na fitowa yay part ɗin Ammi mahaifiyarsa, har ya shiga parlon sai ya fito sakamakon murɗawa da cikinsa yay, ya koma part ɗin Hajiya Falmata da suke kira da Umma. Step sisters ɗinsa ya tarar a parlon su biyu, Salma da Kursum. Ya ƙarasa shiga ciki ya zauna kan kujera suka gaishe shi, Salma ta miƙe tana faɗin,"bari na kira Umman". Tare suka dawo da ita, Salma na gaba ita tana baya da waya kare a kunnenta tana bada sallahun da za'a taho mata da shi daga kano. "yanzu ka shigo?". Ya kalli Umman da tayi masa magana yace,"na ɗan jima ina wajen Inna Wuro". Tace da shi,"aiko ga breakfast ɗinka can ina ga ma yay sanyi". Ta kalli Kursum tace,"je kiyi warming abincin Yayanku". Within 3mints Kursum ta dawo ta janyo center table ta ɗora plate ɗin abincin a kai. Yana ci su na magana da Umma, tana sanar masa tafiyar Nameer da yay a ɗazu, ya samu aiki a wani company da ke can taraba state. Bayan ya sauke spoon daga bakinsa yace,"Nameer ɗin yace min Daddy bai yarda da zuwansa can ba". tace,"da ƙyar Alhaji Saleh yay conviecing ɗinsa ai, shi ne Nameer ɗin ya wuce yau da wuri". "to Allah ya taimaka ya bada sa'a". Umma ta amsa da amin. Sauri sauri Yusuf ke yi wajen cin abincin dan gaba ɗaya hankalinsa na can wurin Ammi, fatansa ma Allah sa Yusrah bata faɗa mata ya shigo ba. Yana gamawa ya miƙe yana yiwa Umma Sallama. Ta tambaye shi,"when zaka koma?". Yace,"may be da yamma ko kuma gobe". Umma tace,"Nuratu tayi min complain jiya da mu kai waya...". Tun Umma bata ƙarasa maganar ba yay murmushi tare da cewan,"tare zamu tafi insha'Allahu". Itama tayi murmushin tana cewa,"sai ka dinga haƙuri da rigimar Nuratu, musamman yanzu da ba ita kaɗai bace". Fitowarsa daga part ɗin Umma na Ammi ya wuce, a parlo ya tarar da ita su na magana ita da yaranta, ya ƙaraso ciki kansa a ƙasa gabansa sai faɗuwa yake. Ammi kam ko iskar da ta ɗebo shi ta kawo shi bata kalla ba, maid ɗin da ke riƙe da trolley ɗin Ammi ta durƙusa ta gaishe shi ya amsa. Sai da ya bari Ammi ta gama magana da yaranta sannan ya gaisheta, tai banza da shi tamkar bata ji shi ba. ta zo fita ne ma ta tuna da ƙararsa da Yusrah ta kawo mata sannan ta dakata daga fitan, ta dawo tayi tsaye akansa. "idan ka wulaƙanta ni nayi maka shiru ba zan yarda ka dinga saka min yara kuka ba ka aje wannan a ɓangaren tunaninka...idan ba haka ba wallah ba zamu kwashe ta daɗi da kai ba, ba ruwanka da sabgar ƴaƴana ka fita a harkarsu". Ya ɗago ido ya kalleta ta ɗauke nata daga kallonsa, muryarsa a ƙasa yace,"ita Yusran me tace miki dama?, babu wanda ya duketa balle zagi, kayan da zata fita da su ne basu dace ba akace ta sauya shikenan sai ta ɓare baki...". Ammi ta wurga masa wani kallo tare da cewan,"ni rufe min baki, ina ruwanku da shigar da tayi, ina ce ai ba tsirara zata fita ba ko?...da ƴaƴan waccan Matar ne da kake kallonta da gashin ido ai ba zaka ce da su ƙala ba, sai nawa ƴaƴan da aka raina shi ne za'a bi a takura musu...to da gatansu tunda ban mutu ba saboda haka a bar takura musu, na faɗa maka. itama kuma Kakar taka ka faɗa mata...shima Aliyun zai shigo ya same ni". Ya girgiza kansa kawai, kamin yace,"kiyi haƙuri". Tana ƙoƙarin fita maganarsa ta tsaida ita,"Ammi dan Allah ki kwana ɗaya kawai". Tace,"tunda takarda aurena a hannunka ta ke me zai hana Yusuf". "dan Allah Ammi, wallah idan ki kai nisa da yawa gidan ba ya daɗi". Tayi murmushin takaici,"har yaushe asirin da ke kanka ya kunce daka fara sanin muhimmancina acikin gidan nan?...kaima ka zama mace ka iya makirci kenan, to ni ba zaka yaudaren ba, ko ɗazu baka san ina kallonka ka shigo ka fita ba ne saboda

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243