Chapter 100
Chapter 100
ɗakin tayi ƙara Ɗausiyya ta miƙe tana mita tai picking call ɗin. daga ɓangaren Zaytuna tace,"Ɗausiyya Fillo tayi bacci ne?". tace,"a'a". "to ce mata tazo da sauri please". tace,"tom Adda". ta ajiye wayar tana kallon Fillo da har ta rufa bacci ya fara ɗaukarta, tace,"kije Adda Zaytuna na kiranki". ta sakko daga kan gadon tana yamutse fuska saboda baccin dake cinta, veil ɗin da ke ɗaure akanta ta warware ta yafa ta fita. cike da tsoro ta fito compound, tana tafe tana dube-dube har ta ƙarasa sashen su Zaytuna, ta buɗe ƙofar ɗakin Zaytuna ta shiga bakinta ɗauke da sallama, ganin Zaytuna bata ɗakin ta tsaya gefe tana jan yatsun hannunta, bacci sai daɗa fusgarta yake, Zaytuna kuma na toilet tana wanka, jin sallamar fillo yasa ta ƙwanƙwasa ƙofar toilet ɗin, wannan yasa Fillo neman kujera ta zauna tana ta jera hamma. wayar Zaytuna da ke kan gadonta tayi ringing har sau biyu, ana ukun ta leƙo a toilet ɗin tace da Fillo,"ɗaga please ko waye kice bana kusa". Fillo ta miƙe tana layin bacci taje ta ɗau wayan, dai-dai lokacin kiran ya katse, sai kuma ya ƙara shigowa, sai da zata yi picking tayi noticing vedio call ne, ta ɗaga murya wajen faɗawa Zaytuna cewar Vedio call ne. Zaytuna tace mata,"wanne suna ne jiki?". tace,"DH". tace,"just pick". Fullo ta gyara zaman gyalenta tai picking call ɗin tana kauda fuskarta daga kan screen ɗin wayar, call ɗin nayin connecting tace,"bata kusa, idan ta dawo zata kira". daga hotel ɗin da Turaki yake zauna kan gado ya lumshe idonsa sannan ya buɗe yace da ita,"ke kuma kina ina?". tace,"ina ɗakinta ita kuma ta fita". Turaki dai so yake ta haska fuskan nata gaba ɗaya amma taƙi, sai side face ɗinta da yake kallo, ita ba ta ɗauki muryarsa ba ma, ya san halinta zata iya tayi droping wayar ko kuma ta bar wayar a haka taƙi haska fuskan ba tare da ta ƙara cewa komi ba har sai Zaytuna ɗin tazo. ya miƙe daga kishingiɗen da yake ajikin pillow ya zauna sosai sannan yace,"bata ɗakinta ta fita, ke kuma kika shigo har kike ɗaga mata waya. what those that means?, stealing or snatching or what?". ai furucinsa na ƙarshe yasa Fillo bata san ma sanda ta haska screen ɗin wayar gaba ɗaya ba a fuskanta, ta cune tana ɗaga gira duka biyun sama tace,"banyi kama da ɓarauniya ba balle in tsaya ɓata lokacina kan snatching, kuma ai ita me wayan da kanta tace in an kira na ɗaga, if not ba zan taɓa picking ba ko za'a dawwama ana kira". tai maganar tana murguɗa ƙaramin bakinta, dan ko waye ya bata haushi ya ɓata mata rai, duk da ba'a son ranta ta faɗi hakan ba, stealing fa!, ya san mene ma'anar danganta wani da sata? Turaki yay murmushi sai kuma ya ɗaure fuska yace,"ni kike faɗawa haka?, sa'anki ne ni?". sai a lokacin ta ɗauki muryarsa, a tsorace ta murza idanuwanta tana ƙifƙifta su, ta shiga uku ita ce kalmar da ta ambata cikin ranta. sai taji ƙirjinta na duka a lokaci ɗaya, ta marairace fuska tana yin kamar zata yi kuka tace,"kayi haƙuri ban san kai bane". ya ƙara tamke murya yace,"ɗago kanki ki kalle ni". ya faɗa muryarsa a ɗage. ta ɗago kanta tana dab da fashewa da kukan dake ƙasan ranta, ta tsana, ta tsani wannan ɗaga muryar da yake mata. kuma a yau babu abinda zai hanata faɗa masa kar ya ƙara raising mata wannan voice ɗin nasa. so tayi itama ta ɗaga murya wajen faɗa masa ta yanda zai shaida gargaɗinta garesa, amma sai taji muryarta tayi sanyi tana ce masa,"bana so kake ɗaga murya haka dan Allah". Turaki ya shafo wuyansa yace,"are you commanding me?". Ta girgiza kai ba tare da tace komai ba tana sa hannu ta goge hawayen da ya sakko mata. sannan tace,"Adda Zaytuna ɗin wanka take yi, zan faɗa mata idan ta fito". ta faɗa tana ƙoƙarin kashe wayar yay saurin dakatar da ita, shin bata san tun randa ya taho ba ya rasa natsuwarsa saboda tunaninta, tunanin halin da take ciki, bata san tun ranar da ya taho ba yake jin fargaba akanta ba, kuma tun da ya sauka a kowanne bugar sakan na agogo so yake ya ganta, yaga motsinta, yaga yacca lafiyarta ke ciki, bata san a daren yau ya rufe ido yafi sau 5 ba amma ya kasa baccin duk saboda yana so ya ganta, ko ya samu hankalinsa ya kwanta, ko wannan faɗuwar gaban ta bar shi. ya tausasa muryarsa yace mata,"ce nayi ki ɗago ido ki kalle ni bawai ki kashe wayar ba". da ƙyar ta iya samun courage ta ɗaga ido ta kallesa tana jin ƙirjinta na ta duka, sai dai kallo ɗaya da tayi masa sai ta kasa ɗauke idon nata gaba ɗaya, wannan tsoron ganinsa ɗin da take ji sai taji ya yaye, taji tana so ta kalle shi tai ta kallonsa. kallonsa take yi ta kasa ɗauke idonta a kansa, zata iya cewa kamar ya rame, kamar yana cikin damuwa, kamar yana buƙatar wani abu. ya katse tunaninta da faɗin,"kina da matsala ne?". har yanzu idonta na kansa tace,"me ka gani?". yace,"me ya sami idonki?". ta lumshesu tukunna tace,"bacci nake ji". muryarsa na ƙara yin ƙasa yace,"bayan bacci fa?". tace,"ba komai". yace,"are you sure?". tace,"yes". ya ƙara kallonta sosai sannan yace,"daga tuesday zuwa yau faɗa min kalar fitinar da kika yi". ta waro ido waje taje,"fitina kuma?, ai ni bana fitina, da hankalina". ya murmusa kunci sosai yace,"kuka fa?". sai ta sami kanta da ba shi amsa kai tsaye da cewar,"ai dama kaine kake sa ni kukan, kuma baka nan". yace,"really?". tace,"yeah". leɓensa ya tale da murmushin da bai shiryawa ba yace,"magani fa?". ta cune fuska tace,"wannan ma ai kaine kake min dole, kuma da baka nan duk bana sha". yace,"abinci fa?". ta juya idonta tana jin baccin na ƙara zuwa tace,"ina ci mana". ta faɗa tana ɗan shagwaɓe fuska. Turaki yay shiru bai ƙara cewa komai ba, tsawon 30seconds kallon siraran yatsunta kawai yake da ta tallafe haɓarta da shi. sanda ya buɗe baki zai ƙara yin magana sai ta riga shi da cewar,"yaushe zaku dawo, Maama duk ta damu". yace,"ba yanzu ba sai next year". jin hakan bata san sanda ta ɗago ido ta kalle shi ba ta maimaita abinda yace,"next year kuma?". ya ɗaga mata gira,"yes, Maama zata zo idan tana son ganina, also Zaytun. ko bayan su akwai wanda ya damu da rashina ne?". tayi shiru bata ce komai ba duk da tana so tace wani abu ɗin. Turaki yace,"oya kashe wayan, dare yayi Kaka na can na jiranki". ta ɗan kalle shi tace,"to naga duk ka rame, baka da lafiya ne?, ko wani abu yana damunka?". yace,"lafiyata lau, ina dai kewar Mum ne". tace,"wacece haka?". ta tambaya as if bata san komai ba. yace,"Yayar Maama ce, ta daɗe da ɓata bamu ganta ba har yanzu, ki tayamu da adu'a Allah yasa mu ganta very soon. ko idan na dawo za ki taimaka min mu nemota?". yanayin yacca voice ɗinsa ya fito sai taji tausayinsa sosai, tace,"ka san inda za'a ganta ne?". yace,"a'a, kawai dai jikina na bani kamar ke za ki ga inda take". Tace,"sai dai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243