Chapter 49
Chapter 49
sauya. sai sauke numfashi takeyi tana maida ƙwallar idonta, ta ƙasan ido take ta kallonsa, tana ce sannu yazo yi mata?, shi bai yi ba kuma bai tafi ba ya tsaya kamar wani sandar ba'are, Allah ya sani ji take kamar akanta yake a tsaye, da zata iya da ta buɗe baki tace masa ya tafi kawai. a bakin gadon ta zauna. kuma tana zama taji ya ƙara cewa,"ki ɗauka ki ƙara ci, sai ki ƙara zuwa kiyi wani aman, ki dawo ki ƙara ci kije ki amayar haka har ki cinye shi". wannan karon ba ita ta kalle shi ba Maijidda ce, tana masa kallo ɗaya ta ɗauke idonta ta koma can kan ɗaya gadon da ke cikin ɗakin, room ɗin 2patient ake admiting acikinsa amma ko da Baffa yazo sai ya biya kuɗin ɗaya gadon dalilin da yasa take zaune ita ɗaya kenan. jin an turo ƙofa Turaki ya kai idonsa wajen, Dr Yusuf ne ya shigo bakinsa ɗauke da sallama. duk da cewar tun ɗazu da Turaki ya baro masallaci yana office ɗinsa hakan bai hana su daɗa yin musabaha ba. as usual fuskar nan tasa da murmushin da ba ya yankewa. "ya me jikin ranka ya daɗe?". Dr Yusuf ya tambayi Turaki. "gata nan maganin gardama ya rage ku bata before ku sallameta". Dr Yusuf yay ƴar dariya yace da Fillo,"ya kike jin jikin naki?". Tace,"naji sauƙi". yace,"to Allah ya ƙara lafiya. yanzu cin abinci yay miki saura shi ne za ki samu ƙwarin jikinki". tace,"to". ya juya ya karɓi file daga hannun nurse ɗin da ta shigo ɗakin yanzu, yay rubuce-rubuce sannan ya rufe ya bata. ya fuskanci Turaki yace,"insha'Allahu by wenesday zamu sallameta. komai normal babu wata matsala". Turaki ya kalleta ya kalli tuwon yaga ko rabin cinsa bata yi ba, yace da Dr Yusuf. "Allah ya kaimu. amma babu yacca za'ai a farke cikinta a dinƙa zuba mata abinci ta nan?, tunda bakinta nayi mata wahalar cin abincin". da murmushi a leɓen Dr Yusuf yace,"babu matsala sai ayi hakan. bari yanzu sai mu fara preparation ɗin shiga da ita ɗakin tiyata...sai dai kuma fa idan za'ai irin wannan aikin dole sai a ɗinke bakin mutum gaba ɗaya ya zamana mutum ya dawo ba ya magana, wurin da za'a yanka a cikin nasa shi ne zai koma yagar bakinsa, abinci da ruwa ne kawai za'a dinga zubawa a ciki". Turaki ya sosa girarsa sannan yaja kujerar da ke kusa da shi ya zauna. "ayi abinda ya dace kawai Dr". sai ya kalla agogon hannunsa yace,"nan da minti nawa za'a shiga tiyatar?". Dr Yusuf yace,"in the next 5minutes, office kawai zan shiga na fito, ita dai yanzu a shiryata". Turaki yace,"alright a fito lafiya". Dr Yusuf ya fita Nurse na biye da shi, wacca take ta dariya ƙasa-ƙasa da zancen da akai, ta lura sosai maganar ta tsorata Fillo. Maijidda ma na gefe a tsaye, itama dariya take ƙasa-ƙasa farkon da akayi zancen farka ciki, saboda yanda taga Fillo ta tsure tana raba idanuwa, amma daga baya da taga kamar maganar da gaske ne sai tayi jugum tana dai ta kallon Turaki ta gefen ido, tana kuma jin tausayin Fillo na tsarga mata. _"amma babu yacca za'ai a farke cikinta a dinƙa zuba mata abinci ta nan?"_ maganar ta Turaki ta daɗa maimaituwa acikin kanta. farko da ya faɗa bata razana ba, amma da ta shiga bin fuskokinsu tana kallonsu ɗaya bayan ɗaya sai ta tsorata ainun, dan ko ɗigo babu na alamar wasa a yacca fuskokinsu ke nunawa, hakan ya tabbatar mata lallai da gaske suke, farke mata ciki za'ai sannan kuma a ɗinke bakinta ta daina magana har a abada. idan da abinda yafi tashin hankali wannan maganar tasa ta shiga ciki, hangota take babu bakin magana kuma cikinta a yage, ta haɗe murfin idanunta da suke neman zazzagowa ƙasa, dan tunda aka fara maganar suke a waje. jikinta rawa yake sosai, ƙatuwar malmalar tuwon take ta kallo, lissafi take yi, lissafin yanda za'ai ta cinye shi acikin miniti biyar kafin a shiga da ita tiyatar da suka ce. ta ɗago ido ta kalli Maijidda da ke kallonta, yanda take a tsorace haka Maijiddan ma. cikinsu biyun kowa ya kasa cewa komai, tsoron Fillo ɗaya ne! tace zata basa haƙuri ya sakar mata wannan uwar tsawar da bata so, dan taga kamar hakan yake jira, dalilin da ya sa bakinta mutuwa kenan. Maijidda tayi sum sum ta fice zuwa kiran su Kaka, tana fita Fillo ta sakko a kan gadon ta wuce toilet, Turaki ya bita da kallo har ta dawo. ta koma gefen gadon ta zauna, ta saka hannunta da ta wanke ta fara cin tuwon tana kai ƙatuwar lomar da ta fi ƙarfin bakinta. kana gani kasan tura tuwon kawai takeyi, bata ko tsayawa ta gama cinye na bakin zata ƙara saka wani, tunda take bata taɓa cin malmalar tuwo me girman wannan ba, kai abincin kansa bata cin da yawan hakan, shi yasa Yami kullum ke mata tsiyar taƙi ci tana ta bushewa. yana zaune yana shafa wayarsa amma indonsa sam ba akan wayar yake ba akanta yake, tun lomar farko da ta kai baki. ba ƙaramin ba shi dariya tayi ba ya danne yana cije leɓe murmushinsa na fita saboda dariyar ba zata dannu duka ba, yanda take ta tura abinci cikin sauri, har yunƙurin amai tayi amma tayi maza ta maida shi, ga jikinta ma gaba ɗaya rawa yake kamar mazari. cikin mintunan da ba zasu haura uku ba plate ɗin ya zama babu komai, ta cinye tas sai nishi take yi, ta sauko taje ta wanke hannu ta dawo. ta kalle shi taga ma hankalinsa bai kanta, wayarsa kawai yake dannawa, kamar tayi magana ta roƙe shi suyi haƙuri sai dai tayi shiru, ta kama yatsun hannunta sai jansu take kace tana lazimi. idanuwan nan da suke loko sai ƙifƙiftasu take. Turaki duk yana kallonta, har maganar da bakinta ke son yi yana kallon yanda ɗan ƙaramin leɓen ke motsawa. shi gani yake ma kamar ƙunƙuni take tana zaginsa. su na haka aka murɗa ƙofa, tana jin hakan gabanta yay mugun faɗuwa ta haye kan gadon gaba ɗaya a zabure, ta takure ƙafafuwanta tana shirin sakin kuka. muryarta na karkawa ta cewa Turaki,"tun ɗazu na cinye abincin dan Allah kuyi haƙuri". tana rufe bakinta sai taga ashe su Kaka ne ba Dr Yusuf ba kamar yanda ta tsammata. hakan yasa ta saki ajiyar zuciya tana bin Kaka da ido, taga fuskar Kakan a haɗe alamar ɓacin rai. "sannu fa me babban suna". Turaki ya tashi ya amsawa Kaka. "yauwa Kaka sannunku da dawowa. ya me jiki?". tace "da sauƙi...kayi zamanka mana". yace,"a'a Kaka dama ina niyyar tashi ai". tace,"ni dai da ka zauna wallahi, bana jin daɗi idan kana ƙin zaman nan saboda mu". ya kalli tsohuwar da jin tausayinta a ransa, sosai suke kama da Fillo kawai dan ita ta tsufa ne. ba ya son musu da babba saboda haka dole ya koma ya zauna. bayan ya zauna Kaka tace,"muna daɗa godiya fa me babban suna, babu abin da zamu ce sai Allah ya saka maka da gidan aljannah. kai da iyayenka kuna kulawa damu Allah ya biyaku da alkhairansa". yace,"amin Kaka na gode". ta sake
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243