Chapter 53
Chapter 53
zaki. to ni dana kiraka ce ka ke me ya faru?, kasan dai haihuwa ba yanzu ba. gani nai nayi na Allah nayi na Annabi, to na gaji da rainon cikin da ba ni nayi ba, shi yasa na doka maka kira kazo kai awon gaba da ƙazamiyar matarka, ba zan iya da tofe-tofen yawu da amai ba, duk ta lalata min wuri da ƙarni. kai baka ji ba daka shigo?, ko da yake yanzu yarinyar can me aikin babarka tasa omo da turaren ƙamshi ta goge min ko'ina, wallahi da ba zaka iya shigowa ba daga bakin ƙofa zaka tsaya, amma matarka ai bata haɗu ba yasin, ciki sai kace akanki aka fara, sakan ɗaya biyu sai a tofar da yawu, can kuma sai dai kaji ana kyalayo amai". ta rufe ido ta dafe goshi tace,"wuwuwu abin dai ba kyan gani da kwatance". ran Yusuf idan yayi dubu ya ɓaci, idan da tasan muhimmancin aikin da tasa ya baro da bata masa haka ba. yaji kamar ya bige ta dan takaici, ya matsar da trolly ɗin gefe ya shige ɗakinta, yana shiga ya fito yana tambayarta ina Nuratun?. "yo ni ina nasan ma inda take, wannan dai fitsararriyar ƙanwar taka ita tazo ta ɗauketa bayan ta gama karta min rashin kunya...yo tsakani da Allah ina gani zan cutu kuma sai naƙi yin magana?, ƙarnin yawu da amai ne fa ke neman halaka ni. banda ma dai halin butulci irin na ɗan adam ina wani zai kallen ya gurza min baƙar magana, to akan Nuratu dai idan ba'a gode min ba ba za'a tsine min ba sai dai idan kuma son zuciya, wane zai iya ɗawainiyar da nai da ita, ce nake ita kanta ƙanwar Uwartata da aka kawowa ita guduwa tai ta barta ta wani fake da ta tafi umarah. haka nake hana idona bacci saboda yarinyar nan, tana bacci ina gefenta ina tofa mata duk kalar adu'ar da ta zo bakina gudun kar a haifi ɗa mara ƙafa, tunda naga alamar tana da mutanen ɓoye, Allah na tuba mene jinnu basa iya aikatawa sai dai Allah yay mana katangar ƙarfe da su kawai...ita dai waccen ƙanwar taka in kaje ka faɗa mata ɗibar albarkar da tai min taje dan kanta ni ba ramawa zanyi ba, kuma ba zanyi Allah ya isa ba tunda dai ina da hankali". Yusuf ya ɗauke idonsa daga kanta yaja trollys ɗin zai fice daga parlon kukan Inna Wuro ya dakatar da shi. ya juya yana kallonta da mamaki, kuka takeyi sosai tana faɗin,"wallahi karka daɗa karka raga ni ko zagin matarka banyi ba, kawai na gaji da ƙazantar ne na tofe-tofen yawu da amai shi yasa nace ta bar min wuri, kuma inda ace ta ban haƙuri ai zan haƙura, amma da yake butulu ce sai dai ta kalleni ta fashe da kuka duk dan wani ya ganta taja min masifa, nace to ta fita ta zauna daga bakin ƙofa idan kazo ba sai ka shigo min ciki ba tafiya kawai zaku yi, ashe taji haushi sai ta faki idona ta dannawa ƴar dabar gidan nan waya, ko minti ba'a ƙara ba sai gata kamar kububuwa ta faɗo parlon nan tana ta huci, da ace ban matsa baya ba da yanzu akan gawata kake tsaye, baka ga irin ɗiban albarkar da Yusra tai min ba, karka ji irin zagin da ta dinƙa surfa min Yusuf, harda kalar zagin da ban taɓa ji ba tunda uwata ta haifeni, wai akan matar Yayanta ba abinda ba zata iya ba, da zasu fita fa sai da ta bangaje ni, nai galantoyi zan kife a ƙasa bangon nan ya riƙeni, yo ka faɗa min ina zan manta da wannan cin mutuncin?, har da cewa fa idan an haifi yaron nan ba zan ɗauke shi ba sai dai kallo daga nesa, to dama ita ta haife shi?, matsalar ban iya haɗa husuma ba ne dana kai ƙararta gaban Amadu wallahi, amma duk da haka ka sanar mata inuwarta na ƙara gani a ɓangarena sai na buga mata duk abinda na raruma". Yusuf bai ce mata komai ba ya fice ya barta tana kukanta. sai da ƙyar Aliyu da ya shigo ya iya lallashinta tai shiru, amma har sannan bata bar maimaita maganar ba. Nuratu na kwance akan gado Yusra ta shigo ɗakin nasu, ta ajiye bowl ɗin dake hannunta akan dressing mirrow sannan ta isa gadon ta miƙar da Nuratu wadda duk jikinta yay weak, pillow ta saka mata ta jingina da shi, tukunna ta koma ta ɗauko bowl ɗin dake ɗauke da fruite salad da ta haɗa mata. "Anty please ki daure ki shanye wannan duka, kinga dai cikinki babu komai". Yusrah ta faɗa tana me cike da tausayinta. Nuratu ta karɓa tasa spoon ta fara sha, sai da ta kusa shanyewa tukunna ta ajiye, tunda ta tashi yau babu abinda ta iya ci, duk abinda tasa a baki baya zuwa cikinta yake dawowa, tayi amai yafi sau biyar, shi yasa Inna Wuro tace yau ba zata iya ba. Yusrah na waya da saurayinta da ta kalla ta ajiye bowl ɗin ta taso. "ina zuwa i will call you letter". ta faɗa tana aje wayar a gefen gadon. "Anty Nuratu ai babu abinda kika sha, gaskiya ni dai ki daure ki ƙarasa shanyewa". Nuratu kamar za tai kuka tace,"na ƙoshi Yusra". haka dai har sai da Yusra tasa ta ƙarasa shanyewa, a lokacinne Yusuf ya shigo, tana ganinsa kuma tasa kukan shagwaɓa, kamar wanda aka zarewa laka ya ƙaraso ya zauna a bakin gadon. Yusra ta gaida shi ya amsa murya a ƙasa, ya janyo Nuratu jikinsa yana shafa kanta yana lallashinta. ba tare da ya kalli Yusra ba wace,"what did she eat?". Yusra tace,"yanzu ta gama shan fruite salad". ya sake cewa,"ki gasa kaza ki kawon yanzu". "tom Yaya". ta faɗa tana fita daga ɗakin. Nuratu kuka ta ƙara sawa tana faɗa masa,"Excellency ni na gaji da wannan cikin, plss remove it for me". bai iya cewa komai ba ya rufe idonsa ya ɗora haɓarsa akan gashinta, hannunsa na kan cikinta yake bata haƙuri. ji yake da damar da zai mayar da cikin jikinsa da ya maida, tunda ta sami cikin nan bata huta ba, kullum a cikin wahalar laulayi take, ga shi yanzu aka fara ba'aje ko'ina ba, cikin ko 4 months bai kai ba. "ki daina kukan nan please". ta ƙara narkewa a jikinsa tace,"ka kira min Umma". ya ɗauko wayarsa a aljihu ya kira Umman ta vedio call, idon Nuratu na kan wayar tana jiran ɗagawarta. daga can ɓangaren Umma na kitchen lokacin ta ɗaga kiran, kallo ɗaya taima Nuratu ta hangi tarin kukan da idonta yasha ayau. da tsananin tausayinta tace,"what's wrong Nuratu?". "Umma ki dawo dan Allah, ki dawo ki kaini a cire min wannan cikin bana sonsa, na haƙura da samun Bilal ɗin". Umma ta sauke numfashi tace,"a'a Nuratu ba'a faɗar haka, babbar ni'ima ce fa Allah yay miki da ya azurtaki da samun cikin nan, wasu na nan basu samu ba suna cikin damuwa. adu'a kawai za ki Allah ya yaye miki wahalar laulayi ya kuma sa ki haihu lafiya. kar na kuma jin kince ba kya son cikin nan kinji ko". Nuratu ta ɗaga mata kai alamar taji,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243