Chapter 34
Chapter 34
tambayar dake yawo acikin ranta, dan ita dai ta sa ni tsawon lokacin da ta ɗauka a gidan nan bai taɓa ambatar sunanta ba, to amma yau kiran nata na menene?. tana cikin wannan saƙe-saƙen yazo ya wuce ta gefenta, ta ɗaga kai tabi bayansa da kallo tana ganinsa har ya shige part ɗin Boɗejo, sai a sannan ta sauke ajiyar zuciya me nauyi. maganar Khalil da ta ƙaraji a gabanta ita tasa ta baro da kallonta daga entrance na boɗejo. "ina za ki?". Khalil ɗin ya tambayeta yana kallon hannunta dake karkarwa tana ƙara damƙe box na glass din, ya lura kamar tana so ta hana hannuwan nata karkarwa ne amma hakan ya gagara. tace,"Boɗejo ce ta aikeni ɗakinta zan ajiye mata idon baturenta". Khalil yay murmushi yace,"kema ta koya miki idon bature kenan...to amma me ya samu ƙafarki?". ta ɗan kallesa da mamaki amma sai ta kawar, bayan ta kalli ƙafartata tace da shi,"babu komai". sai kawai ya jinjina kansa yace,"to shikenan tunda babu komai je aiken". ya faɗa yana tsare ƙafafun nata da ido, sai ta tsaya bata tafin ba, ya ɗago ido yaga shi take kallo, da murmurshi ya ɗaga mata gira ɗaya yace,"ehen je ki mana". ya faɗa ba tare daya nuna mata so yake ya ƙureta ba. ta juya zata tafi sai kuma ta ƙara juyowa ta kalle shi, ya ɗauke kansa yana kallon sama as in idonsa ba'a kanta yake ba. tana fara tafiya taji yace,"babu komai?, to shi wannan jan ƙafar na menene?, ko wani laƙanin ne nima a sammin?". ba tare da ta juya ba ta girgiza masa kai bata ce komai ba, ta rumtse ido tana so ta ɗaga ƙafar ya ƙara cewa,"to jan ƙafa dai babu kyau, idan ma dai da kyau to kika ci gaba da janta ƙafarki faso zata yi ki rasa mijin aure, dan babu me kaiki gidansa kina yaga masa ledar ɗaki". bata san lokacin da ta saki dariya ba, ta ɗan waigo tana kallonsa tace,"Hammah Khalil kana da ban dariya". hannayensa a aljihu yace,"ke kuma kina da ban mamaki". tace,"mamaki kuma?". yace,"yes, banda haka ace mutum na ciwon ƙafa kuma yaƙi faɗa kuma a tambaya ya mu sa...to faɗa min, magani kike tsoro ko kuma allurar?". ita kam bata san taya akai ya lura da ita ba tun farko, duk yanda ta dinga ɓoyewa ashe sai an iya ganewa. fuskarta tayi narai-narai kamar me shirin kuka, yana lure da ita da hakan, ya fiddo da hannunsa daga aljihun sannan yace,"je ki kai aiken kizo mu wuce asibiti". ta ɗago ido ta kallesa sai dai bai bata damar magana ba ya ƙara cewa,"ina jiranki a mota". yana faɗin haka ya juya ya bar wajen, ita kuma ta juya ta ƙarasa part ɗin Boɗejon. Khalil ya kira Hajiya Madina a waya ya sanar mata zancen ciwon ƙafar na Fillo wanda itama bata san da shi don tunda suka dawo bata ganta ba. a parlon Boɗejo Fillo ta tarar da Turaki hakimce akan kujera ya zubawa tv dake kunne ido, kallo ɗaya zaka yi masa ka gane kallo kawai yake amma ba don yana fahimta ba, dan gaba ɗaya hankalinsa baya wurin. tunda tayi masa kallo ɗaya bata ƙara ba, a iyakar wannan kallon ta gane cewar yana ɗauke da damuwa, wata damuwa da yake so ya rabu da ita. dole ta gabansa zata wuce kafin taje bedroom ɗin Boɗejo, ta durƙusa a gabansa tace,"ina yini". bata sa ni ba ya amsa ko ba amsa ba, ta tashi ta bar wajen. tana ajiye glass ɗin ta fito, zata fice daga parlon taji muryarsa yace,"ban ruwa". sai kawai ta tsaya tana kallonsa da mamaki, anya kuwa da ita yake?, ba shine rannan yace ko ruwan goran da zai sha ba karta ƙara ɗora hannunta akai ba. "ba kiji bane?". maganarsa ta katseta daga tunaninta, ta ɗago suka haɗa ido da shi, tayi saurin ɗauke nata ta nufi hanyar kitchen, lucky kawai tayi amma ba don tasan nan ne kitchen ɗin ba, har ta shiga kitchen ɗin tana jin idonsa akanta. ta dawo ta ajiye masa ruwan akan table ɗin dake gabansa, har ya zuba ruwan ya sha bata miƙe daga tsugunawar da tayi ba, kamar wadda yace mata tayi ta zama karta ta shi. ƙwayar idonta ta jima akan yatsan ƙafarsa, sai can ta ɗan ɗago kai ta kalle shi, yasha ruwan amma still cup ɗin na riƙe a hannunsa, idonsa a rufe, haka kuma ya kwantar da kansa jikin kujera ya tusa ɗayan hannunsa cikin sumarsa yana yamutsawa. kawai sai taji tausayinsa na gaira babu dalili ya tsarga mata, ta jima tana kallonsa ba tare da saninsa ba sannan ta tashi ta fita daga parlon. zata shiga ɓangaren Hajiya Madina fitilar mota ta hasketa, tasa hannu ta kare tana kanne ido. sai sannan ta tuna ma da maganar Khalil na zasu asibiti, ita kam ai ko me za'ai ba zata je asibitin nan ba. ai dama ta gama ayyukanta, wurin Kaka zata gudu wadda ba zata takurawa ciwonta ba, dan haka da sauri ta ɗau hanya zata tafi sai ga Hajiya Madina ta fito. "au baku tafi ba?". Hajiya Madinan ta tambayeta tana tsareta da ido. tace,"ehh Maama yanzu dai zan tafi, dama nazo zan miki sallama ne". Hajiya Madina ta tsaya tana kallonta, kamin tai tambayar da zata mata sai ga Khalil ya ƙaraso wajen, yana zuwa yace,"ɗauko mayafinki". kamar zatai kuka tace da shi,"Hamma Khalil ai naji sauƙi". baice komai ba Hajiya Madina tace,"me ya samu ƙafar taki dama?". idanuwanta suka yi narai-narai tace,"gurɗewa nayi ɗazu da zan sauko daga bene". Hajiya Madina tace,"ki dinƙa kulawa Fillo, je ki shirya kuje ya kaiki asibiti, duk ƙanƙantar ciwo bama barinsa sai anga likita". ba don tana so ba sai dan ba yarda zata yi, saboda bata son yi mata musu. a mota ta sami Khalil na jiranta, ta buɗe baya ta shiga, nan ma sai shine ya buɗe mata don bata iya ba. ƙamshin cikin motar daya gauraye da sanyin ac ya bata da wani daɗi, ta buɗe ƙananun ƙofofin hancinta ta zuƙe ƙamshin tana jin wani sanyi a ranta. Khalil nata bin waƙar turancin dake tashi a motar, ita dai tayi shiru sai bin titi take yi da ido tana kallon hanya, rabon da ta fito har ta manta, kullum suna wuri ɗaya idan ba wani taro za'ai a masarauta ba shine har da su ma'aikatan ake tafiya, Maijidda ma ta fita yawo itace Yami ke yawan aikenta, ita kam Kaka da ta aiketa ma gwara taje da kanta. a harabar asibitin yayi parking, tayi ƙoƙarin ganin ta buɗe motar da kanta, ta fito sannan ya sakawa motar key. "idan munje ki faɗawa likitan harda ciwon baki na damunki". ya faɗa da sigar zolaya, tai ƴar dariya bata ce komai ba, tabi bayansa zuwa cikin asibitin. wani babban likita ne ya dubata, sai dai tasha kuka sosai saboda matsa ƙafar da akayi, sunan Kaka kuwa ta kira yafi sau biyar. a wani pharmacy Khalil ya tsaya ya siya magungunan da aka rubuta masu yawa harda allurai. tunda suka ɗauko hanyar dawowa Fillo ke jin kanta na wani mugun sara mata, Khalil na kallon duk wani motsinta ta cikin mirrow, sai cije fuska take yi hawaye
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243