Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 15

Chapter 15

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,229 words 0 views Progress saved
Download Book

ta dawo". "haka za ki yini da yunwa kenan?". "zanci amma idan ta dawo". "Amma dai kin san sai dare ko?". Fillo tayi shiru, itama Maijiddan bata ƙara ce ma ta komai ba. For a while Fillo Let out a long sigh of despair, duka tafukan hannunta saman fuskarta tana ƙoƙarin danne kukan da ke neman cin ƙarfinta. "Maijidda tsawon yaushe idanuwana zasu ɗauka kamin Dada ta dawo gare su?". tausayin Fillo ya kama Maijidda matuƙa, bata iya cewa komai ba sai hannu da ta saka itama tana goge nata hawayen. **** Sakkowa yake daga stairs a hankali hannunsa riƙe da mug, three quarter ke jikinsa brown colour da white t-shir me coller dark blue. har yanzu ba'a cire masa bandage ɗin goshinsa ba. yana sakkowa parlon direct kitchen ya wuce, ya zuba sugar a cikin tea ɗin, sannan ya fito ya ƙarasa kujera ya zauna. Kaka wadda ya barota a kitchen ta fito da sauri, ta ƙaraso inda yake, da rissinawa ta ke faɗin. "sannu ya yallaɓai". Turaki ya amsa mata yana ɗan runtse ido saboda zafin ciwon dake kafaɗarsa. Kaka ta saka masa pillo daga bayansa sannan ya jingina da kujerar. "sai me kake da buƙata Yallaɓai?". Ƙafafun Kaka a ƙasa lokacin da ta ke tambayar tasa. ya ɗan rufe ido yana jin tausayin tsohuwar a ransa, tukunna ya buɗe yana kallonta ta wutsiyar ido yace,"babu komai, kije ki huta haka don Allah". tace,"to Allah ubangiji ya ƙara maka lafiya, ina bayan kitchen idan da buƙatar wani abu". Tana faɗin hakan ta miƙe zata bar wajen, har tayi tattaki zata nufa kitchen ta fita ta baya sai ya dakatar da ita, tsawon kwanaki shidan da tayi a wurinsa sai jiya ya san sunanta a bakin Maama. "Kaka". ta juyo idanuwanta a ƙasa, tun ranar da ya dawo ta dawo aiki ɓangaren, ita ta ke ta lura da shi da ciwonsa, yana ganin ƙoƙarin tsohuwar sosai, yana jin tausayinta matuƙa a cikin ransa, sai dai bai taɓa jin tausayinta da yawa haka ba sai a yau da yake kallon fuskarta me bayyane da damuwar da ke cikin ranta. kullum zuciyarsa na gaya masa tsohuwar kamar wannan bata samun hutun rayuwa, to ina ƴaƴanta?, waye a ƙarƙashin kulawarta da ta kasa samarwa kanta hutu a wannan shekarun nata?. Sai dai tambayar da ke zuciyarsa yanzu damuwar da ke fuskarta ta mene?, ya ƙara ɗaga ido ya kalleta, tana tsaye har yanzu bata motsa ba, ji yake kamar ya tambayeta menene matsalarta amma sai yaga wannan ba huruminsa ba ne. Saboda haka sai yace,"Kaka tun da yau na sami sauƙi kije kawai ki huta kema". Har yanzu kan Kaka a ƙasa tace,"to yallaɓai". ta faɗa tana sake juyawa ta nufi hanyar kitchen. Kamar bata fahimci me yake son ce mata ba. "Kaka ina nufin ki tafi ki huta sosai". tace,"Yallaɓai ai kar na tafi kuma wata buƙatar ta tashi". Kamin yayi magana sai ga Zaytuna ta shigo, ta wuce inda yake zaune tana kara masa waya a kunnensa, ya maida hankali ga wayar ita kuma tace da Kaka. "ki tafi ɗin kawai babu matsala, zan zauna da shi". da yake taji last conversation ɗinsu kamin shigowanta parlon gaba ɗaya. Kaka tace,"to Zaytuna na gode, Allah ya ƙara masa lafiya. Kya sanar da Hajiyar". "tom shikenan babu matsala". Da hakan Kaka ta bar wajen. daga ɓangaren Bello Ƙaraye da ke magana ta cikin wayar Turaki yace,"all this while ina ka bar wayanka, i have been calling tana ta ringing ba kai picking ba". Zaytuna ta sauke cup ɗin tea daga bakinsa, bayan ya haɗiye tea ɗin da ya kurɓa ya amsawa Bello da cewan,"Maama ce ta ɗauke wayan wai na samu na huta da kiran da ake mani, i though ma tayi switch off nata ashe kunne ta barta". Bello yace,"anyway, how are you feeling now?". Cikin sanyin jiki yace,"Alhamdulillah". Bello yace,"hope kana iya cin abinci yanzu ko?". Yace,"yanzu haka ma am taking tea". Bello ya ƙara cewa,"Good, batun drugs fa?". Yay tambaya cike da concern. Turaki yay ɗan jim yana tuna yanda Maama tayi ta fama da shi akan shan magani ɗazu da safe. jin shirunsa Bello yace,"i know, ba za'a sami matsala da kai ba a ko'ina sai a ɓangaren shan magani...you should have grow up by now gaskiya". Turaki yace,"ka kira ka gaya min magana ne na kashe wayana?". "yo tsakani da Allah ace ka girma amma kana gudun magani da Allura". "ina ce ciwon jikina yake ko?". "ai kuma da yake mun damu da kai...by the way zan shigo cikin satin nan". "Allah ya kawo ka". Bello yace,"ameen, Allah ya ƙara lafiya...and please ka dinga kulawa kaji" Turaki ya amsa mishi,"toh". Sallama Bello yyi masa ya katse wayar, ba'a ɗau lokaci ba Maama ta shigo parlon. [8/8, 19:41] Halimahz: *LULLUƁIN BIRI* *©️Halima h.z* *8* Idanuwan Turaki da Zaytuna suka ware akan Maama da ta shigo fuska babu yabo babu fallasa, suka bita da kallo har ta zauna kan kujera ta harɗe ƙafafu tana girgiza su. Dukansu suka sauke numfashi mai nauyi dan sun san tunda suka kalla fuskarta a haka to lallai akwai damuwa. "ɗauki wayar nan ki kira min Bello". Muryan Hajiya Madina ta fito da wani irin amon sauti. Zaytuna ta ɗauki wayar Turaki da ke kan cinyarsa, tabi kiran Bello da suka gama waya da Turaki babu jimawa. ta miƙe ta isa ga kujerar da ta ke ta bata wayar, a kiran farko bai picking ba sai ana biyu, shima sai da ya kusa katsewa tukunna. Daga ɓangaren Bello yace,"Turaki ya dai?". Hajiya Madina ta numfasa tace,"Bello ba shi ba ne". Jin muryarta yay saurin gyara zama daga inda yake, ya gyara yanayin muryarsa, cike da ladabi ya gaisheta, ta amsa masa tare da tambayarsa ya aiki, yace mata aiki alhamdulillah. Shiru na ƴan sakanni ya biyo baya, Turaki dai kallonta kawai yake, kiran Bello da tayi na menene?, me zata ce da shi?, to me ya faru ma tukunna?, dan yanayin fuskarta kaɗai yana shaida cewar there most be something behind. "kana jina Bello?". ta faɗa tana yiwa Zaytuna nuni da dining area, inda a lokacin Zaytuna ta miƙe ta isa wurin dining ɗin, ta ɗauki cup ta tsiyaya watermelon juice aciki, ta ajiye jug ɗin sannan ta dawo ta miƙawa Maama. "ina jinki Maama". lemun da ke hannunta ta kurɓa kamin tace da shi,"application for annual leave, ina ce ka miƙa musu ko?". Yace,"ehh Maama na miƙa tun a washe garin ranar da yay accident ɗin". Tace,"good, how many months kasa?". yace,"munyi waya da shi yace na saka just 1 week". ta ɗago ido ta yiwa Turaki wani kallo na ashe baka da hankali, hakan kuma yasa yay saurin sauke idonsa ƙasa, duk da bai san akan mene kallon ba tunda ba jin abin da Bello yace yake ba, amma wannan kallon yasan ba a banza ba. Ta kalla goshinsa da ƙaton plaster ke manne a wajen, sannan ta tsurawa kafaɗarsa ido, tana hasko yanda wajen ke nannaɗe da bandage kwanaki biyar da suka wuce kamin jiya a kwance, ai har yanzu hannunsa na hagu baya moving sosai, amma shine saboda bai da cikakken saiti, yay wannan mummunan accident ɗin sannan yace wai hutun just 7days ya ɗauka, which means monday zai koma

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243