Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 209

Chapter 209

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,212 words 0 views Progress saved
Download Book

kula shi suyi rigima, tayi kuka ko tayi masa tsiwarta. motar tayi shiru ba abin da kake ji yana tashi sai busawar ac da kuma sautin waƙar i miss you ta Beverley craven. _here in a silence i wait, there is nothing else i can do, it feels like my heart gonna break, and all i can think of is you, and how my aching arms long to hold you, and show you how much i care, but i'm couting the hours without you, and i don't know how much i can bear, becox i miss you morethan word can say, all i need you here in my life always, yeah i miss you, till you are back with me._ waƙar ta dinga bin gaɓoɓin jikin Fillo tana ratsata, ta kalle shi ta wutsiyar ido taga ya wani sha murr kaman ba shi ke tsokanarta ɗa zu ba fuskarsa a washe da annuri, wanda ta tabbatar na jin daɗin ganinta ne. sai ta ɗan murguɗa baki kamar yana kallonta kafin ta kai hannu ta kashe waƙar, tana ɗauke hannu yana ƙara kunnawa, zata ƙara kashewa taji muryarsa a tamke yace,"ranki zai ɓaci". "to bana son jin waƙar ni". yay mata wani kallo yace,"motarki ko tawa?". ta haɗe gira tace,"ba yanzu aka gama baka amanta ba, aka ce kayi min duk abin da nake so". murmushi ya suɓuce a leɓensa, ya tuna alƙawarin da yaywa Maama na kula da Fillo tun ba'a ranar yau ba, ya tuna girman alƙawari, sai ya kai hannu ya kashe waƙar. sai ya koma yi da kansa, Fillo taji waƙar tafi daɗi sosai a bakinsa, sai ka rantse shi ya raira, ta lumshe ido tana ta sauraronsa, har su ka zo gida bata sa ni ba sai da ya danna horn da ƙarfi sannan ta buɗe ido. "a sauka a miƙo kuɗin mota". ya faɗa a sanda take ƙoƙarin buɗe ƙofa zata fita. ta juyo ta ɗan kalle shi tace,"in doller or in naira?". "in doller". ta gyaɗa kai kafin tace,"to driver you wait for me". Turaki ya buɗe baki galala, zai kamota tayi saurin ficewa tana dariya, shi ma ya fito ya bi bayanta da sauri don ba ya so ta riga sa hawa upstairs becx akwai suprising ɗinta da yake so yayi. a parlo ya sameta su na gaisawa da su Sakina, waɗanda suke kallo a parlo, su na yi mata sannu da zuwa, ita kuma tana ba su haƙurin tafiyar da tayi bata sanar musu ba. bai ko amsa gaisuwar da su Hannatu su ke masa ba ya kama hannun Fillo su ka ɗauki hanyar upstairs, a steps na uku da su ka taka yasa hannu ya rufe ma ta ido. ta san duk neman hanyar su shirya ne don haka sai taƙi kula shi har sanda taji ya buɗe ƙofar ɗaki sun shiga. ƙafafunta suka lume cikin marbles, da sanyin ac'n da ke ratsawa ta ko'ina acikin ɗakin, kafin daddaɗan ƙamshin nan nasa dake motsa zuciyarta ya shiga hancinta, taji san da ya maida ƙofar ya rufe, kafin ya sauke hannunsa a hankali daga idonta ya mayar kan ɗan ƙaramin ƙugunta, tare da ɗora haɓarsa a saman ƙafaɗarta. "suprise". hakan ya faɗa before ta shiga buɗe idanunta a hankali. ba ta san lokacin da ta buɗe idanuwanta duka ba, laɓɓanta suka tale kafin bakinta ya buɗe, fuskarta kuma ta bayyana wani irin farin ciki da jin daɗi. ƙananun bulbs ɗin dake haskawa zuwa different colours of light su suka fara shiga idonta, kafin baloons ɗin da akai design da heart shape ta ɗauki hankalinta, zuciyarta kuma taji ta motsa da zafin ƙauna a lokacin da ta ɗora ido akan flowers ɗin da aka baza akan gado. gaba ɗaya sai ta kasa magana balle motsi saboda yacca abin ya burgeta, sai ta fara bin kowacce kusurwa ta ɗakin da kallo, ta san ɗakin, wan nan ɗakin ne da suke rayuwa ita da Turaki a cikinsa, kuma wan nan lafiyayyan gadon me ɗauke da flowers, gadon su ne me ɗauke da katifar nan me bala'in taushi da suke kwanciya akai manne da juna, but ta ya akayi yau ya sauya?, azababben decoration ɗin da aka yi masa ya mayar da shi tamkar ba wannan ɗakin da suke yini acikinsa ba. _me hakan yake nufi?._ tambayar da zuciyarta tayi kenan, kuma sai taji hannayen Turaki sun kama fuskarta sun karkartar da ita zuwa gaban body mirrow dake gefe ɗaya, ƙwayar idonta ta tsaya cak akan ballon numbers ɗin da aka jera me ɗauke da 1 and 9 making 19, a hankali kuma idonta ya sauka akan ƙaton cake ɗin dake kewaye da candles. muryar Turaki tayi whispering acikin kunnenta da faɗin,"Happy Birthday to you Fulani Nah". she was just astonished, ta juyo ta fuskance shi tana faɗin,"my birthday?". ya jijjaga ma ta kai alamar ehh. with great joy tace,"but how do you know Turaki?, i don't think there is anyone who knows my birthday date". ya ce,"har Ummi?". tayi ɗan shiru tsananin farin cikinta na kasa ɓoyuwa ta ɗaga masa kai. ya daɗa kama ƙugunta yace,"to Ummi ce ta faɗa min, tace ta haifeki a ranar da Yayarta ta rasu shiyasa ba zata manta da date ɗin ba, you are 19years older now, Kaka ce take lissafi ba daidai ba". ta juya ta ƙara kallon yanda aka ƙawata kyan ɗakin. "and all this becouse of my day?". "yes! domin farin cikinki kawai". ya faɗa yana sumbatar kumatunta. hawaye su ka saukowa Fillo ta juyo tayi masa wani irin tight hug. ruwan hawayen ya ɗiga a bayan Turaki, ɗuminsa ya wanzu acikin fatarsa, yasa nasa hannun wurin kewayeta yana shafa gashin kanta, ya ce,"why the Cry Fulani Nah?, i did everything just to make you happy not to make you cry, please stop crying let us celebrate the day". ta ƙara fashewa da kuka tana ƙara rungume shi. "you totally suprised me!, am so blessed and honored to have you, thank so much you for making my birthday so special. You made me feel like a princess and gave me the best gift anyone could ever receive. You are my best friend and I love you more than anything in this world! Thank you for making my day special with your love, care and amazing surprises. i am so lucky to have a wonderful husband like you". ta sake shi tana haɗe goshinsu wuri ɗaya,"Allah yaja da ran mahaifanka, Allah yasa ka rabu da su lafiya, Allah ya ba ni ikon faranta maka nima". ji tayi ya ɗagata sama yana hajijiya da ita yayin da suke rera waƙa tare, waƙar da ita bata iya ba sai in yayi sai ta kama, a haka ya dinƙa zagaye da ita acikin ɗakin har sai da ta fashe duk baloons ɗin da aka ɗaura. kafin ya sauketa ya kama hannunta suka ƙarasa gaban cake, ya zauna a kan ƙaramin carpet ɗin dake shimfiɗe a wajen, sannan ya zaunar da ita akan ƙafafunsa da ya tankwashe. tare suka yi cutting cake ɗin, ta ciro ta kai bakinsa, har ya buɗe bakin sai ta fasa saka masa ta janye tana ƴar dariya, tasa a bakinta tana faɗin ba zai ci ba. ta ƙara yanko wani zata kai bakinta sai ya juyar

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243