Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 3

Chapter 3

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,213 words 0 views Progress saved
Download Book

babba. cike da murna gami da so da qauna for one another suke ta abinsu, kowa jikinsa ya ɓaci da cream na jikin cake. *Ɓangaren Masu Aikin Gidan.* *17:40 pm.* "Fillo kar ki zauna don Allah". wata ƴar tsohuwa fara ƙal da ke zaune a gefen katifa tana cura fura ta faɗa. "Kaka am debbo ba zan jima fa yanzu zan dawo". ta faɗa tana zura hijab kalar c-green wanda ya ɗauki farar fuskarta matuƙa. ta zura siririyar ƙafarta cikin takalmi sannan ta nufi ƙofa tana faɗin,"sai na dawo Kaka". Can bayan gidan ta nufa, kasancewar yamma tayi hayaniya ta ɗan ɗauke ba kamar da safe ko rana ba, mafi akasari a irin wannan lokaci masu hidimar gidan sun tafi don hutawa kasantuwar ayyukan da suke sha tun sanyin safiya. da yake gate ɗin gidan biyu ne, kuma gate ɗin baya ta nan ma'aikatan gida ke shige da ficensu, shi kuwa main gate na masu gidan ne. a bakin bishiyar da Amir ya saba tsayuwa duk sanda yazo anan ta same shi yanzuma, ya harɗe hannayensa a ƙirjinsa ya jingina da jikin bishiyan yana jiran isowarta. tun daga nesa da ya hangota ya kafeta da ido, kuma kamar kullum sai Fullo ta tsaya da tafiya tana ɗan turo baki gaba. ganin hakan yasa Amir ɗauke idonsa daga gareta yana fitar da siririyar dariya a fuskarsa. sannan yasa tafukan hannunsa ya rufe fuskar. bai san da ƙarasowarta wajen ba sai jin maganarta yay acikin kunnensa tace. "ja66ama". (barka da zuwa) tayi maganar a hankali. sai a yanzu ya buɗe fuskar ya juyo da fuskarsa zuwa gefen damansa inda ta ke a tsaye, bai ce mata komai ba sai wani sanyayyan murmushi da ya ɓalle masa a saman fuska. irin kallon da yake mata yasa taji nauyi ta rufe fuskarta tana ƙara faɗin. "awari jam?". (anzo lafiya?) nan ma shiru yay bai amsa mata ba, ita ma kuma bata jira ƙara cewarsa ba ta kuma ɗorawa da faɗin. "noi him6e sare?". (ya mutanen gidan?) Amir ya sauke wata nauyayyar ajiyar zuciya tare da jan leɓensa na ƙasa zuwa cikin bakinsa ya tsotsa kaɗan. a shagwaɓe tace,"wai yau ba za'a min magana bane?". har yanzu murmushin da ke kan fuskarsa bai ɗauke ba yace,"mi tawi on jam?" (na sameki lafiya?) "lafiya lau". ta faɗi hakan tana ƙara yin ƙasa da fuskarta da alamar dai macece ita mai kunya sose. "Inna vi mi hofnuma". (Inna tana gaisheki) "mi ja6i". (ina amsawa) "shine kika barni na daɗe a tsaye haka ko?". ta ɗan cije leɓenta kaɗan tana kallonsa sannan tace,"kayi haƙuri. na tsaya ƙarasa aiki ne, kasan me Martaba baya gari, to kuma duk san da zai dawo Kaka ake bawa aikin fura, shi ne yau bamu gama da wuri ba sai yanzu. yanzu haka ma na taho na barta tana ƙarasa curawa ita ɗaya. da ta gama zamu tafi can masarautar mu kai". "Allah sarki Kaka...Allah dai ya kawo min arziƙin da zan zo na ɗauke ku nan bada jimawa ba". ta haɗe girarta alamun son ƙarin bayani akan abinda yace. sai ya ɗaga tasa girar yana cewa,"ehh mana, ai idan na aureki ba ke ɗaya zan ɗauka ba. har da Kaka zamu tafi...Halimatu indai na aureki to lokacin hutun Kaka ne yayi". wannan furucin na Amir zuciyarta taji ya ƙara burgeta, ta kuma ƙara yin amanna da shi. muryarta mai sanyin nan ta fito a hankali da cewa,"Allah ya buɗa ya bada arziƙi mai yalwa da albarka. ya kaimu lokacin". "ameen ƴar aljannah". ya faɗi hakan san da yake sunkuyowa daidai fuskarta. "yanzu bari na barki kije kici gaba da taya Kaka aiki, nasan yana da yawa. gobe in Allah ya kaimu na dawo". "tom shikenan Allah ya kaimu. ka gaida min da Inna idan ka koma". ya sunkuya ya ɗauko wata ƙaramar baƙar leda da ya aje a ƙasa ya miƙo mata. "ga wannan mangoro ne da bai nuna ba irin wanda kike so". tasa hannu biyu ta amsa cike da jin daɗi. "amma kam na gode. dama ranar nan Maijidda ke ce min ta ganshi a kasuwa da suka je, ina ta kwaɗayinsa tun ranar ashe da rabon zan sha". "nima na fito zan taho wajenki naga ni a bakin hanya, nace to ba zan zo haka ba hannu na dukan cinya ba, sai na siyawa farin cikina wani abun". yatsun hannunta na naɗe acikin ledar tayi murmushi da ƙara yi masa godiya. sai da ta juya ta nufa cikin gida sannan shima ya juya ya tafi. "Fullo! Fullo!!". muryar Maijidda da ke fitowa daga nasu ɓangaren ke ƙwala kiran sunan, sunan da kusan kowa ke kiran Halima da shi a cikin gidan idan ka ɗauke Kaka wadda ba ko da yaushe ta cika faɗa mata hakan ba, tafi kiranta da Halimatu. jin kiran ya sata dakatawa daga tafiyar da take tana yatsina fuska har lokacin da Maijidda ta ƙaraso wajenta. "na rasa me ya shiga kunnenki ya toshe miki ji akan cewar bana son irin wannan kiran sunan na mafarauta". Fullo ta faɗa tana ɗan hararta. "ke kuma gaki kullum a cikin ƙorafi". "nayi ɗin". ta faɗa tana sake ɓata rai. Maijidda ta taɓe baki tana cewa,"ke dai kika sani. daga ina kike? mene wannan?". ta jera mata tambayoyin tana ƙoƙarin amsar ledar hannunta. "daga inda kika aike ni Kaka". Maijidda tayi gajeriyar dariya bata ce komai ba. wanda tuni har ta buɗe ledar ta ɗauko mangwaron ta fara gatsa. hakan kuma yasa Fullo jan tsaki tayi gaba abinta, dan idan da abinda ta tsana a halin Maijidda shi ne cin abu ba tare da ta wanke ba, ita dai da ta ga abunda bakinta yake so ba ruwanta da tunanin wankewa zata afashi cikin baki. sun shigo tsakar gidansu suka ci karo da Masu aiki nata zubewa ƙasa su na aika gaisuwa da kirari. Fullo ta ɓata rai sosai ta kama hannun Maijidda ta dakatar da ita daga tafiyar da suke. "lafiya?". Maijidda ta tambayeta. "mu juya don Allah". "saboda me?". "ni wannan gaisuwar sarautar har ga Allah ba ƙaunarta nake ba. ko waye ma haka a ɓangarenmu oho". ta ƙarasa faɗa da jan tsakin ƙorafi tana ƙoƙarin juyawa. Maijidda ta fizge hannu tana cewa,"ai idan kinga na koma to tabbatarwa nayi ba wanda nake zato bane ya shigo wajen nan. haka kawai kiyi mana buƙulun ƴan silallan da zai bayar". "banza mayyar kuɗi, wallah idan ba kiyi wasa ba da wannan shegen son kuɗin naki za'a cuceki". Fullo ta faɗa tana barin mata wajen ta fice da sauri gudunma kar Kaka ta hango inuwarta ta ƙwala mata kira. tana fita ta nufi famfo ta wanke mangoro, ta dawo ta zauna kan wani ɗan tudu tana sha. kusan tsawon minti biyar tana zaune a wurin, kuma zaman na dole, duk gudun kar tayi gaisuwar da bata da niyya. a wajen Maijidda ta dawo ta sameta, ta zauna itama tana cewa,"kin gani, dubu biyu ce ya bawa kowa. kema ga naki na karɓo miki". kallo ɗaya ta yiwa kuɗin ta ɗauke kai, kuma tana juyawa gefe idonta ya sauka akansa, yana tafiya cikin takun isa, taƙama da cikar izza. duk tsayin zamanta a gidan bata taɓa ganin me kalar halittarsa ba, hakan yasa ƙananun laɓɓanta taɓewa kan ta dawo da

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243