Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 88

Chapter 88

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,235 words 0 views Progress saved
Download Book

kamar za'a zare raina ne". tasa hannu ta goge hawayenta tace,"na haƙura Allah kuwa". ya miƙe yana murmushi, suka haɗa ido tana jin kamar ba zata iya sakin nata murmushin ba, sai dai kuma ƙwayar idonsa da ta shiga cikin tata ta dagargaza alwashinta, taji ba zata iya yi masa komai ba, dan haka ta sakar masa sanyayyan smiling ɗin da sai da Amir ya nemi bango ya dafe. tai masa harar wasa tana faɗin,"duk ka wahalar da ni". ya kafeta da ido murmushin kan leɓensa yaƙi ɗaukewa, ya bar jikin bangon ya matso kusa da ita sosai har tana jiyo numfashinsa da bugawar zuciyarsa, yay ƙasa da murya sosai saitin kunnenta yace,"please can i hug you?, just a little, don't say no plsss". da sauri Fillo ta ɗago kanta ta kallesa, taga yanda idanuwansa suka sauya kala, tai saurin juya masa baya tana jin wani irin kunya na rufeta. ganin zata gudu yay saurin riƙo hannunta ya janyota yace,"in baki juyo ba da gaske zanyi hugging na...". ai bai ƙarasa ba ta juyo da sauri tana kulle idanuwanta. rufe idon nata kuma ya bawa Amir damar ƙare mata kallo tas, ji yake kamar ya ɗora lips ɗinsa a nata, kamar ya tsaga ƙirjinsa ya ɓoyeta aciki, kamar a barsa daga shi sai ita a wannan duniyar, he can't even imagine kalar soyayya da tarairayan da zai nuna mata idan suka yi aure. a hankali yace,"buɗe idonki ki faɗa min ni dake wa yafi wani wahala da har kike faɗin duk na wahalar da ke". cike da kunya ta buɗe ido tana tura baki gaba tace,"ka sakar min hannu a waje fa muke". ya ɗaga shoulders ɗinsa yace,"and so?, hannun matar fa da zan aura na riƙe shi kuma munafiki ina ruwansa?...kinga bar batun ma na sakar miki hannu dan ba zan iya ba, watanni bakwai ɗin dana ɗauka bana tare dake Allah ɗaya yasan baƙar wuyar dana sha, dube ni fa kiga yanda duk na fige na lalace, duk wanda ya ganni ya ga wanda yay jinya ba ƙarama ba, cin abinci da ƙyar bacci kuma sai ɓarawo. but you". ya faɗa yana sa ɗayan hannunsa ya ɗago fuskarta,"hankalinki kwance har da wani kumatu kinyi, kinyi haske abinki alamun baki da wata matsala balle damuwa. lallai yau na yarda ni ɗaya nake kiɗa da rawata, Allah sarki ni Amir ashe son maso wani nake yi". Fillo ta kauda fuska gefe tace,"ai kaima kasan abinda kayi min baka kyauta ba, da farko na rame sosai saboda jin ciwon abinda kayi min, amma da na cireka daga raina gaba ɗaya sai na sami salama, in yi baccina hankali kwance ba tunaninka balle na damu. kuma ni ka sakeni kar wani ya ganmu, this is not a privacy place". Amir ya ware idonsa sosai akanta yana kallonta da mamaki yace,"Halimatuna am i hearing well?, english fa naji kina yi". ta juya ƙwayar idonta tace,"da ka barni ai ba wulaƙanta nayi ba, yanzu haka lesson teacher na bai jima da tafiya ba". mood ɗin Amir ya sauya, yana niyyar fizgota jikinsa ta cije tana ƙwacewa daga hannunsa har sai daya saketa. ta bisa da kallon sauyawar mood ɗinsa tace,"lafiya?". without looking at her yace,"please and please, i beg you for the sake of Allah, let by gone be by gone. bana son tuna baya, karki ƙara cewa na tafi na barki, if not kuma Allah zan miki tafiya me gaba ɗaya, dan zanje na tunkuri mota gaba da gaba tabi ta kaina". tayi far da ido tana haɗe hannayenta a ƙirjinta tace,"tom ba zan ƙara ba insha'Allah. am sorry, ina Innah?". ya ɗan kalleta yay mata harar wasa, harar da tasa Fillo ƙyalƙyalewa da dariya sosai wanda duka haƙoranta na gaba sai da suka bayyana. cikin nishaɗin da take jin kanta aciki tace,"ɗan ƙara yi na gani". fuskarsa na washewa da dariya ya kai yatsansa zai ɗalli fuskarta tayi saurin kauda fuska still tana dariya. Amir yay ƙwafa yace,"zaki bayani, nima sai na rama kukan da kika sa na dinƙa yiwa Innah". ya sauke numfashi yace,"Innah na gaida ki, ƙila gobe tazo ko jibi, zasu zo da kayan sa ranarki. Halimatu nan da next 2months nake so na mallakeki matsayin matata. na sami aiki a wata makaranta yanzu haka ni ne Director a school en, last month ma na saya wancan machine ɗin da kike gani". tace,"wow congratulations". yanda ta faɗa kace wata baturiyar gaske, kawai sai ya waigo yana kallonta da burgewa da sha'awa. yace,"Halimatu yanda kike da kyau da burgewa haka komai naki yake, kinji ko in kika yi english kamar a bakinki aka yisa, ina irin americans ɗin nan na cikin tv masu news?, wallah fa kamar haka, taya hakan ya kasance?". ta basa labarin komai tare da cewan,"kuma Adda Zaytuna da Maama ma totally bama hausa da su yanzu, wurin da nayi mistake zasu gyara min". Amir yace,"masha'Allah, Allah sakama mutanen gidan nan da alkhairi, but". tace,"but what?". ta tambayesa ƙwayar idonsa na shaida mata kishin dake ransa, tai murmushi tace,"teacher ɗin ma fa inyamuri ne, duk ya zama jagwal, shi ko kallo ma bai da shi". ya lakuce mata kumatu yace,"time ɗin da zai kalle ki ai ba sani zaki yi ba. gwarama muyi auren ni naci gaba da koya miki". ta ware ido,"Maama ai tace zan zana waec na wuce UNI". ya fincikota gabansa yace,"UNI ɗin da zaki je ta wuce gidana". sai da suka kusa 1hour tsaye a wajen suna hira kafin hankalin Fillo ya dawo jikinta, don gaba ɗaya Amir yayi amfani da salon soyayyarsa ya kawar da duk wani fushi da take yi akansa, kuma ita kanta bata san sanda salon soyayyar ya ɗebeta ba ta manta da komai, har ta sake da shi suka koma kamar ba suyi faɗa ba. tana leƙen agogon hannunsa tace,"Amir time, tausa fa nake ma Boɗejo na taso. kuma haka nace yanzu zaka tafi, ni duk naji ma ina jin kunya dan wannan tsohuwar sai ta ɓaro ni". yay murmushi me sanyi yace,"shikenan ki koma ciki, amma zan dawo da daddare bayan kin koma aiki, ban gaji da ganinki ba gaskiya". su kai sallama zai tafi yace,"i love you so much Halee". tace,"thank you, bye bye. ka gaida Inna". ta faɗa tana juyawa don barin wajen. ai da sauri ya riƙo hannunta ya koma gabanta yana faɗin,"Allah sai kin faɗa". ta shagwaɓe fuska tana cewa,"zan faɗa but not now, not 2day". yace,"ai kinji na rantse". sai da ta kulle idonta tukunna ta iya cewa,"i love you too". ta faɗa Amir na jin wani mugun daɗi acikin ransa, ya kama hancinta ya ɗan ja sannan ya saki hannunta asking her me take so ya taho mata da shi anjima, tace duk abinda yaga ya dace da ita. ya juya ya tafi yana ɗaga mata hannu, itama cike da kunya take ɗaga nata. sai da ya hau machine ɗinsa ya tafi sannan ta nufi gate. daga Amir har Fillo cikinsu babu wanda ya lura da motar da tai parking daga can gefensu, tun fara hirarsu ba jimawa, haka yanzu ma da ta zo shiga gidan bata kula da motar ba, so tana zira ƙafarta cikin gate taji an mugun danna horn kamar za'a tashi duniya, ta juyo a tsorace tana

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243