Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 11

Chapter 11

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,229 words 0 views Progress saved
Download Book

da ita ya tafi ba, da GLK ya tafi". Baffa bai ce komai ba ya shiga katafaren parlonsa bayan Khalil ya buɗe masa ƙofa. Hajiya Madina coming down from stairs take welcoming nasa. Khalil ya miƙa mata jakar hannunsa tace ya wuce ya kai bedroom ɗin Baffa. Tana gyara dining area ta ke cewa Baffa, "yau ka dawo da wuri, hala ba'a taru ba yanda aka saba". "ba haka bane, jikina nake jinsa babu daɗi". "subhanallahi". Ta faɗa tana saurin barin abinda ta ke yi ta dawo kusa da shi ta zauna. Tana taɓa jikinsa looking worried tace,"i hope ba ciwonka ne zai tashi ba". Tai maganar tana ɓalle maɓallin gaban rigarsa. Sannan ta miƙe tana cewa,"let me reduce the AC". Kayan breakfast ta ɗauko ta dawo da shi gabansa ta aje saman wani medium glass table. His favorite dish kunun gyaɗa da awaran ƙwai, da kanta ta ke feeding nasa tana jera masa sannu, bayan ya gama ta ba shi drugs sannan ta buƙaci da ya tashi ya koma bedroom yace a'a ta barshi nan. Ƙasa ya sauko ya zauna kan tattausan carpet ɗin da ke malale, haɗuwar parlon da tsaruwarsa kace turakar sarki, ya kishingiɗa da tum tum ɗin da ke gefensa, in a state of misery yace. "ban san me ya riƙe yaron nan ba". Yay maganar yana sosa gashin gemunsa. Hajiya Madina ta sauke nunfashi kamin tace,"yace yana hanya ai...ka kwantar da hankalinka please ba wani abun damuwa ba ne. Duk yanda akai aiki ne yayi masa yawa". "to Allah yasa". Ya faɗa fuskarsa na nuni da damuwar da ke ransa, na rashin dawowar Turaki gida tun a ranar da ya dawo ya kirasa ya sanar masa ya dawo gida yana da buƙatar ganinsa. Suka ci gaba da magana akan rayuwa, a haka har ya fara samun relief na ciwon kan da ya fara gallabansa ɗazu. yay nisa yace,"yaran nan ba su tashi ba ne?". Hajiya Madina tace,"what is the time now?". Ta faɗa tana duban agogo tukunna ta ƙara cewa,"masu baccin dama Zaytuna da Nihal ne, Samha ta tashi yanzu...itama tana tunanin baka shigo ba ne thats why baka ganta ba, tunda time ɗin dawowanka bai yi ba". Yay murmushin manyace yace,"da asuba da naje gaida Boɗejo ina jinta ita da Zaytuna". Ya ƙarasa maganar yana ƴar ƙaramar dariya, yayinda Hajiya Madinan ke taya shi dan lamari indai aka ambaci Boɗejo a ciki to za'a dara. fararan haƙoransa a waje yake faɗa mata cewar,"da asubar nan fa ko lazimi bata gama ba take mitan Allah kaimu safiya ta bar gidan ita ba zata iya da gorin da ake yi mata ba". Hajiya Madina ma tayi dariya sosai, lokacin kuma hankalinsu ya karkata kan yaransu da ke shigowa parlon bakunansu ɗauke da sallama. Shigar jikinsu kaɗai zata shaida maka ƴaƴan wani ƙusan ne, ballanta azo ga kallon fatar jiki da zata tabbatar maka da hutu, jin daɗi da gata ya zauna. Baffa ne ke amsa sallamar tasu yana miƙewa zaune daga kishingiɗar da yay ajikin tumtum. Samha, Zaytuna da Nihal suka zube a gabansa, cike da tsantsar girmama da ladabi suka gaishe shi cikin taushin murya. ba sai an faɗa ba, irin zaman ma da su kai a gabansa shi zai baka tabbacin an gina tarbiyarsu bisa bigere na addini, duk da Judge Dikko ɗan boko ne hakan bai sa yay watsi da koyarwar addini da al'ada ta fulani ba ya ɗauki ɗabi'ar bature ya gina iyalinsa akai. Idanuwansa na bin kowacce da kallon so da ƙauna da ke tsakanin uba da ɗansa yake amsa musu cikin farin ciki da annashuwa. Adu'a yake jero musu iya adu'a su kuma su na amsawa da amin, Zaytuna wadda ke da idon hawaye tuni idanuwanta suka ciko da ƙwalla, haka ma muryarta tayi rauni wajen amsa albarkar da mahaifinsu ke saka musu. Da yake shi mutum ne me barkwanci a cikin iyalinsa ya kalla Nihal cike da zolaya yace,"Auta ya naga kinyi fari har kinfi Boɗejo, saura ƙiris ki koma Zabiya". Babu shiri Nihal tayi dariyar da duka haƙoranta suka bayyana a waje tana rufe bakinta da hannu. Baffa ya ƙara cewa,"ki sammawa Mamanki abinda kike shafawa ko ta ƙara yin kyau ta koma ƴan mata". Yay maganar cike da barkwanci. bata bar dariya ba tace,"Baffa ni babu abin da nake shafawa tsabagen hutu ne kawai". Yay murmushi, Hajiya Madina tace,"yo Allah na tuba ni wa zai ganni ma yace na ajiye maka waɗannan yaran...ni jikina ma ai yafi na wata budurwar, man bature kuwa ai sai dai mu barwa wasu danmu da namu farin Allah ya halitto mu". a cikin amon yanda tayi maganar zaka tsinci tsagoron kishi duk da cewar maganar anyita ne for raha becouse of ayi dariya. "Zaytuna naga hannun naki". Hajiya Madina tace tana duban inda Zaytuna ke zaune, gefen mahaifinta tamkar zata shige cikinsa. ta taso ta dawo kusa da ita tana nuna ma ta hannun. "ya fara sauƙi ai...da zafi har yanzu?". "ehh Maama yana zafi". "sannu, did you take your drugs?". Tace,"ehhh". "To Allah ya sauƙe". Baffa yace,"to wai ba za'a nemo wata ƴar aikin bane?, kuma ke har kina shirmen me da kika bari ruwan zafi ya taɓa ki". Hajiya Madina tace,"tsautsayi dai da ba ya wuce ranarsa, ita kasan kamar inji ba son zama take yi ba tai aiki ba ko masu aikin su na nan...amma idan yau Jamilar bata dawo ba sai nayi magana da Yami ta samo wata, ai dama sati ɗaya Jamilar tace zata yi". Sahma tace,"ai Maama a nemi wata kawai, dan bana tunanin Jamila zata dawo, naji Sha'awanatu na cewa kamar aurenta za'ai". "ai da hakanne zata faɗa, ko ta kira waya ta sanar". Baffa na riƙe da hannun Zaytuna yake cewa da ita,"please Babyn Baffa a daina shiga kitchen kinji, bana so wani abu ya dinga taɓa min lafiyarku". Sameer da suka shigo shi da Khalil yace,"to wai a yanke hannun mana". Zaytun tayi masa wani kallo tace,"sai kazo ka yanke ai". yace,"kar ki bari a barmu daga ni sai ke a gidan nan kiga aiki da cikawa". Baffa with full of smile on his face yace,"ƙyale shi haushi yake ji hannunki yafi na budurwarsa kyau, kuma nan gani nan bari...". tun bai ƙarasa ba Samha da Nihal da ita Zaytunan suka ƙarashe faɗin,"ɗumamen mayya ba". su kai maganar su na dariya. Sun ɗau tsawon lokaci su na hira kafin yaran su tashi su tafi, su na fita Baffa ya kamo hannun matarsa yana cewa,"haba ƴar shawalwalata ɓata fuskan kuma na menene?". Bai jira me zata ce ba yaci gaba,"kema dai ai kin san waɗannan idanun tsufan nawa kallon jaririya ma suke miki ba budurwa ba, me za'ai da wata ƴan mata ina da ke ƴar shila, kin fa riga kin rufe ƙofar tuntuni, to mene kuma wani batu zai sa ki ɓata fuska ummm Babyn Baby, please saki ran karki ɓatan kwalliyan da akayi mani nake kallo ina jin daɗi". ya ƙarasa maganar yana shafo fuskarta ita kuma tana ƙoƙarin danne murmushin jin daɗin da ke neman suɓuce mata, yanda yake yi mata kamar ƙaramar wata yarinya, har sai da yayi nasarar sakata yin murmushin da ya haɗe da dariya. "yauwa ko ke fa gimbiyata, sarauniya a fadar zuciyata, ina sonki fa,

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243