Skip to content
NovelPress

Hausa Novels

Chapter 6

Chapter 6

Lullubin Biri Book 1 Complete Hausa Novel 1,216 words 0 views Progress saved
Download Book

busowa zuwa ciki, na tsawon seconds ɗaya sannan ya maida kansa ƙasa yaci gaba da ɗaura agogon. haka kawai daren jiya da zai kwanta yaji ba ya buƙatar iskar bature, ko ta fanka ko ta Ac, dalilin da ya sa shi buɗe window kenan, kuma ko da ya tashi sai ya manta bai rufe ba har ya kunna Ac, wanda sai a yanzu ya fahimci dalilin da yasa Ac ɗin taƙi yin sanyi yanda ya kamata. ya gama taje sumar kansa ya miƙa hannu bakin gadon da hularsa ke ajiye zai ɗauka, yana ɗora hannu akai agogon ɗakin ya buga ƙara, sai ya ɗago kansa a kaikaice ya kai kallonsa ga inda agogon yake. Ƙarfe 9 na safe shi ne lokacin da ya buga, Mutumin da yazo cikin kansa a wannan lokacin shi ne Bello Ƙaraye, ko bai faɗa ba yasan yanzu yana can yana mita shi kaɗai na barinsa da yay yana jiransa. Sai kawai ya motsa leɓensa sannan ya ɗauki hular ya saka. Ya zauna a bakin gadon dan saka takalmi wayarsa ta shiga ƙara, ringtone ɗin i love you Maama ya karaɗe duka ɗakin. Ya miƙa hannu ya ɗauki wayar kuncinsa na murmusawa. bai picking call ɗin ba har sai da ya yanke tukunna yabi bayan kiran, bugu ɗaya aka ɗaga tare da yin sallama. Allah ɗaya yasan me yaji acikin zuciyarsa a wannan lokacin, bai amsa sallamar ba sai da ya lumshe idonsa tukunna. "Babana". Sautin muryar Hajiya Madina tayi amo a cikin kunnensa, Sunan da ta kirasa da shi ya fama masa wani ciwo da ke manne a zuciyarsa, ciwon da ba zai taɓa warkewa daga gare shi ba har san da numfashinsa zai tsaya, ya riga ya san da wannan, kuma kowa ma ya san da shi. Lokaci ɗaya yaji wani dunƙulallan abu ya tsaya a maƙogoronsa ya hana yawu wucewa, bai san lokacin da ya ɗaga wayarsa ya daki goshinsa da ita ba. Irin hucin da yake jerawa ya ankarar da Hajiya Madina situation ɗin da yake ƙoƙarin shiga, dan haka da sauri tayi ƙoƙarin dakatar da hakan ta hanyar kiran sunan da ita kaɗai ke kiransa da shi, kuma shi kaɗai ne sunan da za'a faɗa masa ya faranta ransa. "Me babban suna, be patient please". Lokacin da tayi furucin kwanciya yay a jikin gadon yana fuskantar P.O.P, yatsun hannunsa na hagun a saman karan hancinsa yana murzawa da ƙarfi, yayinda idanuwansa ke a kulle har yanzu basu bar raɗaɗi ba. "Ina kwana Maama". "Ka tashi lafiya?". "lafiya lau, ina fatan duk kuna lafiya?". "muna lafiya lau, Ya wurin aikin naka?". "Aiki mun gode Allah, yanzu nake shirin fita". "Glad to hear that, Allah ya taimaka ya bada sa'a da nasara". Daga kan dining ɗin da Hajiya Madina ke zaune, ta kai glass cup ɗin da ta ɗauka bakinta ta kurɓi lemun ciki na five alive, sannan ta ƙara cewa da Turaki. "When are you coming back home?". "Ina kan hanya zuwa wani satin Insha'Allahu, munyi magana da Baffa jiya". Jin yace mata sunyi magana shi da Baffa ta murmusa kuncinta kamin tace,"To shikenan Allah ya dawo min da kai lafiya". "amin ya Allah Maama". "ina fatan Baka da matsalar komai ko?". "Babu Maama". "to Allah yayi maka albarka...Make sure you eat your breakfast before going to office". Ya kai hannu ya shafo gefen fuskarsa inda gashin sajensa yake kamin ya amsa da,"insha'Allahu Maama". Taso su tattauna wani batu amma saboda wani dalili nata sai ta fasa, Basu yi sallama ba sai da tayi masa adu'a sosai tukunna. Kuma kiran nata na katsewa kiran Bello Ƙaraye ya shigo a lokacin, ya ɗaga da guntun murmushi a fuskarsa, sallamar da yay sai da Bello Ƙaraye yayi kamar ba zai amsa masa ba. "Ba zaka fito bane yau?". Turaki na dariya ƙasa-ƙasa yanda Bellon ba zai ji ba yace,"ehh kamar dai hakan". "naga dukkanin alama ai". Bello na faɗar hakan ya katse kiransa, bayan ya jawa Turaki tsaki na ɗan rainin hankali kawai. Gaba ɗaya Turaki bai yi niyyar yin break fast ba, amma saboda abin da Maama tace haka dole yaja ya tsaya da ya fito parlo. Ya nemi kujera ya zauna tare da janyo center table gabansa, dama already yasa wani ɗan aikensa yay masa order na chips tun 6, kuma da yaga zai yi late sai ya yanke shawaran idan yaje office yaci, to amma babu yanda zai yi tunda Maama tayi magana. Ya ɗauko chips ɗin zai kai baki sai ya dakata saboda Zaytuna da ta faɗo a ransa, duk da cewar tana cikin ransa a kowacce bugawar daƙiƙa. To amma dai a yanzun ba ya jin zai iya saka komai acikinsa idan har itama babu abunda taci. Wayarsa ya ɗauko ya kira lambarta, kira na farko bata ɗauka ba sai ana biyu shima sai da ya kusa yankewa. "Hellow Hammah nah". Ta kira sunan nasa cikin muryar bacci. Yatsun hannu basu isa sun ƙirga adadin farin cikin da ya shiga ba da jin muryarta. Ya sauke numfashi sannan yace. "ba za ki daina wannan malalacin baccin naki ba ko Zaytun?". "Hammah nah jiya bamu kwanta da wuri ba ne, ka san Boɗejo tazo...to ta tsaremu da wannan hirar tata mara ƙarewa bamu ankarewa ba sai gani mukai lokaci ya wuce". "yayi muku kyau ai, kuyi ta biye mata tana hanaku baccin kirki, bayan ita ta riga tayi nata tun yarinta". Zaytun tayi murmushi me ƙarfin sauti ba tare da tace komai ba, kasancewar ita ɗin ba mai yawan magana bace. Turaki ya ƙara cewa,"dama i just call to check on you, I hope all is well?". "komai lafiya Hammah nah". Yay ɗan jim before saying,"idan kinyi breakfast let me know...amma yanzu fa za ki tashi bana son zama da yunwa, ki kalla time ki gani ƙarfe nawa". Ba tare da ta duba komai ɗin ba tace,"Yanzu fa Safiyan yay Hammah". Tayi maganar a shagwaɓe. "shafo cikinki sai ki faɗa min yanda yake". Ta kai hannu kan stomach ɗinta sannan tace,"Hammah yana nan yanda ka san shi a shamule". "to kinga alamar yana buƙatar abinci kenan, i keep telling you babu namijin da zai ɗauke ki alhalin yasan cikinki da bayanki a haɗe suke, he will be thinking you can not bear him a child". Tabbas ya faɗi maganar ne to entertain her, kuma hakan ce ta kasance, dan sai da tayi dariya sosai har baccin da bai bar idonta ba ya saketa lokaci ɗaya, ta miƙe zaune akan gadon tana ɗora pillow akan cinyarta, fuskarta cike da annashuwa tace da shi. "ni da nake so ko da Allah bai azurtani da ƴaƴa da yawa ba, ya bani guda ɗaya tilo da zan saka masa sunan Hammah nah. Dan haka dole na tashi naje naci abinci ko da banyi niyya ba...ni Hammah idan ma kaga ana tallan maganin da ke ƙara tumbi ka sayo min kawai". Turaki yay siririyar dariya da cewar,"wasu na neman ragewa mu kuma muna neman na ƙari". Yay maganar yana mai duban agogon hannunsa sannan yace,"zan wuce office na kusa late". Daga haka su kai sallama cike da kewar juna. *After 10minutes, Growth Stack Software.* *Zone 5, 1st Floor Novare Central, Dalaba St, Wuse 900285, Abuja.* Motarsa ta shigo cikin company ta ƙarasa zuwa wurin da

Table of Contents

Chapters

243 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243